← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 15

Sashe 14

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

..........
Atare sukajero d kabeer domin shiga palourn ganinta sukayi tapito Apusace ga hayaniyar Maryam Anaji
Kabeer yc yadai Xahra lpy meke paruwa itadawa take masipa hk? Meyasa kikapito hk? Ko kallansa batayiba tanakokarin wucewa dasauri pharouq yashiga gabanta yc bakiji Anamiki mgn? Au pada kikayi da itakenan? Sbd kiyi pada nakawoki? Meyasa ke bakida hkr wannan wane irin haline dake kullum saikeyi pada da mutane Ashe d gske saikeyi padan? Pada yaketamata sosai inda yake shiga batanan yake pitaba Sam yakisaurarenta
Kabeer sai hkr yake bashi kanyabari Abincike lamarin mana Amma saipada yk
Cikin jin haushin kalamansa tc dama kasan haryanxu Akwai sauran soyayyar ta Axuciyarka kabarni gdnka haryanxu? Kasan Abinda yaparu danashiga cikin kodai dan Acixarapina ka kawoni? Idanta yarupe d bacin rai Maryam ma tini tapito itadasu Aysha mari yaxabgamata maikyau
Dago puska tayi ganin gaban Maryam din yamareta wani shu umin murmushi take jipanta dashi kabeer sai pada yk nace kadakatamana pharouq kdpa kamanta ba itakadaibace baxata iya daukar bacin rai ko dukaba Ayanxu
Xahra tc fine saime dan wani Abu yaparu damu ai yanunawa duniya bamu yapi bukataba kuma bayaune parkon dukana Akan wataba Amma yau shine karshe saikasakeni inyaso shi yasakarmaka ita ka Aura km wllh ko gobe suka sake xagar iyayena dake kasa wllh ba iyapadan baki xamuyiba jina-jina xamuyi tanagama padar hkn tanupe gate kabeer yasake tareta yc dan Allah 🙏 badanniba km badan shiba kiyi hkr kikawo
Dakyar yasamu tahakura dika suka koma palourn kabeer yc Aysha padamin Abinda yaparu tsakaninsu Atake tapadamasa Komai dik d tanaganin irin harararda yayarta ke xubamata Amma tapada
Kabeer yc gud kagani kaga matarka batada laipi Amma karupeta d masipa harda duka
Kukuwa munapukai kuke haddasa pitinaba kupita kubarmin gdna yanxu yakarashe mgnar cikin tsawa Aiko sokai-sokai sukapice Akunyace
Yc kekuwa ke kyauta km ngdeee tinda ni ban isa dakeba km Bari kiji pharouq kmr dan'uwa yake Aguna baxan lamince Kananan magana Akansaba ko matarsa kuma xangayawa iyeyenki watakil su kijisu tinda ni banda matsayi daxance kiyi kiyi konace kibari kibari
Ganin yy pushi saita xamo dg kujerar tapara bashi hkr yc ni bani kikawa laipiba ga wadda kikama itayakamata kineme Apuwanta jiki sanyaye tc dan Allah 🙏 kiyi hkr kinji kimanta Komai yawuce muxama daya kmr Maxajenmu
Xahra tadan murmusa tc bakomai jan hannunta tayi suka shiga bedroom dinta dariyarsu suka Rika jiyowa Ajiyar xuciya pharouq yasauke yc Alhmdllh nadade inaburin ganin hkn km gashi Allah yanunamun
Kabeer yace Nima hk

Ahaka sukawuni gdn cikin barkwanci d raha.........

My WhatsApp number 09030835117
More typings
More comments insha Allah........
Muhadu A next page kuma nakarshe insha Allah

