← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 15

Sashe 13

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

My WhatsApp number 09030835117
Page 93-94
Friday June 4/6/2021
Akoda yaushe comments dinku shine kwarin gwaywata.....
....... Decatect to Novels of Mujaheedah group......
Tanagama cin cake din bacci yaduketa Anan xaune.. baiwani jima sosaiba yadawo ganin tayi bacci yagyaramata kwanciya yakoma kan Aikinsa lkc lkc yakedawowa office din yanadubata
Sai 6 yagama Aikinsa yanashirin tashinta saima tamike dakanta yc umman baby's Antashi? Dantura baki Tayi tc shine bakatasheniba inje gd kaduba yamma tayi km ni ba umman baby's bace umman baby nakekadai
Murmushi yy yc to tashi muje saida yatsinkamata yayan mangwaron sannan sukawuce.. ganin yakama hanyar xuwa gdnsa tc bagida xamujeba? Kinmanta Alkhawarin mu? Ni.. Ni... Ni bawani Alkhairi najanye gsky muje gd.
Kwaikwayan muryarta yy yc a'a Ni..Ni...Ni nayi kewar matata gd xamu km hknne Alkhawarinmu
Turabaki tayi kawai takawarda kanta gepe saida yatsaya wani restaurant yc mekikeson ci? Tc Ice cream chaculate babana sweet d .. ah my dear kinason kiwahalarda kanki d baby's dinmu? Sanyi d xaki banakibane yanxun Amma yau Kawai xansiyamiki..
Shiga ciki yy yaxodakayan yana Ajiyewa tapara shan ice cream din..............
Page 95-96
Saturday 5/6/2021
After 3 weeks
Yau Saturday bayapita Aiki saidai in wani urgent case yasamu xaune yake kan 3 ster dik hankalinsa nakan NES dayake kallo A Aljazera t.v
Wata yar bingilar riga kamar best tasaka mara hannu rigar ko cibiyarta bata rupeba sai sai wani dankaramin 2 queater wandon datasa iya gwaywa tufke goshinta tayi tapesa mayun turaruka sannan tapito directly indayake taje tawani Dora kanta Kan cinyarsa dubanta yy yc wow kinyi kyau sosai Umman baby's hannunsa yadaura kan cikinta yc kamar bakomai Anan Alhalin twins nasaka dantura baki tayi wanda yariga yaxamemata sabo daura hannunta tayi kan nasa dakeshapa cikinta cikin shagwaba tc Ni bawani twins mace daya xanhaipa takarashe mgnr da murguda baki
Au Ni Akewa hkn d wannan bakin ko? Aiko xanyi maganinsa dm nakwana 2 banyiba

Kapin tayi wani yunkurin kawai saitaji bakinsa cikin nata wani irin pasonalalyty kisses yake mata Axapape irin nayi missing dinki itama maida masa martani tapara ganin sunpara nisa"""""NIKAM NAHADA INAWA INAWA NAPICE NACE BADA NIBA WOLLAH""""""

∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆∆¶¶∆¶∆∆∆∆∆∆✓✓✓✓✓✓✓✓[✓✓]
WAI INA LABARIN JAMEEL?????????

