Sashe 5
Mai Bada Magani Ko Yar Damfara Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
NIAMEY GOUDEL
lubabatu daga ina kike tun ɗazu nake kiran wayar ki amma bata shiga wallahi kin sakani a cikin tashin hankali a gaskiya idan har ba zaki chanza halin ki ba to zan faɗawa baba ki koma gaban sa karki lalace ace ni ce na lalata ki
cire mayafinta tayi ta rataye a kafadar ta , tace '' aunty safiya ki fito fili kice na tafi gidan mu kin gaji da riƙe ni shi ne magana amma wannan kwana kwanar ba inda zata kai ki ni nafi gane ɓaro baro yanzu daman ko mutuwa iyayen mu sukai ba zaki iya riƙe ni ba ..,
lubna na haka bane tambayar ki fa nayi ina kika ce abban fareed yace min cewa kikai ya sauke ki a bakin titi shima be san ina kika tafi ba , ba dole na damu ba..
juyowa tayi ta rufe idanuwan'ta tace '' au sai yanzu na gane ma inda kika dosa cewa za kiyi kina zargina ni da mijin ki to maza zo ki chaje ni tunda tsakanin mu ba , ba amana..,
Aunty safiya ta dafe kanta tace ''Innalillahi,,
sénatrice ta amshe zancen da cewa wainna ilaihir raji'un Allahumma ajirni fimasiba ce nasan karshen zancen naki kenan na zame miki annoba da masifa a cikin gida to kar ki damu arziki kashi nima na kusan takawa ta faɗa tana hayewa kan sama jakarta ta buɗe ta dauki mukulli zuwanta gidan ta kori yara kasa ita tarike dakin gaba ki ɗaya dan a cewar ta bata san takura, budewa tayi ta shiga cire takalmin ta ta fara da ya ishe ta ga jikin ta duk ciwo yake mata Saboda motar da ta shigo acike take kudin ta ba zai isa ba shi ne ta hau motar me araha cire kayan ta , ta soma yi ta ninke guri ɗaya shiga toilet tayi wanka ta tayi ta fito kwankwasa kofa taji ana yi da sauri ta tashi ta budr kofar haɗe rai tayi tace '' ya mukai dake ina cewa kayan nan ba cewa kikai ba kwana biyu za suyi a guri na..?
a gaskiya senatrice idan har kayan nan zasu kara kwana sai kin kara min kudi wannan harkar da nake yi duk bana fita saboda idan ba irin ku ba , ba me zuwa rantar kaya
a fusace ta kwaso kayan ta miƙa mata ta rufo kofar ta , tana jan tsaki duk kudin hannun ta sun kare motar ma da ta ɗauka aka yi parking dinta a kofar gidan SAUDE jaka shidda ta basu a haka ma dakyar suka yadda.
Kwanciya tayi a gado tana sauke ajiyar jin cikin ta yana kukan yunwa ta miƙe da sauri ta fita kitchen ta shiga kenza ta samu tana girki tace '' kenza badai yanzu kike ɗora abinci ba..?,
ajiye ludayin hannun ta tayi tace '' eh wallahi aunty sénatrice yanzu nake zuba gishi ban dade da zuba shinkafa ba ...,
juyawa tayi bata ce komai ba aunty safiya tace '' lubabatu be kamata kina yawo da towel ba a cikin gidan nan ke ba abin da ya dame ki duk wanda zaki ci karo dashi sai dai shi yaji kunya ba dai ke ba..,
zama tayi ranta a ɓace tace '' aunty safiya wallahi na gaji na gaji rashin aure hauka ne ko me da kowa zai dinga takura min yana zuba min karan zuƙa dan nayi yawo da towel wani abin ne ba ni da ke da su kenza bane a cikin gidan nan duk inda na tafi a dinga nuna ni da baki to insha'Allahu na kusan yin aure ehyee nima in je gidana inji ko wacce mace me take ji da take wura hanci tana baza uban iko a cikin gidan ta.
sakar baki tayi tana kallon ta ita wallahi yanzu tafara zargin anya kuwa lubabatu bata da aljanu bayan kawai wannan zancen faɗa take samarin nata korar su take da bani bani me naci ne zai zauna yau ace kawo kaza jibi kawo kaza dole mutum ya gudu tace '' idan kin gama amfani da wayar tawa ki bani wannan wayar da kika bani dakyar take dannuwa..,
ta faɗi haka ta na miko mata wata matacciyar android amsa tayi tana hade rai ta mike ta hau sama bata jima ba sai gata da wayarda ta fita da ita ciro layinta tayi ta saka a wayar ta ta mayar wa da aunty safiya nata.
