← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 15

Sashe 8

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yakamata na huta yanxu karpe 3:25 nayi typings yau sosai km yau inajin Aximinnan overrrrrr wlh Anaxuba muna rana overrrrrr wlh.........
Page
51-52
™ Karpe 4:57
... 4/5/2021 may 21 day's of RAMADAN
Yau nayi typings sosai inason nagama wannan book din.
Washe gari Around 12: PM tapito dashirinta tayi kyau cikin wata Atampa maroon light dinkin fitat gonw tasha stone work janbaki light maroon da yankunnenta d gyale tayi kyau sosai saitapito dasss cikin dinkin palourn tapito tahadu dasu momy hjy mama tc to Sai ina d wannan wankan hk ba hijab? Saida taboye puskarta cikin gyalen tc gun y Aximi Asibitinsa zansamesa hjy mama tc ja'irai yaxoma yajedake danbansan xaman me kike Ananba dasauri tapice tc sainadawo.

Motar dady maroon color tashiga domin dady baimata iyaka d Komai nagidanba wowww xokaga kyau wurin Xahra Musamman yadda take driving cikin kwarewa......
..

6:14pm
Saida tatsaya Awani katon Mall tasiyi waya sannan tanupi hospital din

Abude tasami gate din direct tawuce wuri maikyau tasamu tayi parking mutanen dake waje Sai kallon motar suke lkcn datapito kallon yadawo kanta juye-juye tapara tana kallon tsarin Asibitin balaipi tayi kyau sosai garin kallon idanuwanta suka pada kan wata bishiyar mangwaro wani da tahanga danyene Amma yayi girma sai shaining yake take tahadiye wani yawo gun mangwaron tanupa tayi-ta tsalle takasa dibebowa jin mararta naneman kullewa yasa tatsaya dole tana haki
Batasan meke damunta kwanakinnanba kwadayi tashin xuciya kasala yawan bacci
````HAHHHHHH NIKO NACE ANSAMU KARUWA KENAN XAMUSHA BIKI INA MEMBERS NA NOVELS OF MUJAHEEDAH MUNADA BIKI PHA HUNMMM RANAR SU BESTY NANA DA BESTY QUEEN KUSHIRYAMA CIN RABAJE HAHHHHHHH``````

Barrister kabeer yahangota yakaraso gun yana para'a yc madam kinkaraso gurinmu kenan murmushi tamasa tc inawuni barrister
Yc klau MDM PTN kina lpy kinxo bikone? Sunkuyarda kanta tayi tc dan Allah kadan tsinkamun wannan mangwaro nakasa tsinkowa daga kansa yy yahango mangwaron dantsalle yy sau 2 sannan yatsinko
Har 3 yabata takarba tc ngdeee kabarshi hk
Yc muje yanaciki sunacikin tapiya yc kodai munsami baby ne??? Dry tamasa tc A'a wlh kawai nayi sha'awar shane
Shima dry yy yc bawani indai tayi tsami maji kuntsira mangwaron Tayi tapara ci
Yc lalalalahhh matar doctor kamar pharouq keshan mangwaro ba Awankaba
Dry tayi tc matar doctor ai ba doctor bace ai..........

6:37 xanje shirin shanruwa saimunhadu A NEXT PAGE.........
Page 53-54
. ````~BARKANMU D SHANRUWA ABOKAI ALLAH YAKARBE EBADUNMU RAMADAN KAREEM ALL WLH BANAJIN DADI YAU MURA TAPARA DAMUNA KAINA CIWO DA XAXXABI I NEED YOUR PRAYERS DAN ALLAH.. 9:39™ PM````~~~
..

Tinda raihana tahangesu tare km tagasunnupi office din pharouq dasauri tashige office din harda murxa key .. Alokacin yacire court din sute dinsa yashiga bathroom sam baisan itace tashigoba yadauka barrister kabeer ne domin yanxu sukagama yc gayanan xuwa
Karasowa sukayi kabeer yy noking Amma shuru tinda suka nupo kopar taki gabanta napaduwa ranta nabaci
Ganin baibude ba yc watakilma yanagun duba marasa lpy kinsan Aikin nasu ba hutu Amma inada key dinsa gashi bari nabude gyada kai kawai Tayi sbd irin yanayin paduwar gabanta dake karuwa. Yana bude kopar yc Bismillah tanarike da mangwaro tana tauna Ahankali .... Ganin yapito bathroom rike d tawul gasanyin ruwa Akansa yanagogewa itakuwa saiwani gyare-gyaren Dan karamin hijab take
