Sashe 2
Sadaka Yalla Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mi addamawa kike Baaba?? Ɗaya daga cikin su yayi maganan yana kallon Baaban Shatu dake ta murza liddayi a ƙasa tana damun fura ,kan ta a sama tana kallon kidnappers ɗin tsoro yagama dirar mata ita duk a tunanin ta Aƙwaryar nono take damun, bata san a ƙasa ta sanya liddayin ba...ohk yayi Baaban fulfulbe dama mana furar musha ya ƙare maganan tare da miƙa hannun sa yana matsar mata da ƙwaryar nonon ,wanda sai a sannan ta farga da ludayin ba a cikin ƙwaryar yake ba! Yi haƙuri ɗan nan tayi maganan firgit ,ganin ludayin hannun ta a ƙasa. Dariya suka sheƙe dashi suna miƙa bindigansu sama babu imani suka saito inda Ɗan Fulani ke tsaye da mashin ƙarfe ƙarfe a hannun sa ...duk wannan masifan da akeyi kuma suke ciki shi bai saki mashin ɗin nashi ba. Abun ka ga fillo da shegen Son Abun Duniya. Kai bafullo kawo mana duk abun da ka mallaka mu bar ka da ranka!
Muryar ɗaya daga cikin su mai amsa kuwa ya daki dodon kunnuwan su ,wanda yasa Ɗan Fulani kallon Shatu dake tsuma tana masa alamun ya miƙa mashin ɗin ,amma sai ɗan Fulani ya zube yana cewa " Aradu Bani da koshishi...ban aje ba,ban da komi sai wannan ƙarfen. Kuma daga binni Baba ta ta aiko muni dashi. Buɗe baki ƴan kidnp ɗin sukayi ,kamin wani mai kai sol sol yace " Shakumdu sauke bindigar ka maza! Ashe ma har ƴan uwa suke dashi masu kuɗi ? To yanxu ku ɗauko mana shi , kamin nan a tattara kowa na wannan ruga ki tasa ƙyeyar su muyi cikin daji.
Inalallahi wai'ina ilaihir rajiun shine abun da Ɗan fulanin ya faɗi cikin dasasheshiyar hausan sa ...kamin ya juya ga ƴan uwan sa Fulani yana sauya harshe zuwa fulatance ,su dai ƴan kidnping sun ga fulanin ne duk sun miƙe tsaye , kawai sai kika ga kowa ya fashe ciki harda Ɗan Fulani wanda ya ɗauki mashin ɗin cak ko nauyin ta baiji don shi bata shanayen sa yake ba...cilawa yake da wannan mashin a dajin rugar kowa yasan shi ga faharin yana da ƴan uwa a binni. Takaici ne yasa ƴan kidnping ɗin buɗe masu huta kashe bayin Allah kawai suke ,masu darewa nayi a wannan dajin Allah duk sun watse sun bar rugar su ,da ko man su. Ɗan Fulani kuwa dirawa yayi ta wani katanga tare da hayewa mashin ɗin wannan shine dalilin da Allah ya ƙaddara ƙwanan sa a gaba .
Gudu suke yi a haka suka fito titin farara , a wannan tsakiyar dare . Wanda suka mace a hanya sun mace ,wanda aka kashe an kashe ,haka wanda ɓarayin suka kama sun kama. A gyefen titi Shatu ta zauna tare da lafewa jikin Baaban fulfulbe ,kowa ka ganshi a cikin tashin hankali ,amma abun haushi mutane kowa yana zuwa wucewa yana yin ido biyu da fulanin nan me yakon su tsaya a masu agaji ,sai kaga abun hawa ya wuce da wani irin matsiyacin gudu fiiiiiiiiiii ,kowa na tsoron rayuwar sa ,don sun san kidnpers ne kaɗai zasu koro su a wannan tsakiyar dare n.
Allah sarki bayin Allah Fulani namu , duk wani juyayin iska , bugun abu ko wani irin sauro dama wannan sun saba da cizon shi haka ma yau sukayi kwanan ido biyu a titi , suna jirar wayewar gari su koma rugar su ,a cewan su basu da inda zasu je da ya wuce nan.
***
Ƙwance yake ƙarfe 10:03am ya miƙe ƙafafun sa a kujerar mai kama da restchair , idanun sa na akan wayar hannun sa da yake IG hankalin sa ƙwance don ya manta da faɗan da Ammie ta kirashi a jiya tayi masa na ya dawo Nigeria. Post ɗin hoton sa yayi a page nashi , cikin shigar sport Wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan hutu da ƙwanciyar hankali sun zauna a wurin nan... AHAAD JAGABAN! da haka kowa kebin sa da comments wanda fellowers ɗin shi shi kan sa bai san iyakan su ba...daga celebrati ya koma soja don haka dole ya samu masoya ga ƙyau ga miskilanci ga aji shi yasa kowa ke kirar sa da JAGABAN! Sam ya manta da Shirley dake zaune tana masa surutan ta , da bai sauraren ta sam. A hankali ta matso jikin shi tare da kai hannun ta tana ɗago da fuskar sa dake a kan screen ...lulun idanun sa ya zuba mata masu firgita marar kunya kamin tace " Pls Abdul Ahaad ! Kauda kansa yayi daga kallon ta yana ƙoƙarin cigaba da latsa wayar sa. Nan yaji takai bakin ta tana ɗaurawa bisa laɓɓan sa tare da fara sgueezing nashi tana tsotsan laɓɓan nashi in a romantically . Kusan minti uku suka ɗauka a haka ba tare da ya dakatar da ita ba... Wanda babu abun da kake ji na tashi a wurin sai ƙarar AC dana tsotse tsotse ka ɗauka alawa ta samu mai ɗan karar daɗi. Ganin bata da alaman zame bakin ta daga nasa yasa shi sa hannu yana kauda kan sa tare da zare bakin sa .
