Sashe 1
Mai Bada Magani Ko Yar Damfara Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
MAl BADA MAGANI KO YAR DAMFARA
OUMYASMEEN
fatahiyyah muhammad yakasai
Bisimillahr ramanir rahim
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai dukkan yabi ya tabbata ga Ubangijin talikai ya Ubangiji ka bani ikon gama littafin nan lafiya kamar yadda na fara lafiya...
Gargadi ban yadda wani ko wata su canza min labarina na ta ko wacce siga ba ba tare da izina ba..
Ku yi following dina domin samun ci gaban labarin nan da zarar na dora
........ episode 1
MUDAN MUDAN MUDAN kaga kamar yadda na kirawo sunan ka da manyan baki narantsai da Allah idan baka fita daga sabgar sana'ar da nake ba to wallahi zan maka abin da bakai zato ba.
wai shin na tambaye ka ...? Kana da abin da zaka iya ciyar dani idan ban yi sana'ar sai da magani ba dan akurkin shagon da kake da shi wanda idan an tsaya ƙididdiga befi a samu *Dix mille* ba gabaki ɗaya kayan da yake cikin shagon ko , kofar shagon 300fcfah bazan siye ta ba ni zakai wa hassa mutanen zinder sun fara sani na shine saboda hassada irin taka kake fada min haka
Ransa iya ɓaci ya bace cikin ƙoƙarin danne ɓacin ran'sa yace '' yanzu saude dan na hanaki wannan damfarar da kuka tsira ke da wannan mara mutuncin Sénateur take kowa da auren ki da mutuncin ki, tana kawo miki mutane kuna damfarar su ina jiye muku randa gwamnatin niger zata waiwaye ku ita fa rashin abinyi ne ya saka take aikata haka shine ke kika biye mata..,
MUDAN ka fito fili kace min bani da hankali bani da tarbiyya kadena wannan kwana kwanar ina cewa tare ka gan mu da lubabatu har ka ganni kace kana so da can baka lura da bata da tarbiyya ba sai yanzu abin da yayi lubabatu shi yayi ne dan haka naran tsai da assamadu zan iya rabuwa dakai akan ta tun kafin nayi maka rashin mutuncin wallahi ka tattara kofaton ƙafafuwan ka ka koma rubabben shagon ka ko yanzu na nuna maka ni jinin zabarmawa ce
saude ta fada tana gyara daurin zanin ta da ya ci uban datti sai sosa matsai matsinta take
ajiyar zuciya ya sauke ya juya batare da yace komai ba ya fita da sauri ta koma cikin daki tana sosa kanta tare da gyara daurin kanta tace '' ci gaba ina jinki luba...,
da sauri luba ta dago kanta tace '' wallahi Allah idan baki tashi tsaye aikan wannan mutumin ba sai ya raba mu dake ke kinga wani banzan kallo da yake min..da na shigo cikin gidan nan..?,
cije lips dinta tayi ta buga cinya tace '' luba barni da tsohon shege zan maganin sa amma yanzu ci gaba da karanta min yadda abin nan zai ci gaba da tafiya kinsan Allah wani lokacin idan aka ce cuta kaza take damuna sai nayi dam kafin na nemo amsar bayar wa...,
karkata daurin kanta tayi tace '' yauwa yar gari gwara ki ci mana kaniyar sa ko ya sakar mana mara muyi futsari shege dan takazar uba..,
haba luba cin mutuncin kuma yayi yawa abban usman ne fa
wani kallo luba tayi mata tare da yafa dan yalolan gyelanta a kafada tace '' aike ya tsaya, yana ci miki mutunci.. kinga raina ya ɓaci gobe zan dawo..,
tashi tayi da sauri tana hade rai kallo daya zai mata kasan yar duniya ce gabaki daya kunnen ta ɓular kunne ne kuma ta zuba barima gabaki ɗaya kunnen har cikin kunne ma a kwai hudar kunne kasan lips dinta ta saka lips piercing ring masha Allah, akwai diri ga kuma ado dafa ta tayi tace '' haba Sénateur dan Allah kiyi hakuri kizo mu ci ga ba..,
kinga saude ke ki faɗa min bakar magana mijinki ya faɗa min rashin aure hauka ne gani na da yake a titi yana ganin kamar yawan banza nake shi ya saka yake faɗa min haka wallahi da badan ke ba da tuni yau na nuna mai irin matsayi na a kasar Niger
Luba ta faɗa tana gyara katoton glasses din dake fuskar'ta
dan Allah kiyi hakuri Allah ya wuci zuciyar ki yanzu idan kin saka an kulle min mijina wa zan kalla naji dad'i wallahi duk da halin MUDAN har yanzu ina son sa kawai halinsa ke ja mai akwai dogon baki duk abin da ya gani ba ya iya bakin sa sai ya tofa, wai shi be yarda ba shi malami ne yar malintar da yake yi a kofar gida ya tara matasa yana biya masu ishimawi duk wata suna bashi fcfah 175 ¹⁰⁰ shine yaka kafafa
dafa kanta tayi tace '' dan Allah saude ki matsa na wuce wallahi tsayuwar nan da nayi dake ba karamin hakuri nayi ba ni wallahi ina mamakin ma taya akai MUDAN yake iya mu'amalla dake sai zuba uban wari yake dole fa idan kina so na dinga kawo manyan alhazawa to ki koyi tsafta tunda muka zauna kike ta soshe soshe..,
washe jajayen haƙoranta tayi tace '' billahillazi akan har kukan dadi yake...kinsan ki akwai style shi ya saka harkar nan ta bada maganin mata ta amsu Saboda idan na zauna wallahi fede musu biri har wutsiyar sa nake..,
juya manyan idanuwanta tayi tare da taɓe baki tace '' amma kuwa kinyi asara wallahi kyawun mace ko ina ta gibta aji kamshi wai dan Allah ni bana baki sha'awa ne kalle ni da kyau bugun Niamey...,
ajiyar zuciya ta sauke tace '' keedai kinji daɗin ki har yanzu kina gidan yaya amina..,
hmm har yanzu ina can aina ai bazan iya zaman kunci ba wallahi tuni ta koma can da zama to zaman me zanyi anan uwata bata nan nima tunda ya sauta (saketa ) na cika wandona da iska sai ranar da na bushi iska naje duk yar kutumar uban da tayi min yasin ba raga mata nake ba,