← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 15

Sashe 9

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dik pharouq yapita hayyacinsa ganin lokaci maitsawo jinin bakinta baidaina pitaba
Akalla sunkai 3 hours Kanta sannan Komai yadawo normal Amma saida taimakon oxygen Numpashinta yadawo Alluran bacci Akamata... Sannan sukapito suna share xupa Musamman pharouq shidai yakasa purta komai kallonta kawai yk hkr suke bashi mgn maidadi
Koda kabeer yaje office din pharouq daniyar dauko tasa wayar saiyatar wayar pharouq nata ringings ganin dady kekiran dasauri yadaga sukagaisa yc nadawo gd tindaxu Ance mamana taxonan nayita kira tindaxu baidagaba gashi batadawoba km Police sunxo Har gd d lbrn Anyi Accident d motata sunyi kokarin gano suwaye Amma basu ganoba gamunan gd hankali tashe shin wani Abu yasame mamana ne?????
Dakyar yabudi baki yc dasauki Amma dika muna Asibitin pharouq kuxonan
Jinxaijopamasa wata tanbayar dasuri yakatse Kiran
Dady yamike tsaye yanapadin innalillahi wa'inna ilahin rajunnn
Arude hjy mama d momy kitanbayarsa lpy????? Yc to kabeer yc mudai samesu Asibiti danhaka kuxo muje
Dasauri sukabi bayansa hjy mama harda tuntube tanapadin Allah yasa bawani Abu yasametaba
Momy tc Ameen

Basuwani jimaba suka isa Asibitin tinda hjy mama taga halinda take ciki tapashe d kuka momy ma hk dik karpin hali irin na maxa saida dady yaxubda kwallah
```` XANKE SALLAH NIMA KUKAN NAKE AMMA NAJE SALLAR ALKAREJI ™8:2`````
Page 59-60

7/5/2021 may on Friday
™10:18 Am
. 25 days of Ramadan
.
```````KWANA 2 BANYI TYPINGS BA AXIMIN NE NAKEJI SOSAI KM MURA TAKAMANI```````

Kabeer ne kawai keda karpin hali basu hkr Akai pharouq kam tashin hankali dayake ciki ba'a mgn
Bata palkoba sai washegari Around 8:00
Ahankali takebude idanuwanta gareshi tasaukesu da saurin tasake rupe ido domin data kalleshi Abinda tagani wanchan lkcn shike dawomata sabo ful Arai
Motsa hannunta take Ahankali hjy mama taga hannun Aiko takaraso gurinta tarike hannun tc takwarata sannu kin palka mekikeso? Batareda tabude idoba tc ruwa! Kapin hjy mama tayi wani yunkuri tini pharouq yadauko ruwan dama wata roba yc kitashi kipara wanke bakinki tukuna
Da taimakon mommy taxauna wanke bakinki tayi sannan yabata ruwan d kansa tasha Mommy tabata Abinci bataci sosai ba tc takoshi kokarin mikewa kewa ty dady yc inaxaki km tc sallah inason narama sallolina
... Dataimakon pharouq tayi sallar Amma ko kallansa batayiba hartagama Abinda take tasha mgn dr ne yashigo yc yamaijikin taparka Kennan? Sukace eh yc Mrs pharouq ko Akwai inda kemiki ciwo A yanxu?? Girgixa Kai tayi sannan tc jikina sai kaina kemin ciwo ohky Daman Ai Dole xakiyi wannan ciwon kidai kula d shan magani Allah yasauwake yatsare gaba suka Ansa d Ameen

............ 3 week later
Tawarke sosai Amma haryanxu bawanda yagano tanada ciki km haryanxu batasakema pharouq dik yabi yadamu soyake yakeba d ita suyi mgn Amma hkn yapaskara harda momyn ilham taxo dubata Abota maikarpi ketsakaninsu yanxu Ansallamesu sundawo gd dik xamanda tayi A Asibiti ko saudaya hafsat bataxoba tarikama iyayenta karyar mkrnta tariketa Xahra kuwa tasan karyane.....
Page 61-62

My WhatsApp number 09030835117
Usman Mujaheedah user name na Facebook.......

Harxata shiga daki saiga hafsat xatawuce Aiko dasauri taxo tawani bangajeta dakarpi dasauri tadapa bango badan d bangonba todata padi domin A yanxu batada wani karpi sosai
Cikin mamaki tc hafsat yanxu har Abin yakaiga kibangajeni? Inagaba dake sosai km ina matar yayanki km ina yar'uwarki?..

