Sashe 4
Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
Amakure gepe yasameta xaune sau daya yakalleta yadauke Kai
Mom ce tashigo dasauri tamike tc momy xanje gd xandauko wasu kaya
Momy hkn nada kyau km kudan daho masa wani Abu tinda Ance kada yaci Abu maizapi kada kisa yaji yanxu saiya warke sannan xakucigaba d cin Abinda kukaga dama
To to Kanta Akasa ke hafsat kuje tare kitaimakamata d wani Abu
Badan tasoba tamike tayi waje ido kawai sukabita dashi pharouq yagano hafsat batason Xahra amma saiyake ganin kmr tsanarda takemata yanxu tanunka da
Pita Xahra tayi tc saimundawo momy tc Allah yatsare driver nanan waje can kaiku.......
.......
Momy maida kallonta ga pharouq tc son naphamince Akwai matsala tsakaninku Amma saipaman boyewa kuke Musamman Kai lura d yanayinta kmr tanacikin damuwa dik tayi wani sukuku
Kagayamin meke paruwa? Murmushin karpin hali yy yc bakomai momy yanayine kawai
Murmushin manya momy tayi tc wayo irin na ya'yan xamani xakamun??
Idan ma baka padamin Ayanxu ba to xakapadi Agaban dadynku
Tanagama padan hkn tapice...
.....
... Alhmdllh sauki Ahankali yakesamuwa domin Ayau Akasallame Dr pharouq Akwanakin Xahra taga tsangwama gun pharouq dik Abinda xatamasa xaigwasaleta yanuna baiso
Dauke take d basket mai kulolin Abincin itace Agaba Already dama su momy basu xoba sundai kira sunce suxo nan gd susamesu,
Kanta Akasa jinkawai tayi karo mutum goshinta yabigi Abinda mutumin yadauko
Sakin bask din tayi har yapada kan kaparta baya tayi xata padi d sauri mutumin yarikota yc sannu dan Allah yihakuri bansan d xuwankiba Dr. Kamal Abikin pharouq wanda A malesia yk Aiki yanxuma yaxo duba pharouq ne baisan Ansallameshiba
Itakuwa oshshsh kawai tc tarike goshinta batareda tadubi mutumin ba shikuwa murmushi yy
Barrister kabeer dry yy ganin yadda Dr yadaure puska saitin kunnensa yadawo yc Dr kishi yanxu Ahakan xakayi punishment dinta??? Harara yawatsamai yc Dan xanyi punishment dinta saikada nayi kishinta??? Barrister kabeer yc sannu da xuwa mutan malesia yakake neman pasawa matar Dr goshi? Koso kake itama takarbe nata treatment? Cikin mamakin mgnr kabeer tajuyo domin tinda take mgnr Arxiki bata taba hadasuba ko matarsa baikawo inda takeba domin tasan taya yaya pharouq yk harma shi yapi pharouq din jin haushinta
Hada Ido sukayi d y pharouq wata harara yawatsamata Atake tasha jinin jikinta dasauri tapice waje yanxu wani irin masipar tsoronsa yake shigarta
Dr yc kai haba Amma she is so beautiful gsky su dady sunmaka xabi maikyau ai ni nadauka kanwarkace danace Ataimakamin nayi ciki d ita dan gsky bakarya yasunanta?
Pharouq dake pita waje yc inaruwanka d sunan matata wato haryanxu baka chanxaba
Dry yy tareda shapa dan karamin gemonsa yc nachanxa Amma badika kasan kiris yarage naxama uba to inaxama xan chanxa dika Amma kaima baka chanxaba d wannan kishin nakaba
Yc Taya ko xanchanza
Lbr maidadi Allah yakawo masu Albarka barrister kabeer yc Ameen Dr yc harda kai xamu rokama Allah yabaka kyawawa masu kama d matarka domin nalura dole muhada d Addu'a sbd kaidin ragon namiji ne Aure shekara 1 xuwa 2 Amma bawani lbr km nasan kinason yara balantana nce planning kukayi kawai dai kaidin kamar namiji Awaje Amma Aciki km gun gado kai yarone overrrrrr dry barrister kabeer keyi Sosai harsuka karaso gun motar shikuwa pharouq Aransa yc bakasan Komai ba kaine yaro Ni wlh karkarphan namiji ne ciki d waje ita kanta tasan hkn domin tasan Koda 2 days mukayi batareba randa muka hadu xataji Ajikinta badan tana Ampani d magungunna ba tana daukar Maniyi naba dayanxu Anwuce wurin
Apili km yc nidakai ai ba banvanci
Hangota sukayi cikin wasa yara guda 3 sai paman dry suke wadanda kegepensu suma murmushi sukeyi daganin puskar yaran kasan wadannan sune iyayensu
Dayan bata puska tayi Alamar kuka tc cikin gwarancinta nayara Ni,...Ni.ni....ni Aunty bajan yardaba nikeco daukarta Tayi tc barshi kinsan shine babba km babba girma Akebasa toni xankawomiki wani sabo ma
Pharouq Aransa jiyayi inama wadannan yaransune? Karasowa sukayi d sallama suka gaisa matar tc to baby xomuje kinga ga yayanta nan yaxo xasu tapi gd
Makalketa yarinyar tayi ita Adole bin Xahra xatayi
Dry Sosai Xahra take wadda tadade rabonta d ita yaran sunburgeta Sosai gakuma tabara d sangarci d suke ba pharouq kadaiba harta barrister kabeer dakejin haushinta yau taburgeshi yaga kyanta balantana dr . .
