← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 15

Sashe 2

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yc baby banda Abinci kudin Hannuna sunkare inabukatar kudi dubu dari nakeso
Ido taxaro dubu dari kacepa mexakayi dasu? Dika dika yanxu 3 weeks pha Dana turoma dubu hamsi mekayi dasu?
Haba baby yanxu dubu hamsi nawatake Gareki wanchan gaulan wayasan iyakar kudinsa
Tc Koda nawa gareshi Ai bamu kemasa neman kudinba, Amma dai sbd parincikinka xansan yadda xanyi nakarbe kudin saina turoma Amma kayi hankali dasu
Yc too baby Kuma Dan Allah kiyisaurin dawowa garan domin ina Axabtuwa darashinki
Mikewa tayi tc kada kadamu very soon Komai xandawo normal ai inakan kokarin ganin yasakeni yanxu ga wannan kayi manige xuwa gobe xanturoma
Rakota yy tapice tanata sauri kada yarigata dagowa
Takoyi sa'a baidawoba dakinsa tagyara ta Axa taliya shap-shap tagama harda wanka tasaka Riga d wando na Pakistan tayi kyau
)//)////// Niko nace duka wannan bidirin Anayine sbd karbar kudi hannu pahourq///////((())//

Shikuwa yanagama theater yachanxa kaya haryashiga mota xaiwuce saiga kabeer yatsaidashi hkr kabeer yabasa Kan Abinda yaparu pharouq yc bakomai Nima kayapan inason matata dayawa ne shys
Kabeer yc hkn ne daidai gsky banga laipinkaba
Doctor yc bakomai ngd sai Anjima
Sannan yawuce

=-O=-O=-O=-O=-O:-P:-P:-P:-P:-P:-P:-P:-P:-(:-(:-(:-(:-(:-(:-(:-):-):-):-):-):-):-):-(:-(:-):-):-):-):-(:-):-):-):-):-D:-D:-D:-$O:-)O:-)O:-)O:-)O:-)O:-)(+_+)(+_+)(+_+)(+_+)(+_+)(+_+)=_=^_^(^^):-[:-[:-[^_^(^^)^_^:-|:-|^_^^_^(TT):-|^_^^(:-).......... .....

Page 11 to 12
Tindaga kopar palourn yatabbatar yau matar gdn tanacikin parinciki kamshi maidadi yake dukan hancinsa Musamman dayashiga dakinsa lunshe ido yy yasake budewa ganin ko mapalki yake domin rabonsa danganin tagyaramasa daki tinkan taxama matarsa cike da tinanini kala-kala yy wanka yanapitiwo yatarar tapiddamasa three quarter da riga Am less gakuma Abunci gepe cikeda manaki dakuma tsoron kodai wani Abu takeshiryamasane? Dasauri yakwabi xcyarsa dg wannan tinanin yc bakomai watakil Allah yakarbe Addu'ar sane yashiryamasa ita,
Da sallama tashigo dakin kanta ba dankwali gashin kanta yasha gyara tasaka ribom tadaure yaxubomata harga kapada ido yaxubamata domin tayi kyau sosai
Kusadashi taje tahurama iska A idanuwansa tayi wani parda idanuwa tc kallon phaaa???
Nannanyan Ajiyar xuciya yasauke yc kinjanxa my mata Kuma kinyi kyau sosai rungomata yy yanashapar bayanta d sunsunar wuyanta domin wani pitinanne kamshi take take wani irin feeling's yatasomasa domin sundade basu hada jikiba
Itakanta wani iri
S~~```~~~``
of Mujaheedsh gai ga
Ajiya xcy yasauke domin baison yarasa Xahra tanada kyau ga kudin da takebashi
Ga sha'awarta dake Addabar jikinsa Amma bata Bari ko yatsanta yarike
Tc kayi shuru baby
Yc hanya maisauki daya taragemuna kawai ki KASHE shi!!!!
What's?????? Cikin ina-ina tc kisa kisapa kace Jameel
Taya xan iyakashe mutum? Kuma ma dan'uwana km Mijina!
NAKASHE MIJINA PACE DA HANNUNA KAKESON NAKASHE MIJINA!!!!!!!!!?????
...... ........ .
. ..

Next page xakujini da cigaba
,,, In Allah yakaimu...