Tinsanda pharouq yasa Akarupesa A prison tareda horo maitsanani dik yy laushi domin yasha wuya ba yarkadanba kusan wata 4 yy Adaure sannan yapito yanakan hanyarsa taxuwa dan gdnsa budurwarda yake cin Amanar Xahra sbd ita taturomasa wasu are boys suka kwace kudin dika km suka masa duka tareda padamasa wadda tarurosu.. dakyar yasamu wasu suka taimakamasa yaje gd yapara jinya yy kuka yy danasani mara Adadi yanxu hk saiyayi maula yake samun Abinda yaci domin kaparsa dayama tadan samu Matsala sakamakon dukanda yasha bana wasa bane Asibiti Ance Sai dubu dari xa'a masa Aiki gashi baidasu baida hanyarsu ba Abinda yaragemasa sai wannan karamin gdn maikamada kango, yaga rayuwa km Yatabbatar Alhaki kuykuye ne yanxu hk neman Xahra yake ruwa Ajallo Amma yarasa hanyar ganinta... """
tabbas Allah bayabarin hakken wani Akan wani Allah yasa mudace""""
Wanka sukapito Atare yanadota A tawol kamar yar baby Saida yagama shiryata sannan shima tashiryashi shapa cikinta yy yc baby's kunajin yunwa ko? Ptn banwahalarda kuba?
Tc Au suma kake tanbaya baniba? Hunmmm xakayi bayani ai
Dry yy yc aaaaaàaa wasa nake Ayi hkr kada Amun hukunci yanxu mexakici Saida tayamutsa puska sannan tc Awara d yaji sosai
Yaji Sosai km dear? Tc shinakeso inbaxakasamomunba shikenan kwanciya tayi tareda juyomasa baya yc Am sorry yanxu kuwa xaki samu
Am nayi mgn d kabeer suna tayamurna km jinsan yanda Yara 2 to yanzu hk matarsa tasake haihuwa tinjiya gobe xamuje domin tadawo tana nan gd
Kallonsa Tayi tc to meyashapeni d haihuwarta? Ni ba inda xani shikuwa kabeer inatayasa murna Allah yaraya Amma ni baxaniba,
Kokarin barin gadon take dasauri yaruko hannunta yc haba my heartbeats meyayi xapi hk? Aiyakamata kimata kallon matar Abikina km kinsan yadda nake dashi haryaxarce Abota idanbamujeba baxaiji dadiba murxa hannunt yapara please my sweet wife kidaina kishi kece kada mallakin pharouq
Kallonsa tayi takai hannu tashapa sajensa tc shikenan xanje Amma sbd kaine Kawai inasonka inason parincikinkinka my honey
Dagamata gira yy yc really? Juyarda kanta tayi sannan tc am Shure
Murmushi yy yamata kiss Ahannun yc bari naje nasamomiki sakonki kwanta kiyi bacci nasan kingaji Allah yamiki Albarka Xahranah
Ameen tc Sainadawo itama kiss tamasa sannan takwanta...

"""NIKO NATAPI NAHUTA AM TIRED SAIMUN HADE A NEXT PAGE COMMENTS PLEASE""""""""$Page
97-98. 7/6/2021 on Monday.
After following day cikin shirinsu sap nahangosu cikin wata Atampa sky blue light bawata kwalliya tayiba Amma tayi kyau dan kakaramin cikinta dayapara pitowa yamata das gwanin burgewa shiko yadi sky blue light yasaka Agogo baki takalma ma baki hk itama sunyi kyau sosai Musamman dasuka pito Ajere kmr sababbin Amare dakakkiyar motarsa blue suka shiga direct saigidan barrister kabeer gdn yy kyau saidai na pharouq yapi haduwa yanayin hong gate man yaleko ganin shine Atake yawangale gate din cikin para'a yake gaidasu saida yabasa hannu sukaigasa dimin bayarobane yc maigidan yananan kuwa dan bankirasaba baxata nazo masa cikin washe baki yc Eh yananan mikamasa kudi yy sannan sukawuce yanata xubamusu gdy d Addu'o'i
Wuri yasamu yy packing yc to kishiga cikin dganan kimasa ison xuwana
Kallonsa tayi damamaki tc nashiga ko mushiga? Kasan baxaiyu nashiga nikadaiba kasan yadda Abun yake km wannan ne xuwana na parko ni gsky baxan shigaba indai batare xamuba
Kwantarda kantayi Akujerar motar tareda rupe idanuwanta
Oh shoot kinsan baxai yuba nashiga palourn direct batareda ixiniba ina namiji km ga mata nashiga kinsan hkn baidaceba dan Allah kishiga ba Abinda xaiparu kinji
Sharesa tayi kmr batajishiba
Murtuke puska yy cikin kakkausar murya yc yau muka para wasa dake da har raini maigirma irin wannan yashiga tsakanimu? Ashe baki chanxaba haryanxu Dani kike musu? Kije cikin nace tinkan raina yabace nabata naki yanzu Anan!
Bude idanuwa tayi takallesa ganin bawasa A idansa yasa tabude motar tana gunguni tc wllh kasan bana tolerating walakanci idan tamun mgnr banxa wllh saina maidamata tinda batsoranta nakeba
Ganin yanakokarin yarikota tasaki marpin motar dasauri tayi ciki
Murmushi yy yc gatsoro km ga tsiwa...
Da sallama tashiga palourn bakine xaune dagani yan barkane dama kawayenta saikuma wadda ta Ansa sallamar datake tinanin kanwartace Maryam kan xaune take kan 3ster d wasu yammata 2 kusada ita tinda taga Xahra ce sallamar ma kinkara Answa tayi kanwarce tc Bismillah Aunty xauna mana kintsaya tsaye dan murmushi tayi taxauna sannan tc Ashe Ansamu karuwa km? Dika sharewa sukayi kmr basu jitaba domin harda kawayen nata sungano Xahra din dama sunsanta
Ganin irin kallonda suke watsamata yasa tadauke kai Aisha kanwar Maryam itace kawai ta Ansa tc eh wllh Aunty kingani munsake samun baby girl Akaro na 2 dayake tc to Allah yaraya bisa sunna tc Ameen
Niyar karbomata babyn tayi Amma sai Maryam tabige hannunta cikin masipa tc inawasa dake Aisha barmun yarinyata kikasan metakaullo taxo dashi inbata yarinyata A Asircemun ita tinda Ansaba
Aisha tc haba Auntie meye hk dan Allah? Tc wllh kika karamun mgnr banxa ko yunkurin tabamun yarunya wllh sairanki yace! Inbanda munapunci meyakawota? Dan Allah mlm tashi kipicemun dg palourn yanxu bakar munapuka!!!

