← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 15

Sashe 11

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

****************""""""***********
Xaune suke A katon palourn suna breakfast pharouq ne yashigo saida yagaidasu sannan yaxauna para ware ido yy domin yasan dole tapito break shys yadako sauko yaxo momy dai batace komaiba domin tagama gano matsalar danta Amma yy kokari d har yakai wannan lkn insha Allah gobe basa matarsa xasuyi. Ahankali tapara saukowa dg up-chairs din sam batama lura dashiba yausau sam batajin dadin jikinta shys tamakara d pitowa saida tagaidasu tana kokarin xama taji kamshin turarensa d sauri takalle inda takejin kamshin napita kawai taganshi xaune shikuwa tinda tasauke yake kallonta yakasa dauke idansa Akanta tachanxamasa Sosai gawani shaining datake ga komai najikinta yawani kara girma Ahankali tc morning yaya dauke puska yy Ala dole yy pushi d ita murmushi kawai tayi taxauna kurarda ke fessing dinsa harta Kai Spong din bakinta saitaji sam batason pepe soup din Amma ganin idan mommy d hjy mama nakanta dan susan batason cin Abinci sosai yanxu tapison xama d yunwa ganin irin harararda hjy mama tawatsamata yasata dole kai Abincin bakinta tana hadewa taji wani irin Amai yatasomata Aguje tayi sama tapada tolet tapara kwarara Amai kamar xata Amaye hanjinta
Ganin tatashi dasauri shima yabi bayanta Adan tsorace.......

🍓🍓🍓🍓🍓🍓

GYARAN NONO
Alkama
Shinkafa
Gyada mai bargo
Ayaba da Xuma
Hulba da Madara
Habbatussauda
Duk ahada ayi kunu dashi yana taso da nonon daya zube in Allah ya yarda musamman gamai shayarwa
🍓🍓🍓🍓🍓🍓

Kadan kenan Inapatan xamu Ampana d wadannan Allah yasa mudace//////
Wllh yau banida chagy tinjiya d yamma ba'a sake kawomuna wutaba haryanxu

💧☘️💧☘️💧☘️💧☘️💧☘️

Ykmt dk wata arinqa chanza pt🩲rashin chanza wando akai'akai shikekawo sanyi

Saikiga mace har mace tayi 3ys da pt🩲daya🤮🤮tirr wlh🙊 mai zai hana sanyi bashigekaba

Anaso evermouth mace ta changa pt🩲ko everweek

💫💦💫💦💫💦💫💦
_yaushe zaki hankali daga lokacin da oga yace zai kara aure😜shikena zaman lpy ya kare a tsakanaku🙄tir dake tundaga lokacin kinba amarya dama🧕_
💫💦💫💦💫💦💫💦

💫💦💫💦💫💦💫💦
_ga wadanda kishi kedamu😡kiji mace tace idan yana dakin kishiyata bata iya bacci🥱to ki daina zama ma,ana raba kwana shi yana can yana ganawa da matasa🍌💋 kekuma sakarai kinzauna abin dny ya dameki🤪🤔tashi kema kiyi alwala ki gana da ubangijiki ki kaimasa😭wlh saiya dubeki😃😘_
💦💫💦💫💦💫💦💫

_
💫💦💫💦💫💦💫💦
_aduk lokacin dayake dakinki ki gyara jikinki da magunguna masu kyau dazaki hada da hanuki zanyi bayanisu a gaba😘😘ki gyara dakin dazaku kwanta kisamu airfreshner mai kyau😃ki fesa kisa turaren wuta na rushi yafi jimawa🤪sai ki kulle dakin🔐hjyta ki sheka wanka sosamu kuyi tare kikama🍌🍌ki wanketa sosai shima ya wankeki santsi sabulu hmmm tundaga lokacin🍌🍌zata mike😘_
💫💦💫💦💫💦💫💦

💦💦💦💦💦💦💦
Maganin sanyi🦠
Ganyen gwaiba
Shikadai idan kikasamu kina tafasawa kinasha wlh se infection yabarki sbd sahihin maganin sanyine yana fatattakar sanyi sosai ga gyara fata sosai dayakeyi sedai angwada🙅‍♀️💦
💦🤸🏻‍♀️🍌🍉🍌🍉
B

👹👹 NAMIJIN DARE (junnul ashiq)👹👹

🧕🏻Mata da dama suna yawan samun kansu da wannan matsalar Kafin aure da bayan aure wasu zasuyita korafin Sunada infection ya kashe masu ni'ima da sha'awa ya hanasu jin dadin aure wasu zubar ruwa wasu yawan fada da miji wasu yawan ciyon Kai wasu rikecewar al'ada wasu mafarkai naban tsoro wasu mafarkin ana saduwa dasu wasu ciyon mara wasu ciyon baya wadannan kadan kenan daga sharrin namijin dare !!!

