Sashe 8
Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
suka aje kayansu kitchen ta shiga ta soma duba kayan girke girke dake cikin frieza, fitowa tayi ta haura part d'insa, norking tayi ta jima a tsaye kafin ya bata damar shiga k'ofar ta wangale kwance ta hangosu cikin sofa idanunsa lumshe ga wani mayen k'amshi dake tashi a parlon ga sanyin Ac k'arewa parlon kallo tayi komai gwanin burgewa, kujren blue ne da fari labulayen blue ne da fari,
da gani yana son kalar sosai duba da yanayin parlon, idanunta ta mayar kansa kana tace "Yallab'ai Akwai abubuwan da babu na girki sannan ina buk'atar list na girke girke da kake ci." tunda ta fara magana be d'ago ya kalleta ba idanunsa na lumshe har ta gama, yana jinta, kusan minti biyar har ta fitar da ran zai amsa mata maganar a zatonta bacci yakeyi,
muryarsa taji mai d'an Karen dad'i ta dake dodon kunneta yace "Kije gurin John ku tafi kasuwa a siyo duk abinda ake buk'ata, girke kuwa Sumayya zata baki list kije bedroom kan mirror a Akwai ATM Card 1990 shine password." Daga haka ya yi shiru kamar bashine ya yi magana ba, raba idanu ta shiga yi tanason hango k'ofar bedroom saboda gaba gils ne a parlon
B'angaren hagu ta hango wata k'ofa irin ta parlou tana zuwa k'ofar ta wangale ta shiga ta jima sosai tana k'arewa d'akin kallo komai net ga k'amshi kamar ta kwanta tayi bacci abinda ATM Card din ta d'auko, ta fito da tunani fal a ranta saboda bata ga wadroup d'in kayansa ba ko akwati, tana zuwa k'ofar parlou ta wangale ta fita part d'insu ta shiga tace Anam ta shirya suje kasuwa,
bayan sun shirya suka fita wurin John ya d'auke su sai kasuwa suka siyo duk abinda ake buk'ata na girkin gida Najeriya har dana k'asar waje kana suka dawo gida, Sumayya ta bata list d'in abinda Ayman kece kana ta shiga kitchen ya soma had'a miyar ugusi da busasshen kife da ganda sai naman rago, bayan ta kammala ta fere doya ta dafa kana ta saka ta cikin buchi mix ta markade ta
Ta kwashe ta dina sakata a leda na d'aurewa, kunun aya tayi mai da kwakwa yaji madara sosai kana ta had'a komai akan tire ta fito part d'insu ta shiga tayi wanka ta sauya kaya zuwa doguwar rigar abaya bak'a tayi kyau sosai, ta yane kanta da mayafi ta feshe jikinta da turaruka kana ta fito tiren kayan abincin ta d'auka ta nufi part d'insa norking tayi bata jima ba k'ofar ta bud'e ta shiga baya parlon,
wuri ta samu ta zauna tana jiransa, kusan minti talatin sai gashi ya fito, sanye da wani lallausan yadi black ya yi masifar dacewa da farar fatar jikinsa da huta ya gama ratsawa, sau zuba k'amshi yakeyi kamar wanda akayi barin turare a jikinsa, zama ya yi kan kujera yana d'ora k'afarsa kan teburin gils dake gaban kujerar daya zauna tashi tayi ta soma zuba mai abincin ta had'a Komai kana ta dire gabansa,
bedroom d'insa ta nufa ta gyara komai duk da ba wani datti, ta wanke bathroom d'insa ta fito wata k'ofar gilas ta gani shiga tayi wata k'atuwar wadroup ce shak'e da kayansa daga sama har k'asa k'ananan kaya da b'angaren su manyan kaya ma haka kayan bacci kayan ball dana motsa jiki duk da b'angaren su,
ga b'angaren takalmi da huluna da agogo komai da wurin zamansa,
fitowa tayi tana saka turaren d'aki ta k'ara gudun Ac kana ta fito har ya kammala cin abinci tattara kayan tayi ta fita dasu kana ta dawo ta gyara parlon ta share tayi morepin ta saka turare kana tace "Yallab'ai akwai abinda kake buk'ata.?" Hannu kawai ya d'aga mata alamar ta tafi." Barin parlon tayi, zuwa part d'insu, tace "Anam tashi mu fita kesan yau akwai cin uwar sabada,
Alhaji Manir ne zamu had'u dashi." Anam tace a ina zaku had'u.?" Ayma tace "Unguwar sabon layi mana ai bazan dena zuwa wannan uguwa ba saboda mun dawo nan da zama ina da free don din fita duk inda naga dama saboda kega ai ba wani aiki me wahala nikeyi ba yace zamansa nikeyi."