Xahra kam ranta yagama baci Abinda take gudu kenan shys tace bama xataxoba duka Amma yatakurata gashi tana padamata mgn iya san ranta
W
Dayar dake gepen Maryam tc shin kodai takurmance ne? Kodai Asirin d taxo dashi shine Akace tadade Axaune? Kinsan Anyo gado kun nagida!!!
Ran Xahra inyayi dubu dik yabace iyayenta dake kasa xasu xaga xasumusu kaxapi Akan Abinda basujiba basu ganiba mikewa tayi tc keeee ki iya bakinki inkuwa bahakaba.... Aje yarinyar Maryam tayi tc inbahakabame? Cikin masipa take mgn karya Akayi kudin ba matsapa bane inbada tsapiba kun isa kurabamu d pharouq? Banxa masu mugun nupi dason xcy
Ahasale Xahra tc ni baxan xage iyayenkiba domin bahaka Akamin tarbiyaba kisani pharouq yapi karpinki ga Wanda yapi dacewa dakenan kin Aura koshi badan kemaiba saidan yaparanta ran mijina km dan yataimakamiki km kisani pharouq na Xahra ne itakadai danshi Akayita itakadai yakeso tinda har yabar marasa tarbiya yaxo ya Aureni Ahakan banxa jahila dakikiya wawuya kawai..
Tanagama padan hkn Axuciye tabar palourn
Maryam kuwa kunpar baki d xage-xage taciga kawayennata suka hana tabi bayan Xahra saipaman kara xugata suke itakuwa sai xagi take....

Bata jima sosai d shigaba oharo yapito yanadan xaga parpajiyan gdn yahango kabeer A Gardiner yanataba laptop ga Alama Aiki yake d murmushi yanupi chan kusadashi yaxauna yc barrister yau gamu nida Xahra Agidan ka
Damamaki yakallesa yc yaushe kaxo? Yc kace yaushe muka xodai?
Wai dagaske kake Xahra tabiyoka gdna? Yeah Am serious tindaxu muke yanxu hk tana ciki
Kace komai normal Abokina? Cikin dry pharouq yc over ma yanxu hk nima saura kiris na Amsa sunan dady
D murna kabeer yc kaihaba? Allah Xahrana nada cikina kusan 3 months yanxu
Washe dabaki kabeer yabasa hannu suka taba Yc Allah yaraba lpy Munada dibar shoky Ashe.....
""*"***"""HAHHHHHHH NIKO NACE INDAI MGNR DIBAR SHOKY NE TO ILAHIRIN MEMBERS NA NOVELS OF MUJAHEEDAH GROUP SUNRIGAKA WOLLAH😁😁😁****"""""""""

Am so tired overrrrrr wlh tindaxu nake typings xanje nahuta bacci yama idona yawa itakanta wayata nabukatar hutu.........

My WhatsApp number 09030835117

Daga taku harkullum km Akodayaushe MUJAHEEDAH (((((( AUTAR MARUBUTA NOVELS)))))))
Nayi typings maitsawo sosai Wannan karo please more comments yanzu 10:15
Page 99-100
8/6/2021 on Tuesday
. June eight
Chapter 13 · 0% Book details