Wlh typings d Aximi Akwai wahala shys nake dadewa banyi typings ba
Ngd masoyana
Mucigaba d hkr

Nasauya number na WhatsApp yanxu d wannan xaku sameni
*09030835117*
Usman Mujaheedah user name dina na face book
Ngd Abokai.............."∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆××××××÷÷÷÷======{÷÷÷÷÷÷¶∆\\∆\∆∆∆∆∆*SAINA KASHE MIJINA.....
TRUE INDICATED BY MUJAHEEDAH {SHAPA'ATU ALEEYOU}

Nakai sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys

Yau muna 14 gawatan Ramadan
Wanda yayi daidai da
26/4/2021 on April Monday
Time 9:55

Page 13-14

Cikin sigar lallashi yc Havadai my dear
Yi hkr kidaina kukan dik Abinda kikeso shi xa'ayi nantake yamata transfer kudin damurnanta tawuce bedroom dinta tayi wanka. Atake taturama Jameel kudin
Shigowa dakin yy idansa yasauka kan dressing mirror wani tablet yagani koda yadauka saiyaga na hana daukarki cikine cikin tsoro yc Zahra nawaye wannan? Cikin ko inkula tc nawane wani'abu? Yaparune?
Xahra kinsan namene kuwa cikin rawar murya yapadi hkn
Dariyar rainin hankali tayi tc dayake kasan bataba shiga class ba tayako xansan Ampaninsa,
Nike Ampani da Abuna sbd baxan taba bari nahaihu d wanda banasoba km.,..... Batakarasa taji yawanketa d wani wawan mari
Cikin bacin rai yc idan najure dika iskancinki wlh banda wannan
Cikin murya kuka tc kadaga hannu kamareni? To wlh shan tablet dinda xaihana daukar ciki koma naxubar wlh yanxu napara idan bazaka iyaba kasan mgnin matsalar Ai mikewa tayi Apusace tabar dakin
Dape kai yy yanapadin innalillahi wa'inna ilahin rajunnn haka yawuni sukuku Amma yakudirta Aransa xaisamata ido sosai.....
...............,
After the following day A office dinsa dady yasameshi yc yabashi file dinda yabashi Ajiya yc dady file din na gd Amma baranaje nadauko
Daddy yc to Amma kasameni A company yc to
Cikin hanxari yaje gd A palourn yaganta xaune wucewa yy yanata neman file din Amma bako Alamarshi dik yy xupa Palourn yadawo yana nema Anan Anna baiganiba
Batakallesaba tc file kake nema? Yc Allah yasa kingani tc eh yanaguna muje nabaka murmushi jindadi yy domin da file din yabata baisan yadda xasu kwashe d dady ba
Ganin tanupi bayan gdn wurin gaiding yc Xahra file din Anan yake km saikace Abu mara daraja??
Batace dashi komaiba saida tadaga file din sama tc wannan ne? Cikin jindadi eh well shine gsky kin kyauta dakika Ajemun shi
Murmushi tayi ganin kawai yy tayagasa tawatsa cikin sweemunfull tawuce Abinta
Durgusawa yy Anan baisan sadda hawaye suka para pitomasaba mexaigayawa dady? Xcyarsa tc Xahra tagaya, dayan Kuma tc kull kada kapara domin yin hkn kamar tona Asirin xamankune sam bayason gd Asan Abinda takemasa
Dakewa kawai yy yaje yagayama dady file din yabata yyta nema baiganiba
Cikin jin haushi dady yawankesa d mari yc you are very stupid kasan darajar file din kuwa? Kodai tawa Ajiyarce mara muhimmanci Agareka
.. A'a wlh dady kawai ...., Cukin tsawa dady yakatsesa yc get out of my side nonsense
Jiki sanyaye yapita

..,.........,..∆∆∆∆∆∆∆∆÷•°=[]]]]]]∆∆∆∆∆∆∆∆∆✓✓✓✓✓✓✓
Page 16-17
Xaune suke A palourn shi guga yk sbd maimasa guga bayanan itakuwa xaune take kan three ster yc yanxu Xahra Abinda kikemin kanaganin yadace Kennan nipa mijinki ne km dan'uwanki
Tinda yapara fadan tasaka earpiece tasaki kida tana rawarta Axaune
Dady yamun pada sosai gameda lalata wannan file dakikayi km..... Dagowarda xaiyi yaga rawarta kawai take
Ransa yy mungun baci cikin karaji yakira sunanta Atsorace tacire earpiece din takallesa yc yanxu Sbd walakanci inamiki fada Amma kida kike saurare
Wayarsa tapara ringing dauka yy batareda yadubaba Aikuwa Amaimakon yadaga wayar saiyadaga dutsen yadaura Akumatu Aikuwa dashi da ita dika suka saki kara itada taga sadda yadaura dutsen saita pashe d dariya sosai take dariya harda padowa kasa
Shikuwa yarikice iya rikicewa dataimakon sale maiba shuka ruwa sukawuce Asibiti.............
18-19

A palourn sukasameta xaune tanashirin para cin Abinci da sallama sukashigo barrister narike d ledar magungunna
Lkcin d tadaga kai ta kalle puskarsa saida gabanta yapadi domin kamanninsa Sundan chanxa ga puskar dik nannade d bandege
Xaunardashi barrister yy yc sannu
Yamaida kallonsa gareta yc yanxu Xahra rashin imaninki haryakai hkn? Turabaki tayi kawai
Yasake cewa Anya kinason gamawa d duniya lpy kuwa? Haba kiji tsoron Allah .
Adan sanyaye tadago cikin sanyin muryarta tc sannu inshallah Allah xangyara
Abincin tadauko takawo gabansa tareda ruwa dataimakon barrister kabeer yaci Abimcin d magungunnansa
...,
.......
Balaipi tanabashi kulawa haryapara pita su Aunty jameela duk sunxo dubuya dik wanda yaga Xahra xairantse tanason dr.Umar Alhalin dik Abinda take cikin tausayine dakuma juriya
..................,.

