Chapter 0
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
MrsUsmaa400
Free book
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANIH RAHEEM
~#HB Family~
Wani dan iskan rawa jikina yake tare da zaro idanu waje, cikin karaji tace.
Fitar min a gidan Ubana, bana son kuma ganinki, bana so? Bana kaunar ganinki, fita ko na saka a kashe min ke!"
Ta shiga turani da karfin tsiya, hawaye ke tsiyaya a idanuna, a hankali momy ta tako tare da zuwa gaban mu, ta kifa min mari.
Kafin ta kuma d'ago kaina.
"Ke! Kike niman hanyar da zaki wargaza farin cikin Baby Queen?"
Bakina na rawa nace mata.
"A'a momy wallahi ba
yadda take tsammani bane, wallahi babu kome a tsakanin mu, kawai tana zargi ne don Allah kiyi hakuri wallahi ba zan kuma shige mishi ba."
Kallona a hankali tana danne zuciyarta ga abinda yake tinxirata, gani take me zai hana ta lalata fuskar da mutane suke rawan kai akan shi. Idan ta tuna kuma yadda dangin Mahaifiyar Noor suke mahaukatar masu ku
i ne, sai taji jikinta yayi sanyi. Dan tasan tana tab'a lafiyar Noor kamar ta kashe yarta da ranta ne.
.Sake ajiyar zuciya tayi sannan tace mata.
"Karki kuma sakewa naga kin fita zuwa HB. Company idan kuma na fahimci haka toh zan lalata miki."
"Insha Allah ba zan kuma ba kiyi hakuri don Allah."
"Wuce ki bani guri."
Da sauri na bar falon tare da hayewa sama, ina wucewa suka bini da kallo.
"Momy!"
"Bana son ci da zuci, idan muka mata wani abu kece zaki fara faduwa, idan muka barta kece zaki moreta. Dan haka ki zuba mata ido, zan barta ta koma amma kafin nan kin shigewa Mr Nazzir.
Yadda babu wanda ba zai san kuna soyayya ba, karki sake ki bada damar da wata zata gane cewa kina jin haushin Noorh, dan haka ki shige mishi. Insha Allah akwai wata mata mari, tana hada magani na musamman, sabida irin su Mr Nazzir.
---
A hankali na zube a bakin gadon,
na fashe da kuka. Tare da dafe goshina..ina kuka ina karawa, sai da nayi ya ishe ni sannan na mike na cire kayana na shiga ban daki nayi wanka tare da alola na fito.
Na saka dogon riga, tare da hijab nayi sallah. Sannan na kwanta a kan abin sallah. Ina sauke wasu kwalla masu shegen zafi. A hankali har barci ya dauke ni.
---
Lagos.
A duniya Allah ya halicci mutane da halayyar su daban daban, wasu zaka samu suna masifar son sanyi wasu kuma suna son zafi, haka wasu kuma suna matukar son ruwa. A cikin wannan dabi'ar Mr Hamoud Boualem ya gina Iyalin shi. Mutum ne mai matukar kaunar ruwa.
Shi yasa da ya tashi gina gidan shi ya gina a bakin tekun Lagos, a banana island. Inda ya saka ka je har kasar Kuwait aka zano mishi hoton wani dankarerren gida, me mugun kyau, inda ya sanyawa gidan sunan.
Narrabeen beach housa. Yayinda mutane kewa gidan lakabi da honey house, kasancewar gidan guda hudu ne a cikin unguwar.
Gida na daya gidan Shi da iyalin shine, kafin rasuwar shi. Four bed room ne, sai kitchen guda biyu da falo uku.
Hajiya Maryam itace matar shi, daga ita bai kara aure ba, ita daya ce tal. Hajiya Maryam tana da yara biyar namiji
aya sai mata uku.
Mahir shine babba, me shekara talatin da uku, sai Hadiya. Wacce take da shekara shirin da takwas. Tana aure a lekki. Sai Suhaila wacce take da shekaru ashirin da hudu, tana karatunta na karshe a Calgary.
Sai Adeemah wacce shekarunta Ashirin da daya, tana karatun a jami'ar Abti Yola, sai yar Uwarta su Alishbah. Itace take secondry school, ss2.
Mansion din cike yake da ma'aikata, wanda suke karkashin kulawar mahaifiyar Mahir, kasancewarta babbar
Judge na garin lagos.