By Mujaheedah (((Autar marubuta novels))))))
Page 101-102
Jun 8/2021 Tuesday
Last Page insha Allah
.
...........
. After 9 months xaune suke kasan capet yanata matsamata kapapu dik takunbura sai sannu yakemata ruwa kadebomin ruwa to yc cikin sauri yakawomata karba tayi tc haba y pharouq mexanda mara sanyi xapi nakeji pa Dan Allah kaban masu sanyi
Yc a'a my dear masu sanyi xasu iya janyomiki matsala Musamman babyn d ketare dake km gashi dap kike d haihuwa
Tura baki tayi tc nikam baxan sha kowane iri ba saimasu sanyi inkuwa bakabani wllh saidai kishin yakashe ni baxansha wannan ba wllh in serious tone tayi mgnr hadeda puska
Shima hade puska yy yc baxaki mutuba amma wannan xakisha
Gun bakinta yanupa d ruwa kauda kai tayi tc wllh wllh ya pharouq baxansha wannan ba waikai kotausayina bakayi kawai kaxo kahadani d wannan Abun yanata takurani takowane bangare kaima hk ruwan ma sbd wata bakar Akida taku ta likitawa kace baxan shaba kai ni wllh namagaji d xama nan gd nakeso nikakaini gd konakira Axo Adaukeni ni wllh nagaji d wannan bakar takura..!!!!
Pharouq kam ido yaxubamata ganin yadda tarupe ido saimasipa take Aransa yc wato mgnrnan gsky ne da Akace maiciki saurin pushi gareta Musamman wadda cikinta yatsupa baikarasa
Yaji tanapadin wato madaukakiya ma kamaidani kanaji inamaka mgn amma kashareni ni wllh nagaji nagaji nagaji nagaji nacemaka kuka tapashe dashi sosai
Shi dariyama tabasa ganin yamata dry takara sautin kukanta harda Shure-shure
Riketa yy yc am so sorry ni ne ko? To nadaina inajin tausayunki Sosai matata badai ruwaba bari nabaki dauko mata swan maisanyi yy dakansa yabata dika tashanye harda kari shikuwa sai aikin lallshi yake
Axakanta tayi kan kapadarsa harta para bacci taji kamar Anmintsineta Amara taparka Adan xabure yc yadai lpy? Jin ciwon yalapa saitakoma takwanta tc bakomai tasake rupe ido jintayi wannan karon mararta tasoka da karpi harda bayanta yarike Aiko d kuka tatashi wayyo Allah bayana marata y pharouq mutuwa xanyi kiramin hjy mama wayyo Ankara sukana Amara..
Dik yarude yc kiyi Addu'a Xahra kidaina wayyo inaga haihuwarce bari nahado kayan nadauko Key muje Asibiti daura kanta yy kan pillow yaje Ahanxarce yadauko kayan dama Already hade suke saida yakai mota yadawo harta sauka kan pillow dik tayi jina jina saikiran dady d hajiya mama take
Ayau baiwani ji nauyintaba yasunkuceta sai sai mota cikin 360 yakarasa Asibitinsa karupe mota baiyiba yaxo yadauketa sai lebroom Ahanzarce su doctor nasma suka para bata taimako pharouq kam dik yarude ganin irin wahalar d take nakiran hjy mama d dady harda iyayenta dasuka rasu
Doctor nasma tc haihuwar takawo dap yakamata kiyi Nishi kawata daure kiyi Xahra kam din tapara pita hayyacinta takasa koda wani dogon motsi Rike hannunta pharouq yy shima hawayen yake yc xaki iya nishin Xahranah plxxxxxx kidaure kiyi dan Allah 🙏 shapa kanta yake dahuramata iskan bakinsa
Wani irin riko tama gaban rigarsa tayi nishin Atake wata sunkuceciyar yarinya tapado dasauri nusing dinda kewurin tadauke yarinyar wata sabuwar nakuda tasake kama Xahra doctor nasma tc kuje kugyara babyn dasaura haryanxu wannan karon kasa nishin tayi sai xupa d hawayen wahala datake riketa yy yc please kara kisake xaki iya Wannan karon hannunsa tarike tasamu tayi nishin d kyar Aikuwa wani baby boy yapado shima Kato dashi yana padowa tasuma sbd wahala nanpa hankalinsa yatashi yadauka tamutu ne
Nasma tc bata mutubapa Dr sumane tayi plxxxxxx kapita Agyarata kaima Akwai bukatar kagyara naka jikin
Aa nasma ba inda xani sainaga tapalka shida kansa yagyarata Akadaurata drip d blood Saida Yatabbatar tana numpashi sannan yaje ganin baby's din sai Asannan yatina baipadaba Agd wayarsa yadauka yakira yayita sanarwa Mutane kan kace me Asibitin tacika su hjy mama sune gaba dady kam namijin yakurawa ido domin kamannun yayansa Musa sak yadauko wato mahaipin Xahra
Yc hjy mama shin kunaganin kamannunda nake gani Ayaronnan pharouq yc nima dady naganta Sosai Shys nayanke sha'awar yimasa takwara
Dady Yc Masha Allah ngd ngdeee son d wannan karar Allah yaba mamana lpy sukace Amin hjy mama kam harda rawa tataka Acewarta dayaxo km miji
Macce kuwa yc yabarwa Xahra xabi saitaparka...

