Sashe 1
Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bismillahi Rahmani Raheem
gdy ga Ubangijin talikai Mai rayawa da kashewa Adik sadda yaso, Inarokon Allah yadda yaban ikon para wannan littapin lpy ya kaddarceni dagamashi lpy Kuma Allah yasa mu Ampana da darasukan Keciki Mara kyau Kuma Allah yakaremu,,,Ameee,,,,
A kullum inakara jaddadamuku ni kyauta nake muku typings bawadda keban kudi wallahi kawai inayi sbd makaranta su Ampana sukuma samu nishadi,,,,,,
÷÷ππ÷÷π÷ππππππππ÷÷÷ππ÷÷÷
Page 1 to 2
Xaune suke Awani kasaitaccen holl namanyan mutane dik puskar kowanne dauke take d parinciki tindaga Kan Ahlinsa xuwa masoyansa, m.c ketapaman Kiran sunan wani hadadden guy yaxo yayanka Cake din domin shine silar taruwarsu A wurin, doctor Umar pharouk Ahmad Kennan, babban Amininsa barrister Auwal Anas yc haba doctor kasanipa munaxaune nanne kawai sbd Kai munpi 1 hour Anan munajiran Abu daya, waima Anya xata xo kuwa? Wlh matarnan taka careless ce......
Cikin nuna damuwa doctor yc haba barrister Agaban idona xaka kira matata careless? Anyakuwa kasan yadda nakejinta Arainama gabadaya? Gsky banji dadin wannan purucin nakaba dabakaibane da wlh munsami matsala,
Barrister yc yhkr doctor baxan karaba Allah yakawota lpy
Cikin sakin puska doctor yc Ameen barrister kokaipa,
Ba'awani jima sosaiba saigata tashigo wurin puskarta daukeda murmushin yake, kusada Shi taxauna
Kallonta yy sanye take cikin wata da kakkiyar shadda light blue bawata kwalliya *SAINA KASHE MIJINA.....
TRUE INDICATED BY MUJAHEEDAH {SHAPA'ATU ALEEYOU}
Nakai sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys
Yau muna 14 gawatan Ramadan
Wanda yayi daidai da
26/4/2021 on April Monday
Time 9:55
Page 3 to 4 /)))///////)))))))))))). Time on 4:14 Am,,,. ge
i sati banyi typings ba wlh inajin Aximi ne shys
Yau muna 14 g
Page 3 to 4 /)))///////)))))))))))). Time on 4:14 Am,,,.
bayan sahur. """"""***"""""
Cikin raxana dika mutanen wurin sukamike wani irin shock sukaji dukansu km Atare, padar irin halinda doctor pharouq Umar yashiga bama xaiyuba domin mamaki kunya tsoro bacin Rai pargaba dika sukamasa dirar mikiya,
Kamar daga sama yaja tana dariya saida tatsaika dryar sannan tadaure puska kamar ba ita tayi dryar ba, tace Ni banasonsa Auran Dole Akamuna inada wadda nakeso Amma Akahanani shi Aka hadani d wannan, nayi-nayi-nayi yasakeni Amma yaki, to wlh wannan Abun dakukaga namasa bakomaibane Muddin yaki yasakeni to wlh wlh wlh SAINA KASHE MIJINA Sai.... .. Cikin karpin Hali dakewa jarumta irinna tsayayyen namiji yapusge speaker din hannunta datake mgn, mgn yapara Cikin sanyin muryarsa yc this is beautiful wonderful grateful social And lover for ever, dikanku kunyi shock ko? Kundauka gsky ne? Taya 30 days 1 month da Auranmu matata xata iya kasheni? Bayan inasonta itama tana sona Auran soyayya mukayifa kudubemu kamar wasu Best couple kaimunpi couple dinma, Tinsadda matana tasamu lbrin Xansamu Karin girma matsayi cikar shekaru 30 dama munar Auranmu yacika 1 month take tanbayana wai mexatabani A matsayin nata gifts wadda yakasance na Musamman wadda bawanda xaiban irinsa Kuma yaxamo wadda xaidauke hankalin mutane, Nace wlh my dear bansan meyadaceba Amma kiyi dik Abinda yadace, Tohpha shiyasa ta Aikata wannan Amma matana tanamugun sona nima hk Kai ko cinnaka baxata iya kashewaba balantana Ni danake miji km masoyi Agareta, xakuyi mamakin wannan idea km ba Abun mamakibane domin tanada Brien sosai dama burunta daya tayi film tintana primary xuwa yanxu nikuma wlh baxan iya barin matana tayi film ba Dan wlh Inada kishi, kuma wlh inason matatahhh.....
