Sashe 1
Sadaka Yalla Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
[10/31, 6:05 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *🕊ï¸SADAKA YALLA!🕊ï¸*
_(Baraa ko karuwanci! Love, Funny, romantic and sympathy story)🤦â€â™€ï¸_
*Idan kashiga Damuwa da kunchi ka tuna Allah...*
Free page
001
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
_Bismillahir rahmanur raheem_
***
_LONDON_
Tafiya yake yi tare da hayewa stairs ɗin dake tsakiyar falon ,wanda hannun sa ɗaya na a kunnen sa da ya dafe wayar sa ƙirar iPhone x Wanda ko ba'a ce ba kasan kira yake mai muhimmanci ,tun daga yanda ya natsu yana sauraren mai maganan ...ɓangare guda kuma na ɗayan hannun sa handkerchief ne mai ɗan girma ,wanda yakai girman madaidaicin Towel yana sa hannun sa tare da tsane zufan dake sauko masa ba ƙaƙƙautawa...kallon sa nayi ina ɗan ƙare masa kallo ,namiji ne wanda yafi kama da sura da ƴan dambe don gamɓan sa ka kalla yanayin girman su sai kaji tamkar ka sa gudu kabar inda yake ,ga fuskar sa ɗaure babu alamun rahama . Hannun shi yakai yana shafa sajen da ya bari a fuskar ,yana hura iska tare da furxar dashi ....Abdul Ahaad shine kalmar da ya kuma katse sa ,wanda ta kira shi murya babu wasa. Lumshe lulun daƙwa daƙwan idanun sa yayi kamin ya amsa ɗayan ɓangaren kirar da Na'am Ammie". I say you should come Back". Wannan itace magana ta ta ƙarshe . Ni nasa ka, kuma nayi maka tilas ka taho London a lokacin da baka buƙata! And now all is gone , is past so what next? Ka dawo gida nageria. Shekara ɗaya kenan aka shugaban ƙasar Nigeria yace " Ƙasa ta yafe maku zunuban ku , don haka ka dawo gida ,shekara kusan goma kana London...sai dai mu ƴan uwa idan mun matsu muna Son ganin ka muna aiki da saukar jirgi? Na gaji bakai kaɗai ba duk wani soja ma tuni ƙasa ta yafe maku akan guduwar da kuka yi a aikin soja! Nasan Ni na saka ka kayi hakan ba'a Son ran ka ba,amma ka sani Ni uwace kuma Ni na haifeka ,bazan bari na yarda ina gani da idanu na na rufe a turaka daji halaka ba...baka rasa gatan uwa da uwa ba. Wannan shine dalilin faruwar komai don haka Pls Abdul come back Nigeria now. Ta ƙare maganan tana yin shiru tare da sauraren jin na bakin sa...wanda kusan mintuna biyu bai ce mata komai ba ,sanin waye shi da baƙin ma miskilancin sa yasata yin shiru ba tare da tayi fushi ta sauke wayar a layi ba.
"Æangaren Abdul Ahad kuwa nisawa yayi yana ware idanun sa da suka sauya daga fari zuwa jah a lokaci É—aya Ammie". Ya kira sunan ta cikin wani irin murya na Son fahimtar da ita...kana yace " Wai yanxu Har Nigeria abun yarda ne, da don sun faÉ—i abu since ya wuce shikenan ya wuce? Wallahi Æ™arya sukeyi , kuma duk wani wanda yabar Nigeria ya gudu daga shekarar mu akan Boko Haram sai yanzu zuwan kidnappers Ace mu dawo mu yi yaki mu koresu ,wani yayi kuskurar dawowa to wallahi kashe shi za'a yi har lahira Ammie,kar Fah ki manta rantsuwa mukayi kan zamu tsaya mawa gida Nigeria koda zamu rasa rayukan mu .an kashe da yawa daga cikin mu ,wanda mu saboda mun shiga soja da kuÉ—aÉ—en mu wannan yasa da muka ga baxamu iya ba muka bar Nigeria , and now na riga na zama cikakken É—an Æ™asar London there is now more Ammie ,na fi jin daÉ—in rayuwar nan a yanzu.
