Sashe 13
Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
duk shigiyar data shigo gonata wallahi karyata zanyi babu abinda ya dameni." Hajiya Salma kuwa bata k'ara magana ba sama ta haura taci uban Ado ta fito tace "Ni dai na fita." Laure tace "adawo lafiya." Barin parlon tayi bedroom d'inta ta shige, tana tunanin hanyar da zata bi ta fitar da su Ayma a gidan,
su Anam kuwa gyaran gidan suka somayi ciki da waje Yarinyar Hajiya Laure ce ta fito zata kai shekara goma sha biyu, me suna Janan itace ta shiga cikinsu sukayi aikin gidan tare, sai kusan azahar suka kammala bayan sunyi sallah kitchen suka shiga suka fara girki mai rai da lafiya, sai ana sallar la'asar kana suka kammala,
Janan na mak'ale da Ayma tare sukayi sallah Ayma tace taje tayi wanka kafin Daddynta ya dawo ai kuwa tana gama wanka ta dawo Wurin Ayma tayi mata kwalliya kana ta shiga wanka shigar riga da siket na atamfa tayi dikin ya zauna jiikinta sosai ta k'afa d'auri,sai k'amshi takeyi,
suka sauko babban parlou, tare da Anam har zuwa lokacin Hajiya Laure bata fito tana d'aki, yunwa ce ta fito da ita tana kiran Janan tazo ta dafa mata indomi, taji shiru shine ta sauko k'asa, saiga Alhaji ya dawo, gidan saboda Ayma ta kirasa ya dawo ga abinci sun girka mai , Hajiya Laure ta saki baki tana kallonsu dan bata gane Janan ba yadda Ayma ta gyara ta
yarinyar nada gashi sosai ta gyara mata shi ta sakar mata rabinsa a baya rabi a gaba, tayi kyau sosai, rungume mahaifinta tayi suka k'arasa wurin cin abinci, Ayma da Anam suka zuba musu abinci kana aka soma ci Hajiya Laure kuwa tana kitchen tana dafa indomi, bata zauna wurin cin abinci ba, bayan sun kammala, ne ya yi wanka ya sake fita suka kwashe kayan suka wanke,
kana suka dawo parlou suna kallo washegari tinda safe suka shiga kitchen had'a breakfast koda 8:30 tayi sun kammala komai Direba ya tafi kai Janan school, Hajiya Salam na zaune parlou tana chat a waya suka gyara parlon, kana suka tafi wurin wanka. Saiga Laure ta sauko, tace "Salma anya ba cin Kutumar uban yaran nan zamuyi ba."
Salma tace "Me zamuyi musu ne.?" Wani abu ta rad'a mata a kunne suka tab'e k'arfe goma suka sauko tare da Alhaji ko wace tayi shigar k'ananan kaya masu masifar kyau sai k'amshi sukeyi kana suka haura wurin cin abinci, Anam tace "Hajiya Laure kuzo muci abinci.". Salma tace "Ai bama cin abincin yara saboda haka kuci kayanku mu ba sa'ar yara bane."
Laura tace "Banda lalaci gaba d'aya dasu fa ya kwana a dakinsa, shine mayen duri wallahi kayi asara." Salma tace "su kuma mayun bura suka mak'ale mai ba wacce zata barwa y'ar Uwarta wallahi dai anyi asara anji kunya." Babu wanda ya tanka musu Alhaji yana kai fefesof d'in kayan ciki ya mayar da shi saboda Wani d'an banzar gishiri,
kamar zai yanka masa harshe, alama ya yiwa Ayma suka ankera da abincin kwashe wa sukayi dama akwai ragowaa kitchen suka zubo kana suka yi breakfast d'in, suka raka Alhaji ya tafi Office, kana suka dawo ciki gaban su Hajiya Laure suka tsaya Ayma tace "Cikin ku wace shegiya ce ta zuba muna gishiri cikin abinci.?" Laure taci Uwarki ce ta zuba me zakayi.?"
tas tas kakeji Ayma ta d'auke ta da zafafan maruka tace Ke har kin isa ki.zage Mahaifiyata wallahi gaba d'ayan ku dai dai nike daku an gayamuku tsurunku muke ji ne da mukayi banza daku." Anam tace "Tsaf zamu yanka mutum muci namansa danye wallahi ruwa ba sa'an kwando bane wai mutane y'an uwanku kuka d'auke mu ko me.?"
