Sashe 6
Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
K'awar Madam ta tafi da ita, yanzu ba kuku a gidan nan." Shiru Ayman ya yi batare da ya yi magana ba wannnan wane irin iskanci mesaya ba'a kawo wata ba tsaki yaja tare da fad'in"Okey tafi kawai." Ya jima sosai a parlon kafin ya wuce bedroom d'insa ya kwanta, yana tunanin wannnan rayuwar aure da sukeyi shida Saudat, babu wanda ya damu da wani,bacci ne ya d'auke sa,
B'angaren Marwa kuwa Rashida ce ta kirata, ta turo musu kud'i zasuje wurin Boka karb'o mata magani, ai kuwa ta tura musu, Ummei ba zaune tace" sakarar banza ta bayar da kud'in da za'ayi wuff da Mijinta." Rashida tace"Barta kawai damu take zancen." Fitowa sukayi zuwa titi a dai daita sahu suka hau zuwa gidan Malam koda suka isa akwai jama'a sosai, sai da suka bi layi,
Ayma kuwa da da safe taci wanka na fitar hankali ta shiga kitchen ya had'awa Alhaji breakfast zazzafa ta d'ora ka teburin cin abinci, kana ta haura sama har ya shirya tare suka fito, suka zauna ta zuba mai soyayyar dowa da egg da fefesof d'in kayan ciki, ta had'a mai tea, ta zauna kan cinyarsa tana bashi a baki, shima yana bata,
saiga Marwa ta sauko sanye da rigar baccin jiya ce a jikinta sai Wani zare idanu takeyi, tana harar su Ayma zama tayi wurin cin abinci ta d'auke plet zata zuba Ayma ta rik'e mata hannu tace"Kega Malam Mijina na dafawa da kaina ba wata k'atuwar banza ba saboda haka ki shiga kitchen ki dafa da kanki saboda ni ba baiwarki bace koda yake "Me kika iya da har zaki dafa kici banda cin abincin restaurant."
Marwa ta fisge hannunta kana tace "karki gayamin maganar banza an gayamiki ban iya girkawa ne? wallahi saina yi maganinki a gidan nan wannan abincin kuma saina ci saboda Mijina ya siyo ya kawo ai ba daga gidan ubanki kika zo da shi ba." Wata dariyar iskanci Ayma tayi kana tace "Wallahi Wallahi keji na ranste bazaki cisa ba idan har ke isa ki girka da kanki,
banza kawai banda zama da k'azanta me kika iya.?" Marwa tace"Naji dai duk abinda zaki fad'a amma Wallahi zaki gane shayi ruwa ne." Tana gama fad'ar haka ta shige kitchen ta kunna gas ta soma dafa indomi da kwai, sai gata ta fito da plate 🍽️ a hannu da cup ta had'a tea ta zauna ta soma ci dariya Ayma tayi kana tace"Ashe iskancinki na banza ne indomi kawai kika iya dafawa, ai nazata Wani zazzafan abinci zaki dafa aikin banza ."
tana gama fad'ar haka tace "Beb muje na rakaka lokaci na tafiya." Marwa kuwa batayi magana ba, sai cigaba tayi da cin indomi, tana ganin sun fita ta kwashe doyar da fefesof d'in kayan ciki ta zuba ta haura sama abinta, parlonta ta baje sai kwasar fefesof d'in take yi tana shan tea ga doya sai data cika cikinta kana ta shiga wanka, bathroom d'in kamar
Wanda ya shekara ba'a wanke ba, haka tayi wanka ta fito gaba d'aya kayanta masu datti had'e suke da wankakki, haka na janyo wata riga da siket na les ta saka tayi kyau sosai ba laifi ta fesa turare, kana ta fito parlon ta tv ta kunna tana kallo, saiga su Rashida sun shigo, ko sallama babu, suka zube kan kujera, Marwa tace "Ya akayi ne na ganku haka lafiya dai.?"
