← Book details Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 15

Sashe 11

Shaawar Ta Nikeyi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yace"Baby yaufa naji ke k'ara Wani mayen dad'i." Murmushi tayi kana tace "Kaga muje ka mai dani gida Ayma bata jin dad'i na barta ita kad'ai." Okey yace kana ya d'auke key d'in motarsa suka fita wurin siyayya suka tsaya ya kwaso mata kaya masu masifar kyau da tsada turaruka kayan chocolate biskit kana suka wuce gida dubu d'ari biyar ya bata, yace sai sunyi waya,

ta kwashe kayanta zuwa cikin gida, parlou ta samu Ayma zaune tana dannar wayarta Anam tace "Sis ke samu lafiya kenan." Sai lokacin Ayma ta d'ago don bataji shigowarta ba tashi tayi suka yi hug d'in juna kana ta d'aukar mata wasu kaya suka shiga ciki,

Ayman kuwa tinda ya shiga office ya kasa aikata komai, sai tunanin nonon Ayma kuwa yakeyi, ma dai daita dasu masu kyau ga laushi ga dad'in shafawa da tsotsa, zagayensu pink color gasu tsaye ba alamar zasu fad'i, lumshe idanu ya yi yana tina moment d'insu na d'azun da yake sarrafasu tana yi mai kukan shagwab'a cikin kunne,

Wani y'ar yar yake ji tsikar jikinsa na tashi lumshe idanu ya yi Salim ne ya shigo office d'in yana fad'in"Friend ya akayi ne na ganka kamar marar lafiya ko abine ya motsa.?" Ayman ya yi shiru beyi magana ba Salim be damu ba sai gyara zaman ya yi kan kujera yace "Miskilin banza kawai hariji mayen duri idan bazakayi magana in tafiyata dama wata zazzafar Beb ce na nemi ma harija ce ina ga zakuyi dai dai."

iska ya furzar yace "Salim bazan iya had'uwa da ita ba ka bata hak'uri kawai bana cikin mood me dad'i." Salim yace "Ya salam Man meke faruwa ne ban tab'a ganinka cikin wannan yanayi ba lafiya kake kuwa.?" Ayman yace "SHA'AWARTA NIKEYI Salim! Tin ganin farko dana yiwa Yarinyar ta tafi dani." Salim yace"Wace yarinya ce wannan ban gane abinda kake nufi ba sonta kake yi ko SHA'AWARTA KAKEYI.?"

Ayman yace "Bana sonta fa kawai SHA'AWARATA NIKEYI na rasa yadda zanyi wallahi gaba d'aya y'an Matana sun fice min a rai ita kawai nike sha'awa." Ajiyar zuciya Salim ya sauke kana yace"A ina Yarinyar take basai muje ayita ta k'are ba amma kana zama ka saka damuwa a ranka.?" Ayman yace "gidana take me aikina ce." Salim ya zare idanu yace "Kai Man wane irin zubar da aji ne y'ar akinka fa kace yanzu ita kake sha'awa

har kana saka kanka cikin damuwa muje gidan na ganta." Ayman yace "Bazamu je ba kaga abar maganar kawai yanzu muje ka rakani gida na duba Hajiya." Salim yace "Au baka son naga Yarinyar kenan." Ayman yace "No ba haka bane gidan ne bazan iya zuwa yanzu ba amma kaga hotonta." Ya fad'a yana baiwa Salim wayarsa, dubawa ya yi Ayma ce tsaye a kitchen lokacin da suka shiga yana gwada mata wasu abubuwa ya d'auke ta hoto."

Salim yace "Gaksiya wannan zazzafa Ce kaga k'irar jikinta kuwa Wallahi dole ka rud'e a kanta ai idan nine kai aurenta zanyi Wallahi ina ga fa sonta kakeyi Man." Tsaki yaja kana yace "Kaga banason hauka haka kawai zan sota saboda ni nifa SHA'AWARTA NIKEYI ina samun biyan buk'ata ta shikenan na gama da babinta." Salim yace "To me zai hana kayi mata magana a wuce gurin kawai."