Abdul Ahaad! Ta kira sunan sa cikin convenient voice Kamin tace " Yanzu Fah su wa ke mulkin Nigeria? Abie ne fa! Mahaifin ka! Pls pls Ahaad ka natsu shekarun ka Fah yanzu yaci ace kana da iyali 34 ba wasa ba... Ammie! Ya kira sunan ta yana katse ta ba tare da yajira jin me zata faɗi ba...Ammie yanxu suruka kike buƙata ,so I have many girlfriends here , Wanda Ni suke jira a ko wani lokaci...there's Shirley and angeleka so... Ya Isa wannan shashancin banzan ya ishe ni haka! Ba angeleka ba , Allah yasa Angel ne Mala'iku n zare rai ban yarda ba ,ban kuma amince ba...kai nake so ka dawo! Kuma bana sha'awar yin surukuwa da wata ƙabila da ba ta Hausa Fulani ba finale.
No Ammie shikenan na fahimta yanzu Ni dai duk wacce kuke so ku aura mun ita , akawota London shikenan ,amma Ammie ko mutuwa nayi ina roƙon ku kar a dawo da gawata Nigeria". Kasa basa amsa Ammien tasa tayi kawai saboda takaici sai datse kirar tayi tana cilla wayar gyefe tare da dafe kai. Yau ta gama nadama akan abubuwa da yawa da itace sila yanzu ya tayi...nisawa tayi tana miƙewa tare da fara takawa tana kai kawo a tsakiyar ƙayataccen falon nata ,kamin kaman zauwatacciya ta fara magana da cewa " Abdul Ahaad nasan ka jarumi ne ƙwarai , Ni nasaka maka komai dake maka shakku , lokacin da kayi soja da kanka ka kai kan ka saboda jarumta. A lokacin da mutuwa ke maku ƙwanƙwaso tunkarar ta kayi kai tsaye ,wanda Ni na tare ka...nasan komai Abdul , ka saba da shashanci ne na ƙasar waje wannan yasa ka kake ƙin dawowa ƙasar ka ta haihuwa . Har kake tunanin Auren baturiya....kaiii Yah Allah! Tayi furucin tare da ɗaga hannayen ta sama. Kamin tace " ko nawa ne zamu biya mu fansa diyar ka Abdul ,kai ke nan mana ɗa ɗaya tilo,idan bamu kareka ba meye amfanin arxiƙina ? Dana mahaifin ka da yake ministan kuɗi a Nigeria a yau? . Huuuuu nisawa tayi tana nufar window side ɗin ta tare da sa hannu tana matsar da cotton ɗin windown tare da kallon ilahirin farfajiyar gidan da girman sa da tsaruwan sa ya wuce misali.
***
Wani irin gudu shanayen keyi garke guda...ƙananu da manya , sun tarwatse sun banzama suna shiga cikin gari ,da wannan dare wanda yasa mutane n cikin garin gwargwaje dake nan zaria kowa faɗin na bakin shi ,don ko ba'a faɗi ba kasan wanda suka koro wa'annan shanayen ɓarayi ne garke garke don sun fi dubu ...mahmuda ne me napep yajah ya tsaya yana Furta innalilahi waina ilaihir rajiun...kai Allah ka iya mana! Bai ƙare maganan tasa ba , yaji wata murya na faɗin Sadaka yallah bawan Allah! Cikin ɗan sauri ya juyo yana kunna hasken kekensa ,wanda yasa shi ƙare mata kallo ,irin buzayen fulanin nan ne na daji , wanda suka baro ƙasar su suka zo cirani don ɗan matsololi n su .