🙆🏻‍♀️ Mace tayita maganin infection ba canji maganin ni'ima baya aiki namijin dare kesa mace taji ta tsani mijinta.

👹 *MA,ANAR NAMIJIN DARE* .👹

*NAMIJIN DARE:*

Shine:- [Aljinnul ashiq] haka ake kiransa a larabce.
wanda a hausa ake kiransa da cewa:[Aljanin soyayya namijin dare].

Wani Aljanine dayake zuwa wajen mace acikin bacci wato acikin mafarki kwatsam sai taji ana saduwa da ita,wannan abune mai yawan faruwa acikin mata kuma hakan har yana kaisu ga cututtuka da suke samun mace ko namijin da yake da macen dare.

kuma wadannan cututtuka suna da wahalar magani sosai domin shi kanshi aljanin yana da wahalar magani.

Ataikaice:-
shine:-Aljanin dayake zuwarwa mace acikin dare tana bacci ya rinka saduwa da ita.

Namijin dare Aljanine mai matukar wahalar magani.

Amma insha allah zanyi kokari wayen yiwa yan uwa bayanin maganinsa kamar yadda zaizo nan gaba.
da izinin allah .

*GYARA DA KANKI** 👉🏻🧕🏻

*Daga Mujaheedah* novels of Mujaheedah group.

👹👹 *NAMIJIN DAJE (junnul ashiq)👹👹* 2️⃣

*HANYOYIN DA WANNAN ALJANI YAKE BI WAJEN ZUWA GA MACE A MATSAYIN MIJIN DARE YAKE SADUWA DA ITA* 👹👹👹👹👹👹.

[1]👹Yakan zowa mace cikin barci ya dinga saduwa da ita, a cikin mafarki,

[a] ta fuskar mijinta

[b] ko wani wanda takejin kunya

[c] ko dan uwanta

[d] ko wanda bata saniba

[e] ko yazo mata ta siffar mace yar'uwarta ya fara shafata daga baya sai ya juye ya koma namiji ya sadu da ita.

[2]👹Yakan zo mata a siffar mijinta yana saduwa da ita a zahiri ba amafarki ba,amma kuma shaidanine ba mijinta bane na gaskiya.

[3]👹Yakan zowa mace tana kwance sai taji kamar ana saduwa da ita, ita ba,a mafarkiba,ita kuma ba idonta biyu ba, kamar akan iska.

[4]👹Wata macen takan kwanta tayi barci,ba wanda ya sadu da ita,amma idan ta farka saita wayi gari sai taga kamar wani ya sadu da ita.

Allah ya kara kiyayemu daga sharrinsu amin.

👹👹 *NAMIJIN DARE (junnul ashiq)👹👹* 3️⃣

*ALAMOMIN NAMIJIN DARE* .