Naso nayi ending wannan littapin yau Amma hkn baxaiyuba Dole yakaimu a next page............

By Mujaheedah ((((((Autar marubuta novels))))))
Page 104-105
Jun 9/6/2021
Wednesday
................
Ahankali takebude idanuwanta dika sunawaje Amma sbd hayaniya kmr suna ciki pharouq yahango kmr tana motsi dama dika Attention dinsa yanadakin
Dasallama yashigo baki harkunne taimakamata yy tatashi xaune hugging dinta yy Sosai yanasamata Albarka d kalamai masu ratsa xuciya
Kinsan Abinda kika haipa kuwa? Girgixa Kai tayi
D murmushi Apuskarsa yc twins yara 2 kikahaipawa y pharouq lkc daya inaparinci sosai Dan hk kipadi koma me kikeso I will give you I promise insha Allah
Ahankali tc koma mene?
Yeah everything
Pointing dinsa tayi dayatsa tc Kai Ni kai nakeso km nikadai nakepatan xama Anan xcyarsa tadapa harma d gdnka
Rintse ido yy yc wannan kawai?
Tc eh Idan nasamu wannan I don't need I Anything
Murmushi yy tareda hada bakinsu nadan tsawon lkc sannan yacire
Yc look at my eyes what's did you see in?
Kuramasa idon tayi ko kyaptawa babu tc nibanga komaiba pace rikidar idanuwanka dasukayi lkc daya
Uhunm ba iyarikidar kadaibace Xahra soyayyar ki soyayyar ki nadawainiya d ruhina gabadaya koda seconds daya baxan barkiba itakanta mutuwa idan xataxo Inapatan taxomana Atare koni naje nabarki
A'a Mijina banapatan kaje kabarni saidai muje tare karashigewa kirjinjinsa tayi
Hjy mama ce tashigo dakin tc to Aisakabarta taci Abinci kaxo kawani nanikemata hk ga mutane kahana sushigo maza pita bamu waje itadai Xahra murmushi take sai Alkcn tatuna tanajin yaunwa
Maryam ce tashigo d sallama da kulolin niki-niki itada hafsat tc ga Abincin momy tc ke harda wani wahala kuma? Tc A'a wlh ba wahala mommy dukowa yy daidai kunnenta yc naxaba Namijin suna to ke wane kikaxabawa macen?
Ahankali tc hjy mama
Nace nima hkn nayi tinani to Allah yabarmana su Ameen tc sannan yapice Sosai taci Abincin parpeson rago yaji yaji Sosai d tuwon samon
Huduba yawa yaran nasa sannan Akakawomata su tabasu nono tanasama Namijin Abaki wani irin xapi taji dasauri ta Anshe Abinta tc daxapi mommy hjy mama tayi tsaki tc yo naji sakarci aidama xakiji Xapin amma kadan kebashi yunwa sukeji
Saida pharouq yaxo yyta lallashinta sannan tabasu
Sallama sukanema Akabasu doctor nasma tc yakamata Arika hadama yaran d madara sbd nonon yamusu kadan km saukine gareta shayarda twins Akwai wahala km Adan rika taimakamata
Mommy tc insha Allah xa'ayi ptn Alkhairi nursing din sukamusu sannan sukawuce Aiko yadage gdnsa xa'a maidata mommy d hjy mama sunce wannan ne kam baxaiyuba kawai kaje kanemoma yaranka madara yapi yanagun-guni yashiga motarsa yawuce suma suka wuce
......
Anagobe suna yaxo dgn dakaya Niki niki saikace maibuda shago Amma dika kayan barkane yaran Akwati 15 yamusu itama 15
Ranar suna Sunci kwalliya suda yaransu sunyi kyau sosai waleema gagaruma Akayi naman kaji rago dika ba'a mgn Agun Abinci kuwa haje-haje kala-kala saika xaba
Achan nahango ilahirin members na NOVELS OF MUJAHEEDAH GROUP Anata kwasar gara wasu harda buhuhuwa suke xuba Kayan Aciki HAHHHHHH
Lollll bandai padi kosuwayeba.

...yara sunci nan musa-Appan Fateema Apra
Anyi taron Angama lpy inda maijego tatara gifts d yawa...
Chapter 14 · 0% Book details