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍️ more comment More typing please share
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
(Romance and sxy)
🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨
💪*JAJIRTATTU WRITER'S
ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
Bismillahi Rahamanin Raheem 💫
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00
BOOK ONE
PAGE 1️⃣7️⃣⏩1️⃣8️⃣
Ayma tace "Anam wai ina Saurayinki har yanzu be dawo bane.?" Anam tace"Hamm ai wallahi wannan guy d'an iska ne ajen K'arshe, wai kud'in Mota ya turomin na samesa a Lages yo ni mahaukaciya ce da zanje na sani ko har ya gama ciniki na siyar dani zaiyi." Dariya ce ta kwacewa Ayma saida tayi mai isarta kana tace,
"Ai kuwa zamuje Lages wallahi naji Yallab'ai na Waya kamar tafiya zaiyi kega shikenan ba amfanin zamana a gidan nan kega sai muje muga tsiyar da akeyi a Legas." Anam tace "Har ke tina min da wani Kawuna dake chan har wurinsa naje lokacin da Mahaifina ya rasu amma saboda masifar Matarsa dole na bar gidan,
ta hana sa yimin komai ya kama min gidan haya amma sai da ta gano gidan taje tayi min mugun duka da taimakon wasu y'an jagaliya aka kaini tashar Mota sai garin Katsina." Ayma tace "Hamm Allah ya kyauta." Suka fito, a bakin k'ofa sukaci karo da Raha Saudat da Safra Ayma tace "Aunty Saudat sannu da zuwa ya han.........tas tas kakeji Saudat kefawa Ayma mahaukatan maruka,
Sarfa tace "Da kyau K'awata ci uban karuwar banza." Ayma kuwa tana d'agowa ta shammace Saudat ta sakar mata zafafan maruka dama da hagu, sai data yi baya kamar zata kife saboda azabar marin ya shigeta sosai, Raha kuwa tana gefe tana kallonsu, Sarfa tace "Ke har kin isa ki d'ora k'azamin hannunki a jikin Saudat lallai iskanci ya yi nisa, to wallahi baki dake banza ba yanzu nan zakici duka."