Mace mai addini da Sanin ya kamata, sannan bafulatana ce gaba da bayanta, dan ko Hausar ta har yanzun bata ware ba. Gidan.
Sai Mansion na gaba, gidan Barraq Abu Aswad, Mahaifin Mr Nazzir Abu Aswad. Kanin ne ga Hamoud Boualem, wanda suka kasance Uwa daya.
Dan kimanin shekaru saba'in idan ka ganshi ba zaka ce ya kai haka ba, tare da matar shi Sahiba, yaran su uku.
Nazzir shine babba, sai Nurul Sahar, sai kuma
Zoolfa. Suna da mugun ji da kansu, basu cika son mutane suna zuwa gurin Hajiya Maryam ba, toh ya zata yi ita na mutane ce, Hamoud Boualem asalin su yan kasar algeria ne. Wasu damuwa irinta zumunci yasanya Hamoud Boualem ya bar kasar shi ta Haihuwa,
Ya dawo Naija da zama, lokacin da
yazo ne ya nemi inda zai fara kasuwanci sai ya zabi zaman yola, a can ya hadu da Hajiya Maryam, har suka yi aure.
Ana suka haifi mahir, sannan ya kafa kamfanin shi na soft drink, Sabida yana da asalin babban branch din shi a Kasar shi ta Haihuwa. Wato Algeria.
.... Bayan haihuwa Mahir suka tafi Algeria anan suka samu family house din su ya kuma tarwatsewa, sakamakon matsalar
cikin gidan su, a cikin mutanen da suka bar gidan har da dan uwantar su. Shima ya bar garin biskira. Haka ya dame shi sosai,. Da zai koma ne ya tafi garin bechar inda mahaifiyar shi take aure, ya daukota da kanin shi Barraq Abu Aswad. Mahaifiyar su mai suna.
Hadiya, tazo ta zauna dasu lokacin Hajiya Maryam tana karatun ta akan lawyer. Haka suka ci-gaba da zama a Yola har matar Barraq ta haihu lokacin Mahir na da shekara biyu har yanzun suna tare da Hajiya Maryam.
.... A hankali kome na family yake tafiya cikin tsarin Ubangiji, sabida Mr Hamoud Boualem yana bawa kowa damar yayi abinda yake so. Har Mahir da Nazzir suka girma, aka kai su makaranta mafi tsada da kyau wato king Abdul azeez Saudiya. Acan suka fara karatun su har suka kai matakin digiri.
Anan ne kuma suka raba jaha, domin shi Mahir yana son aikin tsaro, yayinda Nazzir ya zabi kasuwanci. Mahir ya tafi College of militry USA. Inda ya samu degree din shi a fannin binciken sirri, sannan ya kuma sake samun degree na biyu, akan yaki da ta'addanci. Dan haka ya dawowa gida Najeriya hukumar sojojin
asar suka dauke shi a shashin sirri.
Amma daga baya ya ajiye aikin bayan wani irin tashin hankali da akayi a
asar naija, wanda aka samu fada tsakanin bangarori biyu na
asar, yanzun haka ya ajiye aikin baya damuwa da kowa, sai kasuwancin shi da kamfanonin mahaifin shi musamman wadanda suke dakon mai dasu.
Mahir yana da matukar kirki amma bai da mutunci kasancewar yayi aikin soja, abu kadan yake fusata shi, bai cika hayaniya ba, har yau Mahir yana da mafarkin akan wata mace da suka ha
u. Amma ya manta inda suka ha
Mutum ne da ya kasance miskili,. Bai da magana amma yasan kan mugunta, domin idan yana gari. Yana da Office a cikin gidan shi, akwai wani a cikin gidan mahaifiyar shi.
Idan aka mishi abinda bai masa ba, zai iya hana kowani mai aiki
barci a ranar, ya saki kuyi ta aikin da babu. Idan yana barci ba a hayaniya a cikin gidan su ko gidan shi. Atleast dai bai son kwaraniya, shi yasa ya ajiye aikin militry, yace aikin militry bana mutane irin shi bane.
......
Sauran Mansion din kuwa, sun hada nashi dana Nazzir. Duk cikin gidajen gidan Mahir yafi na kowa haduwa da haska Mansion din sabida gidan sama ne da fuskar gidan yake kallon taku, sannan Bayan anyi building gidan, amadadin katanga wasu irin Glass me mugun kauri aka saka a jikin gidan Amadadin bango.
