← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 15

Sashe 12

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

[k] dana cin abinci

duk wadannan manzon tsira ya koya mana su acikin hadisai ingantattu,sai ki duba littafin:-
*[HISNUL MUSLIM]*

Ayatul kursiyyu]

[Amanarrasulu]

[Qul-huwallahu]

[Falaki]

[Nasi]

yayin da za,a kwanta barci.

Yawan karanta Suratul-Bakara acikin gida ko dakin da ake kwana,sannan acire dukkanin wani hoto daga daki.

Yawan karanta [ *LA'ILAHA ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU,LAHUL MULKU WALAHUL HAMDU,WAHUWA ALA KULLI SHAI'IN KADIR].sau 100* safe da yamma.

Karanta *[BISMILLAHIL LAZI LA YA DURRUMA'A FISSAMA'I, WA HUWASSAMI'UL ALIM] sau 3* safe da yamma.

karanta
*[A'UZU BI KALIMATILLAHIT TAMMATI MIN SHARRI MA KHALAKA*

💗💗💗kisamu💗💗💗 kanumfari da goron Tula kisa a garwashi saikisamu bokiti kisaka garwashin aciki Sai kisaka kanumfari da busashen goron Tula aciki ki tsuguna Yana matsi sosai

💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
💗💗Yar uwa kisamu💗💗 kanumfari da minannas kijika a gora yajiku Sai kinasha kina Kara ruwa har yasilace Yana ciko da gaban mace

💗💗💗💗💗💗💗💗💗💗
💖💖💖 kizama Mai💖💖💖 tsabta agidan mijinki kikula da lungu da sako na gidanki domin tsabtaceshi kizama Mai yawan kwalliya kizama Mai yawan kula da duk wani Bari na jikinki.

💖💖💖💖💖💖💖💖💖💖
TSOTSAR NONON MACE A LIKITANCE
//// kamal. Salis.dalhat
Nonon mace ya na da jijiyoyyi da kuma
nama ta yadda kana tabawa yake kai
sakon zuwa ga jikinta ko kuma
kwakwalwarta.
Maza nason tsotsar NONON mace,
kamar yadda suma matan suke so a ya
bashi.
Amma wasu mazan suna daina shan
NONON matansu da zarar sun sami ciki
saboda sun yarda da cewa ruwan
NONON mace ya na da illah ga manya.
SHIN MANYA NA IYA SHAN RUWAN
NONON MACE????
Ruwan NONON mace ya na da amfani a
wurin manya. Yana karawa namiji
kuzari kamar yadda yake yiwa kananan
yara.
AMFANIN TSOTSAR NONON MACE Ya
na taimakawa wajan daidaita tsarin
tafiyar jinin jikinta.
Sannan Idan ana tsotsar NONON mace
na lokaci mai tsawo yana sa bugun
zuciyarta ya karu zuwa 110 a duk minti
daya.
Sannan yana zamarwa mace kamar
motsa jikine da kuma samun karin
lafiyar jikinta.
AMFANIN TABA NONON MACE GA
LAFIYAR
JIKINTA
Wannan magani ne nagaske, taba
NONON mace yana karawa garkuwar
jikinta karfi.
Sannan kuma wannan nishin da mace
takeyi na sama da sau 60 a minti daya
yana taimakawa wajan fitarda kwayoyin
cuta daga cikin huhunta.
Kada mace ta ringa hana shan nononta
domin kuwa hakan zaisa ta rashin
kuzari a jikinta da kuma hanyoyin
jininta.
Masana sunce shan NONON mace da
kuma tattabashi yana kare nononta
daga kamuwa da Kansar nono.
Idan kina cikin matan da batajin dadin
kwanciya da namiji, to kisashi ya dinga
matsa nononki sannan yayi wasa da
kan NONON hakan yana saurin motsa
sha'awar mace ta yadda zata samu
gamsuwa da namijin dake kwantawa da
ita.
MACE IDAN KINA SHAYARWA KIBAR
YARON
YASHA NONON DAGA JIKINKI DA
ZARAR YA
BUKACI HAKAN.
IDAN KUMA NAMIJIN NA BUKATAR
TABAWA
SHIMA KIBARSHI YA TABA SANNAN
YASHA
NONON DOMIN YIN HAKAN SAMUN
NASARANE
A GAREKI
AMFANIN NONON MACE GA NAMIJI
Ruwan NONON mace yana taimakawa
wajan kare mutum daga kamuwa da
ciwon Kansa Da kuma wajan narkewar
abinci.
Sannan a shawarce ana son kullum
kasha Nonon Mace yana qara
Lafiya. duk wanda yatura Allah yabiya masa dukkan bukatunsa sannan kuma yabashi zan kadediyar budurwa mace kuma Allah yabata zan kadedan saurayi lafiyayye ameen ya allah

