Sashe 3
Mai Bada Magani Ko Yar Damfara Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
zaro ido tayi tace" kai saude yayi tsada wallahi ina laifin ki siyar min ko *Deux mille* kinsan dai yadda rayuwar take..,
kwace jarkar ta tayi ta zabgawa harira harara tace '' a'a babu da ya'yanta zan siyar miki in banda rainin hankali ki kalle ni kece wai na siyar miki *Deux mille* sannu barauniyar zaune to ko Ni ban siye shi haka ba balle na siyar miki , ki bari sai lokacin da na fara fasa shagunan jama'a ina dauko kaya ina siyar muku na siyar miki haka ina banda kin raina ni, ku dubi uban tsumin nan kice na siyar miki a haka..sannu sara..,
haba saude har da bakar magana kuma.
daga kanta tayi tace '' na gama da ke wanda yake kan layi ya zo yau ba zan ga mutane da yawa ba ..,
girgiza kai yayi ya shiga cikin daki yana takaicin abotar sénateur da saude dan shi wannan kawance be amfana mai komai ba yana shiga usman ya yashi kuka ya saka daukan yaron yayi yana jijjigawa amma fafur yaƙi yin shiru yasan sarai tana ji bawai bata ji ba sai da ta gama sallar Mutanen ta ta shigo tana lissafa bugun France tana washe baki tace '' na dauki ribata na bawa sénateur kudin ta...,
bakya jin yana kuka ne kikai burus da shi MUDAN ya faɗa yana kafeta da idanuwansa
ya Allah ya Allah MUDAN ya kamata ka sakar min mara nayi futsari MUDAN yanzu idan ba bar baƙin nan ace na koyi hulakanci shigowar nan da nayi gurin sa na zo yayi maza ya sha ya kama gabansa
Ta faɗi haka tana zama a kasan sumintin dakin ta miko mata dan yayi yace '' baki mai wanka ba ko...?,
a kogi na saka shi ta fadi haka tana ciro mamanta a cikin riga da sauri dan ya cabka daman abin da yake jira kenan.
ta gumi yayi shi kam sai dai godiyar Ubangiji, yana cikin jarabawa ba wata magana me dadi sai baka tsakanin su da saude bazai iya dorar da wani zama na jin dad'i da sukai ba gwara yanzu ya sami lafiya lokacin da cikin usman innalillahi wainna ilaihir raji'un Yini take kuka barin idan cikin ya takura mata , ta dinga fyece majina tana kuka,
Ni wallahi Allah ka dena kallona duk kabi kana bin mutum da kallo yawa baka sanni ba.
kin kuwa yi raser (shaving) kinsan ni sarai bana son wannan kazantar..
haɗe rai tayi tace '' idan na saka abar da ka kawo min wallahi gurin zafi yake min..har jimin ciwo yake fa..,
kwantar da kai yayi yace '' daurewa za kiyi , kiyi kinji ko yar albarka tun da Usman yayi bacci zo na taya ki yi.,
tsura mai ido tayi yawa wata nutsassiya wayar ta ce tayi ringing da sauri ta tashi, washe baki tayi ta ƙara a kunne tace hajiya luba badai har kin isa Niamey ba..?,
08141785374.... charting only
*Sanarwa...*
*Allah ya nufa na gama littafin nan na ƁAƘIN SHAFI...*
*Duk me bukata zai neme ni akan wannan number 08141785374...*
*Please idan kin san ba siya zaki ba karki min magana ₦1000*
Complete document
Amina alhasan Muhammad opay 8141785374
ME BADA MAGANI KO YAR DAMFAR
OUMYASMEEN
EPISODE 2
Saurarawa tayi domin jin me zata ce dariya ya ƙara shekewa da ita harda buga cinya tace '' ba shakka shi daman haka arzki yake gashi nan mace ɗaya ta zamo sanadiyar arzikin dangin ku baki ɗaya yanzu sénatrice dan Allah a Avion (aeroplane) kika tafi Niamey ikon Allah kaji arzki bana jin kaf dangin mu akwai wanda ya taɓa hawa jirgi ko mudan..?,
haɗa rai yayi ya dauke fuskar sa yana jijjiga usman da yake kuka saboda daukin waya ta wullar dashi bata sani ba ,
itama dauke kanta tayi tana cewa kinga sénatrice sai an jima baƙin hali ba zai saka MUDAN ya bani amsa ba wallahi kaf dagin mu ba wanda ya taɓa hawa Avion saurarawa tai domin jin me zata ce sai can tace '' to sai an jima..,
kashe wayar tayi ta zauna tana Allah sarki uwa sha wuya ina ƙoƙarin zama kana miƙo min shi to nayi masa me ka riƙe shi lissafi zanyi.
kallon da ya watsa mata ba shiri ta amshe , shi har yanzu be dena kuka ba dan haka ta ci gaba da rarrashin sa Assalamu alaikum uwar gida kuma amarya a gidan ustaz da sauri ta ɗago wata uwar buɗa ta saki tace '' sima bishira yau kune a gari..,
gyara daurin zanin da yayi ya rataya jakarsa a kafaɗa yace '' billahilazi kinga mune a gari nan yar kasuwa naje shine na hadu da kawalliya acan sima me kyau..,
ikon Allah ku shigo kun tsaya a waje...
shigowa sukai da ido kawai mudassir yake bin su dashi yaga iya gudun ruwan su zama sukai bishira ya ajiye ledar fulawar da take hannun sa da albasa me lawashi yace '' kawalliya ya yan buge buge..?,
Wallahi amini alhamdulilah sai gadiyar Allah saukar yaushe..?,
cewar saude tana kallon sa
daurin kansa ya gyara yana lanƙwashe murya yawa mace yace '' billahilazi na gaji da zaman gidan wasa kinsan ita haka bariki take idan ta juya maka sai ka nemi wata hanyar ka bata iska kawai da an buga bariki iya bariki yanzu kuma wainar fulawa zan dinga soyawa a cikin gidan nan tuna naga gidan naki Allah yayi mai albarkar zuwan mutane Sannan da shiri na da dawo kawalliya kinga bugun ƙasa ya kamata ki fara zan dinga gayyato miki yan bariki da yan hau cikin gidan nan ana chalarlewa kinsan karuwai akwai son maganin farin jini kawa...,
a'uzubillahi minar sheɗanir rajim ku tashi ku fita banda tsabar iskanci da rashin tsoron Allah kuna maza ku dinga shigowa gidan matar aure jebe ku gardaye da gu kuna wani lankwashe lanƙwashe to wallahi kuji tsoran Allah tun kafin hutar Allah ta ciko
Cewar MUDAN ya faɗa yana nuna su da wayar chaji
tashi sima yayi yana dafe kirji tace '' ga kanan babban sheɗen ai mu ba gurin ka muka zo ba yanzu tsakani da Allah ina ma laifin ka saka mu a jinsin mata maza saboda tsabar rashin mutunci sai ka dinga ce mana gardi gaskiya idan ba don darajar ki ba kawa yasin yau a Commissariat de police zai kwana..,
zo ku fita ko naci kaniyar ku mudassir ya faɗa yana nuna musu hanyar fita.
MAI BADA MAGANI KO YAR DAMFARA
*(saude me bada maganin aljanu)*
Please hit the subscribe button and turn on the notification bell
https://youtube.com/@nasreenminallah?si=fWc7Wzd4nPx_TifU
Episode 3