Chapter 4
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
MrsUsman400
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Cikin tsananin tsoro take kallon bakin Mahir, zuciyarta na ta fasa zata kuma magana Faruq ya kuma kafta mishi naushi,
Aikuwa ya juya tare da zu
ewa a jikinta, kallon juna suka yi.
"Bari na tsaya ya kashe ni kawai."
Aikuwa Sha-sha-sha ya kuma janyo shi zai rufe shi da duka tace.
"Ya isheka haka! Ina ruwanka damu? Kai yayiwa laifi ko ni? Ka kama sai dukar shi kake kamar abu mara daraja, ni... Ni....Ni!"
Murmushi Mahir yayi sannan ya goge bakin shi ya gyara tsayuwar shi, kallon Noorh yayi kafin ta bude ba
in ta, ya zabgawa Faruq naushi har yana wani bouncing, tare da murmushi.
"Wai meye haka ne? Na hana shi kai ma zaka fara zak..."
"Ikon Allah! Kai kundun ubanku! Me yarinya tayi muku da zaku saka min ita a gaba, kaji yan banza masu rusa rusan kai.
Maza ku b'ace min da gani, tunda baku da hankali kunzo zaku daurawa yarinya jidali."
Kallon Dadah Mahir yayi daga kasa har sama, sannan ya soke hannun shi a cikin aljuhun wandon shi, cikin shegen halin shi yace mata.
"An jima zanzo na dauki mata na, ko a sallame ta.."
"Kai dan gidan Uban waye da kake magana da Dadah kai tsaye?" Inji Faruq,
"Ni dan gidan Ubana, kuma akan Idanka zan zo na dauki mata na da cikin da yake jikinta, i don't care da abinda zai faru, amma yau My Wify zata kwana akan Arms dina ne..idan ka isa karfe tara da rabi ka dakatar dani."
Juyawa yayi ya sumbaci, goshinta, sannan ya kuma takawa gaban Faruq.
"Zaka sha mamaki akan idonka, zata bi mijinta. My sweetheart ki shafa min Baby Love, ki gaya mishi Dad yazo dan haka yayi kicking a hankali,.kuma a ci abinci dukda nasan wacece matar da nake aure, Mr Faruq Hisham Abdullahi keluarga, be careful."
Tunda ya fita daga Dadah har Faruq kallon Noorh suke, jikin su a mace.
"Dada! Muje gida kullum zasu zo su dubata, idan muka isa gidan zanga yadda zai shigo gidan."
Kallon shi Noorh tayi ta shige d'akinta, ita da Maman Faruq da Maman Habib, aka shiga hada mata kayanta, duk maganar da ake bata kula su, ba haka suka bar asibitin duk da Raliyah ta sami labarin abinda ya faru, bai hanata gargad'in Faruq ba. A hanyar gida ma, sai da Dadah yayi ta mishi shagube.
"Yau naga ikon Allah, da fin karfi kabar miji da mata suyi rayuwa kayi wankan tsarki zaka hana ruwa gudu!
Toh zauna ka hana su, su wataya. Bayan kai ka gaza shawo kan taka matar shine su bari ka rana su da tasu soyayyar. Idan nace maka me rankwalelen kai, ka fata huci gashi nan rankwalelen kan bai maka rana ba,ka dubi Noorh da kyau mijinta take so,ka zauna kana Shashanci shiga ranar ruwa a damina, toh wallahi kafita idona kafin na sab'a maka,"
Haka ta wanke shi tass, sannan suka isa gidan, tunda suka shiga cikin gidan Noorh ta sake bakinta tana duniyar da aka shirya mata, dakin da zata zauna. Jikinta ne yayi mata sanyi domin ganin kome take like a dreams.
Yau d'akinta ne aka ware mata kamar wata princess, ga masu aikinta a tare da ita. Sai dai kuma duk wannan abin da ta samu har yanzun ji take bata cika mutum ba, domin Mahir shine cikon rayuwarta, a yau da ta ganshi kome ya tsaya mata. Dan haka ta shige dakin ta rufe kofar taki tayi magana da kowa, masu kula da ita ma koran su tayi.
Har Magarib Mahir bai shigo ba, sai ma kara jin haushin rashin zuwansa, A kasa kuwa Faruq ya kasa ya tsare sai ga ta inda Mahir zai shigo musu gida.
Karfe tara dai dai, Baban Faruq ya shigo gidan, dan haka Faruq na ganin shi, ya mike suka shige cikin gidan, bayan kamar minti goma, daya daga cikin securitys din Baban Faruq, dake an san security ne babu wanda yayi mishi magana, yana shiga cikin gidan ya tsaya kallon ta inda zai nime Noorh, yan mata biyu ya gani suna
arin saukowa daga sama da tiren abincin, dan haka ya isa gare su.