Ayma tace "Bil Adama suka d'auke mu saboda bamu fito musu da k'ofato ba amma naga alamar sun shirya barin duniya kega mu fito musu a siffar mu ta asali inaga Hakan zai sa su gane mu ba sa'ar yinsu bane ko an gayamuku me gidan nan ya san komu su waye to besan zuri'ar Aljanu ya d'aukowa kansa ba gaba d'aya sun kunci ubunku a gidan nan."
Ayma ta fad'a tana wani juyawa kwayar idanunta blue ai kuwa sun masifar firgita sai lokacin suka ankare da yanayin idanunta, Hajiya Laure tayi fitsari yafi sau uku, Salma kuwa kashe ne ta saki kan kujera, ta wani zare idanu hanyar guduwa kawai suke nema, Dariya Anam ta fashe da ita kana tace "zaku bayarda hak'uri ko mutuwa kuke buk'ata.?"
Salma da Laure suka dafa. Kafafuwansu sai kuka suna nemana gafara Laure tace "Wallahi sharrin shaid'an ne da kuma zuciya gaba d'aya Salma ce ta zugani kuyi hak'uri ku gafarce ni wallahi Allah bazan k'ara shiga sabgar ku ba ni har gidan zan bar muku." Salma tace "Yo ni zakayiwa kazafi to wallahi kunji na rantse ina zamana tacee muje mu saka muku gishiri cikin abinci,
amma ni ba halina bane ai kunga tin jiya da ku ka zo gidan nan bana shiga sha'anin ku saboda haka ku yafe min wallahi Allah na tuba na dena nabi Allah na biku." Ayma tace Shikenan munji amma da sharad'i." Tare suka had'a baki wurin fad'in miye sharad'in zamu bi." Zama sukayi kana
Ayma tace "abu na farko. Daga yau gidan nan bazai k'ara zama a hargitse ba shara morepin wanke wanke wanke girki kulawa da Alhaji ladabi da biyayya, duk abinda yake so shi za'ayi daga yau idan ba Unguwa zakuje ba ko bak'i za'ayi duk wacce ta k'ara zama da manyan kaya a jikinta sai mun aikata duniyar mu tsfata kwalliya gyaran jiki tin yau zaku fara idan bazaku iya ba sai ku fad'a, tin yanzu mu aika ku lahira."
Salma tace "ai wannan shi yafi komai sauk'i wallahi daga yau zan fara duk abinda kuke buk'ata zanyi ." Laure ma tace "zatayi daga yau sun dena k'azanta Anam tace "Munji zamu zauna a nan zuwa kwana biyu muga yadda zaman naku zai kasance idan kun gyara zamu nemi saki wurin Alhaji mu bar gidan nan batare da mun illata ko mutum d'aya ba,
ko bayan mun tafi, zamu dinga zagayowa batare da kun saniba muna ganin abinda kakeyi duk wacce tayi kuskuren dawoma halinta, zata karb'i hukunci duniyar mu zamu tafi da ita kuma ba dawowa har abada." Sukace "Wallahi Allah bazamuyi wannan kuskuren ba har abada mun tuba mun dena."