Page
30-31
1/5/2021 Saturday night 10:59 May 1st
19 days of Ramadan
∆∆∆∆∆∆∆\\\\\\\\∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
Inamiko brk d shanruwa Abokai Allah yakarbe ebadunmu Ramadan Mubarak All
∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
Kwana 2 kunji shuru banyi typings ba wlh inajin Aximinnan overrrrrr
,....................
®©®©®©®©©%©©%©©©©©%©®©✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
Janyo hannunta mamanta tayi tc ilham kixo muje... Tc A'a ni New Aunty xanbi dady kace momy tabarni tapara kukan sagarta na ya'yan manya
Itadai Xahra murmushi kawai take tc Kinga ilham zanxo gdnku yanxu kibi momy kinji
Lallabata tayi-tayi harta yarda tabi iyayenta exchange numbers sukayi sannan sukawuce sunadaga juna hannu Musamman ilham d Xahra wannan ne karo naparko dataji haushin kanta nayin Ampani d tables da yanxu itama uwace, rintse ido tayi tc Astagfirllullah.......
Sam tamanta dacewa itapa suke jira Amotar
. Shikuwa bayan yagama kollonsu yabude kopar motar yadan pito d kansa ta glass yc hajiya driver's din naki sunata jira pha..
Sai Asannan tadan juyo harara yawatsamata dasauri tadauke kanta taxagaya taxauna kusa dashi domin barrister kabeer ne xaune gun driving dr km Agepe Amotar Dr tane
Nesa dashi taxauna Dr yc madam Ansamu yara Anmanta damu Sai paman jira muke
Kasaitaccen murmushinta tayi wadda ita batamasan tayiba shikuwa Dr kara wage baki yayi yanajanta pira
Ganin murmushi maitsada tawa Dr yasa pharouq jin wani iri yadaure puska
Dr tc Allah yakawo naku yaran kusa MDM itadai murmushi kawai take yc kice Ameen mana koda yake koda Baki pada Apiliba nasan xaki pada Axuciya kuma nasan ogan yariga yakarbe Addu'ar gsky kinada kunya sosai yakamata kicere kunya kisaba dani Nima. Aiko xankawomiki matata ki Rika bata lectures kan Abubuwa dan gsky kedin you are the best in millions people dika .
Dry maidan sauti tayi domin talura wannan Dr yanada raha d son wasa bakamar wannan banxarba kabeer
Pharouq kuwa Apakaice yaketa xubamata harara yanajin haushinta irin cikin kankanen lkc tawani sake d shi sai pira suke tare
..
Barrister kabeer dariya yk Apakaice domin yapuskance Amininsa kishi yana yawo dashi
Dr yc ga number matata dan Allah kema kiban taki xanbata nidai wlh inason kukasance tare kapin mukoma malesia kindan koyarda ita wasu lectures
Cikin Muryar dry maidadin ji tc kai Allah bakada dama Dr ka iya pasa kan mutu ni banida wani ilimin koyarda wani
Indai number tc bakada matsala kamar kasamu
. Wayarta tajanyo daniyar bashi number Abin mamaki saitaga yapixge wayar yajepar cikin motar
Kallon mamaki tamasa taga idansa harya sauya
Tabe baki tayi kawai
Allah yasa Dr baiganiva hankalinsa nakan wayarsa d Akakirashi
Baigama wayarba harsuka kawo Anatsaida motar tapice Abinta
Shikuwa wayar tadauke mai hankali yc baxan samu shigaba Abbana nanemana argent xandawo dg baya kabeer d pharouq sukapice shikuwa yaja motar yawuce
Pharouq kam dadin hkn yaji Aransa.................
.......
Xankwanta yanxu karpe 11:31 inajin bacci gsky Saida sape Abokai........∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓
Page
32-33
On May 2/5/2021
Sunday early in the morning. 6:4
.. 20 days of RAMADAN
...
%\\\\\\\\\\%%%//////////%%%%%
Gaisuwata gadik ilahirin members na Novels of Mujaheedah
✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓✓ jinjina maitarin yawa ga Besty Nana dama queen besty
Ina Jidaku Always..............
¶∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆
Jin hayaniya dayawa Yatabbatar mata dika Ahlin sunxo Anya kuwa ya pharouq bazaimata tonon sililiba `````Asiri```~ Aciki family? Dayan bangaren xcyta yc girma yapadi km sonda sukemiki yaragu, ``````NIKUWA NACE MASU AIKATA ALKHAIRI MA IDAN SUNAYI ABOYE YAU D GOBE BAYYANA SUKE BALANTANA MASU TSULA TSIYA, HUNM YAUDA GOBE MAGANIN WATARANA ALLAH DAI YABAMU IKON AIKATA MAIKYAU AKODA YAUSHE AMEEN`````~