Shidai kabeer bainasa komaiba domin yasan halin Abokin nasa Amma Abin mamaki Anan shine yasuka tararda kopa rupe???!!!!!

Xahra kuwa kusan suma tayi Atsaye saipaman kyapta ido take wai y Aximi ne??? Shikuwa xubamata ido yy cikin rudewa domin yaga kallon tuhuma A puskar Xahra
Ga mangwaron Ahannunta batakai bakiba km batajanyeshi kusa d bakiba
..
Raihana wani kame-kame tapara tanupi hanyar pita
Mangwaronda ke hannunta tajepama raihana shi Abayanta d karpi saida tayi yarkara cikin mugun pushi tashake wuyanta tc keeee karamar karuwa dama Abinda kike xuwa yi A hospital din nan? Kirasa dawa xakiyi kwartanci sai mijina y pharouq MIJIN XAHRA NE itakadai Amma ke harxaki shigo gonata? Wlh kasheki xanyi inyaso nima Akasheni saikingane ba irinmu Akebin maxansuba
Idanun raihana dik sunpito kwala-kwala Abinka d mai manyan ido
Shikam pharouq daskarewa yy wurin me Zahra kenupi xina yy? Komai???? Yaushe tapara kishinsa hk? Yaushe tadaukesa Amiji d har xatayi pada sbd shi????
Kabeer ne yadawo dashi daga duyar tinaninda yapada cikin karaji yc kanaganipa pharouq wlh kasheta xatayi Sai Alokacin yalura d irin yanayinda raihana keciki tsakanin Rai d mutuwa kokarin janyeta yake Xahra yk jikin raihana Amma yakasa ga mutane harsun para kokarin shigowa wasu km Awaje baitaba tinanin Xahra nada irin wannan karpinba sai yau ganin taki sakin raihana dik irin maganrda yk mata shida kabeer gashitana neman batamasa suna Akan Abinda baimasanshiba yasa yapinciketa d karpi yawurgata gepe raihana kuwa xubewa gun tayi tana wani walallen numpashi d tari
Cikin bakar xcy Xahra tamike tasake yin kan raihana cikin bacin rai pharouq yadaga hannu jikake tasss-tass-tasss yawanke Xahra dawasu kyawawan maruka harsau 4 wanda shikanshi baisan sadda yy mata suba bacin raine yajanyo hkn d kyar kabeer yarike pharouq yapara pada Are out of sense??? Wannan wane irin dukane xakamata hk? Saikace daidai kai km namiji???
Xahra kuwa wasu taurarin wahala taga suna wulgamata Akalla takai kusan 30 second sannan tadawo A hayyacinta take puska takumbura gepen bakinta kuwa jini keta xuba sosai
Dape d tables tadago cikin tsananin mamaki domin tintana karama dayamata wani duka Akan rashin jinda tayi tayita kuka harda xaxxabi maixafi tin lkcn baikara dukantaba Akalla yau kimanin shekara 20 cikin rawar murya dabata pita Sosai tc y pharouq yau nice xakama irin wannan duka ba tausayi balantana tina wacece ni
Km sbd wannan yar'iska xakamun hk????????
...
To Ai basai kapito kanunawa duniya itadin tapi matsayi gareka ba
.. juyawa tayi takalle raihana tc Wlh wlh wlh kema kirubuta ki Aje ba Awa fateema musa Ahmad laipi Axauna lpy dole saikin biya Akan wannan wlh.......

````~~ INAJIN BACCI WOLLAH XANJE NA KWAMTA 10:31 SAIDA SAPE MUHADU A NEXT PAGE NGDEEE`````````~~~~
Page
... 55-56
... 23 days of Ramadan
5/5/2121
May on Wednesday ™ 6:17
. Aximidai yapara mana bankwana
.....
Wlh banjin dadi mura takamani.. I needs your prayers

..................
Ahankali tadapa bango tamike tanamai rintse ido dakyar ta iya ta iya taka kawarta Key dinta dayapadi tadauka tanupe waje tanabin bango tareda dan dingisa dakapar domin kan tables yajepata daxun saita bugu