Ayman yace "Kaga bazan iya ba so nikeyi sai ta kawo kanta kawai." Shiru Salim ya yi kana yace "Shikenan tashi mu tafi." Suka bar Office da Motar Ayman suka fita sai gidan Hajiya nan suka tarar da ita parlou ita da masu yi mata hidima sai zubewa sukeyi suna kwasar gaisuwa Ayman kitchen kuwa ko kalonsu beyi ba Salim ne ke amsa gaisuwar,

kwanciya ya yi kan kujera yana d'ora kansa jikin Mahaifiyarsa, yace "Mamma nayi kewarki sosai." Shafa sumar kansa tayi dake kwance ta shag gyara tace "Nima haka My dear." Salim yace "Mamma barka da hutawa kau da kanta tayi gefe tace "Bana so rik'e gaisuwar ka yanzu ka dena sona Ayman ne kawai ke kawo ka gidan nan." murmushi ya yi tare da kama kunnensa yana fad'in,

"Ayimin afuwa Mamma nah bana k'asar ne jiya na dawo in sha Allah zan gyara idan kikayi fushi dani waye zai dube ni." Ran kwashi ta kai mai tana dariya kana tace "Ai kullum da wannnan dad'in bak'in kake samun galaba a kaina." Ayman kuwa sai dariyar su yakeyi kamar bashi sarkin miskilanci da rashin fara'a Salim yace "Allah kaine ka had'a ni da Mamma zanyi maganinka,

saina gayawa Saudat ka samu Wata Matar." Nan take fara'ar face d'insa ta d'auke Mamma tace "Ai wallahi Salim dana ji dad'i wannan auren nasu gaba d'aya babu wani farin ciki ko cigaba, ga Saudat da rashin kunya da ganin girman na gaba da ita shiyasa bana zuwa gidan saboda tun bayan aurensu da yazo tare da ita, bata k'ara zuwa ta gaidani ba ko a waya."

ni wannnan yarinya sam batayi min zubin wasu matan banza ne da ita." Shiru Ayman ya yi beyi magana ba Salim yace "Sai hak'uri Mamma ba iya ke kad'ai ba har Hajiya Kaka data k'ulla auren yanzu Saudat iskanci take shuka mata bata gwani sai abokan banza nace mai ya k'ara aure amma yak'i, na rasa gane abinda ke damunsa, Mamma, sam baya samun Wani farin ciki a gidansa to miye amfanin aurensa shekara uku,

kuma fa maganin tsarin iyali Saudat ke sha bata son haihuwa fa." Mamma tace "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un Allah me iko yanzu da D'an nawa ne batason haihuwa ko me to wallahi bata isa ba in dai bazata haihu ba dole ya k'ara aure ko baya so haka kawai yarinya sai iskanci tsiya to bazan d'auka ba dole na kayi aure Wallahi saboda haka saika fara shirin neman mata idan bazaka iya ba ka sanar dani."

Salim yace "Karki damu Mamma ki bar min wannan aiki a hannuna zan kawo miki sakamako mai kyau." Tace yauwa haka nikeso dan nasan halin Ayman da taurin kan tsiya." Nan suka cigaba da hira Ayman kuwa bacci ya d'auke sa don ba gwani bane a fagen surutu, saina kirani sallar la'asar Mamma ta tayar da shi suka fita masallaci bayan sun dawo tana zaune tana lazimi ta kira Rahane mai aiki ta kawo musu abinci da abin sha ,

suka ci kana sukayi mata sallama zasu wuce tace "Salim saina jika da gaske nikeyi fa wannan lokacin zan nunuwa dangin iyayenku k'arfin ikona." Salim yace"haka nike so Mammah Allah ya k'ara lafiya da nisan kwana." Suka fita

Writer Bey Pinky Darling Mrs Jay ✍️

To jama'a saura page biyu a kammala Free book duk wanda ke buk'atar na biyu zasu iya payment 1k ne kud'in book 2 har zuwa Book3
Ga account number 7060577995 Zainab Abdullahi Opay bank shaidar biya ta wannan number 07060577995

🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*SHA'AWARTA NIKEYI*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
(Romance love story)

