Sashe 3
Sadaka Yalla Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Major general naji samarin falon na faɗi suna dariya....wanda Abdul Ahaad dake zaune yana ganin komai sabo a gareshi yau kwanan sa biyu kenan da dawowa . Labari ya gama waɗe dangi ƴan uwa ,kullum gida mutane ,wannan kuma shike damun sa ,don ya rabu da jin hayaniya irin haka. Wannan yasa shi kullum ka ganshi hankalin sa na akan wayar sa ,don shugaban sojojin arewaci ya umarta yana Son ganin su nan da ƙwana uku . Duka falon abokanan sa ne duk sojoji kuma manya kowa da yaran sa ,kuma babba ne ...dariya Samir ya bushe dashi irin na manyan sojojin nan marasa imani yana ɗaukar lattr tare da kunna sigari yana kaiwa bakin sa , sai da ya zuga sannan yace" Yanzu Jagaban no more going back kenan? . Dariya Abdul yayi wanda tun da ya dawo sai yanxu yayi dariyar,tuno masa da takensu na soja da Samir yayi....kai kashe karar sigarin nan Kar Ammie ta shigo da baƙin ta. Rabu da ɗan iska ƙila ance masa a daji muje . Yahya yayi maganan yana dunkula hannu tare da dokan Samir . Suna a haka kuwa sai ga Ammie da gayyar ƙawayen ta sun zo ganin Abdul Ahaad da har ya gaji da gaisuwa. Kowa sai dai ya tafi da cewa " Wannan wulaƙantaccen dama da soja ya dace ba da wani abun ba.
***
Ƙarfe tara da rabi na dare Ammien Ahaad ta shigo Bedroom ɗin sa ,don sanar masa da kirar iyayen sa yayyun sa ƙanin sa da suke falon Grandma ana jirar isowar shi suyi meeting... Fitowan da kenan daga bathroom da rigar wanka .yana comb ɗin suman kanshi . Ammie brk da dare! Brkn Son ya ƙwanan gida Nigeria? Tayi maganan tana murmushi tare da nufar waldrop ɗin sa ...don fiddo masa da kaya. Mirror ya nufa yana fara shafa jikin sa da mayuka masu ƙamshi da turaren sa da ya zama masa ɗabi'a ,don shi mutum ne ma'abocin Son ƙamshi...
Ammie ne ta Kai hannu tana fiddo da wani yadi da ta ganta fara ƙal. Cike da rashin fahimtar meye ? Ta fiddo shi waje tana kallon side ɗin da yake kamin tace " Abdul wannan yadin Fah ? Na meye?. Ɗan kallon inda Ammie take yayi kamin cike da nuna ko a jikin sa yace " Ammie likkafani ne na siya ,koda na mutu kun huta sai kumin sittira dashi..................
Abdul Ahaad likkafani😮🤣babban magana tofa!
_Littafin na kuɗi ne kamar yanda kuka sani Regular payment₦300 VIP membership ₦600 Spc 1k...Zaki iya turo da kuɗin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 Mohammed A'isha Keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ƴan Niger zaku biya 600f katin airtel..._
*Masoya irin billions kumin share zuwa grps naku ðŸ™*
*MMN TEDDY*
[11/2, 4:39 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *🕊ï¸SADAKA YALLA!🕊ï¸*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)🤦â€â™€ï¸_
Free page
003
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*

âà¿â✿✿
*Masu buƙatar wannan littafan nawa duka zaku same su complete inshaallh*
Bafullatanan Ruga
Ƴar waye
Walijaam
Siyasata
Gidan ƙwarata
Dijama
Ƴar Aiki
Ƙwarton manya
Taɓara
Ƴar maula
Habibi daiman
Bintoto da dai sauran su ;.
Ware idanu Ammie tayi tare da saurin cille da yadin ƙasa tana faɗin " Abdul Ahaad kana hankalinka kuwa?. Ganin yanda Ammie ta firgita yasa shi sakin dariya yana yi yana ƙarawa harda zama gyefen gadon sa...tsayawa Ammie tayi tana kallon Abdul da yanxu ta fara masa kallon marar hankali. Ammie kin san fa kulli nafsin za'ikatul maut...duk kan wani mai rai watarana zai mutu , tun ban san mutuwa ba nakejin sunan ta a bakin ki ,sai yanxu don na aje farar likkafani shine ki...kai Wannan wani irin shashanci ne? Kana hankalin ka kuwa Abdul ? Kodai a can ƙasar wajen Kafara afaafen nan ne ta zamani. Dariya yayi yana miƙewa tare da nufo inda Ammien ke a tsaye. Hannun ta ya riƙe yana kallon ta cike da so da ƙaunar mahaifiyar tasa ƙasa yayi da muryar sa kaman wanda yake buƙatar wani Abu daga gareta ogently yace " Ammie ki yarda dani bana shan komai sai sigar..... Ya isa Allah ya shirya mana ku baki ɗaya". Murmushi yayi don yasan sigarin ma Ammie baso take yi ba. Bare kuma akai ga ɗaga barasa ko ƙwaya ,shi yasa bai taɓa yin koyi da abokan sa ba...kun san samun soja baya ɗaya daga wannan halin sai dai dace! . Ina jirar ka a falo,tayi maganan tana raba hannun ta da nashi . Murmushi yayi yana gyaɗa mata kai tare da motsa laɓɓan sa kaman mai jin nauyin su yace " To Ammie".