Ajiyar xuciya mutane suka sauke tareda tapi hadida shewa
Sam barrister Auwal Anas baiyarda da wannan kalamanba dik d lkcin bikinsu bayanan baisan yadda bikin yakasanceba kawai yasami lbrn Auren ne Amma sam baiyarda d kalaman Abokinsaba,
Itakuwa jitake Kamar tapasa ihu sbd bacin Rai meyasa lokutta da dama Ida tamasa laipi Sam baya pushi koyaji haushinta maimakon yahukuntata saidai yakare d padar inasonki wlh Allh tanajin xapin kalmar dawowa da ita yy dg duniyar tunaninda ta Apka tahanyar samata cake Abaki...............
Am tied wlh. ... ... 5:18 Am yanxu I want to rest
%%%%%®©©®©%%©®®®©©%%
Page 5 to 6 .
Badan tasoba tahade cake din Amma saipaman harara take xabgamasa . Kida Akasaki maidadi Akapara chasu ganin hankalin mutane bayankansu tamike tapice Abinta, Girgixa kansa kawai yy
Hafsat tc Anty Jamila nidai gsky inatsoron kalamanda Aunty tapada kada ta Aiwatarda nupinta Kan yaya,,
Jamila tc inaa ba gsky bane Kamar dai yadda kikaji Umar yapada hkn ne daidai har Abada Xahra baxata iya kisan mutum ba ke Koda xata iya to banda Umar domin wani sashene najikinta sunshaku sosai kobayan yan'uwantaka Akwai soyayya tsakaninsu
Hafst tc Amma Aunty
...........
Jamila tc ya isa hk hafsat bansan shishshigi dama chan nasan bason Xahra kikeba kuma kidaina hkn domin itadin jininkice kmr yadda shima yake jininki,,,
Ture baki kawai hafsat tayi......
Sukansu bawani jimaba sukawuce, sallama doctor Yama Abokansa shima yanupi gd Agajiye xuciyarsa namasa xapi
Palourn yatararda ita xaune tana chatting sai murmushi take
Sallama yy ko kallansa batayiba balantana yasaran samun Ansa, ransa yakara bacci yc how Dare you to disgrace me in millions people?
Asheke tadaga ta kallesa puskarsa Adaure ga cake din pata-pata Apuskarsa kallo daya xakamasa kasan ransa yy mugun bacci jikinsa har rawa yake saida tagama masa kallon rainin hankali saikawai tapashe da dariya shikuwa mamaki hanasa aikata Komai yy saida tayi dry sanranta sannan tc dan Allah dubeka Kamar namiji Amma ba xuciya wata macce ma tapika xuciya, Aina dauka daxuwanka rupeni xakayi d duka Amma katsaya saipaman chichchika Kakemin Akah, wlh danice Kai danadauke mataki tini, Dan Allah jekayi wanka saipaman tsami kake, kwanciyarta tayi tareda rupe hanci tacigaba da chatting dinta
Innalillahi wa'inna ilahin rajunnn ya Allah kanaganin halinda nakeciki ya Allah kadawomin da matata kan hanya Allah kasa sona Axuciyarta ya Allah kakaramin hakuri juriya tausayi,,
Lebace baki tayi tc xakasamu juriya dik sanda na Aikaka lahira wlh....... Tanagama padan hkn taja tsarki tawuce bedroom dinta, shima dai haka yashige jiki sanyaye.......
÷π÷÷÷÷÷{{}}==°°°÷{{{{{{{=°°^={{{{==
Happy JK ALL MY LOVERS
×^<%+*____"""""**,""':;!!;:'""**"'---:'"""
Page 7 to 8
After 1 week, cikin shirinsa napita Aiki yapito saipaman sauri yake domin yamaka Kuma yanada theater Around 8:00 yanxu kusan 7:40 A palourn yatararda ita xaune tana breakfast hankalinta kwance, saida yakaraso gun daining nin yc morning dear whys is my breakfast? Kamar batajiba tayi saida yasake maimaita tanbyar
Batareda tadagoba tc banyi dakaiba sbd bansan d xamanka Agidan ba,idan kana bukata kasamu Yar Aiki saitama,
Ajiyar xuciya kawai yasauke yc badamuwa Ida naje xansan yadda xanyi, Amma idan xandawo kimin girki maidadi dear sunkuyawa yy yamata kiss Akumatu sannan yawuce, dogon tsaki taja tareda goge kumatunta tc Mara xuciya kawai, wayarta tahau ringons kobatadubaba tasan Jameel dintane cikin tausssa murya tc hello my love nayi kewarka
Daga dayan bangaren Akace no baby you are lie dakinyi dakinxo mungaisa, kinsamu mijinki kinmantadani
Tc a'a wlh taya xanmanta dakai Alhalin kana raina bama xuciyaba kasan yana gd banda damar pitowa saiyau yapita Office
Yc ohky baby inason ganinki yanxu
Yanxu Kuma baby??