Anam tace " da yake bata da hannun ramawa gurguwa ce ko zuba idanu zanyi ku dakar min y'ar uwa to gaba d'ayanku muna iyawa daku duk shigiyar data ke jin kanta na hayak'i tazo mu gwabza, y'an jakar uba." Saudat kuwa sai yanzu ta gano duniyar da take kukan kura tayi zuwa kan Ayma Safra ma haka ai kuwa Anam ta chafke Saudat Ayma kuwa Safra suka fara kaiwa juna duka ta ko ina,
cikin minti biyar suka hargitse parloun Ayman dake tsayi tin d'azun yana kallon abinda ke faruwa, wata uwar tsawa ya daka musu gaba d'aya sai da suka firgita, Ayma dake kan ruwan cikin Safra tashi tayi tana turo d'an k'aramin bakinta kamar zatayi kuka saboda ba abinda take tsoro kamar tsawa, gaba d'aya sunyi wujiga wujiga agogon hannunsa ya tab'a sai ga bodyguard d'insa sun antayo a parloun,
yace su fitar mai da Safra waje su hukuntata ita kuwa Saudat tsallen kwad'o ya sakata, ita da Ayma da Anam da Raha kuwa suna gefe, Ayma data fara shan wuya kawai ta fashe da kuka tayi zaune ta soma magana "Ni wallahi Allah na gaji bazan iya ba haka kawai k'afafuwana su cire a banza yasin sai dai ka dakeni amma bazan iya ba." Ta k'arasa maganar tana turo bak'i kamar k'aramar yarinya,
sai lokacin Ayman ya zuba mata lulu eyes d'insa yana kallon yadda take zuba mai shagwab'a, kawar da kansa ya yi kafin yace "Saudat ta shi bar parlon nan kafin na dawo ta kanki ke kuwa zanyi maganinki ne idan na dawo sauri nikeyi idan kuma akayi wata rigimar hammm." Ya fad'a yana tsotsar pink lips d'insa na k'asa, ya tashi hanyar fita pralon ya tsaya,
kamar zaiyi magana sai kuma ya fasa ya fita, Ayma kuwa da Anam bedroom suka shige suka gyara jiki kana suka fito ba kowa a parlon, a harabar gidan suka hango Safra sai tsallen kwad'o takeyi tana kuka gaba d'aya ta jigata, saboda tsokanar masifa, sai da suka kawo gaf da ita Ayma tace "Sannu y'ar wahala Allah ya k'aro bala'i." Ta fashe da dariya kana suka fita,
Sunyi tafi mai d'an tsayi kafin su k'araso bakin titi suka hai napep sai unguwar sabon layi, bayan sun shiga cikin gidan ta kira Alhaji Manir yace yana hanya, gashi nan k'arasowa Hanan ce ta fito wanka ganinsu zaune tace "Aunty Ayma saukar yaushe." Anam tace "Saukar asuba." Ayma tace "To uwar masifa ke ba'a maganar kirki dake
Hanan yanzu muka zo ykk." Tace "Alhamdulillahi." Ta shige d'akinta, Barau ne ya shigo sai baza idanu yakeyi, ganin su Ayma zaune, yace "Ai nayi tunanin bazaku dawo gidan nan ba, saboda Sojojin da suka zo sukayi awon gaba daku." Ayma tace "To gamu mun dawo sai akayi ya.?" Barau yace "Allah ya baki hak'uri." Yana gama fad'ar haka ya bar gidan, wayarta ce ta soma ringing dubawa tayi ganin sunan Alhaji Manir,
Bata d'auke ta fita k'ofar gidan yana cikin Mota fitowa ya yi kana suka shigo ciki d'akinta ta bud'e suka shiga kana suka gaisa, yace "Hajiya Ayma ya gida ykk.?" Tace Alhamdulillahi fatan kaima haka.?" Yace "Alhamdulillahi gaskiya abinda ya kawo ni Alhaji Abubakar ne ya bani number ki saboda ina cikin matsala a gidana nida Matana guda biyu,
wallahi k'azami ne ajen K'arshe, basa gyaran jiki basa komai sai jarabar tsiya su dai zura musa Bura su d'auke ciki kowace so takeyi tafi y'ar Uwarta tara y'ay'a idan na mutu su kwashe gado mai tarin yawa ba yadda banyi dasu ba su gyara amma abu ya gagara, har y'ar aiki na kawo suka koreta saboda kishin tsiya naje neman aure sun lalata komai an hana min mata saboda su,
Na rasa abinda keyi min dad'i muna magana da Alhaji Abubakar shine yake sanar dani ai shi yanzu beda matsala da Matarsa ta gayra halinta saboda ke yanzu ba abinda batayi shine nikeso ki saita min gidana ki gyara musu zama, wallahi inason naji dad'in zama gidana da iyalaina ko nawa kike buk'ata wallahi zan biyaki."