← Book details Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 12

Sashe 11

Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

_SEPTEMBER (9) 2024_ _RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR ..._ ```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE STORY....(28) TAWA K'ADDARAR FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY ... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32) ARAR KWANA PAID BOOK 300..(33) YARIMA ASHMAN (THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR FREE BOOK... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER _Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR STORY FREE BOOK* _Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._ *Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA _ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM TAKUCE ................................ ........................ *INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR QUEEN OF WRITER HAUSA NOVELS MRS_MLM)* ```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948 Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar Queen of Writer's Hausa novels And design graphics``` _SUNDAY /6/10/2024 OCTOBER_ *PAGE 91 TO 100* ```LAST PAGE IN SHA ALLAH.... INA ROK'ON ALLAH DAYABANI LADAN DAKECIKIN WANNAN FAD'AKARWA DANAYI NA WANNAN LITTAFIN, INDA NAYI KUSKURE KUMA UBANGIJI ALLAH KAYAFEMIN, INDA NAYI DAIDAI KUMA ALLAH KABANI LADAN....... INA K'ARA JAN HANKALIN MAKARANTA WANNAN LITTAFIN NA SILAR GRADUATION PARTY, BASAI NA FAD'A MUKU ILLAR PARTY KO HARAMCINSA BA DOMIN KUNSANI KODAJIN SUNANSHI NA PARTY KUNSAN ABUN ALKHAIRY BANE, SABODA HAKA INA K'ARA TUNAMUNA DA MUJI TSORON ALLAH MUGUJE AIKATA FASADI ABAYAN K'ASA, AKWAI MUTUWA KUMA DUK ABUNDA KA AIKATA SHINE ZAKA SAMU CIKIN KABARINKA.... MATA MUKAMA KANMU TANBO K'AD'AN SHIKE RUGUZA RAYUWARMU YABARMUNA MUGUN TABO TINDA DUNIYA ZUWA LAHIRA DOMIN KODA MUN K'ARB'E SAKAMAKO NAN TOFA KODA MUNJE CAN DOLE MU K'ARB'E WANI HUKUNCIN DAGA UBANGIJINMU SABODA HAKA INA BAMU SHAWARA DA MUGUJE AIKATA IRIN WAD'ANNAN ABUBUWAN KODA YAUSHE MUKASANCE DECENT TSALKAKU DOMIN CIKIN TSALKAKA AKAYIMU GAMIDA DARAJA ALLAH YABAMU SABODA HAKA MUKAMA DARAJARMU DAMA MUTUNCINMU KADA MUBIYE DUNIYA DAMA K'YALLIN CIKINTA KODA YAUSHE MUJI TSORON ALLAH KUMA MUTUNA YARANMU MASU TASOWA.. HAKA KUMA MAZA KUDAINA D'AGA KALMAR WAI ISKANCI GA NAMIJI ADONE TO WAI AWANI HADITH KO QUR'ANI WANNAN MAGANAR TAZO? NIDAI BANSAN SHIBA KUMA INADA TABBACIN KOWAMA BAISAN SHIBA KAWAI MLM BAHAUSHE NE YAKE CEWA HAKAN SABODA HAKA INA BAKU SHAWARA DA KOWA YA WATSARDA KALMAR DOMIN BA GASKIYA BANE DUK ABUNDA BASHI CIKIN FAD'AR ALLAH DA MAZONSA TOFA SHIRMENE KAWAI YAYATASHI KO AMFANI DASHI SABODA HAKA MUJI TSORON ALLAH MUGYARA GOBENMU KUMA KUDAINA WALAK'ANTA MATA DOMIN MACCE UWACE KUMA ALLAH YABATA K'IMA DUK ABUNDA KAMA Y'AR WANI SAI AYINA MATARKA Y'ARKA UWARKA K'ANWARKA MATARKA DAMA YAYARKA SABODA HAKA INA K'ARA TUNAMUNA DA DUKANMU MUJI TSORON ALLAH.... MUGUJE ZUWA PARTY KAMMALA MAKARANTA KAWAI KAYI MURNA KA GODEWA UBANGIJI IDAN MURNA ZAKAYI KATSAYA IYA WANDA MAKARANTA ZATA SHIRYA MUKU KADA AWUCE NAN DOMIN KARE MUTUNCI KAI DAMA ADDINI ALLAH YASA WANNAN LITTAFIN YAZAMA SILAR DAINA GRADUATION PARTY GABA D'AYA GA DUNIYA.. ALLAH YA K'ARA SHIRYAMU MUDA ZURI'ARMU ALLAH YASA MUDACE.............``` ......Abas ne yafara d'auke kansa still yanajin Zuciyarsa tana Masa wani iri domin tabbas so d'aya Kuma yagasgata domin Ambi itace macce tafarko daya faraso saidai kash k'addara dakuma son Zuciyarta sun nisantasu, irin Abunda yakeji itama shitakeji saidai finnasama domin Kuwa bak'inci gamida nadama sune fall Aranta idanuwanta kuwa hawaye kawai suke sulala tabbas tacuce kanta da kanta gashi *SILAR GRADUATION PARTY* yarabata da mijin kirki yayi Auransa Abunsa yamanta da ita, Yanzu wama zai iya Auranta lurada da yarda *SILAR GRADUATION PARTY* yaruguzamata tarbiya, batayi Aune ba taji kuka maicin Zuciya