Sashe 3
Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ko baki ga message d'in dana tura miki ta wahtsap ba saboda haka saiki fara neman ta duk inda take don Wallahi bazan yi asara ba kesan yawan kud'ad'en da nike bata a matsayin kyauta, saboda kawai na fara bud'e mata idanu da kud'i amma kika janyo min asara." Safra kuwa tasan halin Saudat sarai tsaf zasu iya samun matsala akan Ayma
saboda ta kula yadda take kulawa da Ayma kamar ba y'ar aikinta ba kwantar da murya tayi kana tace "ki kwantar da hankalinki sweetheart zan nemota duk inda take yanzu ya zancen tafiyar Dubai.?" Saudat tace "Har na shirya yanzu gidan Raha zanje ke zuwa 12:00 jirginmu zai tashi."
Saudat tace"Okey sai kun dawo." Saudat tace kamar ya sai mun dawo bazaki je bane.?" Safra tace "Eh wallahi ina da bak'o ne shi yasa amma idan ya tafi zanzo daga baya." Saudat ta kashe waya tana jan tsaki ya fita bodyguard suka taso ta daka musu tsawa tace "Wallahi duk d'an iskan da ya biyo ni abakin aikinsa haka kawai duk inda mutum zaije sai kun bisa aikin banza kawai." Ta shige Mota ta bar gidan,
B'angaren Ayma kuwa washegari tin da safe ta soma jin hayaniya tsakar gidan, fitowa tayi dambe ne akeyi, da Anam sa Sarkin gida, babu wanda ya rabasu sai jibgar Anam yake yi ai kuwa Ayma tayo kansa ta d'auke sa da wasu mahaukatan maruka sai da bakinsa ya fashe duka ta shiga kaimasa ta ko ina sai da kaisa k'asa, ta haye kansa tana kai mai naushi a fuska
maza da matan gidan sai ihu sukeyi suna fito Anam kuwa mamaki abin ya bata wannan anya ba jama'ar soja bace wannan mazga data kewa Sarkin gida sai da tayi mai lilis kana ta d'aga kansa tace "Anam me ya had'a ku da har yake dukanki.?" Anam tace "Wani Alhaji ne ya kawo min cikin dare na biya mai buk'atarsa, da asuba ya wuce shine Sarkin gida ya kwashe kud'in da Alhaji ya bani dubu d'ari ne
dubu goma ya bani wai bazai bani gaba d'aya nace sai dai mu raba shine fa ya rufe ni da duka." Cakumo wuyansa Ayma tayi tace "Kai dan ubanka gidinka ne aka ce kona kanwarka to wallahi saika bayar da kud'in gaba d'aya, saboda wahalarta ce k'aton banza kawai." Ayma ta fad'a tana janyo kud'in dake cikin aljihunsa ta lilsafa dubu d'ari da hamsin ne gaba d'aya ta baiwa Anam dari da a shirin ta baiwa Salau sauran tace su raba shida jama'ar gidan
nan suka shiga tafi suna shewa wata me suna Hanan tace "Gaskiya yau ke biya mu y'ar uwa wannan ya jima yana cutar damu a gidan nan haka yake yi muna musha wahala ya kwance kud'in." Ayma tace "Ai kuwa daga yau babu wacce zai k'ara yiwa haka Sarkin gida yace "Wallahi tinda kika dake ni saina sanar da mai gidan nan yazo ya kureki daga gidan nan."
wata dariyar rainin hankali Ayma tayi kana tace "Ai idan kaga na fita a gidan nan to gidan kaina na siya ko Uban me gidan ka kira to bazan fita ba." Sarkin gida yace "zamu gani ne." Ayma tace "Idan ka gayamin maganar banza saina karyaka wallahi." Shiru ya yi be k'ara magana ba, taja hannun Anam suka shige ciki, ta had'a mata ruwan zafi tayi wanka it's kuma ta had'a musu breakfast,
Anam na fitowa itama ta shiga wanka, shiryawa tayi cikin wasu riga da wando sun kame mata jiki sosai kayan da Saudat take bata ne ita kuma bata sakawa, ta gyara sumar kanta, ta sauko har gadon bayanta, ta feshe jikinta da turaruka, kana suka soma cin abinci, buga k'ofar d'akin akayi tace "Waye.?"
Sarkin gida yace "Mai gidan ne da kansa saiki fito." Ayma batayi magana sai da ta kammala cin abinci ta fito, tana wata tafiya, mai rikita maza tace "Ina mai gidan yake.?" Sarkin gida yace "Yana waje cikin Mota baya shigowa." Ayma tace "To kaje ka sanar da shi bazan fito ba yazo nan ya sameni Saboda shi ke buk'atar ganina." Sarkin gida yace"Kefa ba y'ar arziki bace kesan wanene shi da har zaki fad'i haka lallai yarinya ke janyowa kanki masifa." Tas kakeji Ayma ta watsa masa mari,
tace "idan ka koma gayamin maganar banza saina zubar ma da hakora." Da sauri ya bar gidan ya sanar da Alhaji dake cikin Mota." Dole ya fito zuwa cikin gidan saboda yaga Wacece wannan me zafin kai haka,.Ayma kuwa kujera ta janyo ta zauna ta d'ora k'afa d'aya kan d'aya, tana taunar cingam, saiga Alhaji Sambo ya shigo, da sallama amsawa tayi cikin zazzak'ar muryata,
Tace "Sannu da zuwa Alhajin Allah." Ta fad'a tana Wani fari da idanu." Alhaji Sambo kuwa gaba d'aya Ayma ta tafi da imaninsa, k'irar jikinta yake kallo yana yaba kyaun halittar da Allah ya baiwa Ayma, kallon Sarkin gida ya yi kana yace "Ina Yarinyar da kukayi fad'in.?" Sarkin gida yace "Alhaji gata nab zaune marar mutunci har zaginka tayi."