Eh kobaxaki xoba? Dama nasan kedaina sona yanxu. Yanagama padar hkn yakatse wayar
Ganin yakashe tc kai baby rigima
Ganin nayi tamike tayi wanka tasaka Riga d skeet na Atampa tayi kyau tayana gyale tadauke key din motarta tawuce....
Doctor Umar kaitsaye office dinsa yashige yacire court din yanakokarin saka rigar theater saiga nurse raheena tashigo da sallama dauke d tire dakayan tea dake sama dinkin uniform dinta yamatseta ga hijab karami tasaka
Tinda ya Ansa sallamar baisake dagowa yakalletaba yacigaba d Abinda yake,
Karasowa Kan teble tayi tadaura tiren sama tana kokarin hadamai tc morning sar
Bai Ansaba illa daure puska dayayi sosai yc thank you can go xankarasa da kaina
Amma sar..,....
Cikin tsawa Wanda nikaina bansan sadda natsorataba saura kiris najeparda wayata, itakam raheena Atsorace tapice domin inda sabo tasaba da daure puska da tsawa na doctor Amma dik d hkn baxatayi pushiba domin tana sonai,,
Doctor kabeer dakeshigowa yagirgixa kansa yc haba doctor wai harwane lkc xakadauka gun yima baiwar Allh Nan walakanci kullum tana kyautatamaka Amma bakagani, kapison xama da wannan mara mutuncin matar taka
Cikin pushi pharouq yadagamasa hannu yc enough enough kabeer Kennan xagin matana kuke Anan? Inaruwanku Komai tayi aini tama tobari kaji this is the first time And last wani yasake padar wata mgn gameda matana wlh rankowa baci zaiyi tsaki yaja yabar office din Apusace...........
.(+_+)=_==_==_==_==_==_==_==_==_==_=(TT)(TT);-);-):-P:-P:-PB-)B-):O(^^)^_^=_==_=(+_+)=_=:-\O:-):-$:-$:-$:-!:-!:-):-((^^)(^^)(^^)(^^)(^^)(^^)(^^)(^^)(^^)^_^
Inama daukacin Al'ummar musulmai barka d shanruwa Allah yakarbe ibadunmu RAMADAN KAREEM ALL
Page 9 to 10
SAINA KASHE MIJINA WRITTEN BY SHAPA'ATU ALEEYOU (MUJAHEEDAH)
16/4/2021 on April Friday night 8:6
✓✓✓✓✓✓✓✓
Xahra kuwa bataxame ko inaba saiwani quarters maidaukeda kananan gidaje danganin Anguwar kasan ta marasa karpice sosai, wani lungu tashiga tayi parking motarta sannan tanupi wani yamutsatstsen gida Wanda dika quarters din Sunpishi kyau,
Nidai inabiye da ita Abaya domin ganin indataxo waye keda wannan yamutsatstsen gidan??
Kayan wanke-wanke tapada cin Arba dasu Girgixa Kai tayi tc Aranta Jamal kaxanta shiga dakin tayi tareda sallama kwance tasameshi Kan wata lamusasshiyar katipa, nesa dashi kadan taxauna tc too gani baby mekatanadarmun? Koda yadago puskarsa nakallah saura kiris nagudu sbd ganin ko kadan baida kyau, bakinsa babbane sosai tamkar anyage kwali idanuwansa kananan ga puskarsa cikeda kasumba Wanda nidai Aguna Muni takaramasa parine Sol parinda badanshiba Sai bola watakilma yanakarawa dana shago
// Mamaki nayi sosai ganin sbd wannan kodadden takema mijinta walakanci hardai Alwashin kisa, Wanda kokadan bamaxaiyu Akamanta doctor Umar pharouq d Jameel ba, Amma Wai Ahaka takesonshi, lalle Xahra manya nikam Ai sainadara Wollah Kuma besty Nana d besty queen marry kaidama ilahirin Novels of Mujaheedah group xuwa din wasu readers mudara HAHAHAHAHAHAHAHAHAHAHAH.
Loooollllllllllllll