Chapter 2
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
MrsUsman400
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Riko hannun ta yayi tare da rungumo ta, jikin shi yana jan kumatunta, tare da cewa.
"Ke
addara ta ce! Kece zanen
addara ta ce, kece abinda na jima ina nima, Noorh don Allah karki juya min baya, karki guje ni.
Na shirya miki rayuwa domin ki dani, Noorh ina son na baki mamaki a rayuwarki."
Kura mishi ido tayi, tare da kallon yadda bakin shi yake moi- moi.
Jan kumatunta yayi, itama taja nashi. Wannan abun ya bata dariya ganin yadda take goga Hancin shi akan goshinta, tana dariya a nan suka lalace ya biye mata suka yi ta shirme.
.... A cikin watanin da suka yi ba karamin wahala ya sha da Noorh ba, domin tsakaninta da Allah take wajiga shi, gashi matukar ta gama period
inta, toh wallahi sai ya bata maganin barci, domin wata irin fitinanniya take zama, har sai da ya kai ta taga likita, anan yake gaya mishi sabida bata da hankali ne, bai zama dole ta sarrafa kanta ba, sai yadda zuciyarta tai da ita, sosai yake tausaya mata, a hankali yake aikin shi tare da taimakawar Usman Kamfut, yana bashi taimako sosai, domin yana kan aiki akan Manager da Aysar Haladu.
.... Bayan wata Shida, suka kuma tattarawa, suka koma, Canada inda aka fara aiki. A lokacin banda Shibha babu wanda Mahir ya gayawa, amma zuciyar shi bata fada kiran Allah ba, zunzurutun yana dame da aikin har Saudiyya ya kaita suka yi Umra, sanan suka wuce Canada. Yana masalaci aka fito da ita, baya nan. Sai bayan mintinan goma ya shigo asibitin sanye da ash jalabiya sai yar hular da ya saka, wato malam tab'a ni kasha hadisi, hannun shi rike da yar karamar calbi, yana tafe yana azkr. Har ya isa yana zuwa yaga babu alamar ana aikin.
Raba ido ya shiga yi, kafin yaga nurse din da suka shiga mata aiki, ajiyar zuciya ya sauke lokacin da ya shiga cikin dakin ya samu an samata ruwa da alluran barci, zama yayi a dakin har dare,sunyi juyin duniyar nan ya koma masaukin shi yaki.
Har asuba yana zaune sai dai hada kanshi da gadon da yayi, tare da bashi, sanyin asuba ya sashi mik'ewa ya nufi ban daki, yayi alola sannan ya tafi Matsala.
Bayan awa biyu, ya wuce bata farka na wani biyun ya kuma wuccewa,tana barci sai da ta kwana biyu, kafin ta fara ganin abubuwa kamar mafarki, tun daga ranar da suka baro wata
asa da mahaifanta da kanenta, sai, tare da lokacin da wani mugun abu ya fara,
a hankali har rayuwar da suka yi da Mahir, kuka take tare da niman zata mike, kuka take tana cewa.
"Ammyn na, Abbina." Tuno abinda ya faru lokaci guda, ba karamin dad'i yake dashi ba, sai dai a duk lokacin da ta tuna Mahir fuskarta ne yake nuna alamar jin haushin. Sai da ta gama dawowa hankalinta, sannan ta farka da kuka. likitan da yayi aiki ne ya tsaya akanta,har ya tabbatar ta koma barci, shiru Mahir yayi yana matukar jin shakkar farkawar ta,.
Domin yana jin. Sai da tayi awa biyar kafin ta farka. Cikin yatsin fuska, take kallon dakin a hankali, dafe goshina nayi tare da watsa idanuna a ko ina, ganin shi nayi ya kafe ni da idanun shi. Murguda mishi baki nayi tare da fauce hannun na da ya rike, ina me b'ata rai.
"Sannu masifatu!"
Wani banzan kallo na watsa mishi, tare da juyar da kaina. Zan miki.
"Ki tsaya a cire miki."
"Ka ga Malam karka dame ni, wai meye matsalarka da ni ne? Meye hadinka dani ne? Don Allah ka fita a rayuwata."
A hankali kirjin shi yake bugawa, yana fadin shikenan. Ta manta abinda ya faru, Noorh ta dawo.
"Ke bana son hauka, dalla ki koma ki kwanta, ko na matse ki."
Ya mike da tare da nad'e hannun rigarshi.
"Ni bana son Iskanci, karka yarda ka saka kazamin hannunka a jikina."
.cike da Mamaki yake kallon ta, yadda tayi maganar hankalin ta kwance.
Janye rigarta yayi sama, ta kai mishi duka, a hannun shi bakinta
bai fasa fa
"Allah ya isa min mugu dan is.."
Make mata bakin ta yayi, cikin jin haushi tace mishi.