Alhaji Sambo yace "Kaga Sarkin gida banason iskanci fa wannan zuk'ek'eyar yarinya ce zakayi fad'a da ita ashe kai mahaukaci ne bansaniba." Ayma tace "Yo Alhaji banda abinka ya zaka aje mahaukaci yana kular ma da gida, ai gaba d'aya neman kurar y'an hayar yakeyi, saboda yace "Baka da mutunci kai ba dan arziki bane idan kazo saika saka y'an sanda sunyi muna duka a gidan nan." Sarkin gida ya zare idanu jin sharrin data keyi mai,
Alhaji yace "Dama haka akayi shune ka taso ne k'asar ma zan bari yau amma Sarkin gida jaki ne kai Wallahi." Sarkin gida yace"Wallahi Alhaji k'arya takeyi ba haka akayi ba fa." Ayma tace Anam Hanan ku fito ku sanar da Alhaji abinda ke faruwa saboda wannan sakaren ya karyata ni." Ai kuwa dama a lab'e suke
fitowa sukayi "Anam tace "Alhaji wannan da kake gani duk Macen da ta kawo Namiji a dakinta karb'e rabin kud'in yakeyi yace kaine ka bada umurni ayi haka kaima sai an baka naka kaso." Hanan tace "Sosai kuwa idan bamu bayar ba ha had'a muna da duka, yana barazanar zaka kuremu." Sarkin gida kuwa salati kawai yake yace"Wallahi Alhaji wannan had'in baki ne sukayi karka yarda da zancen su kasan ko shaid'an yana tsoron Mata."
Mari Alhaji ya wanka mai yace "Ni zakayiwa k'arya Barau wannan gidan kyauta fa na baka shi ka zuba y'an haya nafi k'arfin wannan gida ko get Man d'ina yafi karfinsa me zanyi da kudinsu nasan abinda sukeyi ne da zakayi min k'arya Wallahi saina d'auke mummunan mataki akanka mak'aryacin banza kawai cewa kayi fa ga wata y'ar iska chan tazo sai dukanka takeyi saika kaita gidana saboda My son ya yi mata ciki ko ba haka ka fad'a ba.?"
shiru Sarkin gida ya yi sai raba idanu yakeyi,
Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍️ more comment More typing please share like na gode
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
(Romance and sxy)
🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00
BOOK ONE
PAGE 7️⃣⏩8️⃣
Ayma tace"Wai Alhaji dama abinda yaje ya sanar da kai kenan kaga cewa fa ya yi gidanka ne kud'in haya kawai yake karb'ar ma amma dai Barau ka cuce mutane." Alhaji yace"Rabuda shi kawai zai gane kurensa tinda ya tab'a k'awarki." Ayma tace "Godiya nikeyi Alhaji amma tinda gidansa ne kaga zai iya fitar damu idan kana da wani gidan Haya sai mu biya mu koma chan.?"
Alhaji Sambo yace "Gaksiya ni bana da gidan haya amma ina da gidaje bani number ki zamuyi magana kai kuma Barau ba wacce zata bar gidan nan idan kuma na sake jin wata magana wallahi saina saka an rufe min kai sakaren banza kawai." Godiya Barau ya yi kana ya bar wurin cike da kunya,
Ayma kuwa tace "Banda waya Alhaji." D'an ware idanunsa ya yi kad'an yace " big girl kamar ke ace ba waya.?" Ayma tace "Zan siya in sha Allah." Alhaji yace "Karki damu zan aiko Direba ya kawo miki subuwar waya da layi." Tace "Allah sarki ina godiya sosai muje na rakaka naji kace tafiya zakayi." Yace "Eh wallahi wannan sakaren ya d'aga min hankali." Suka fita Ayma ta shiga gaba sai bazawa Alhaji d'uwawunta takeyi,
shi kuwa kamar ya kamosu yake ji, har Mota ta rakasa ya wuce kana ta dawo cikin gidan, Anam tace "Ayma wallahi ke tafi da imaninsa fa gaba d'aya." Wani fari tayi da idanu kana tace "Hamm yana ruwa kai Barau wallahi kabi a sannu ashe kaine me gidan nan to daga yau babu wacce zata sake kiranka da Sarkin gida,
Barau za'a kira ka d'an banza." Hanan tace "Ai wallahi yanzu duk wanda ya yiwa iskanci muci ubansa kawai." Barau dai beyi magana ya shige dakinsa, Ayma kuwa wayar Ayman ta d'auko ta kunna data tana kallo, Anam tace "Me yasa kika cewa Alhaji bakida waya bayan kina da ita kuma me tsada wacce sai y'ay'an masu kud'i kawai ake gani da irinta sai karuwai masu Capacity.?"
Ayma tace "Ba wayata bace ajiya aka bani." Daga haka bata k'ara magana ba Anam ta zauna suna kallo tare, kafin a maida wutar nepa kowa ya shige dakinsa, Ayma kuwa saka wayar tayi a charge ta cigaba da kallon Wani video a youtube yadda ake koyawa mata kwalliya da sauransu abubuwa masu mahimmanci Kawai take kallo, kafin bacci ya d'auke ta,
Ringing d'in wayar ne ya tayar da ita ganin number ba suna ta d'auka tare da karawa a kunne muryar data ji ce tay saurin datse kiran ta saka wayar a jirgi, amma ta kasa komawa bacci me ya kai wannan kiran Ayman? Lailai Akwai k'ura haka take ta tinanin a fali tace "Kafin ki cinma burinki nice nan zan fara cinma nawa na wargaza muku shiri gaba d'aya muke zuwa."