Anyi tsarin gidan farin paint ne, yadda haka falon gidan guda hudu ne, kamar yadda dakunan gidan suka kasance huda uku.
Falon shi na farko wanda yake sama kayan cikin kujerun falon ba wasu dayawa bane amma gray colour ne, sai dan gurin shakatawa, wanda daga falon kana hangowa, kuma kana hango tekun Lagos. Sannan shima falon yan me dauke da dinning table kujeru guda ukku
Sai na biyu, shima multicolour ne, amma a kasa yake, sannan akwai littafai, tare da frame na wall, da dinning table, sai yan wasu drower masu shegen kyau na jikin bango wanda aka yi shi daga wood. Akwai yan step da zai haura dakai falon sama. Zuwa bedroom din shi.
Sai daga nan kana hango ruwa ta falon shima fantastic babu laifi.
Sai falo na uku, wanda ya kasance kujeran anyi su da wani irin itaccen ne kamar yadda ake basket, sannan kome na cikin falon is Whiter.
Sai wani dan trow da aka saka na ash colours, sannan tsakiyar falon akwai wani katon basket wanda aka daura Flower a kan shi. Shima kuma a kwai dinning table a cikin shi sannan yana dauke da kujeru guda hudu.
Wall din falon an manna frame masu shegen kyau, da tsada domin a Moscow ya sayo su.
Sai kitchen a falon sama akwai kitchen wanda kome na kitchen
in gray colour ne, hatta iland din kitchen
in sannan akwai wasu chair, masu kyau a jikin iland din, wanda mutane hudu zasu ci abinci a gurin, asalima kitchen
in yana cikin falon ne.
Kitchen na biyu, yana kusa ne shi kuma kome nashi brown da Golder ne, me mugun kyau, kome a tsare ya
Dan wani home Office din shi wanda yake kusa da falon kitchen shima kusan kome iri daya ne da kayan kitchen
in kasancewar da wood aka yi kayan kishin cin ba da cafara ba, normal katako ne. Sai labrary da aka jera books, da wasu manyan kujeru masu shegen kyau. Tare da wani dan gurin da aka mai dashi na hura gawayi. Ko itacce yana ciki sabida sanyin Teku.
Sai tables din da aka daura laptop din shi da wasu abubuwan na aiki daga cikin office din kana hango waje ta window Office din.
Sai kuma bedroom din shi yana farko yana zagaye da wani irin glass wanda ya kasance blue black, aka shiga cikin shi zai rufe kanshi sannan ya sake wasu irin labule masu kama da net. Sama gurin kuma yana bada haske light blue, tare da sanyin ac. Gadon yana tsakiyar zagayen ne.
Sai wasu takarkace nashi tare da wani dizn na doki, a dakin cikin bathroom din kuwa, akwai soup bowl freestanding tub, a cikin ban
akin. Mai shegen kyau. Wanda idan ka gani sai kayi sanyin shiga cikin shi.
Akwai wash tub, shima bowl ne masu mugun kyau. Da wani wardrob inka ajiye rugunar wanka da towel da inda ake ajiye kayan wanka, irin su sabulu, soson wanka, brush da maclean. Da inda ake ajiye kayan gyaran fuska.
Sai kuma daya rum din wanda ya kasance bai cika Yarka ce ba, amma bed din cikin shi kome na ciki
pink da Golder ne akwai royal chair a cikin dakin sai tv da wanda yake saman wani
stand wardrob, tare kwalbar Flower. Kana hango bakin ruwa ta jikin gurin. An sake wasu labule net. Haka ma gadon ya sha shimfid'a.
Sai daki na uku.
Yana kallon takun sosai shi kam royal bed ne, idan nace zan muku bayani bazaku fahimta ba, amma bari na nuna muku kome daki daki....
Mu hadu a next page.....
The honey house...
First falo..
Second falo.
Third falo.
The master bedroom
Lady bedroom
The royal bedroom..
Fisrt kitchen.
The Home office...
So mu hadu a next page... Amma gaskiya zan tafi hutu, maybe sai sabon shekara, idan kuma kinyi Vote da comments insha Allah zan iya dawowa..
Please commenta, Vote, And share
https://my.w.tt/8Q5hDfaJJbb
MAH~NOOR
My First Wife