"Allah ya isa Azzalumin."
Yaji haushin sosai, ya kuma buge
mata hannun ta da bakin ta. Idanunta sun yi jajjur, tana son yin kuka, amma tsabar taurin kai ya hanata tayi kuka sai zunzurutun rashin kunya.
"Allah zai saka min wallahi."
Kai hannun shi yayi kirjinta, ya shafa boons
inta, ta fashe da kuka, murmushi yayi tare da cewa.
"Haka nake son ganin kika a idnunki,.yadda duk abinda nayi miki ki fashe da kuka,"
"Allah sai ya bi min hakkina." Ta fa
a mishi. Har aka cire karin ruwa da rubon fitsari bai saka bakin Noorh ya mutu ba, asalima wani irin rashin kunya da rashin mutunci suke kaftawa juna.
Satinta daya aka sallame ta, akan nan da wata biyar zata kuma dawowa, duk Mahir ya shiga damuwa, domin ya fara fahimtar tana son guduwa ne, dan haka ya saka aka mata alluran barci, wanda zai daukota har 9ja.
---
Ranar wata monday, suka iso gida, tunda ta farka bata kuma jin
uri'ar shi ba,.sai da ta kwana uku kafin ta ji motsin mutane a gidan, tana fitowa taga Haroon da Shibha, suna hira. Kallon juna suka yi tare da kallonta cikin fara'a Shibha tace mata.
"Aunty Noorh! Ya jikinki"
Kallon su tayi tare da son tuna a ina tasan su, karamin murmushi tayi tare da cewa.
"Ban gane ki ba?"
Shiru Shibha tayi kafin ta fara bata labarin abinda ya faru, girgiza kai Noorh tayi tare da riko hannunta suka koma, daki take tambayarta meye tai tayi.
Ai kuwa ta gaya mata kome, sai ga Noorh tana kuka shar shar, domin Tabbas babu abinda Mahir bai mata ba, dan haka ta shiga ban daki ta fara gwada kanta, tare da saka hannunta a pp
inta taji bai shiga ba, wani ajiyar zuciya ta sauke tare da fahimtar bai tab'a kusantar ta ba.
Tun daga ranar Shibha bata kuma shigowa ba, amma kuma ita tana son fita, haka zaman gidan ya gundireta, kamar zata yi hauka, tana cikin yawon bin dakuna ya fa
a wani dakin Mahir, tana shiga ta kuma ganin secret room.
A hankali ta shiga duba wani
allon da ya saka hotunar mutane, asalin kowa da abinda ya tanada mishi, hotonta ne a tsakiyar na kowa, jin motsin mutum a bayanta ya saka ta juyawa.
"Me kika shigo yi? Ko kin zo leka sirrina ne kamar yadda kika saba."
A tsora ce ta ja da baya, yana Binta tana komawa da baya.
"Toh me yasa kake boye Ni?"
"Sabida ke a idanun duniya matacciya ce? Babu wanda yasan kina raye."
A fisge ta kalle shi.
"Toh me zan maka ka barni na tafi?"
"Ki bani sakon da Badar ya baki."
" Yana cikin laptop dina a yola!"
"Nazo dasu! Suna dakin da kike kwana."
"Idan na baka shikenan?"
"Eh toh zaki iya zuwa inda yayi miki ba."
Dan haka suka fita tare, ta duba Mishi kome ya bashi.
"Ko yanzun zaki iya tafiya."
Kamar mahaukaciya ta ha
a kayanta.
D'ago kanta yayi.
"Baki jin kome akai na?"
"Allah ya min tsari me zanji akan balagaggen mara mutunci irinka"
"Toh yaushe kika daina cewa zaki ga bindina"
"Bindika? Ni kuma dama bindin ne da kai!"
"Lemme shou ou."
Ya shiga zuge zip din wandon shi, da sauri ta juya baya.
"Na shiga uku, wallahi ni ba yar iska bane!"
"Ai dama.nasan haka."
Da wayo da dabara, Mahir ya hanata barin gidan, domin yana sane ya barta taga abinda yake, yana son yayi da fitarta, kuma yana saka idanun kanta.
Yau saura kwana biyar a fara Ramadan, dan haka suke ta shirin fita kasuwa, har da Mahir.. wanda yake saya musu kayan abinci shi da Haroon, suna cikin sayayya, idanun shi ya sauka akan always, dan haka ya shiga daukar su. Yana tuna jiya abun ya zo mata, sai wan
i boye jikinta take, dake shekaranjiya sunyi fada har ya make bakin dan sai da ya sakata kuka, hankalin shi ya kwanta, bayan ya dauka ne ya zuba a cikin wani leda ya mikawa masu lissafin ku
in. Yana dawowa gida, ya zauna a falon bayan Haroon ya ajiye kayan, ya tafi kitchen. Yana shiga ya samu an gama abinci sakwara da miyar egusi, sai sauce and meatballs tare da fruit salad. Tana ha
awa ya kalleta, cikin murmushi yace mata.
