← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 12

Sashe 5

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
_SUNDAY 29/9/2024 SEPTEMBER_
*PAGE 31 TO 40*
...................BASMISTH INTERNATIONAL SCHOOL K'asaitacciyar makaranta data d'auke da yaran masu kud'i damasu fad'a Aji yaran talakawan k'ad'anne Aciki kasancewar yaran masu kud'i ne yasa tarbiyarsu tayi K'aranci domin Kuwa Rabin yaran duk sagarcine da akab'atasu da kud'i sai Abunda sukeso sukeyi, saifaman shirye shirye sukeyi Domin dabsuke da gabatarda graduation party d'insu, sai shirye shirye sukeyi,
"Wai Ina kuke ganin zamuyi party dan baikamata mutsaya iya Wanda makarantar zatamuna ba better Ace munyi wani namu nadaban,"
"Kinada gaskiya y'ar minister domin Kuwa dole muyi shagali Wanda zaibada record daba'a tab'ayinsa Acikin makarantun ba,"
"To Wai wane bikin kuma bayan Wanda makaranta zata muna,"? Cewar Ambi
"Kajita kefa watarana kamar bawayya ba Ambi iya d'an K'aramin bikin makaranta zai ishemu gaskiya dole mufidda kud'i muyi *GRADUATION PARTY*"
"Hakane to amma inane inda zamuyi celebration d'in,"?
"Kubar komai A hannuna Ni zan samamana compatible murak'ashe"
"Yawwa Tman shiyasa nakesonka domin Kuwa Kaid'in ba K'aramin wayayye bane gashi cheek ne na naira dubu 5,000,0000 domin kafara komai daga Yanzu,"
Shewa suka fara gamida kod'a y'ar minister.
"My dear party fakace mezakuyi party Kuma bayan celebrating d'inda kukayi na makaranta"
"My Love *GRADUATION PARTY* nefa kawai zamuyi Kuma shagali dazai nuna farincikinmu kawai kadafa ki Manta H.N.D muka gama Kinga kuwa dole muyi celebriting,"
"Aman inatsoron Abunda zai iya biyowa bayane Babu Alheri Gaba d'aya daga Cikin kalmar party inajanyo hankalinka dakacire kanka daga Cikin wannan bidi'ar iyawanda zakuyi makaranta ai yawadatar"
"Kinga Zali bana buk'atar duka Wad'annan kalaman naki kada kiwuce iyakarki kefa kawai wadda Zan Aura ce bawai uwataba dazaki zauna kisakani barin Abunda bantashi Aikatashi ba, Ni Banda lokacin sauraren wasu wa'azinki nawuce idan Kinga dama kizo kitayani murna gun shagalin idankuma kink'i shikenan Amma banason shawararki kirik'e kayanki," Yana Kai k'arshen maganar yashige motarsa yabar gurin
Girgiza Kai zaliha tayi Cikin takaicin d'abi'ar mijinda zata aura Wai Ahakan akeson su Rayu tare mutuminda har Yanzu yakasa banbance tsakanin Halak dama Haram mutumin da bazaka bashi shawara Maikyau ya d'auka ba, Ya Allah kakawomin mafita gamida lamarin Allah kasani nafi k'aunar Auran Namiji Mai ilimin Addini Amma k'addara tana neman jefani hannun Akasin Wanda Raina yakeso, Hawayenta tashare tareda shiga gida cikin sanyin jiki,
Kallonta mama tayi Cikin kulawa tace"kunsakeyin halin naku ko,"?
Zama tayi kusada mama Cikin damuwa tace"Mama Wai *GRADUATION PARTY* zasuyi kuma fa bana cikin makaranta bane, inajin tsoron Abunda zai iya biyowa baya Domin kinsan babu Alheri Gaba d'aya ka kalmar party balantana kuma Ance Maza da Mata kinsan za'ayi shak'iyanci gamida shaid'anci, nidai Gaskiya mama wallahi yanzu banason Auren ya Aman domin Sam bashida kamun kai.....,"
"Iyee Sannu Mai kamunki da tarbiya d'an nawa zakice baida tarbiya lalle zaliha to idan kinmanta Bari na fad'amiki da Mahaifinsa danawa ciki d'aya muka fito Kuma duk nafuskanceku keda Uwar taki Baku k'aunar wannan Auren Kuma sai Anyishi indai Ina raye, shashanci kawai" fuuuu yabar parlourn Yana fad'a
Kuka Kawai tasaki tareda barin parlourn itama,.
"Ambi indai inada daraja dak'ima Kan idanuwanki Kuma na Isa dake dagaske kinasona to inason kifasa Zuwa Wannan *GRADUATION PARTY* d'in"
D'antura Baki tayi gaba tace"Haba Qalby yazakace kadanaje bayan duk mate d'inmu zasuje nidai Dan Allah kayi hak'uri kajanye kalamanka naje celebrating ne fa kawai na kwana d'aya tak dazamu Kuma kace A'a nidai Kawai Kayi hak'uri, gayyatarka fa nayi kuma saika b'ige da hanani Zuwa nima,"
Zubamata ido yayi cikin mamaki Domin Shine karon farko damusu yab'ata shiga tsakaninsu, cikin sanyinsa yace"Ambi kinsanifa domin keba jahila bace kalmar party duka wata Abace Mara Kyau ga yaran musulmai koda Mata kawai zasuyi balantana dukane Maza da Mata gurin za'ayi shak'iyanci duk bikinda za'a had'a maza da mata wallahi sai Anyi Rashin tarbiya da kauce hanyar Allah gurin kinfi Kowa sanin Inada kishi bazan iya juran ganin wani Abu Mara Kyau gameda wadda Zan Aura ba saboda haka Ni Abbas indai harkinaso Ina maisanarmiki cewar kada kiyi gangancin zuwa *GRADUATION PARTY* d'in," Yana Gama maganar yawuce cikin b'acin rai
Zumbura Baki tayi tareda cewa"Wallahi ko Ubana bazai hanani Zuwa Wannan GRADUATION PARTY d'in ba balantana Wanda Zan Aura bama Zan Bari Umma tasan yarda mukayi dakai ba domin tana sani zata hanani wallahi sainaje"
"Um um Alhaji kamata yayi Kama yarinyar Nan fad'a kahanata Zuwa Wannan bidi'ar bawai ka k'aramata k'warin guiwa ba Ashfa kada kije wannan......,"
"Ni Gaskiya Mommy sainaje haba Daddy Ni Gaskiya Inason naje," kuka tasaka
Lallashinta Daddy yasoma tareda azawa Mommy fad'a Kuma ya tabbar sai Ashfa taje tareda Bata kud'in Sosai tayi Murna., Mommy kuwa ido kawai tazuba musu Bata sake magana ba.........
_BASEERATA ITACE ARZIKINA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
Chapter 5 · 0% Book details