← Book details Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 15

Sashe 6

Saina Kashe Mijinah Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tanashiga dakin kan gado kawai tapada tasaki kuka maixapi yanxu y pharouq yabirkicemata yatsaneta km itace tajawa kanta
Tanata kukanta d nadamar Abinda tamasa Abaya har bacci yasace
...
A palourn kuwa momy tc Ah son kadaina uxirawa yata su Ummu kuwa dry kawai suke domin sun halbo jirgin yayan nasu shikuwa yasha mur
Hajiya mamace tashigo palourn d sallama suka Ansa gdn yakara rikecewa d yaya Hajiya mama itace mahaipiyarsu dady kakarsu pharouq itatayi rikon Xahra hardama pharouq dayakoma gunta sbd xaman Xahra Achan tatsupa saidai basosaiba domin jikinta maikyau ne
Ah lalle jiki d sauki maigida Allah yatsare gaba suka Ansa d Ameen
Tc Kai Ina takwarata bangantaba tana Inane Wai? Pharouq yc bakinganmu muba .
Tc ganinku Bai isaba domin ku ba takwarata bane
Kennan kinpi sonta Akanmu ko? Tc Sosai padi barnar baki
Dry sukayi Aunty jameela tc tanadaki mikewa hjy mama ty tadan tsaya kusa d step_step din tc oh ni ya'asu takwarata Akwai xaman daki km tahaye sama gashi ni ba jurar hawa samannan nakeba tinda banida kapapu
Jabeer yc konaxo nadagaki sama nakaiki dakin? Dakuwa tawatsa masa tc uwakaa ja'iri ke shashasha xonan kikiramin ita mara kunya indai Ina gdnan horaki xanyi
Ture baki hafsat tayi tanagunguni taxo wucewa hjy mama tamata dundu Abaya tc kinwa uwarki, idanta yasauka kan digo-digon jinin tc kai jinin waye kan benennan? Badai wata kaxamarce taxubarmana d jinin Al'ada Anan ba?
Girgixa Kai kawai pharouq yy hjy mama bakunya Akwai baro xance
Tc kunajinapa kunmin shuru kodai ja'irarnance hafsatu? Ke hafsatu xonan bari kaimuna kaxantar KO Ina
Ko saurarenta batayiba takarasa bakin kopar dakin itamadai tagajini har bakin kopa bubbuga kopar tashigayi da gayya domin tapahimce bacci take
Cikin bacci taji Anadukan kopa d karpi Atsorace tamike tapito turus tayi ganin hafsat dantazata pharouq nema
Dauke kai hafsat ty tc inkinga dama hjy mama nanemanki Akasa tanakaiwa nan taja tsaki tawuce bedroom din ta
Itadai Xahra batace komaiba Aranta tc shikenan yagama padamusu komai,
Koyanxun batasa hijab ba ko gyale tapara saukowa cikin sanyin jiki gwandama daxun domin yanxu dik kalabar tawatse ba rebom idanunta sunkankance sbd kuka d km bacci
Tinda hjy mama tahangota tawashe baki tc takwarata bakisan naxobane? Hankalinta yadan kwanta tagano baipadaba kanta harsarawa yk sam batason surutu km ga hjy mama ba sauki d yawan mgn Amma tajidadin ganinta dantayi missing ganinta
Sake mgn hjy mama tayi tc kodai bakida lpy ne takwarata? Meyasami puskarki? Kinyi kukane? Dik Arude takemata tanboyin hartana kokarin hawa step din
Dasauri ta karaso kasa tasameta tanadan cije Baki domin kapar xapi takemata sosai
Am owk hjy mama ba Abinda kedamuna kawai nagaji ne km bacci nadamuna harna parama hafsat tatasheni Amma bakomai rungumeta tayi tc nayi kewarki kakataaahhhh.
Karawahe baki tayi tc nima hk kullum kinaraina ciwon kapapuna suka hanani nasameku Asibiti
. Langabarda kai ty cikin tausayi tc Ayya sannu .
Janyo hannunta tayi tc xomu xauna nagaji d tsayuwar
Dantakata kan kapar tayi rintse ido tayi tareda yarkara dasauri tajuyo tc lpy rintse ido tayi tareda tura baki tc batakani kikayiba A Ina? Tapara dube-dube
Muhseen dan Aunty Ummu yc laahhh kapar Aunty jini taji ciwo dikansu dubawa sukayi jininkuwa sukaga yanaxuba sosai hjy mama tc subhanallahi meyajimiki ciwo haka? Kennan jininda nake gani tindaxu nakine? Gyada mata kai kawai tayi domin yunwa bacci xapin ciwon rashin wanka tsawar y pharouq sungama galabaitarda ita harwani Amai-Amai takeji xo xo xo nan zoka dubamata kapar faruku dakyar taxauna kan 3 ster dinda hjy mama kexaune rupe ido kayi tayi
Ahankali yamike yadan rike kapar yana kallo wato lkcinda yymata tsawa Asannan tabige yc jabeer je mota Akwai first-aid box kadauko
Hjy mama tc yisauri
. Itadai tanajin yanashapa kapar Amma sam bata motsaba
Sannu kawai suke mata
Yanapara treatment din wajen taji wani ciwo sosai
Dasauri tapisge kapar tana kuka tc banaso Abarshi hk xaiwarkene
Hjy mama tc A'a yi hkr dai Agyara miki
Janyo kapar yasakiyi yacigaba yanadan huramata iska dik saitaji haushin kansa domin shine silar jinciwo kanta tadaura kan cinyar hjy mama tanata kuka Mai bantausayi hjy mama itama sai sharar kwallah take tanamata sannu km tanama pharouq pada wai yamata Ahankali..... Dika palourn sannu sukemata....∆∆∆∆∆∆∆∆\\\\\\©©©©©©©©©©©®®®®®®™©™®®®®™∆∆∆∆∆∆
Page
42-43.
````yau muna 21 Ramadan barkanmu d shanruwa Abokai Allah yakarbe ebadunmu Ramadan Mubarak All members```
. ..........
Xaune yake A office dinsa shikadai yakwantarda kansa kan kujerar d yake xaune saipaman jujjuyawa yake
Barrister kabeer yadade yana noking Awaje haryagaji yashigo kaitsaye yyta sallama Amma shuru
Gabdashi yaje yadapashi yc wai lpyanka Dr inata noking sallama Amma shuru? Ajiyar xuciya yasauke yc Am owk yhkr kawai inatinanin wani Abune
Kabeer yc meyeshi wannan daya dauke hankalinka hk? Kodai MDM ce domin nasan gatanar gixo bata wuce koki
Hakane barrister Wai Anya baxan saki Xahra ba!!!! Araxane yc saki!!??? Sakipa kace Are you in full sense Dr???? Yes kabeer Amma nagaji batasona km banatinanin xata soni
Haba haba Dr yakake wannan mgnr kadapa kamanta ita yar'uwarkace km xabin iyayenka baikamata kawatsawa dady kasa A idoba
... To sokake takasheni? Idan nakubuta Awanchan lkcn Ai ba lalle bane nakubuta Agaba ba
Kabeer nikaina Ayanxu inajin baxan iya rayuwa d kowace maceba sai Amma batasona
Yakarasa mgr cikin raunin murya
Tausayinsane yakama kabeer dapashi yy yc kayi hkr pharouq komai kaddarane insha Allah xata daina km nasan yanxu hk Xahra nasonka
... Bashi baki yy tayi harya saki jiki sukayi aikinsu....... Amma kabeer yasa Aransa xaije yasami Xahra suyi mgn
.....
Page .
38-39

Kuyi hkr pha A page 36-37 nayi mistake din bada number ta haka take
09030835117
Itace Ainahin number ta Abokai sainajiku
``````~ BANA BUKATAR KUDI KM KUSAN BAKWA BAN KUDI AMMA INAROKON COMMENTS DINKU DAN ALLAH`````~.