👹Daga cikin alamomin da mace zata gane tana da wannan matsalar sune:-

👹Shi wannan shaidanin zai dinga zuwa yana saduwa da ita acikin barci,yawancin mata suna tsintar kansu cikin wannan yanayi,amma sai su dauka halin mafarkine kawai,to a gaskiya ba haka lamarin yake ba.

```Yadda lamarin yake shine:-```

👹 Duk mata ko budurwar da take irin wannan mafarkin zaka sameta tana fama da wadannan matsalolin zatace maka tana fama dasu.

[1]👹Bacin rai ba tare da anyi mata komaiba,haka kawai taji tanajin haushin kowa har ma mijinta,ko kuma taji kamar mijin nata ya saketa,ita ta gaji da auren,wanda da zaka tambayeta laifin mijin nata bazata iya fadin komaiba akai,kai wata rana ma taji ta tsani y'ay'an data haifa.

[2]👹Yawan ciwon kai daga lokacin zuwa lokaci kuma baya jin magani ko kadan.

[3]👹Tsananin ciwon kirji da ciwon baya mai tsanani.

[4]👹Tsananin ciwon mara lokacin jinin al,ada da kuma zubar wani ruwa daga farjin mace,kuma tasan wannan ruwan ba al,adarta bane,
kuma ya kasu kamar haka:-

[a] mai yauki

[b] marar yauki

[c] ko mai kauri kamar koko tare da yawan kaikayi

[d] ko fesowar kuraje masu zafi.

[5] 👹Idan mijinta yana sauwa da ita sai take jin zafi,ko kuma yana saduwa da ita batajin zafi,amma bata samun biyan bukata.

[6]👹Kusan sallar magriba sai ta fara jin zazzabi ko faduwar gaba ko yawa firgita,ko kasala da bacin rai.

[7]👹Idan ta dauki al-qur'ani zata karanta,saita rinkajin kasala, da hamma mai sanya hawaye, kuma tanajin barci sosai,amma da zarar ta ajiye Al-qur,anin sai taji ta wartsake kamar ba itace takejin bacci dazu.

[8]👹Kuma idan ta kwanta zatayi barci sai ta kasa yin baccin tayi ta juyi akan katifa,idan mijinta yazo kusa da ita sai take jin firgici da tsoro.

[9]👹Ko ta wayi gari gashin kanta ya dinga zubewa ko ya canja ya zama jawur,lebenta kuma ya rinka bushewa ko yayi jawur.

[10]👹Yawan kaikayin ido da kaikayin kai na amosani,amma ba amosani bane.

[11]👹Yawan kaikayin kunne dana hanci kamar mura zata kamata,amma kuma ba mura bace,ko yawan kumburin ciki.

[12]👹Yawan zubar da jini wanda ba jinin hailaba,ko hailarta ta dinga yi mata wasa.

👹 Sannan kuma harma wacce bata da aure budurwa ko bazawara zata iya tsintar kanta acikin wannan matsalar,amma ita ban-bancinta da mai aure.shine kamar haka:-

[1]Ita marar aure zata kasance duk lokacin da wani yazo wajenta da maganar aure kamar za,ayi sai abin ya lalace daga bangarenta ko bangaren wanda zai aureta.

[2]Zata dinga munanan mafarkai tare da ganinwani namiji yana zuwa yana saduwa da ita acikin bacci da fuskar wanda ta sani ko da fuskar yar,uwarta mace.

[3]Sannan zata rinka samun cututtuka masu wuyar waraka,kai harma da yawan zubar da jini ko jin ciwo,ko jinin yake zuba amma ba lokacin hailarta ba,ko ta rinka jin kasala ayayin da take karatun al-qur'ani tana fara karatun sai hamma ,kasala su baibayeta,ko kuma idan ana sallama da ita,sai ta rinka jin faduwar gaba ko tsorata.

[4]Kuma zata yawaita samun sabani da kiyayya tsakaninta da iyayenta ko 'yan uwanta ko jama'a ko kuma ta zama mai rashin kunya da rashin magana da iyaye da sauran dangi. Allah ya kara tsaremu daga sharrinsu tare da yi mana katangar karfe dasu, amin.

👹👹 *NAMIJIN DARE (junnul ashiq)👹👹* 5️⃣.

*HANYA TA BIYU* :-

*HABBATUS-SAUDA* .

Game da wadanda suka tsinci kansu acikin wannan larurar, ta namijin dare.

*shine kamar haka* :-

[a] zata samu tsabar habbatussauda[kwayoyinta]

[b] zata karanta[Suratul Baqara gaba dayanta acikin tsabar.

[c] zata dinga yin hayaki a dakin da take kwana

[d] kuma sai ta tsugunna akan hayakin yana shiga jikinta

[e] zata rinka yin hakan safe da lokacin kwanciya barci.

[f] sannan za,a iya hada Man haabbatussauda

[g] da man zaitun

[h] akaranta ayoyin ruqya

[i] dana karya sihiri a cikinsu
[j] sannan marar lafiyar ta rika sha

[k] tana shafe jikinta sau 3 akullum.
Insha Allahu aljanin da aka turo masa zai qone.

Idan kuma mayene ya kama mutum to mutum zai warke.

Ko kuma asamu wasu kayan kamar haka:-

[1] *GARIN HALTIT.*

[2] *MAN HABBATUS-SAUDA.*

[3] *GANYEN MAGARYA GUDA 7.*

[a] Shi Ganjen magaryar sai a shanyashi ya bushe

[b] sannan sai a dakashi sosai ya daku

[c] sai ahadasu awaje daya

[d] sannan akwabasu

[e] sai mara lafiyar ta rinkayin Dauke

_abin nifi shine_ :-
-sai take sanya hannunta na hagun tana dauko wannan magani dai-dai gwar-gwado sai take cusashi matsi acikin gabanta
-sannan kuma ta shafe kewayen cinyoyinta
-sannan kuma saita shafe kan nonuwanta
-da hammatarta
-da mazaunanta.

Haka zata dinga yi akullum idan zata kwanta bacci,sannan gaskiya ajure ake yi,idan ya karema asake hada wani har asamu lafiya.

Allah ubangiji muke roko daya kara tsare mu daga sharrin mutum da aljan,amin🙏🏻🙏🏻🙏🏻

👹👹 *NAMIJIN DARE (junnul ashiq)👹👹* 4️⃣.

*MAGANIN MAZINACIN ALJANI[NAMIJIN DARE].*

*Hanyoyin maganceshi* :-

Zamu ambaci guda biyu insha allah za,a dace da amfani da wadannan hanyoyi sune kamar haka:-

*HANYA TA FARKO:-*

Komawa zuwa ga mahalicci da karatun al-qur'ani:

Da kuma ruko da addu'o'in da manzon tsira ya bamu:

[a] na safiya

[b] da yammaci

[c] dana shiga bayi

[d] da fitowa daga bayi

[e] dana shiga gida

[f] dana fita

[g] da na kwanciya barci

[h] dana tashi

[i] dana sanya sutura

[j] da cirewa
Chapter 11 · 0% Book details