Part 2 ,part 2 ,part 2
Ruhin Fansa Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
Page 21-25
*Wanna page din sadaukarwa ne ga daukacin members na Ruhin fansa Fan,ina matuk'ar jin dadin comments dinku*
Wani tunanin ne yazo mata a zuciya tace me hakan yake nufi?,hakan na nufin Ahaad ne yayi rapping dina?,das das gabanta ya fad'i ,no no sun Kama dashi ne kawai dan yana Yayana bayan wannan Babu wani abu Kuma,Aiban ne ya katse mata tunanin sakamakon shigowarsa yana fad'a fara'arsa cikin sigar tsokana yace"sannu da k'ok'ari uwar y'an ukku,haba mutun dama ya zama rusheshe yana cinye tiyan shinkafa a rana ae da walaki"k'ulli Umti tayi masa a baya yace"washh Allah Umti yanzu fa na girma da dukannan,nifa uban yara ukku ne"dariya dukansu suka saka ya kwashi yaran ya tsura masu ido sosai yana jin soyayyar yaran na ratsa shi ta ko ina,addu'a yayi masu,sannan ya bawa su Shuhada da Muslim da suka shigo yanzu, Shuhada sai surutu takeyi ta rike y'ay'a ita a dole itace mamansu.kwanan Shuzna biyu a asibiti aka sallamesu ,Tasha mamaki da suka koma gida siyayyah jibge ta iske a d'aki d'aya Wai dukna yaran ne,Daddy da Umti sunyi nasu,gana Ahaad da Aiban Muslim ma ba'a barsa a baya ba,Shuzna tayi kukan murna tayi godiya kamar zata cire bakinta bata tab'a zatan yaranta zasu samu soyayyah irin haka ba.
"Kije inji Daddy yana parlo"Shuhada ta fad'a.mikewa Shuzna tayi tare da sako Hijab dinta ta wuce parlon Daddy,anan ta samu Umti da Nani sai Kuma Aiban.har k'asa ta duk'a ta gaishe da Daddy,ya ansa cikin sakin fuska yana rike da Baby d'aya cike da kulawa ya tambayeta lafiyarta sannan ya daura da cewa"kin zab'awa yaran sunan da kikeso ayi masu hud'uba dashi?"sunkuyar da kanta k'asa tayi cikin natsuwa tace"Daddy duk Wanda aka saka masu yayi"murmushi kawai yayi ya juya ga Aiban yace"Baban yara kayi masu hud'uba da sunan da kaga ya dace"sosa Kai Aiban yayi sannan ya matso kusa da Daddy ya dauki hassan yayi masa hud'uba a kunne ya mik'awa Umti shi yace"Sunansa JAFAR zamuna kiransa(Fayyad)",sannan ya k'arb'i Hussain shima yayi masa hud'uba ya mik'awa Nani yace" Sunansa KABIR zamuna kiransa(Fayyam)",sannan ya k'arb'i mace yayi mata hud'uwa ya mik'awa Daddy yace "Allah ya raya Sha'awanatu zamuna kiranta(Faida)"wani irin bugawa gaban Daddy yayi da matuk'ar k'arfi sanadiyar jin sunan Sha'awatu da yayi amma yayi shiru baice komai ba sai faman Allah ya raya suke fad'a,sanarwar gasar da aka sabayi akan computer duk shekara a k'asar India ne akeyi a television dake kunne,masu kud'i daga garuruwa sukan saka kud'ad'e masu matuk'ar yawo domin a bawa wanda yaci,d'agowa Shuzna tayi tana kallon sanarwar hakanan taji tana sonyi ,kallon yanayinta Aiban yayi yace"zakiyi gasar ne?,tunda naga ke baiwarki a computer yake"murmushi tayi ta d'aga kai alamar eh,daga nan Kuma bai sake cewa komai ba.
Yaune suna ansha shagali sosai,sanuwa Daddy ya yanka da raguna Kuma ba wani taro akayi ba kasancewar ba gida bane Nigeria sai dai abokan Umti ne da suka zo yi mata murna,ba laifi Shuzna ta samu kyaututtuka ita da yaranta,sunsha gayu sunsha hotuna ,anyi komai cikin aminci da jin dadi.sai dai muce Allah ya raya mana Fayyad ,Fayyam da Kuma Faida.
Bari mu lek'a gida Nigeria.
Kishingid'e Mama take a jikin kujera tana kallon Fadila dake zaune da k'atoton ciki a gabanta sai ruzgar kuka takeyi tace"Ae Mama duk laifinki ne,kece kika gayawa Yaya Ahaad ,gashi ya hana a zubar ga dukan tsiya da yayimun wata nawa ina jinya,ki duba kiga duk yarda na fige na lalace"."ohni Khadija naga abunda ya isheni a gaskiya Fadila na gaji da wannan iskancin surutun naki,ni meye had'ina da ke,bancin Kabir daya haifo mani bala'i aeda tuni na koreki daga gidannan ciki Kuma saikin haifa,ko da ubanki kike yawa a ka"Mama ta fad'a tana hararen Fadila,sai Kuma kawai ta fashe da kuka tace"nan nan aka kashemun jikata na rasa gano gaskiya gara ma mutuwar y'an uwanta naga gawar amma ita kamar diyar Baby ace ba'a ganta ba,bazan tab'a yafewa Wanda yasa naci amanar da Jafaru ya barmun ba".wani irin ihu Fadila ta saki ta dafe ciki tana "wayyo Allah Mama mutuwa zanyi cikina,wayyo Allah na Mummy na)da gudu Mummy ta shigo d'akin tana rike Fadila ganin nak'uda ce takeyi yasa sukayiwa Dr Jamil waya yazo gidan.cikin awa d'aya ta haihu y'arta mace kyakyawa da ita ,gyarasu akayi sannan suka fito sai dai Kuma ba zaka iya gane farin ciki sukeyi ba ko akasin haka,ranar suna yarinya taci Bilkisu suna kiranta(Nasirah),sosai Aliyu yayiwa y'arsa sayayyah dan ya k'arb'i cikin,sai dai daga wurin iyayensa ne keda matsalar.ansha shagali sosai .