yak'wace mata, Zafinda Ambi keji Aman zaice yajisa finwanda takeji Domin kuwa sai yanzu yake k'ara gasgata irin sonda yakema Zaliha baifahimce hakanba kuwa sai Yanzu daya ganta matsayin Matar wani bashi ba Kuma harda ciki Kenan Bayan tafiyarsa sulara da Abunda Suka Aikata shine kawai tayi Auranta, hak'ik'a baiga laifinta ba domin yasan maccen kirki Mai kamun kai kamar Zaliha Koda ba ita bace idan taga Abunda ya aikata *SILAR GRADUATION PARTY* lalle yasan zata k'yamace Zama dashi, sai yanzu yakejin nadamar biyewa son Zuciyarsa da hud'ubar shaid'an daya d'auka na hallarar wannan partyn gashi Yanzu komai ya lalace Masa duka Kuma Saboda *SILAR GRADUATION PARTY* shima hawaye suka Soma bin idanuwansa, Ganin hawayen idanuwansa yasaka jikin Zaliha mutuwa hak'ik'a koyaya ne hannunka baya rub'ewa kayanke ka jefardashi duk da shine yajawa kansa Amma tabbas taji wani iri Aranta da ace tinfarko yad'auke shawararta da hakan Bata faruba Yanzu gashi saboda *SILAR GRADUATION PARTY* yarasata Kuma ya lalata musu tarbiyar Ahli,... Hawayen Idansa yashare cikin dauriya yafara magana, take y'an jarida suka maida hankalinsu kanshi, D'aya dagacikin y'an jarida yafara Masa tanbaya "Shin meya faru daku Bayan Fara *GRADUATION PARTY*,"? Cikeda Jin Kunyar Abunda ya aikata dama nadama yafara magana "Munje lafiya Kuma Munfara celebration lafiya saidai daga baya komai ya sauya domin Kuwa Muna fitowa waje inda ruwa suke mukaci gaba da rawa take labarin yasha banban Domin Kuwa komar Aljanu muka fad'a...................... Duk Abunda yafaru dasu zuwa mutuwar sauran yafad'a yana kuka sosai, tsagaita kukan yayi tareda cewa"mune Kawai muka tsira daga Cikin mu 25 duka munaji munagani suka dinga halaka Kan idanuwanmu kuma ba Abunda yajanyo Mana Hakan face son Zuciyarmu da bijirewa iyayenmu da masoyanmu dama Abokanmu masu nuna muna illar party Amma muka toshe kunne muka rufe ido mukakai kanmu mahalaka Had'ida b'acin sunanmu tabbas mukam *GRADUATION PARTY* Bai k'aremu da komai ba face b'acin suna ruguza Rayuwa dama rasa Rayukan y'an uwanmu, A Yanzu inajin inama ban kasance d'aya daga Cikin masu *GRADUATION* ba inama nayi yarda ko yawar Addini ya nuna muna hak'ik'a Yanzu na yarda Zaliha Mai k'aunace gareni domin tayi k'ok'arin nuna min illar Zuwa party dama haramcinsa saidai kash Zuciyata gamida shaid'an yanamun zuga nakasa ji nakasa gani saidai nakasance d'aya daga Cikin masu halarta wannan party gashi daga k'arshe komai yalalace gareni narasa mutuncina narasa masoyiyata narasa martabata narasa idanuwan kallon iyayena Abokaina y'an uwana masoyana badan komaiba duka Dan *SILAR GRADUATION PARTY*" Had'uwa kasa yayi da guiwarsa yanayin kuka Sosai, Wanda Ambi Kuwa tuni dama take k'asan tana kuka tamkar Ranta zaifita Ayanzu jitake inama tana d'aya daga Cikin wad'anda suka mutu data huta da wannan zafin gamida bak'incikinda *SILAR GRADUATION PARTY* yasanyata... Duka mutanenda ke Wurin sun natsu Kuma sun d'auke darasi cikin labarin nasu na *SILAR GRADUATION PARTY* wasu Kuwa Sosai suke kuka saboda sunbasu tausayi, sosai Zaliha take kuka Sosai tafad'a jikin Abas shikanshi Abas Saida ya zubda hawaye sauran iyayansu kuwa musamman wad'anda suka rasa yaransu suke kuka wasu kuwa harda Suma sukayi Anan gurin...... Binciken mamallakin hotel d'in Akayi Nan sugano na Alhaji maman ne saidai yabar k'asan labarin Yana fita Kuwa yarasa muk'aminsa na siyasar, Mahaifin Shila y'ar Minister kuwa fad'uwa yayi saiciwo saboda bak'inciki take Kuwa yasami hawan jini har mutanen sunzo k'arb'e kujeransa Amma lurada irin Abunda yafaru dashi yasaka suka hak'ura, Ambi ce gaban iyayenta zaune saifaman kuka take tana Basu hak'uri, Uwa da d'a sai Allah take mama itama tasaka kuka gamida janyota jikinta "Nayafe Miki Ambi saidai kada kisake Koda kwatankwacin Aika irin Wannan b'arnar" "In sha Allah bazan sake ba koyanzu nad'auke darasi Kuma naji tsoron Rayuwa Abubuwa dayawa sun faru
Chapter 11 · 0% Book details