âà¿â✿✿
Alh Aminu yero Company ltd. A hankali moton ke fita daga harabar farfajiyar masana'antan... A yau ne idona yaga wata irin moto da ban taɓa gani ba , don ashe su corola X duk ba moto bane ,yau naga moto mai kama da cushines ,ashe su sauran sunan su ƙwano ba moto ba...wucewa tayi ta gaban ka sai kajiyo sanyin AC dake fita a moton a hankali...sai dai karatun alƙur'ani dake tashi a moton zai tabbatar maka da mamallakin moton mai tsananin bautar Allah ne. Kwalta ta hau ta yi ma moton nata giya tana figarta cikin wani irin mahaukacin gudu wanda bata ko iya ganin gaban ta saboda ɓacin ran da ke lulluɓe a zuciyar ta! Tun da ta daga titin samaru take wannan gudu bata yi birki a ko ina ba sai a GRA wuraren polo club . Kan moton ta tafara saddawa a gaban wani irin ƙayataccen gida mai matuƙar ƙyau da tsaruwa , yanayin zubin tsarin da akayi mawa wannan gida kaɗai zai tabbatar maka gidan wane yaro sai dai babban attajiri wanda sukayi boko tun bata yawaita ba. Dukiya kam an tara sai dai a samma talaka . Niko nace Allah yasa ana ba talaka a irin wannan gida. Horn ta fara yi wanda cikin sauri mai gadi ya leƙo ganin hajiya Ainy yasa shi saurin washe baki yana dunƙula hannun sa ɗaya na gaisuwa....murmushi ta sakar masa don a fahimta na Hajiya Ainy mace ce mai fara'a da son al'umma ga ƙyauta ga talakawa . Wangale katafaren tamfatsetsen gate ɗin yayi wanda tsadar gate ɗin kaɗai ya gaura million biyar . Hancin moton ta tasa tana shiga gidan a hankali ganin ta yasa sauran ma'iakatan gidan nata saurin ɗaga mata hannu suna sunkuya ta girma tare da mata barka da dawowa. Yayin da Mamman ya ƙarako cikin sauri yana buɗe mata murfin moton ... Ɗan sauke farar glashin idon ta tayi tana ɗan haɗe gira na bata ji daɗin abun da yayi ba.... Zuro ƙafafun ta tayi a hankali wanda a ƙasan ƙafan nata naga sarƙa data ɗaura shi a tsintsiyar ƙafan ta. Haba Malam Mamman ai wannan ka bar shi haka ka huta ,shekara kusan ashirin kana wannan aiki ? Ka bari yara suyi don Allah.
Murmushi Malam mamman yayi na jin daɗi ga yabawa ga hajiya Ainy da tayi kamin ya sunkuyar da kan sa ƙasa yana faɗin " Aa hajiya ai wannan girman ki ne". Murmusawa kurum tayi don da'alama ita macace wacce bata son yawan hayaniya. Yalwa ce tasa hannu da ƙarakowan ta kenan tana amsan handbag din ta tare da cewa " Barka da dawo wa hajiya. Yauwa Yalwa na brk ki dai. Tayi maganan tana wucewa zuwa nufar apartment ɗin ta. Kunsan Ma'aikata maza da iya banbaɗanci ...Ɗan lami ne mai ba mawa flower ruwa ya fara wasa baki yana faɗin" Da abaka gadin Central bank of nigeria ,gomma a baka gadin gidan Hajiya Ainy. Murmushi Hajiya Ainy tayi tana girguxa kai kurum tare da nufar wata hanya tana ba ma'iakatan wuri. Bin Hajiya Ainy nayi da ido ina mamakin gayu na wannan mata ,wanda babba ce dattijuwa da ashekaru ta haura sittin a duniya ,amma ka rantse ƴar shekara arba'in ce ,saboda yanayin shigar ta , ta cikakkiyar matan gida ,sai dai gayu da ƙale ƙale yanayin skin ba tartarewa na alamun tsufa sam ...yatsunta ta jera zabban zinarai sun walwali . Babban mayafi ne jikin ta sai dai ɗinkin atampha ce wanda kuɗin ta yayi 80k tayi ɗinkin doguwar riga ,babban macace ƙosashshiya ƙwarai ,allah yayi mata wani abu shi wai ƙiba...mara ce ƙal tamkar balarabiya. Nidai a taƙaice tafi mun kama da larabawa ko ba balarabiya ba kuwa to tana da jiɓi dasu ko fulani .
A tsakiyar falon ta ta sauke mayafin tana bin ƙayataccen falon da kallo , wanda Yalwa nufar fridge tayi cikin sauri kasantuwar tasan wacece Hajiya Ainy ita dai kawai idan zaka mata tarba to ka bata abu mai sanyi wanto cold drink . Wannan yasa ta ɗauko mata lemo mai sanyi tana nufo inda ta zauna dashi....ƙaramin table ta jawo dake gyefen royls cushines ɗin tana faɗin hajiya bismillh. Hajiya bismillah....jin shurun da tayi ne yasa yalwa saurin ɗagowa tana kallon inda Hajiya Ainy take ...gani tayi gaba ɗaya hankalin ta da tunanin ta kallon ta na akan wani babban elargement dake ɗauke da hoton yarinya da ashekaru baxata haura 4 huɗu ba a duniya. Wasu irin hawaye ne masu ɗumi suka fara bin kuncin hajiya Ainy , wanda kamin Yalwa tayi mata wani magana taga ta miƙe tsaye cikin sauri kaman bata da wannan ƙiban a tare da ita ,tafa nufar underground don tasan a yanxu Alh Aminu yero yana gida sai dai kuma shirin fita ,don bai da lokacin barin gida sai wannan wuraren yammacin...ba kuma yi da lokacin dawowa sai wuraren biyu na dare 2:00pm .