. After 3 weeks
Dr. yawarke sosai haryana pita Aiki
,,,,,,,,,. Xaune yasameta gaban mirro sai sakawa d kwancewa take
Gepen gadon yaxauna yc Xahra cikin cool voice saidataji tsigar jikinta yatashi d irin yanayinda yakirata kallonsa tayi domin daji tasan mgnrda xaiyi mai muhimmanci ce
Shima xubamata ido yy yc xanyi baki konace xamuyi Dan Allah Dan Allah DAn Allah Xahra kitaimaka idan sunxo kd kibari su phamince Akwai matsala Axamanmu dan Allah kd ki Aikatamun wani Abu wadda xaisa suxargeki Dan Allah hada hannaye yy Alamar roko
Dauke puskarta ty domin yabata tausayi gyada kanta kawai ty
Yc kinyi Alkhawarin baxaki kunyataniba? Tc eh Atakaice mikewa yy cikin jindadi yamata kiss Agoshi ngd ngd matata inasonki natapi nazo dasu kimuna Abincin maidadi kudi yaciro A aljihunsa ya Ajemata yapita cikin para'a

Bige kudin tayi sukapadi kasa itakuma tasa
Kiran Jameel yashigo cikin kuka tadauka
Yc baby mekedamunki? Meyasaki kuka?
Wani kukan tasake saki dakyar yasamu tayi shuru yc
To menene padamin
Cikin sheshshekar kuka tc narasa yadda xanyi Jameel yaki rabuwa dani Komai namasa Amaimakon yaji tsanata ko haushina Amma saidai yakara suna
Nikam nagaji Jameel xanxauna d mijina lpy
Cikin rudewa Jameel yc what? What's are you trying to say baby? Shin kinmanta Alkhawarin da mukayi tinkan Auranki d dr.? Shipa kawai yashiga rayuwar mune inasonki baby kada kimin hkn
Tomexanyi baby? Ninarasa wata mapita wlh
Ajiya xcy yasauke domin baison yarasa Xahra tanada kyau ga kudin da takebashi
Ga sha'awarta dake Addabar jikinsa Amma bata Bari ko yatsanta yarike
Tc kayi shuru baby
Yc hanya maisauki daya taragemuna kawai ki KASHE shi!!!!
What's?????? Cikin ina-ina tc kisa kisapa kace Jameel
Taya xan iyakashe mutum? Kuma ma dan'uwana km Mijina!
NAKASHE MIJINA PACE DA HANNUNA KAKESON NAKASHE MIJINA!!!!!!!!!?????
...... ........ .
. ..

Next page xakujini da cigaba
,,, In Allah yakaimu...

Wlh typings d Aximi Akwai wahala shys nake dadewa banyi typings ba
Ngd masoyana
Mucigaba d hkr

Nasauya number na WhatsApp yanxu d wannan xaku sameni
*09030835117*
Usman Mujaheedah user name dina na face book
Ngd Abokai.............."∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆××××××÷÷÷÷======{÷÷÷÷÷÷¶∆\\∆\∆∆∆∆∆
20-21

28-4-2021 April 16 of Ramadan

Yau nayi kokarin typings gsky

Kinanupin baxaki iyaba?
Eh Eh baxan iyaba Jameel baxan iya KASHE MIJINA da hannunaba shin idan Asirina yatonupa?
Kidaina wannan tinanin baby har'abada Asirinmu Arupe yake wazai ganema bayan dg ke saishine A gdn
Uhunm naji Amma tawace hanya? Murmushin samun nasara yy yc xaki tabbatar Agdn bakowa dg ke sai shi idan wani Abu yadauke hankalinsa saiki sokamasa wuka saiki bar gdn nadan dakiku irin bakinan bakisan d paruwar hkn ba

Ajiyar xuciya tasauke tc gobe wada haka xakasamu good news
Dariya sukayi dika sundade suna pira sannan ta Aje wayar tawuce kitchen
Abinci maikyau tayi Aranta sai murna take
Yayi mamakin irin yadda tabasu kulawa sai nannan take dasu harsuka wuce Aransa mamaki kawai

HHhhhhhhhhh NIKO NACE BAKASAN SHIRIN SHEKEKA AKEBA HAHHHHHHH
......∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆√√√√√√√√√ππ∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
22-23. . .....

28/4/20/21 on April Thursday 10:53
14 days of RAMADAN
Chapter 2 · 0% Book details