Cixo yaga dik yasha yakan ji jiki shima Amma dik baiji ciwo lkcin sbd rabonsa da wannan holl din Anmpi wata dik saiyaji kmr yaune daren parkonsu gsky Xahra shi tadabance Acikin mata
Baisauraramata Saida yaji kiran Assubah domin koda zaiyi realizing Ajikinta xaiyishi tayi kuka harta gaji murya dik tadishe ido yakunbura
.Sauke Ajiyar xuciya yake yanapadamata dadadan kalamai yanaji Aransa shikam bazai iya punishment dinta domin idan yc xaiyi harda kansa xaicuta Amma xaicigaba d dauremata puska nadan wani lkc

Mikewa yy yashiga bathroom

Lalaben tawol dinta tayi tayi tadaura tahange Key's din kan beside drawer tadauka tabude tapice
Yaji pitarta murmushi kawai yy
Tanata labe labe Takoma part din taci sa'a hjy mama bata palkaba tayi saurin shiga bathroom tayi wanka tasa hand rayer tabushe kanta sannan tapito tatada hjy mama sallah
Tanagama sallar takwanta Atakure Agun sai bacci
Hjy mama bata tashetaba tadawo palourn
Sai yanxu yakejin xapin cixon d yagarda""yakushi""" yasha
Xuciyarsa pal daparinciki ptnsa daya tapara sonai koda kwatar wanda yakematane
Amma km saiyanxu yakejin tausayinta dan yasan baimata Asannuba Amma ita taja sbd taki tsayawa d baiyi Ampani d karpiba baxata yarda ba