🔞❌
Writer Bey
Pinky Darling Mrs Jay ✍️
✨✨✨✨✨✨✨✨
Following this link to join my WhatsApp channel domin samun zafafan liltafaina sabbi da tsofaffi tare abubuwan k'aruwa
https://whatsapp.com/channel/0029ValAwoOInlqYMwE1dK00

BOOK ONE

PAGE 2️⃣5️⃣⏩2️⃣6️⃣

Bayan sun fita Ayman yace "Wallahi Salim kana da matsala miye na gayawa Mamma Saudat na shan maganin hana d'aukar ciki." Salim yace "Dole na fad'a kaga mubar zancen nan kawai." Company suka wuce Salim ya d'auke motarsa Ayman kuwa ya kamo hanyar dawowa gida, Ayma kuwa bayan tayi sallar la'asar

Wanka tayi kana tacewa Anam zata shiga part d'in Yallab'ai ta d'ora mai girki tana shiga parlou ta fara gyarawa ta saka turare har bedroom d'insa kana ta shige kitchen ta soma aiki fura the ray's tayi mai da kayan ciki sai zobo da yaji kayan k'amshi ta jera komai dinning table kana ta wanke kayan data b'ata ta gyara kitchen, tana tsaye tana goge marfin freeza sai jinsa tayi ya rungumeta,

ta baya yana d'ora face d'insa a kafard'arta, tare da lumshe idanu, Ayma kuwa tsikar jikinta ce ki tashi saboda lumfashinsa dake sauka a wuyanta, shikuwa Ayman kai hannunsa ya yi zai shafo nononta da sauri ta janye tana matsawa gefe tace"Sannu da zuwa Yallab'ai." Be amsa ba saima janyota ya yi zuwa jikinsa yana k'ok'arin, kissing d'inta, amma tak'i bashi dama sai janyewa takeyi,

ganin haka d'aukarta ya yi chak ya d'ora a kafadarsa kamar wata baby, ita kuwa ta lafe a jikinsa sai shak'ar k'amshin jikinsa kawai takeyi, bedroom ya wuce da ita yana sauketa ya haura kanta, yana tura fuskarsa cikin wuyanta. Yana shinshina, runtse idanunta tayi tana k'ok'arin janye sa jikinta amma ta kasa,

shikuwa Nononta ya fitar cikin riga ya kafa a baki yana tsotsa kamar zai tsinka mata su sai ajiyar zuciya yake saukewa, ya jima yana shan nonon kafin ya fitar da d'ayan yana tsotsa kamar wanda aka tsakura ya tashi, daga kanta ya koma gefe tare da kwnaciya yana lumshe idanunsa, kamar wanda ke jin bacci, Ayma kuwa jikinta ya yi sanyi ta kasa tashi, gashi ko pant bata da

taji sanyi a rigarta, kamar wacce tayi fitsari da kunya yaga rigarta a jik'e waigawa tayi ganin kamar bacci yake yi ta mik'e da sauri zata fita harta kai bakin k'ofa ta tsinkayo muryarsa yana fad'in "Ki kawo min abinci a nan bazan iya fita ba." Okey kawai ta fad'a ta fice sa sauri, bedroom d'insu ta shiga Anam na zaune tana dannar waya,

da idanu kawai ta rakata har ta shige bathroom tayi tsalki ta fito sauya kaya tayi zuwa abaya bak'a da mayafi, ya fita abinci ta had'a mai kana ta shiga bedroom d'insa baya kan bed ga alama yana bathroom, zama tayi gefen bed tana jiransa har ya fito, dressing room ya shirya cikin k'ananan kaya masu kyau da tsada, sai zuba k'amshi yakeyi,

fuskarsa kuwa kamar wanda be tab'a dariya ba ya zauna ta kawo mai abincin ya soma ci ba wani da yawa yaci ba kana ta kwashe kayan ta dawo ta gyara mai bed d'insa ta shiga bathroom ta k'ara wanke mai shi tas, sai k'amshi yakeyi, kana ta fito, yana nan zaune, yace ta d'auko mai Laptop d'insa dake kan drouwa, ta kawo mai kana tace "Zan iya tafiya." Yes kawai yace mata ta fita,
Chapter 11 · 0% Book details