Ummei tace "Wallahi akwai matsala Marwa Malam ya tabbatar mana da matsawar baki tirsasa Mijinki ya sake wannan yarinya ba to nan gaba kad'an zaki bar gidan nan ga magani nan yace kiyi amfani da shi ki dinga saka mai cikin abinci yana ci shida wannan yarinya nan da sati d'aya zai saketa."
Marwa tace "Kai to Yanzu ya zanyi kenan idan na dafa abinci suci kesan fa ba Wani girki na iya ba." Rashida tace "Ai shi yak'i d'an zanba ne ai yanzu aje makamanki zakiyi na yak'i." Marwa tace "Kamar ya.?" Rashida tace "ina nufin ki shiga jikinta ki nuna mata ke aje komai zaman lafiya kike son kuyi keda ita, ku dinga shiga kitchen tare kega daga nan zaki samu damar zuba maganin suci gaba d'aya kega ke jefi tsuntsu biyu da dutse d'aya."
Marwa tace haka ne fa to sai dai shi Alhaji kina ganin zai dawo ta kaina kuwa.?" Ummei tace "Sosai me zai hana." Rashida tace "Kema y'ar gayu zaki zama." Ummei ta wullawa Rashida harara irin ya zaki b'ata min shiri, Rashida tace "ina nufin y'ar gayu wurin girki." Nan sukayi ta d'ora ta akan keken bera, tana hawa, kafin ta kwaso musu turaruka da kud'i kayan sakawa sabbi ta basu kana suka wuce zuwa gida,
Anam ce ta samu Ayma a kitchen tana wanke wanke tace "Besty kesan abinda kunnena yaji kuwa.?" Ayma tace "Saike fad'a ya akayi ne." Nan ta kwashe abinda taji su Ummie na fad'a ta sanar mata dariya Ayma tayi kana tace "Aini sun sauk'ak'a min aikina kega yanzu girki zan koya mata da d'aukar wanka na kece raini, daga nan mu k'ara gaba ko ya kika Gani.?"
Anam tace "Gaksiya ne kega ta yadda da zancen su cikin satin nan zamu saita komai amma tana bani tausayi wallahi k'awayen nan nata ba zaman tsakani da Allah sukeyi da ita ba." Ayma tace ai na jima da fahimtar hakan zan gyara musu zama idan suka dawo gidan nan akwai abinda nike shiryawa akansu, saboda matsawar ban rabata da su to kota gyara zata komawa halinta ne."
haka dai suke fira har suka kammala wanke wanke da gyaran kitchen da gidan gaba d'aya aka saka turare sai k'amshi ke tashi suna zaune parlou saiga Marwa ta sauko cikin sakin fuska tace "sannunku da hutawa." Ayma tace"Yauwa sannu." Daga haka babu wanda ya k'ara magana, zama tayi gefe tace "Ayma kiyi hak'uri da abinda ya faru inaso mu had'a kai mu zauna lafiya, idan ba damuwa."
murmushi Ayma tayi kana tace"Lah ba komai wallahi anatare ai Allah ya bamu hak'uri da juna." Ta amsa da amin nan suka d'an dinga janta da hira ai kuwa ta saki jiki sosai har aka kira sallar azahar, tare sukayi alwala suka gabatar da sallah tare suka shiga kitchen aka fara hidimar girki Marwa tace "me zamu girka ne.?"
Ayma tace "A cikin girke girke wane kala Beb yafi so.?" Wani zafi Marwa taji a zuciyarta amma ta dake kana tace "Yana son tuwon shinkafa da miyar taushe da jalop d'in cuscus, da miyar hanta, da sakwara da miyar ugusi, jalop d'in taliya da naman kaji, ko kifi, yana son tuwon samo, da wainar shinkafa da miya." Ayma tace "Wow Mace ta gari to zo mu girka mai cuscus da miyar hanta,
gobe sai ayi mai tuwon shinkafa." Haka suka fara aikin Ayma nata k'ok'arin koyawa Marwa yadda zata sarrafa komai da yake tana da fahimta komai ya zauna a kanta basu fito ba sai gab da magrib, sukayi sallah kana aka kira abinci kan dinning table da kayan limon da aka had'a mai Ayma tace"Marwa ni zan shiga wanka nasan kema wanakn zakiyi, ki shirya sai mun had'u zuwa anjima."