Around 8:00 Am dik sunlara A daining domin breakfast kasancewa yau weekend shys Suka kai lkcn
.dube-dube danyaganta Amma bangantaba
Km yau hk kawai yaji nauyin tanbayarta dankar Agano Amma ai ko Angano saime? Matarkace xcyarsa tabashi Ansa
Jin dady natanbayar hjy mama ina mamana ne lpy bangantaba? Hjy mama tc to yanxu dai bacci take
Momy tc bacci haryanxu? Anyako lpy take domin bantaba ganin takwanta bacci bayan tayi sallar Assubah ba
Hjy mama tc hkne Aisaboda sanin ba halintabane shys bantashetaba
Amma bari nakoma nadubata dama nakoshi
Dady yc to Allah yasa lpy hjy mama tc Ameen tapice
Gogan naku kuwa yasan batasamu bacci jiyabane shys
Amma yanapatan baijimata rauniba

Koda hjy mama tadan daga hijab dinda tasa domin batacireba dashi takwanta jinjikinta tayi d xapi rau
Hjy mama tc subhanallahi dama bakida lpy takwarata? Ahankali tabude idanta dan tinsanda tapara taba hijab dinta taparka Adan tsorace dan taxata shine yasake biyota Anan
Ganin hjy mama yasa talape
Dakyar tc eh Amma basosaiba ne xaisauka yanzu ai
Hjy mama tc ina baridai nakira miki faruku yadubaki dasauri tarike hannunta tc A'a nagayamiki basosai bane danasha mgn xaisauka basai kinkirashiba bari nayi wanka xaisauka Ai hjy mama tc kintabbata xaisauka gyada kanta kawai tayi tashiga bathroom Aranta tana cewa bakisan shine silar wannan ciwon ba gsky y pharouq mugune dole napara boyewa ganinsa Inba hkba kasheni xaiyi d wannan Abar tashi maikamada rodi
`````` HAHHHHHHH kunji Xahra daiko????? Wannan kam nakune dik ilahin members```````~

Batawani jima sosaiba tapito Saida ta shirya cikin Atampa light blue dinkin riga d skeet sunmata kyau saidai puskarnan payo idanu sunyi luhu-luhu puska takumbura sbd kuka . Hjy mama tc Anya ba kuka kikayiba? Tc aa yanayin xaxxabin ne kawai
Hjy mama tc to kawai Amma badan tayarda d Abinda tapadamata ba
Tc to muje kici Abinci
Page 40-41
3/5/20/21
May on Monday ™ 10:19

21 day's of Ramadan
`````Ga Addu'a mulaximce karantawa ALLAHUMMA INNAKA APUWUN TUHIBBUL APUWA PA'APU ANNII````

Dan Allah Akawomin nan
Hjy mama tc to
.. A daining din tasmu hafsat tc ke maxa debo Abincin kishigoma takwarata dashi batada lpy baxata saukoba
Dasauri pharouq yc meke damunta? Tc to tace xaxxane kawai xaisauka km tasha mgn
Amma Agabanki tasha mgnin? Tc A'a
Yc bari nadubata dai
Dasauri yahaye saman dama yasan Dole tayi jinya domin shima yasan karo dashi badadi koda dadi balantana d karpi
Kamshin turarensa yapara masa iso yana shigowa tayi sauri tamike jikinta har rawa yake dasauri tamike tapara jadabaya kallo dayaxakamata kasan Arude take
Shi dariya ma tabashi irin wannan tsorata hk saikace dodo Aranta tc ai gwandama dodo Ashe mgnr tapito yc yau nine har dodo yapini matsowa inda take yake kokarinyi dasauri tagudu A bathroom tarupe tapashe d kuka noking kopar yk yanapadin kibude mana dubaki kawai naxoyi mekuma n kuka? Cikin kuka tc nigaskiya baxan iyaba dama nasani jikina kapiso baniba gashi kajimin ciwo ga xaxxabi nidai gsky baxan iyaba kawai kabani takarda
...
Wani xapi yaji Aransa baice komaiba yapice
Adaddape takwashe sati 3 ba lpy sam bata xuwa palourn km taki yarda Akaita Asibiti km sam batabari tahadu d y pharouq koda xaishigo sau 10 xata buya Sau 10 baxata bari suhaduba Abin nadamunsa Jurewa kawai yk
. Ganin Abin nata yapara xama raini Aganinsa saiyakoma gdnsa gabadai yabar gdn....
Page
. . 44-44
Writing by Mujaheedah (Shapa'atu ALEEYOU)
SAINA KASHE MIJINA!!!!!!!!
Chapter 6 · 0% Book details