Sashe 6
Sadaka Yalla Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
âà¿â✿✿
RUGAR KIDANDAN!
Kallon Baaban nata Shatu keyi ,tare da sauraren ta ,tana sa hannu tare da amsar ƙwaryar da babu komai cikin ta ...kiyi sauri kisamo masu ganyen sarke , insun sha Zasu samu sauƙin zogin raunukan jikin su ". Baaba ke maganan yayin da Shatu ke faɗin to Baaba . Juyawa tayi tana barin bukkan nasu , wanda idan ka fito fili zaka gani tata dajin Allah babu kowa sai tsirarun bukkan fulanin... Tafiya take mai nisan zango ,wanda tun tana hango bukkan su da tsirarun fulanin har ta daina a haka ta nitsa cikin daji kan ta tsaye babu tsoro don sun riga sun saba da wannan rayuwar. Haka take tsalleke mugayen dabbobi a hankali tana ƙara nitsa cikin dajin. Wani zanzaro tazo mai duhun gaske , bishiyoyi ƙasa ƙasa sunyi rumfa sun ƙare rana ,sam baya hasko wurin , kaman ba rana ba ....yanda kasan dare haka wannan wuri yake. Cike da jarumta irin nata mace mai kamar maza yarinya ƴar shekara sha shida takai hannun ta tana buɗe hanya tana kutsawa ta cikin bishiyoyin da macizai ganin ba komai bane a wurin.
Wata bishiya takai hannun ta ,tana tsinkar ganyen ta tare da zubawa cikin ƙwaryar nata , sai da ta ɗan ɗiba da yawa ,kamin tayi gaba zuwa wani bishiyar....hayaƙi ne taga yayo inda take...da hasken zafin ciyayi ...alamu da mutane a kusa da ita. Duƙawa tayi tana ɗaukar ƙwaryar ta babu tsoro tare da ɗaukar wani sanda ta irin bugayen fulanin nan ,wanda suna buga maka ita sai gawa don ko shurawa ba xakayi ba ....
âà¿â✿✿
Sosai suke mamakin ganin mutum a irin wannan daji ,Bama wai namiji ba ,mace ...tun da ta yanko wannan baƙin dajin tana tsinkar ganyen ta , duk suna kallon ta ...suna zaune sun kama wata dabba dana kasa gane meye ? Sun banƙare ta suna gasa namar ta kowa na yanka. Yana ci ...yanda suke zaune sun maida wurin ɗakin uwar su ,ba kace wai sun san wata rayuwa jindaɗi ba...dukan su ƴaƴan gata ne gaba da baya ,Son sojan ajinin su take .... babu wanda ya motsa sai Nura ne ya kalli Abdul Ahaad yana cewa" Ahaad kaga mace mai kaman kai kuwa? . Kallon ban gane ba ya watsa masa ,yana cigaba da zugar sigarin sa . Murmushi Nura yayi yana cewa " Jarumtar mana ,mace da Jarumtar shigowa wannan baƙin dajin ai itama a mata jagaba ce! .wani irin murmushi Abdul yayi wanda tun shigowan su dajin baiyi ba...kamin ya miƙe yana cewa to bari mu gani anya jaruman ce?. Yana faɗin haka ya tashi cikin takonsa ,wanda shi idan yana tafiya baka jin takon sa ...sai dai ƙamshin sa.
Itako Shatu Sandar ta ta ɗauka tana jirar da wa Allah zai haɗa ta? Ta buga masa ko mai ya same shi bata damu ba...a tunanin ta ɓarayin ne kaman yanda suka saba damunsu...sudai ƙwana biyu sun ji shiru babu ɓarayin da masu satar mutane ,basu san dalili ba ,don basu san gomnati ta kawo masu sojojin Haya ba...Army police. Motsi taji a bayan ta ,wanda yasata saurin juyowa ,wayam babu kowa..... Tsayawa tayi tana tunanin ko dabbobi n dajin ne ....sai taji an ja mata gashin kan ta da yake a tufke , nan take ya barbazu har gadon bayan ta. Sandar ta ta ɗaga tana juyowa a zafafe tare da ƙwaɗota ga ko waye...kawai sai taji caraffff an riƙe Sandar..... Wani irin kallo take masa , tare da bin gaɓɓan sa da ido zufa ne ya fara tsiyayar mata na tsoro ...bata taɓa ganin mutum irin wannan ba.idanun sa ya watsa mata da suke lulu a warwaje daƙwa² . Ta koma can ƙasan sa ....ko kafaɗan sa bata kai ba ,duk da take doguwa. Faffaɗan ƙirjin sa ta kalla tsoro ne ya dirar mata ,a zuciyar ta tana tamtaman mutum ko aljan?