Wani irin gauron numfashi ta sauke , kana takai hannun ta tana riƙe nashi kaman zata sa masa kuka , don ta lura baya jin biye ma iskancin ta na yau! IG ta ɗauke masa hankali . Shafa gyefen fuskar sa tayi tana shafa sajen fuskar sa a hankali tare da faɗin " Pls My lab.. No shirley Shine kalmar da yayi mata ,tare da haɗe girar sama da ƙasa yana kallon ta tare da ɗan lasar laɓɓan sa na ƙasa kana ya buɗe bakin sa nan take hushiryar sa suka bayyana na sama kamin yace " I have alot to do now ok?.
Shiru ta masa , wanda ganin ya cigaba da aikin sa yasata kai hannun ta tana kama nasa hannun tare da cewa " lemme do massage for you! Ɗan ɗaga mata kafaɗa yayi na she can do". Wanda ganin haka yasa shirley fara matsa masa fingers ɗin sa a hankali tana masa tausar hannun don tasan daga nan ne tafiyar zata miƙaaa.
Yanda take bin jikin sa da wani irin salo wai adole wannan shine tausar? Niko nace ta ƴan iska dai. Jawota yayi jikin sa kai tsaye yana haɗata da ƙirjin sa....kallon ido cikin ido suke wa juna kamin ya sakar mata ɗan murmushi yana ƙoƙarin haɗa bakin shi da nata wayar sa ta fara ruriii yanayin ringing tone ɗin da yakeyi na Ammie hayaty yasa shi saurin dakatawa da duk wani abu da yake yi ...yana ɗaukar wayar tare da saurin karata a kunnen sa...Ammie brk da sfy. Bata amsa sa ba ,sai cewa tayi ' Abdul inaso yanxu ka hau tashar labaran arewaci kaga mai ke faruwa a ƙasar ka ta Afrika. Kamin yayi magana ta katse kirar . Wanda lokaci ɗaya shirley taga sauyi daga garesa. Hannun sa yakai yana rabata da jikin shi tare da miƙewa zaune yana gyara zaman sa.
***
Mutane basu fara taruwa ba sai wuraren tara ,wanda kamin jami'ai su taho tuni ƴan jarida sun hallara don watsa labarai. Magana duka ake mawa fulanin akan meke faruwa? Amma sai dai kashh basu da ƙwaƙwƙwarar Hausa a tongue ɗin su , wanda wasun su masu rauni kuka kawai suke...suna miƙewa tare da Nufar dajin da suka fito. Wani ɗan jarida ne yabi bayan su cikin sauri yana haɗa su da Allah su tsaya suyi masa magana ,tare da Tambayar idan sun koma cikin dajin basa tunanin halaka?. Wannan ne yasa Shatu fulfulbe juyowa a zafafe tana kallon ɗan jaridan kamin ta fara magana da gurɓatacciyar hausan ta tana cewa " Idan ba koma rugar mu ba ,ina zamuje...shin ku da muka fito kun bamu ma sauki? Ina manyar ƙasan suke? Meye amfanin su na shuwagabani a gare mu ,bayan sun kasa mana komai. Sun kasa mana taimako da mahalli bare abun da zamu ci muyi rayuwa! Gomma mu koma mu mutu a dagi yafi mu mutu a titi mutuwar wulaƙanci. Kawai sai ta fashe da kuka tana cigaba da cewa " Sun kashe wasun mu! Sun mawa wasun mu illah da rauni! Sun kwashe dukiyar mu! Meyayi saura shikenan rayuwar mu! Zamu kai masu shima su amsa idan su Allah ne! Tana faɗin haka ta juya tana nufar inda sauran ƴan uwan ta sukayi ...wannan lbrn shike yawo gari gari ƙasa ƙasa ana yamaɗiɗi ga halin da Nigeria ke ciki. Duk abun da ya faru a idon Abdul Ahaad da shirley wanda ita dai bata jin komai sai Ahaad da ya miƙe tsaye.
A hankali ya fara takawa tare da kaiwa da komowa a tsakiyar falon "Abdul Whats wrong?". Kamin ta ƙarika maganan ne taga ya nufi inner room ɗin shi ,wanda cikin sauri tayo bayan sa.....A tsaye ta gansa yana haɗa kayan sa ...wanda cike da fargaba da tsoro take tambayar ina zashi? Wanda kai tsaye ya bata amsa da Gida Nigeria! Fiddo ido waje tayi tana kallon shi kamin tasa rigimar bai isa ya tafi shi kaɗai ba tare zasu tafi ayi masu aure a can. Bazai tafi ya barta ba". Nidai ganin haka farin ciki yasani saurin fichewa daga wurin ina nufo gida Nigeria kai tsaye don nayi mawa Ammie busharar dawowan sa , don addu'ar ta yau Allah ya amsa.