Ayma tace "Shikenan ku tashi ku tafi." Sai lokacin Salma ta ankare da kashin datayi Laura kuwa fitsari, dariya ke cinsu Ayma dole suka bar parlon kar asirinsu ya tonu, bedroom suka shige dariya sukaye kawai kamar zasu mutu hadda kwallah, bayan sun natsu Ayma ta kira Alhaji ta sanar da shi ai kuwa shima dariyar yake yi don beyi tsammanin za'ayi saurin shawo kan matsalar gidan ba, kamar haka,
koda yake waye baya tsoron Aljani bayan sun gayara parlon wanka sukayi yau hadda sallah fa abar da bata damesu ba kana suka shiga kitchen babu wacce bata iya girki ba iskanci ne kawai ya yi musu yawa, sai sunga dama sukeyi,
koda su Ayma suka sauko gida sai k'amshi yakeyi an gayra komai an saka turaruka ga abinci dinning table a shirye, murmushi suka sakarwa juna Ayma tace Gaksiya wannan fasahar data zo muna ta yanke muna Wahala zama gidan nan kega zuwa banda gobe mu wuce Legas." Anam tace "Wai da gaske Legas zamuje.?"
Ayma tace "Ke d'auka wasa nikeyi ne dole muje mu k'ara bud'e idanun mu." Cikin dare Sukayi Muguwar shiga ta bakaken kaya suka baje sumar kansu yadda ko idanunsu ba'a gani Anam ta sakawa Ayma nel itama ta saka kana suka fita bedroom din Salma suka shiga tana bacci, suka janye bargo,
tare da haske mata fuska ba shiru ta bud'e idanunta ganin su tsaye a kanta saida ta saki fitsari tayi masifar firgita, kuka ta fashe da shi ai kuwa suka shiga sakin dariya kamar mahaukata kana cikin mak'ale murya suka fara wasu magan ganu masu ban tsaro Salma tace "Ai wallahi har abada bazan karya alk'awarin dana d'auka ba ku yafe min da kyar suka fito, kana sukace idan ta gayama wani ko ta fito zasu yanka mata kai,
bedroom din Laure suka shiga itama sun masifar firgita kana suka fito sai bedroom din Alhaji Manir yana kan sallaya addu'a yakeyi jin motsi yasa shi waigawa saida ya zubara ai kuwa suka sakamai dariya, ajiyar zuciya ya sauke kana suka sanar da shi yadda sukayiwa su Laure Ayma tace "Kaga banda gobe zamu bar gidan nan mun kammala aikin mu abinda nike buk'ata kayi muna komai zamu tafi Legas ne a jirgi muke son tafiya."
Yace "An gama wallahi naji dad'i sosai na gode Allah ya saka da Alkhairy." Kana suka fito zuwa bedroom, washegari kuwa koda Alhaji ya sauko sun had'a breakfast an gyara ko ina na gidan sai k'amshi yakeyi Hajiya Salma sanyi da meni siket da riga iya cibiya tayi kyau sosai ta gayra sumar kanta, Hajiya Laure riga da wando ta saka ma sha Allah sunyi kyau dama,
iskanci ne yasa suka mayar da kansu y'an jagaliya, har Mota suka raka Alhaji ya tafi, Office, Alhamdulillahi cikin Kwana uku komai na gidan ya sauya ba kamar da ba yaune su Ayma zasu bar gidan sukayiwa Alhaji tijara sai ya sakesu ai kuwa ya basu takardar saki kamar da gaske suka d'auke akwatin kayansu, Alhaji baya parlon iya su Hajiya Laure ne,
Ayma tace "mun tafi idan muka ga an sauyawa dawowarmu bazatayi muku kyau ba." Tare suka had'a baki wurin fad'in"Ai wallahi mun sauya har abada saboda mun fahimce kuskuren mu." Anam tace"haka ake so suka bar gidan Ayma na cewa Yanzu "Misira zamu nufa ko k'asar faris wurin bikin Aljana Sury.?" Anam tace "Mu fara Misira daga nan mu wuce faris kega ai cikin awa biyu mun je mun dawo."
har suka fice parlon Laure tace "Wani aiki sai Aljani kijifa inda zasuje cikin awa biyu su dawo." Salma tace "wace nan in dai Aljanu ne kega mubar zancen nan karsu dawo."
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍🏼
masu buk'atar More page suje Arewa pen suyi following dina pinkyjay@
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
(Romance love story)
🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