Cikin dan murya tc hee...hehee.heeeee dakatamin mlm mgnr Auran y pharouq batashapeniba dama mgnr yan'uwantaka domin d Akwai yadda xanyi wlh danapiddake Adanginmu girma girmuwanda kikamun bashi xaisa nabaki girma ke wlh natsanake kije kitanbayi Asalin lbrn xakigano dalilina natsarki xahra'u banza karya maibin maxa mai........
Wani irin bahagon marinda taji shine yarikatarda ita yakatse mgnr belt dinsa yaxare yapara dukanta dakarpi yanapadin matar tawa xakima rashin kunya harda kiranta karya gdn ubanwa takebin maxa??? Dukanta yake dakarpi tana ihu tayi kasan Palourn sbd dika suna Akasa shikanshi yabiyo bayan Xahra ne domin yapadamata gsky ba Abinda yashiga tsakaninsu d raihana shine yatarda hafsat
Xahra kuwa kusan daskarewa tayi Anan Wai karya maibin maxa!! Kalmar tamata zapi km tazomata Abazata Amma km gsky tapada tinda tayi yayin bin Jameel Amma baikamata takirata d karyaba ko maibin maxa sbd bata taba Aikata xinaba ko yatsanta batabari wani yataba ba pace pharouq koshi dik d tanada Auransa Akanta Amma bakasapai takebari yarabetaba,. Kije tanbaya Asalin lbrn xakigano dalilina natsarki Tana tino wannan mgnr dasauri tasauko kasa Koda tasauko tatararda y pharouq saihuci yake Anatanbayar meye sila hafsat kuwa sai kukatake
Hannun hjy mama tarike cikin sarkewar murya tc inason sanin Ainahin tarihin Rayuwata inason sanin garin yy narasa nawa iyayen!?????????

Dikansu da mamaki Apuska suka hadabaki hjy mama d dady gurin cewa meyakawo wannan tanbayar takwarata???
Kuka tapara sosai tc komai nidai dan Allah kapadamun dukawa kasa tayi tarike kapar dady tana kuka sosai
Xaunawa Dady yy yasauke Ajiyar xuciya sannan yc kinutsu zangayamiki yanxu harma dalilinmu na Auramiki pharouq
LBRN yapara kmr hk......................
Nikam nagaji domin sanin lbrn muhadu Apage nagaba ngdeee musha ruwa lpy
Page 63-64.

. Wuyar Aiki toba'a paraba tin Ana 1 mukoxo 10 20 to yau 29 km muna tsammanin yau takasance Daren sallah Kenan gobe sallah!!! ~`````ALLAH A ALLAH KASA MUNSHIGA CIKIN BAYINDA AKAYANTA ACIKIN WANNAN WATAN MAI ALBARKA ALLAH KAYAPEMANA XUNUBANMU KURAKURANMU YA ALLAH KASA MUCIKA D IMANI```

TIN 7/

25 GAWATAN RAMADAN BANSAKE TYPINGS BA SAIYAU BANSAMU DAMA BANE

11/5/2021. Tuesday ™5:40
On May

29 days of Ramadan.

Hjy mama tapara bada lbrn..... 40 years ago
Alhaji musa d Alhj Ahmad d jameela dika ya'yan Fatima ne tareda mahaipinasu mlm enusa
Talakawane sosai ganin irin talaucinda yakepama yasa dika Ahlinsa suka gujeshi baro ganinsu yy yadawo katsina Yapara sana'ar paci balaipi yanasamun na Abinci Ana hk harya hadu d Fatima soyayya tashiga tsakaninsu dan baida kudi batakishiba Amma Ahlinta sunbarta sbd Auren talaka dama Already itama iyayenta sunrasu hannun kawun babanta take ganin tana wahala km tanason enusa yasa tc tajitagani shi xata Aura. Andaura Auran Ammapa kawun yc bashi ba ita dama gdn hayane mlm enusa yasamu saidai Alhj tanko baicika Ansar kudin enusaba sanin baidasu.

