Sashe 1
Silar Graduation Party Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
*SILAR GRADUATION PARTY!!!
_FREE BOOK_
_Labari maid'auke da darasin Rayuwa, fad'akarwa ilimantarwa, dama Wa'azantarwa, gamida nishad'antarwa_
_SEPTEMBER (9) 2024_
_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
..._
```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN
ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR
BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY..(27) ASHRAF_LOVE
STORY....(28) TAWA K'ADDARAR
FREE BOOK..., (29)GUBAR MATSAFA!!! HORROR STORY
... (30)NUR RAINON D'AN FASHI!!! FREE BOOK. (31) ZUCIYA...Free book... (32)
ARAR KWANA PAID BOOK
300..(33) YARIMA ASHMAN
(THE PRINCE) PAID BOOK 300 ONLY.. (34) SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
FREE BOOK...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SILAR GRADUATION PARTY, HORROR
STORY FREE BOOK*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._
*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji
Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA
_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe maikyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM TAKUCE
................................
........................
*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR
QUEEN OF WRITER
HAUSA NOVELS
MRS_MLM)*
*DOMIN FARA BIYAN KUD'IN LITTAFIN GA ACCOUNT 9167236912 SHAFA'ATU ALIYU OPAY ACCOUNT, IDAN KATURA SAIKA TURAN RECEIPT SHAIDAR SAKA KUD'IN KA A NUMBER WHATSAPP D'INA 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics (MRS_MLM)*
```Gamasu buk'atar A tallata musu hajjarsu k'ofa bud'e take zaku iya Aiko tallanku A rubuce nasaka muku cikin shafin littafaina Akan farashi Mai sauk'i, .. Inakuke Y'an kasuwa Kuma kuzo Inayin logo graphics ko wanne iri had'ida cartons Art's design kudai kugarzayo domin mallakar naku cikin sauk'i...... Domin magana dani A WhatsApp 07064904617 OR 07031012948
Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar
Queen
of Writer's Hausa novels
And design graphics```
```25/9/2024 SEPTEMBER WEDNESDAY```
*PAGE 1 TO 5*
_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_
........... Sosai Suke zabga gudun tsirarda Rai gamida Zabga ihun neman taimako Acikin dajin Amma shuru domin kuwa dajine babu Alamar gida gaba babushi abaya,
Manyan itatuwane birjik adajin, gudusuke tamkar babu gobe suna ihu Amma wata mummunar Halitta saibin bayansu take tananeman hallakasu, Halittace k'atuwar Mai tsananin ban tsoron gaske Wadda Koda cikin mafalki kayi arba da ita dole ka firgita Balantana kayi ido hud'u da ita, fad'ar mugun kammanninta bazai wadatarba domin batada wani kyan gani tabbas dagani kasan Aljanace, tanada dogon wuya Wanda shine keshiga gaba takan bar gangar jikinta Abaya kanta Kuwa Agaba k'afafuwanta tamkar nadoki dogon gashi duk yabarbazu kanta jini Kuwa sai zuba yake tabakinta Wanda tahallaka sauran mutanen Cikinsu dayawa... Zura hannunta tayi Cikin sa'a Kuwa tacafko d'aya daga Cikin y'an Matan batayi Aune ba kawai tatsince kanta lahira domin Kuwa tamkar Anraba Kara biyu Haka Aljanar ta b'alla Matshiyar budurwar, Ihu Suka saki tare domin kuwa duk jinin Saida yawanke sauran Dake gudun Agaba fad'uwa Ambi tayi Cikin fidda ran Rayuwa Amma Cikin k'arfin hali Aman yajanyota da k'arfi Suka samu damar barin gurin, Cikin taimakon Ubangiji Suka b'acewa ganin Aljanar, wani guri suka samu suka zauna suna maida numfashi Domin gudun mutuwa Sukayi, And'auke dogon lokaci suna fidda numfashi kafinsu dawo hayyacinsu, sai yanzu sukejin yunwa da zafi gamida rad'ad'i Domin Kuwa ba Wanda keda takalmi k'afarsa duk k'afafun sun kumbura sai jini kefita saboda gudunda sukayi har Cikin k'ayoyi batakalmi, duk sun fita hayyacinsu kallo d'aya zaka musu kagano tashin hankali gamida damuwa taredasu,
Kuka Ambi tafashe dashi Afili tace"Nacuce kaina Kuma Kuma kuncutardani kunsani kawo kaina halaka dakai gashi nakawo kaina inda Rayuwa da mutuwa suke gogar juna duk SANADIN GRADUATION PARTY!!! Gashi Naga halaka Naga Mutuwa gafili Dana sani dabanzo wannan party ba wallahi Dana sani banshiga wannan makarantar ba Dana sani daban biyewa son Raina Zuwa wannan GRADUATION PARTY!!! kaiconi Ambi kaico Rayuwata,"........................
*KUTAIMAKA DA COMMENT DOMIN KUWA IDAN BA COMMENT TOFA ZANJINGINE RUBUTUN DUKA WALLAHI.... KUMA KUDAURE KUTAYANI SHARING DUK KIKA KARANTA PLEASE KIYI SHARING D'INSA
WhatsApp number 07064904617 or 07031012948
_BASEERATA ITACE ARZIKINA