"Ina Noorh take na kawo mata pizza ne!"
Nuna mishi hanyar dakin suka yi, sannan suka wuce. Yana zuwa kofar d'akinta ya buga, taki bu
ewa.
"Mahnoor!"
Bude kofar tayi, cikin tsoro tana zare idanu. Dan tasan shi daya ne kawai zai kira ta da sunan.
Kallon juna suka yi, kafin ta leka bayan shi, cikin tsoro.
Shiga yayi d'akin, tare da kallon wasu katun-katun teddy bear da wasu doll.
"Hala jinjira zasu mai dake ko?"
"A'a me ka gani."
"Yadda suka zuba miki tarkace a dakin kamar yar shekara biyar! And zo nan!"
Kallon shi tayi yadda ya b'ata rai..
"Zan hukunta ki yadda gobe, idan bani na ce miki tashi ki bar guri ba, baki isa tashi ba."
"Amma ai gori suka min, taya zan zauna kanen ka zasu ci zarafina ban tab'a tanka musu ba, dan nayi abinda ya dace kaji haushina? Kuma abin haushi ido da ido, Tasleem take gaya min itace First Wife."
Ta fa
a cikin kuka, murmushi yayi sannan yace.
"Kuma Kinga."
"Babu abinda zaka gaya min, sabida na fahimci ai."
Rungume ta yayi tare da cewa.
"Kamar yadda na fara sanin girman darajarki, har abada ba tab'a raba miki kaina da wata mace ba,
Ke tawa ce ni daya, dan haka ni naki ne!"
A hankali yake gaya mata, girman Soyayyar ta, tare da shafa bayanta, a sannu ya mata rumfa da kirjin shi, (hmm)
Mahir bai kyale Noorh ba, sai da yayi mata gyara kintsi, yana janyewa daga jikin munafuka ana buga kofar d'akin murmushi yayi sannan ya shiga ban daki yayi wanka tare da gyara fuskar shi, su gama mishi tijara yazo ya murza matar shi a cikin gidan su. Yana fitowa ya bu
e, kofar dakin cukume shi Faruq yayi da masifa.
Shi kuwa ya ture shi, suka fito waje dan Noorh tana kokarin tashi ne, kuma babu kaya a jikinta, nan dai suka shiga fa
"Sake shi Faruq! Sake mata mijinta," Inji Baban Faruqta daka mishi tsawa.
Sake shi yayi, yana huci.
"Zo nan Mahir."
Bin shi yayi, suka zauna a falon shi daga nan aka kawo musu coffee, suka shiga hira tare da tattaunawa, har kusan karfe
aya na dare, ya fahimci Baban Faruq, rokon shi yayi tare da cewa.
"Don Allah ka bamu aronta na kwana biyu, Insha Allah zan zo maka da ita da kaina, amma zamu mata hidima kamar yadda akewa kowacce y'a, sannan kuma Noorh tana fama da cutar damuwa tab'in hankalin muna bukatar muga lafiyarta. Ka bamu nan da wata uku Insha Allah zamu mika maka matar ka."
Watannin sun mishi yawa, amma yadda Surukin na shi ya cika mishi ido, yasa shi amincewa ba tare da yayi nazarin kome ba, da yayi lissafi dab zata haihu da kenan. Dan haka bai ce kome ba kawai ya amince ne, domin kar suga zallamar shi.
Tunda aka kama Aysar Haladu da Manager,Ummi ta shiga shirya zuwa Algeria, domin tasan halin Mahir bai da mutunci sai ya iya kwarkwance musu.
Bayan sati Daya, dukkan su suka bar Nigeria. Idan ka cire Shibha ita ce kawai kanta tsaye zata ganin Noorh, amma sauran kunyar ganinta suke.
----Mahir da kanshi yaje ya dauko su, sannan ya kai su gidan Baban su da yake cikin garin, sai da suka kwana biyu, sannan suka nufi gidan su Noorh da Hajiya, tunda aka gayawa Noorh ga Ummi tazo, ta kasa fitowa wajen sai da ita Ummin taje dakin duk ta rasa inda zata saka kanta, sai kuma ta fara kuka, yana tsaye a bakin kofar shiga d'akin, murmushi yayi sannan ya juya zai bar gurin suka ha
u da Faruq.
"Ba ka dibo danginka ba, zaka sha mamaki."
Cikin tsokana da ya koya a gurin Noorh.
"Kai haba mijin Dr Naaz? Kai dai ka bada kai bori ya hau, Noorh gonar Mahir ce.".
"Sai na raba auren."
"Toh ai ka kyauta mana, domin kuwa idan Baby ta haihu sunanka zamu sakawa dan Mu."
Duk yadda yaso ya tunzura Mahir ya
i fada, sai shine ma yake tinxirata shi, Dadah tana jin su Bayan fitar Mahir ne tasaka a kira mata Faruq.