#SHAREðŸ™
[11/6, 8:21 AM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *🕊ï¸SADAKA YALLA!🕊ï¸*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)🤦â€â™€ï¸_
006
âà¿â✿✿
*Masu buƙatar duk ka littafaina zasu na same su complete Inshaallh*
Walijaam₦300
Siyasata₦300
Gidan ƙwarata₦200
Ƴar Aiki na₦100
Dijama ƴar Fulani ₦200
My lady boss₦500
Ƴar maula ₦300
Ƙwarton manya #500
Bintoto
Taɓara₦500
Kawaliya₦300
Zuma da maɗaci₦200
Ƙwaryar sama₦300
Gidan zawarawa₦300
Habibi da'iman da dai sauran su;
âà¿â✿✿
Jikin Shatu fulfulbe ne yayi sanyi na tsoro , tsayawa tayi ƙurr tana kallon sa kamin a hankali ta sauke Sandar ta ƙasa ...Shi kuwa ganin tsoro a idanun ta yasa shi ɗan sassauta fuska , kallon tuhuma da rashin fahimta take masa wannan yasa shi kai tsaye miƙa hannun shi yana sawa cikin rigar shi ,don ba shigar soja a tare dashi , normal shiga ce ta ƙanun kaya , wannan yasa Shatu gaza fahimtar haƙiƙanin shi ɗin waye? Kuma take masa kallon ko yana ɗaya daga cikin ɓarayin shanun su ...don haka suke kirar kidnpers. Fiddo mata yayi da ID card nashi na soja , wanda taga bugun hoton shi da kayan sojoji . Babu magana tasa kan ta tana shirin juyawa shi miskilanci ita kuma duk da gwana ce ta surutu shiru ta masa don har a lokacin tsoron bai gama sakin ta ba...Ganin ta duƙa ta ɗauki Sandar ta tana shirin tafiya yasa shi shan gaban ta yana cewa " Ke me kikeyi a wannan dajin mai haɗari a wannan lokaci?. Kallon sa tayi tana sakar masa murmushi kamin tace " Sunana Shatu! Kaga rugar mu can, magani na taho samun ma wazon da sauran fulanin mu. Tun da ta fara maganan yaji jin sa da ganin sa ya ɗauke , sakamakon jin sanyayyar kuma zaƙaƙƙar Muryar ta....lumshe lulun idanun sa yayi a hankali yana fara tuno da ganin ta na farko da ya taɓa yi a rayuwa a tashar watsa labarai na Najeriya.
Bari nayi sauri Baaban fulfulbe na jurar na! Yaji Muryar ta a karo na biyu ya katse sa , nisawa yayi yana cewa " Ok muje nayi maki rakiya! Kallon sa tayi tana faɗin " Rugar mu? . Gyaɗa mata kai yayi yana gaba ,kaman wanda yasan hanya ...shidai kawai zuciyar sa takasa amintar yana gani ya bar mace ta ƙara nutsa cikin dajin ita kaɗai ,wannan yasa shi yanke shawarar ya mayar da ita rugar tasu. Murmushi Shatu tayi tana bin bayan sa ,wanda su Nura ke cewa " To wancen ina zashi kuma haka??? Cike da shakiyanci Samir yace " yaga ƴar Fulani kyakykyawa fulfulbe ta fi da zuciyar Abdul Ahaad. Dariya Nura yayi yana faɗin ina kai wannan ƙarya ne, da aƙwai dai dalilin sa nayin hakan.