Mahmuda ne ya fiddo da ido yana cewa " Au Wai Dama ku mutanen SADAKA YALLAH har yanzu kuna nan? Eie . Ta basa amsa cikin gurɓatacciyar hausan ta , wanda kai tsaye mahmuda yace " To jeki gaba nima almajiri ne,baki ga ƙarfe goman dare ina aiki ba?". Amaimakon tayi gaba sai gani yayi ta ƙwashe yalolon mayafin dake jikin ta tana banƙaro masa nonuwa gaba tare da cewa" Sadaka ko Karuwa! Ƙurrr Mahmuda yayi ma na shanun ta ,don wani abu yaji yana masa yawo sam ya manta da mutanen da ya ɗauko...sai dai Muryar wata mata a kujerar bayan napep ɗin nasa yaji tana doka Salati da salallami tare da faɗin " Aiko kuwa dai kunyi asara... Malam zaka kaini inda zani ko na sauka na hau wani???.
Cike da borin kunya mahmuda yajah napep É—in cikin sauri, wanda itako wannan sadaka yallah idon ta a tsatstsaye babu alamun kunya ko nadama...gaba naga tayi tana nufar wani rumfar mai sayar da lemu inda mazan mutane irin drivovi da sauran su sukayi cin cirodo.....
***
Shatu Fulfulbe!! Sunan dana ji ana kira kenan cikin wani arrogancy voice wanda yasa Shatu sakin Ƙwaryar nonon tana matsawa da jikin ta sosai jikin bukkan , tare da ƙanƙame jikin ta....Gaba ɗaya fulanin kidandan ne tsugunne masu fitsari nayi masu mutuwar zaune nayi. Yayin da ɓarayin shanun suka ƙwantar da mazan Fulani shida suka kashe nan take da bindiga. Wannan yasa Shatu tsorota duk jin ta da take kaman namiji ba tsoro yau ta firgita. Gashi babu sunan wanda suka riƙe ya kama bakin su sai na Shatu FULFULBE. Ɗaya daga cikin su ne ya kalli Baban Shatu wanda take kaka ga Shatu yana cewa " Baaba dama mana furar da nono. Wanda sai a yanxu na duba ga Baaba dake ta murxa hannun ta da luddayi ƙasa , tana aikin damu a tunanin ta a ƙwaryan dake gaban ta ne ,bata san tsoro yasa ludayin aƙasa take turbitsa shiiiii....ƙara magana yayi mutumin yana dariyar mugunta tare da faɗin Baaba dama mana furar da nono. Jiki na rawa tana kaɗa kai cikin gwarancin ake hausan ta wanda bai fita take faɗin " Mi addama maka nakeyi ɗan nan😂 . Dariya suka sheƙe dashi da sai da kaf ilahirin dajin rugar ya amsa kana su kuma cewa " Baaba ki dama mana furar da nono mu sha! Itako ƙara faɗin " Mi addama maka nakeyi!
#Symphaty
#Romantic
#Love
#Comedian
#story
_Hahaha ko nima Fah na dara , Baba taga mutuwa dole tace mi addama maka nakeyi🤣 .
_Ban ga lefin Abdul Ahaad ba ko kun gani? Nigeria wanda yabarta waxai so dawowa🤷â€â™€ï¸ dole yace ko gawarsa kar a dawo dashi Nigeria🤣😂
_Littafin na kuɗi ne kamar yanda kuka sani Regular payment₦300 VIP membership ₦₦500 spc 1k...Zaki iya turo da kuɗin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ƴan Niger zaku biya 600f katin airtel._
*Masoya na nasan kunfi billions kumun share iya iyawanku😂💃*
*Mmn teddy*
[11/1, 5:28 PM] ANTY AISHA MMN TEDDY: *🕊ï¸SADAKA YALLA!🕊ï¸*
_(Baraa ko karuwanci! Funny, romantic and sympathy story)🤦â€â™€ï¸_

002
*AUNTY AISHA MMN TEDDY*
_Littafin na kuɗi ne kamar yanda kuka sani Regular payment₦300 VIP membership ₦600 Spc 1k...Zaki iya turo da kuɗin ki ta wannan asusun bank account 6037312299 Mohammed A'isha Keystone bank ko ki tura katin MTN ta wannan Numbobi nawa 08081202932 ƴan Niger zaku biya 600f katin airtel..._