######$######$$$$

Page 77+78
Ahanzarce yakarasa bathroom din dik tajika d Aman dasauri yariketa yanamata sannu dakanshi yawankemata Baki yapito rike d ita Kan gadon yaxaunarda Amma saita kwanta hjy mama d mommy harda dady sukashigo dakin suna mata sannu kanta Kawai take gyadawa domin tawahala d Aman ga yaji cikin Abincin dady yaxauna kusa d ita yc mamana meke damunki? Dama bakida lpy ne? Murmushin karpin hali tayi ganin dik hankaolinsu Atashe Musamman pharouq dake rike d dayan hannunta tc dady inaga xaxxabi ne kawai Amma nawani ciwo bane itadai hjy mama xubamata ido tayi tanadan karantar yanayinta tc Anya takwarata bakuna lapebawa keda faruku Abayan idanmuba? Dik d mamaki suke kallon hjy mama faruku dayahade puska yc kamar ya? Dakuwa tawatsa masa tc Uwakaa ja'iri Aikasan Abinda nake nupi duban mommy tayi tc ke Saratu maxa kuhadamata kayanta tabishi rashin kunyar ta isheni hk Ahankali Xahra tamike xaune tc Wai hjy mama mekike nupi nipa banpahimtaba towaima memukayi? Itamadin dakuwa tawatsa tama tc borin kunya xakumana dama nadade inaxargin faruku d lallabowa dakin nan to Ai gashi ko kunya bakujiba kunsamamin jika Akan gadon mahaipiyarku Adan daburce Xahra tc banganeba? Murmushin manya hjy mama tayi tc ainadade dagano kinada ciki shys kikaga inamatsaki kan kici Abinci km dik kayanda kikaga Anabaki natsumi bamai cutarwa gamai ciki saidai ma kara lpy mamaki karara Apuskarta takalle momy domin ganin shin itama tayarda d shirmen hjy mama Amma saitaga momy tadagamata kai tana murmushi dady ma murmushi yake ihu hafsat tasaki Saida sukadan tsorata tsalle tayi tapara rawa yeeeeeaaahhhh munada chassuuu munkusa xama iyaye Akwai shoky Abikin nan wllh Allah yasa Amawata kishiya d mama take harda mata gwalo yunkurin tashi hjy mama tayi Aikuwa hafsat takwasa dagudu tayi kasa........
Page 79-90
My WhatsApp number 09030835117