A gaɓar wata ruwa yaga Shatu ta tsaya , tana zama gyefen Ruwan , don ita sam ta manta da mutum wai suke tare , kasancewar ta saba shigowa ita ɗaya , kuma shi da suke tafe bai ce mata uhmm .uhm'uhm ba. Zama tayi tana sa hannun ta cikin ruwa n tare da saka ƙafafun ta duk , a ciki tana wasa da ruwan tare da dariya tana waƙoƙin ta na Fulani. Can gyefe yajah ya tsaya a wannan fatsatsin Ranan da rabon da yaji irin ta ya manta . Tun ana ƙwararar mintuna ya koma a wanni , fahimtar wacece Shatu ,don ya fahimci ita yarinya ce mai shegen wasa ,idan ya barta zata kai yammaci wannan yasa shi takawa zuwa inda take ". Kee ". Taji ya Kira sunan ta , cikin sauri ta juyo tana kallon sa sam ta manta da wai wani bil'adam suna tare. Nace maka Sunana Shatu . Tayo maganan tana ɗan turo bakin ta gaba na tsiwa ,ba ta jira jin mai zaice ba ,ta cigaba da cewa " Na tafi Ruga ko? Don tasan shine abun da zaice mata. Gyaɗa kan sa yayi yana lumshe idanun sa tare da buɗesu Alamun eh".
Miƙewa tayi da sauri tana ɗaukar ƙwaryar tare da ɗauka ta bisa tsakar kan ta tana cike da ƙiriniya ta ƙuruciya na yaran nan masu gir'gir tace " Wanxan gani nan zuwa! Tayi maganan tana shirin barin wurin ,sai kuma ta juyo tana cewa" Hamma! Kallon me kika ce yayi mata, don baiji kuma bai fahimtar mai tace masa ba". Murmushi tayi tana cigaba da cewa " Hamma kana ɗan binni mai ya kawo ka dajin ƙauyen Fulani? Mu fa Fulani ne na ƙauye! Ko baka gani ba. Murmushi yayi mata yana kai hannun sa tare da ɗaukar Sandar ta da ta manta dashi gyefe yana motsa laɓɓan sa da cewa " Ni Soja ne ,zana iya rayuwa a inda yafi nan zama daji ba abun mmki bane ba. Maza tafi ki kai masu maganin su. Yayi maganan yana kai hannun sa tare da dafa kafaɗan ta alamun su tafi. Saurin Matsawa Shatu tayi tana kallon sa kamin tace " Kai nifa matar Aure ce! Dammmmmm yaji ƙirjin shi ta buga...manyan idanun sa ya watsa mata yana bin ta da kallon she's mad ,Banda hauka nawa take da zata ce masa ita matar Aure ce. Zuciyar sa ce ta basa amsa da faɗin " Dama idan surutu yayi yawa ƙarya na shigowa ciki, kalla yanayin ta ta cika zuba kaman gidan Radio'n BBC . Ok sorry ! Yayi maganan yana ɗan Matsawa gyefen ta . Me kace? Ta katse shi don itama batasan meye wani Sorry ba! Maganan ta ta fara masa yawa ,wannan yasa shi cewa " Muje ko". To ta basa amsa tana yin gaba....a haka suka dinga wuce ƙoramao iri iri masu ban tsoro da dajuka , bai bar Shatu ba sai da ya hango bukkan su na Fulani yana fara hango tsorarun fulanin sannan ya juya ba tare da yace mata komai ba. Ita ko Shatu da bata san ya tafi ba , har ta fara isowa gab da bukkan su ne ta buɗe baki cikin zazzaƙar Muryar ta tana ƙwado kirar Baaban fulfulbe na dawo! Sai kuma ta cigaba da cewa " Kaga Hamma nan ne bukkan mu , ga bukka n baaba ta ,gana jauro ,wancen na wanzan..... shatu kedawa kike zuba surutu ke kaɗai? Baaba ta fito tana duban Shatu cike da mmkin Shatu ta juya tana cewa " Kai Baaba ina yake?.