Bayan suna da kwana ukku Ahaad ya diro gari,Fadila na hangoshi tayi d'akin Mama da gudu tana ihun ceto tace"Mama na shiga ukku ga Yaya Ahaad nan,wallahi ya dawo dama yace bazai kuma zuwaba harsai na haihu,kuma ae Aliyun ya k'arb'i cikin yarinyar Mama ki taimaka mun"."ae da yake sadda zaki yawan ta zubar dinki na taimaka maki dole a yanzu ma na taimaka maki"Mama ta fad'a ta gutsirar goron dake hannunta.kai tsaye Ahaad d'akin Mama yayi fuskar nan babu alamun annuri ya dawo Ahaad dinsa na asali,zama yayi a chair ba arziki Fadila ta had'iye kukanta tana k'yarma duk'ar da kansa yayi wanda tun d'azu yake barazanar tsarwatsewa wani wawan Kallo yayiwa Fadila yace"Dan uwarki zonan"sai da numfashinta ya dauke na wucin gadi tace"Yaya kayimun rai,ka tausaya mani kodan y'ar dazan raina y'anzu,wallahi Yaya tsautsayi ne".jin maganar Fadila yasa Mummy da Amaan harda Abba shigowa part din Maman,zama Abba yayi yace"Babana lafiya kuwa?".kasa magana Ahaad yayi ya daura kansa saman cinyar Abba kawai yana sauke ajiyar zuciya."to wallahi kaji da iskancinka Sulaiman,Dan nazaka dakarmun y'aba,cikin shege aeba kanta farau ba,kafin tayi ae wata ta fara lokacin da Najma tayi ae bata fuskanci tsangwama irin haka ba,rubuce yake a kaddararta dama zata haifi Nasirah bata hanyar aure bane". murmushi Amaan yayi yace"Mummy ae ita Najma abun soce shiyasa da taje tayo karuwancin t...."kasa k'ara magana Amaan yayi sakamakon wasu gigitattun maruka da Ahaad ya wankesa dasu,kafin ya idasa dawowa daidai Ahaad ya Kuma shakareshi cikin kausashiyar murya yace"don't u ever say something bad against her,cos i will not tolerate it,Najma ta haihu ne da aure,kuma cikin jikinta nawane,nine wanda yayi rapping dinta,kaga yarana ba shegu bane,Kuma Najma tana nan da ranta bata mutuba kuma ta haihu cikin aminci",sosai idanuwan Amaan suka firfito ko motsin kirki ya kasayi ,kuka Mama ta saka tace"kuna kallowannan bayahuden zai kashemun jika da zuciyarsa irinta arna".da k'yar Mummy ta k'arbe Amaan daga hannun Ahaad, Amaan kam numfashi ya soma daukewa ya rarumi kwalbar ruwan sanyi ya soma kwankwad'a yana maida numfashi.cikin sigar rikidewa Mummy ta kalli Ahaad tace"yaushe ka fara shaye shaye ban sani ba?,yaushe ma ka keb'e da Najmar balle har kayi mata ciki,ina ka ganta kasan tana raye?".dafe kansa yayi alamar gajiyawa yace"ki tambayi wancan makirar yarinyar da yanzu zanwa bugun mutuwa sannan zaki gane".hannu Fadila ta daura a Kai tace "na shiga ukku Yaya,ka rufamun asiri".murmushin takaici Ahaad yayi yace"Alhmdlh Fadila aeni godiya ya kamata nayi maki,duk tsananin kiyayyarku da Najma gashi harta haifaman yan ukku,kinga hanyace kika sharemun tana dawo da auren dake tsakaninmu Kuma ta zauna cikinku,kinci arzikin taimakon da kika yimun da wancan yarinyar da kika haifa wallahi da yanzu wani labarin akeyi ba wannan ba"juyawa yayi zai wuce da gudu Mummy ta cakumo wuyan rigarsa tace"kayi hauka ne?,wallahi indai ina raye jinin Sha'awa bai isa ya kusanto inda nake ba,duk ranar daka maida aurenka da wannan yarinyar a ranar zan tsine maka na Kuma sallamaka gareta,Najma ta mutu karya kakeyi wata ka gani kamar ita"tamkar Mummy ta zare haka takeyin surutai sai da Abba ya kamata yayi d'aki da ita.Fadila kam y'arta ta sab'a tayi d'aki da gudu ta danna Key,dariya Mama ta saka tare da sakin gud'a tace"tace Najma gadon arziki yarinya mai nasara a rayuwa kainuwa dashen Allah,duk lokacin da akaso aga bayanshi sai ki dawo da nasarorinki,tabbas ke jinin Jafaruce sai yau na k'ara tabbarwa.
Ahaad kam yana shiga d'aki ya sakawa k'ofar key ya daura kansa bisa gado saijin hawaye nabin gefan fuskarsa yayi.
Allah ka gafartawa iyayenmu kayi Mana kyakyawan karshe
Stylish star
JORDERH MAJIDADI
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
*RUHIN FANSA*
🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇
Na
*Maryam ismail Majidadi*