. Ahankali rayuwa ketapiya harna haipi musa enusa yy murna km Anyi biki iya gwargwadon xarapinmu bayan shekara 10 nasake haihuwar Ahmad nanma iya xarapinmu mukayi harka musa namatikar son kaninsa Ahmad wanda kusan rabin rainonsa shikeyi ni in kaganshi Ahannuna to musa bayanan ko yy kuka dama musa napita Aikin karpi Akwai xuciyar nema bayan shekara 8 nasake haihuwar jameela dayake sunan Auntyn enusa Akasa mata shys Kowa yk kiranta Aunty jameela bayan shekara 4 mlm enusa yakwanta wani matsanancin ciwo bajimawa Allah yadau ransa Munyi kuka Musamman musa dake shekara 18 Alokacin Ahmad kuwa 11 jameela shekara 2 haka Musa yadage damena dik yadda naso nayi Aikatau ko Ahmad d jameela suje tallah Amma ina musa yahana shike kokari d gidan haryasaka Ahmad d jameela Boko d islamiyya shikuwa aiki yake tukuro nakarpi cikin ikon Allah yahadu d ubangida nagari yasakashi harkar kasuwanci balaipi Anasamu domin hardashi yapara xuwa Boko WATARANA Alhaji tanko Allah yakarbe ransa Aiko daga ranar ya'yansa sukace mutashi munshiga tashin hankali Amma bayan dawowar musa mkrnt yc kada mudamu muxo kawai kayanmu muka hada yatare mota sai wata balaipi Unguwar wani gd madaidaici yashiga damu yc wannan shine gdn mu hjy mama malak tinda napara Aiki nake Ginashi domin nasan watarana hkn saita paru koda baimutuba kuka kam harda namurna nayi...............
Page 65-66

™6:35
Anan mukacigaba darayuwa harkokin musa sai bunkasa yake kullum cikin hidima damu yke dik Abinda kanensa Ahmad keso Komai walarsa indai baisabama Addiniba to musa xaimasa hakama Jameela saidai kaunar Ahmad tapi wadda yakema jameela nesa ba kusaba wani lkcn sai intamasa pada Akan yarage Abubuwan d yakema Ahmad saiyace a'a hjy mama watarana bananan shixaima kansa Komai dik sanda yapadi hkn sai xcyrta takarye domin tsakani d Allah napison musa Akansu saidai inaboyewane
Shikanshi Ahmad idan yaji hkn saiyayita kuka wai baison yarasa yayansa musa
.. bayan shekara 20 Ansamu chanji sosai domin harda gd munchanxa km Ahmad yagirma sosai shekara 20 musa 31 Ahmad yapara Aure wanda ni banso hknba Amma musa yc yin Allah ne sunada shekara 3 suka haipi pharouq Aiko pharouq yasha gata Musamman gun musa Anan nayita pada dole shima Yy Aure kanwar mamar saratu wato mommy ita ya Aura xumunci maikarpi km xaman tsapta suke bayan shekara 1 tahaipi Xahra sonduniya nadaurawa xahra Komai takwarata faruku yanasonta sosai Ana hk saratu tasake haihuwa japar xuwa wasu shekarun saratu nada yara 5 hafsatu itace Auta wanda xuwaira tin kan takwarata batasake samun koda batan wataba hkn baidami musaba domin yanason matarsa km ga pharouq wurinsa jiyake kmr shi yahaipeshi kullum faruku na part din hjy mama inda Xahra yana mata wasa indai bakaganshi nanba to yana mkrnt km daya dawo to inda Xahra xaixo dik kudin taransa Xahra yake kashewa A lkcn Xahra nada shekara 3 pharouq 10 hafsatu 1 ganin Komai na y pharouq Xahra yasa hafsatu ketsanar Xahra tin Aboye harta bayyana
..

Anacikin wannan yanayin Wanda Xahra sam batawani shaku kowaba pace pharouq d hjy mama tapiyar gaggawa takama musa yasa yatapi d xahra Amma pharouq yyta kuka wai yabarta hkn yasa yabarta wanda itama tapi son hk.......Page 67-68
Thursday 20 may 20/5/2021
..........
Happy sallah in evidence ALL members of NOVELS OF MUJAHEEDAH
Dama daukacin musulmai Allah yamaimaitamuna km Allah yakarbe ebadunmu.

∆\\\\∆∆∆∆∆∆∆∆\∆
Kasancewar banada lpy shiyasa typings din yatsaya dayanxu nagama Koda Akayi sallah inakwance banda lpy Sosai Ulcer na yatashi,.. Amma yanxu Alhmdllh km xangaba d typings ....
Ina gdy gamasu turomin sakon gaisuwa kowanne iri dama wadanda suka damu daciwona ina gdy Allah yabar xumunci.......
∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆\∆∆∆∆∆∆∆∆∆¶¶¶∆∆∆¶
Chapter 9 · 0% Book details