"Welldone Ma!"
Murmushi tayi sannan tace mishi.
"Kaci mana."
"No ko banci ba nasan yadda kike special."
A hankali yake jin hayaniyar su, ya leko yaga tana dariya da Haroon wata shine dai ta tsana, bata tab'a barin yaga farar ta.
Tana gama wanke hannu Haroon ya karasa sauran aikin suka fito, Haroon ya mishi sai da safe, zai fita. "Da fatan babu wani matsala ko?"
Murmushi yayi mishi ya fita, zuwa yayi ya zauna a kan kujera ya fara diban abincin, wani irin tsinkewa yawun shi yayi, yana yabawa Haroon yadda yake mishi kokarin bautawa tumbin shi.
A hankali ya dauki meatballs ya jefa a bakin shi, wani irin motsi kunnen shi yake cikin jin sani irin dad'i me ratsa ranshi, ya kasa had'iye na bakin shi, tsabar dadin da yayi mishi.
Yana Cinyewa ya shiga dura tuwon miyar egusi, sai gyada kai yake, kamar zai fasa ihu, haka yaci tuwon tare da shanye juice din tass, sannan ya tashi tare da shiga dakin shi ya huta tare da wanka, kwanciya yayi ke son yi amma zuciyar shi tana tinzira shi zuwa ga Noorh, yana gamawa ya saka wani lallausar rigar barcin shi da wando, ya fito a hankali ya tattara kome da ya b'ata, sannan ya wuce d'akinta tana rike da Alqur'ani karamin tana karatu, tura kofar dakin ta yayi, cikin murmushi ya kalleta, daure fuska tayi shima take ya hade nashi.
"Zoki hada min hot coffee,
karki yarda ki b'ata min time."
"Ni ba yar aikin ka bace, ni zaman jiran lokaci nake na bar Kaddararren gidan nan."
Kallonta yayi sannan yace.
"Kika kuma yin wani magana, wallahi zanyi fucking dinki daga daren nan har to asuba."
Wani irin tsoron shi ne ya shige ta, ta mike tare da nad'e hijab
inta, sannan ta fito a sanyayye ta nufi kitchen, yana bin bayanta tare da kallon mazaunin ta, yana sake murmushi, ya Fahimci tana matu
ar tsoron tab'a mata kimarta,dan haka ta ha
a Mishi kome sannan ta juya zata fito, suka yi karo dashi tiren da coffee din shi ya zube.
Ta sake tiren a kasa,
"washhhh Allah na! Ta kona ni!"
Ya rike kafarshi yana wani irin b'ata fuska da rai.
"A rikice ta kai hannun ta, ya kuma tsalle ya fita waje tare da matagunggun, sosai ya birkita mata lissafin, dan yadda yake nuna mata ya kone ba dauki kuma yaki nuna mata fa, nuna mata waya yayi ta bashi, cikin alhini da azaba, ya kira Dr dinsu,
kallonta yayi kamar da gaske.
"Kizo ki kaini d'akina,tunda kika zuba min ruwan zafi."
Kwalla ne ya zubo mata, tana cewa.
"Don Allah kayi hakuri, wallahi ba da gangan bane."
Ai kuwa ya birkice sosai, zaka dauka da gaske yake, haka ta taimaka mishi suka shiga cikin dakin shi,
ya zauna a bakin gadon yaki ya nuna mata kafar,
Har Dr yazo, suka koreta waje, nan yana
kallon Mahir yace.
"Babu kome fa"
"Yes nasani amma ina son ta zauna dani ne,!"
"Mr Mahir! Kana Sonta ne?"
"I don't no, amma kuma bana son rabuwa da ita ne!"
"Kana Sonta kenan, toh ki gaya mata mana."
"Bata sona."
"Zata soka mana!"
"Ba dai Noorh ba,!"
"Amma zaman ku akwai matsala fa."
"Toh me zanyi mata!"
"Kawo kunnen ka!"
Yana miki mishi, ya gaya mishi.
Zaro idanu yayi cikin damuwa.
"A'a ba zan iya ba! Fatana na gabatar da ita a gidan mu"
"Baka da wani damar da ya wuce haka domin jiya na dub jikin Hajiyarnku kuma naga Nazzir yana fada mata zai gabatar da matar da zai aura, ka duba batuna da kyau..
*Wani irin shawara aka bashi haka? Zai dauki shawarar kuwa? Ina Nazzir da Baby Queen? Shin yaushe Noorh zata ga danginta?*
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/6c5DIJjMLcb
MAH~NOOR
My First Wife