Dry sukasaka sukapice pharouq baki harkunne harda yin sujjadah dan murna sakin Baki Tayi tabishi d kallon mamaki shikam saida yagama godema Allah sannan yadawo dapda ita yaxauna yc wannan kallonpa my dear kobaki parinciki d samun baby's Atareda Ni? Kodayake nasan baki sona haka Abinda xaipito tsarsona bakisona dukawa kasa yy yarike hannayenta dika yamarairaice puska yc Dan Allah my Xahra kada kiyi yunkurin hanaxuwan wannan baby wllh inason haihuwa Musamman Atareda ke Dan Allah kada kice bakiso fateenahhh irin yadda yaja sunan yasa tarintse ido dan harcikin ranta taji sunan. Itama kasa tadawo puska damurmushi tc haba my love meyasa bazaka yadda d tubanabane? Wlh tuban gske nayi inason ka y pharouq kadaina kokwanto nikaina bansan inasonkaba saisanda nasokamaka wukar hankali yatashi nadauka xaka mutu bankara tantance inasonkaba saisanda naganka d wannan nurse din taka dik Abinda xaipito dg gurinka koma menene Am with love much
Amma ni Am single banida wani ciki kawai maleria kedamuna suka dauka cikin ne amma ni banida Komai takarashe mgnr d tura baki
Am so happy today inadade inarokon Allah yanunamun ranar d xakisoni km gashi Ayau taxo bugu d kari ga baby's dina jikinki
Kara tura baki tayi nagayama Am not pregnant just is maleria takare d murguda baki
Dry yy Sosai ganin yadda tadage wai batada ciki yc muje Asibiti Agwada idan harda cikin todagacan xamuwuce gdnki domin inreneku keda baby's dina
Tc eh nayarda muje idan kuwa babu dole kadawo dani gd km kapadama su mommy Am single. Tayama xansamu ciki tinda ba'a ruwa nashaba Saida yy dry yc bakisha Aruwaba yadda kowace macce kesamun cikin hk kika sameshi Amma muje km wannan Alkhawarine bamai karyawaba kinyarda tc eh........Page 91-92 decatect Novels of Mujaheedah
.. 1/6/2021 on Tuesday ,,,Jun,,,
. Dakanshi yadaukomata hijab tasaka harsunkai kopa yajuyo yc my dear bakiciki komaibapa
. Tc I know banajin cinwani Abu yanxu kawai muje idan nayi Ra'ayin wani Abu matsaya restaurant yc owk
A palourn suka tadda hjy mama tc to sai inakuma!?? Yc Asibiti xamu kinsan yaron dan likitane tc ja'irai todagachan kuwuce gsnku mukam mungaji yc bakida matsala gameda wannan itadai Xahra batace komaiba har sukapice budemata gaban motar yy tashiga sukapice gdn tinda sukashiga taji gabanta yapadi Musamman dasuka shiga office din Raihana ce tapadomata Arai Atake tadaure puska lurada hkn yy yc yadai my dear? Nothing tapada Atakaice nazarinta yy yc kintina bayane KO? To Bari kiji gskyr wllh wllh tinda nake bantaba cinnaba Ba'abinda yashiga tsakaninsu d raihana kawai lkcn yy dadai d inapitowa bathroom sainaganta Amma ni banmasan d shigowartaba Amma wllh Ba'abinda yaparu
Ajiyar xuciya tasauke Am believe kawai muyi Abinda yakawomu
Wata kwalba yabata yc kiyi pitsari Aciki kikawo Agwada kabar tayi tashiga bathroom dinsa batawani jima sosaiba tapito rikeda kwalbar tabashi wata kujera yanunamata yc you can sit xama tayi shikuwa yahon gwaje gwaje batareda bata lkcba yagano Akwaishi harna 1 month dankaramin ihu yy tareda dagata sama kamar wata yar baby yana jujjuyawa d ita ido kawai taxubamasa saida yagaji dankansa yasauketa xama yy sannan yadaurata kan cinyarsa yc kinganiba my dear harna 1 month
1 month kuma heartbeat tayaya? Nipa natsorata kuma wllh Allah bantaba xinaba Ba'abinda yataba shiga tsakanimu d Jameel wllh tapada tanamatso kwalla
Mannata yy Akirjinsa yanadan bubbuga bayanta Alamar lallashi yc haba my honey Aini napi kowa sanin Ba'abinda yashiga tsakaninku domin nasan Komai harda rabuwarda kukayi takarahe d shi
Damamaki tadago tadubeshi domin gasgata Abinda yapada dagemata gira yy yc Sosai Ai dik sanda kikaje wurinshi dasanina ina Abayanki domin nasan ba dan Allah yakesonkiba sadda kukayi rabuwar karshe km kabeer ne yaganomin komai dik kudinda kikebashi nasani km nasan shikesa kina min wasu Abubuwan marasa kyau Amma yanxu Alhmdllh komai yaxama tahiri tinda kindawo gareni km ga baby na jikinki Jameel kuwa tini nasa Aka kamashi yanxu hk saura 3 day's yapito dg prison cikin kuma kidaina tantama domin ninasan sadda nabada himma Akasa xaki iya tina Agida sanda kikajimun rauni cixo yakushi kuka kamar first night dinmu Amma nikam wannan daren yapimin first night dadi harda xaxxabin 3 weeks kikayi dukoda kansa yy daidai puskarta domin tini tasunne kai kasa yace did you remember? Da smile Apuskarsa yy tanbayar
Juyarda kanta gepe tayi tana murmushi itama yc kiyi tinanin yaushe rabonki d period
Duka kapa Akasa tapara cikin shagwaba tc banaso kadaina
Dry yy yc to nadaina yanxu mekikeson ci inason duba peshent Mikewa tayi tabude dankaramin frij dinsa tadauko cake d yoghurt tc wannan ma is owk kaje kadawo
Saida yy mata peck Agoshi sannan yapice...........
Chapter 12 · 0% Book details