.. dasauri kabeer yabiyo bayanta yc Dan Allah Xahra kiyi hkr Daparko banatinanin ya Aikata Abinda kike tsammani km dan Allah kada kije gd Ahaka kitsaya Amiki treatment kaga barrister koda raina xaipita wlh baxan kara Koda 1 second bane km idanuwana suka ganemin bawai lbr Akabanba km kana ganin so yayi ya illahta rayawata koma yakashe ni sbd wannan yar'iska
Kada kasake bina barrister Ayanxu kanada girma A idona kada kabari yapadi badan yasoba yabarta ta tatapi
.. pharouq dik yanajin Abinda sukecewa shikanshi yarasa dalilinda yasa Ya Aikata hk hakika dik Mai Aiki d xuciya karshenai danasani
. . Raihana kuwa d taimakon wata nurse tasamu tamike tapice kabeer yc Wai pharouq Akan wane dalili kasawa kopar key? Bayan kasan kaida itane Aciki? Km kawani pito kana tsane gashin kanka Aidole Azargeka nikaina sanin halinka dakuma rashin jutuwarda ketsakaninku yasa banyardaba
Pharouq kam ita yake kallo yanayin tapiyarta dasaita dape bango gashi still jini napita Abakinta harda Hanci lkc daya yasaiyamata halitta batareda yadauke idansa kantaba yc I don't know kabeer bansan sanda raihana tashigo ba Nina xatakaine kashigo domin lkcn ina bathroom bansan dalilinta nasawa kopar key ba km........... Ganin Xahra xatapadi yasa yakatse mgnr yapita d gudu yanupi inda take itakuwa jirine kedibarta sbd jininda kepita Ajikinta km sam bata taba shiga wahala irin wannan ba tinda take..
Cikin seconds kalilan yakarasa gareta dasauri yariketa jin kamshin turarensa yasa tadan tattaro kuxarinda yaragemata tatureshi wani kallon tsana tawatsamai tc kada kasake tabani d wannan hannun naka koda gawata kataba wlh baxan yapemakaba balantana ina raye sam bata hayyacinta gajiri nakwasarta Amma masipa tahana tabari Abata taimako cikin sanyin murya yc naji naji Amma dan Allah kibari Amiki treatment koda wata nurse baxaki iya driving Ahakaba ko kallansa batayiba tashige motarta Axapape Tamata Key cikin mugun gudu tapice A gate din saura kiris tataka wani security d sauri yagudu gepe kabeer kuwa A tsorace yaxo yc pharouq wlh mubi bayanta kada wani Abu yaparu dama Already Kabeer yadanko key suka shiga sukabi bayanta kabeer ke driving
Xahra kuwa idanunta sunpara rupewa batagani sosai ga manyan motoci 2 sunsakata Atsakiya motarta sairawa take
Hankalin pharouq inyayi dubu dik yatashi ba pharouq kadaiba harta barrister dama mutanenda ke kantintin sun tsorata chan tapisge motar Awani space datasamu tagangara gepen titi Allah yasa bakowa dajine sai itatuwa idanunta sunriga sunrupe tasaki driving din jikake kapppppppppp tadaki wani katon icce kanta yadaki sitarist komotsawa batayiba
Tinkan kabeer yatsaida motar pharouq yadiro d sauri yanupi gun motar yana ihun kiran Xahra! Xahra!! Xahra!!!!!!

MUHADU A NEXT PAGE COMMENTS PLEASE
57-58

Barkanmu d shanruwa.

23 days of Ramadan
5/5/2021 may Wednesday
...
™ 7:33
... Apirgece yapara kokarin bude motar Amma taki budewa iyakarpinsa yadaki motar Atake tabude daukota yy tamkar matacciya bako Alamar motsi kuka yake Sosai Dan Allah Xahranah kada kimin hk baxan iya rayuwa inbakeba kece parincikina kece bugawar numpashina kece kadai nakema sonda baida baida misali wlh Xahra ban Aikata Abinda kike xargina dashiba dan Allah kada kitapi kiparbani nasaba rayuwa dake
Sabbatu yake kala-kala haryashiga mota kabeer yaja Aguce sai Asibiti baijira xuwan gadon tura marasa lpy ba dakansa yadauketa yy ciki da ita haryanxu bakinta d hancinta naxubda jini ga goshinta yapashe shima jini naxuba jikin pharouq dik yabaci dajini Atake Dr Rabi'u cikin sassarpa domin kabeer yakira yapadamasa ganin Abin yy worts yasa Dr Rabi'u yakira kwararrin Abokansa Aikuwa Asibitin takwashe manyan likitoci dik sundukupa kanta
Chapter 8 · 0% Book details