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍️ more comment more typing
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
(Romance and sxy)
🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨
💪*JAJIRTATTU WRITER'S
ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
Bismillahi Rahamanin Raheem 💫
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00
BOOK ONE. PAGE 1️⃣3️⃣⏩1️⃣4️⃣
Marwa kuwa sai da ta tabbatar ba kowa duk sun shige kana ta shiga bedroom d'inta zuwa d'auko garin maganin amma ta nemesa sama ko k'asa ta rasa gaba d'aya sai data hargitse room d'in amma bata gansa ba dole ta shiga tayi wanka gaban mirror ta zauna ta soma shafa mai ya gyara face d'inta, kana ta fara neman kayan da zata saka,
gaba d'aya a hargitse sukeyi da kyar ta nemo wata duguwar rigar abaya blue ta saka da mayafi kana ta fesa turare ta fito ba gyara d'akin ba Komai, parlou ta zuana tare da kiran Rashida bugu d'aya ta d'auka kana tace "Marwa ya akayi ne? Lafiya." Ajiyar zuciya Marwa ta sauke kana tace "An yanka ta tashi wallahi maganin nan ya b'ata na nemesa na rasa."
Wata Uwar ashar Rashida tayi kana yace Kesan wahalar da muka sha wurin karb'o miki shi Gaksiya ke bani mamaki ko dai bazaki iya amfani da shi bane shiyasa kika ce ya b'ata.?" Ta kaici ne ya kama Marwa ya za'ayi Rashida ta fad'a mata haka wani tsaki tayi kana kashe wayar." Kira ne ya shigo ganin Ummei ce ta d'aga wayar,
batayi magana ba Ummie tace "Marwa ya akayi yanzu Rashida ke gayamin wata magana.?" Marwa ta sanar da ita duk abinda ke faruwa Ummei tace"Kiyi hak'uri K'awata kesan Halin Rash in sha Allah zuwa gobe zan kawo miki Wani." Godiya tayi mata kana ta kashe wayar,
Ayma ce ta shigo, da sallama tana fad'in "Marwa ki sauko muje parloun k'asa ga Beb nan zuwa." Murmushi ta k'ak'alo kana tace "Okey gani nan zuwa." Ayma ta juya Marwa ta rakata da harara, tare da jan tsaki ta jima zaune kafin ta sauka ta tarar dasu nan zaune Ayma na dannar wayarta, Anam na kallon Film, a Tv babu wanda ya yi mata magana Alhaji Abubakar ne ya toro k'ofar parlou ya shigo da sallama hannunsa d'auke da manyan ledodi,
Ayma taje da gudu ta rungumesa, tana kai mai kiss a goshi yace "sannu da zuwa my dear I miss you." Yace "Me too my Angel." Marwa kuwa tunowa da maganar Rashida ta mik'e zuwa Inda Alhaji, ta rungumesa tana fad'in "Oyoyo My love." Cikin sakin fuska yace "Oyoyo My Wf." tare suka k'arasa kan kujera Anam tayi mai sannu da zuwa kana ta haura sama, ta basu wuri,
Ayma tace "Beb wanka zaka farayi ko abinci zaka fara ci.?" lumfashi ya sauke kana yace "wanka zanyi daga baya muci abinci." Kallon Marwa tayi gaba d'aya yanayinta ya sauya murmushi tayi kana tace "Kaje Marwa ta had'a ma ruwan wanka ni kuma zan zuba abinci da komai kafin ku fito, nasan ta gyara komai kai kad'ai take jira yau ranarta ce."