*08141785374*
*iya reacting din Ku iya readmore*
Copy is not allowed 🗣️
Hakkina ne mallakina ne kubar min kayana ban yadda ayi amfani dashi ba ta ko wacce siga.
https://youtu.be/WoCX8WbJOuU
If you know that you're not going to talk to me about my novel or something that concerns me, please don't talk to me at all. I don't like what you're doing
following me around persistently and talking to me about things that don't concern me.
Episode 4
Haɗe rai tayi tace '' ungo..,
aunty safiya amsa tayi tare da yin murmushi tace '' lubabatu Allah ya shirye ki ya ganar da ke gaskiya..,
au daman aunty kallon kafura kike min gwara da yau kika fito fili kika faɗa min sai nasan irin zaman da zanyi da ke amma kya tsaya yin kwana kwana ki fadi abin da ke zuciyar ki kafin ki fadi yan waje sun fadi dubin haka ina cewa idan na wuce nuna ni ake yi ga karuwa nan da zagi yana fitowa a jikin mutum yasin aunty bazan gano ba..
shiru tai mata har tayi ta gama ta tashi har ta hau kan matattakala ta farko ta jiyu tace '' nifa yunwa nake ji gashi ba wani sauran chanji a guri na balle na siya wani abin..,
ta gumi auntuy safiya ta zare tace '' lubabatu bani dashi wallahi komai ke faruwa acikin gidan nan kin sani ba sai na tsaya ina miki dogon jawabi ba..,
Oh Masha Allah amma aunty baki iya rike amana ba wallahi bakomai laifina ne da na zo na tare miki a gida wata ran gidana zaki insha'Allahu.
dariya aunty safiya tayi tace '' Allah ya amince sénatrice nima na ɗana wannan sunan kuma gaki nan kallar ki kallar sanatoci..,
murmushi tayi na jin dadi tace '' idan ma ba har zuciyar ki, kika faɗa min haka ba to wannen ke ta shafa ni na dade da sanin cewa nidin kallar can ce banan ba..,
kenza ce ta fito daga kitchen tace '' aunty Dan Allah zaki min kitso...,
dan jim tayi tace '' wallahi nagaji kenza da kinsan irin yawon da nayi da bakar wahalar da na sha da baki mim wannan zancen ba..,
kenza tace '' to ko zuwa gobe ne ..,
ke a kwai inda zani gobe maman kice ma zata ara min kudin mota danni wallahi nayi karaf babu ko kobo a jiki na.
Auntu safiya tace '' to Allah ya kawo na baki ina zaki kuma..?,
sama tayi da idanuwanta ta gara su sukai fari ba'a ganin baki tace '' unguwa ina tunanin bazan dawo ba sai jibi...,
kai aunty ta jinjina lamarin lubabatu abin kullum gaba gaba yake tace '' kwana fa kika ce za a ina zaki kwana..?,
Gobe amal zata yi Joyeux anniversaire (Happy birthday) to ina tunanin na kwana acan yau kasuwa za muje muyi siyayya.
ajiyar zuciya ta sauki tace '' idan dai na isa dake lubabatu karki kwana taya za ayi daka haduwa kije gidan mutane ki kwana wannan wanne irin son abin duniya ne dan Allah kanwata ki gyara halayen ki wallahi wani zubin tsoro kike bani kaf halayen ki sun sha banban da wanda mahaifiyar mu tai mana tarbiya akai.
lubabatu jingina tayi da bango bata ce komai ba lura da tayi aunty nata , ta gama zancen da za tayi ta haye sama tana mita a zuciyar ta.
WANNAN KENAN