Tayi mishi fada na fitar hankali, tare da kashedin kar ta kuma ganin shi a Inuwar Mahir da Noorh, idan kuma haka ya faru, zata ja mishi layi a cikin gidan nan.
Dan haka ya shiga cikin nutsuwar shi, tare da dauke kanshi akan Mahir,shi kuma yana tare da Dadah, yana mata hidima sosai, duk bala'in Dadah Mahir idan ya zauna da ita, sai ka jita shiru, asalima sai dai ta gaya mishi abinda bai sani ba.
Ya iya lallabata, karewa ma daukarta yake su fito, da kafa suna zaga layin Unguwar su. Idan ka gansu sai kayi Mamanki,
anta da surukanta, al'ajabi suke nan kuwa Faruq ya kuma hawa, wani daga Najeriya ya asirce musu kaka. Bata jin maganar kowa sai ta Mahir bata kome sai nashi.
Kishin Mahir kiri kiri Faruq yake,ai kuwa yana shan zagin kare dangi.
Daga ace mishi da kan shi kamar murfin tukunya sai ace mishi da idanun shi kamar na ya'ayan matsatsaku, yana gaba da ita har tara mishi iyayen shi tayi.
"Hmm! Na tara ku anan ne dan ku tambaya min Ummaru laifin me nayi mishi yake gaba dani, daga ya ganin yake ja min tsaki tare da harara na.idan kuma baku tambaye shi ba toh zan bar muku gidan ku ma, dan iya tozartani yayi."
"Dadah! Ba gaba ya
e dake ba, ya isa yayi gaba da ke. Kina da Ni a nan,
kyale shi kawai, cikin satin nan zamu tafi Umrah ko yar tsohuwa ta." Inji Mahir,
"Ayya dan nan, baka gajiya da kashe kudi ne? Jiya haka ka saya min yan kunne da abin wuya, Wai Uwar me yasa ba zaku bashi matar shi ba?
Itama munafuka da idanu fici-fici, kamar na ya'yan itace, maza ku bashi matar shi kullum Uwar yaron nan sai ta bugo min waya ta gaishe ni, shima yana min hidima dan daukar alhaki zaku hana shi sukuni."
Wato yadda Dadah take murza musu Bala'i sai ka rantse da Allah
Mahir yafi Noorh kusancin da ita.
Kuma ba kome bane, kyautattawa ne kawai da yake mata, tare da iya tafiyar da ita, sai gashi kamar wanda ya mata asiri. Idan yayi kwana biyu bai zo ba, tuni zata saka Baban Faruq ya nimo mata shi.
Noorh kuwa tun ranar da Ummi tazo, tayi mata nasiha jikinta yayi sanyi,
sanan kafarta me ciwo ya fara warkewa, da ta gaji da gidan Dadah shine ta wuce gidan Nanah ita kuma Nana irin tsofin nan ne da babu ruwan su, kome jika yake so shi zata mishi, tunda Faruq yasan Noorh na can sai ya je Yasaka aka hana Mahir shiga cikin gidan, shi Mahir bai da matsala da gidan matukar yaso zai shiga. Kawai yana lallaba Dadah kuma tana mishi yadda yake so.
bayan wata biyu, lafiya ya samu Sosai ba zaka tab'a cewa tayi wani ciwo ba, kuma munafuka bai hanata idan mijinta ya nime ta, ta bashi hakkin shi ko a ina take kuwa, domin cikin bai tashi saka ta jaraba ba, sai da ya shiga watanin karshe shi. Dan
wani lokaci kiran shi take tana kuka, duk abinda yake haka zai ajiye yaje ya dauke ta, ya kaita gidan shi. Sai ya murza yar banza ya dawo da ita gida.
Faruq yayi masifar yayi fadar ko kallo bai isheta ba, karshe ma iyayen shi saka ranar bikin shi suka yi da Naaz, haka yasanya shi gudun hijira.
--- acan Annaba, idan kaga Tasleem sai ka zubda kwalla. Tana raye amma bata da wani amfani ga hantar ta da ya tab'u, duk dukiyar Mahaifinta ya kare, kuma lafiya bai samu ba, yanzun suna tattaunawa yadda zasu tawo Algers gurin dangin Baban Noorh, ko zasu taimaka musu. Dan sun san cewa mutane ne masu karamci da sanin darajar rayuwa. Nagode sosai da Addu'o'in ku, kuna dayawa amma Fatah Alkhairi gare ku
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://www.wattpad.com/1013548378?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=MrsUsman400&wp_originator=%2BSwzoldpHIsFz6f9CzoxUoZyR1bP5QymltbYeweCJaVs7z5akK5RVV2Cr1gqyAUT2bWZrW9C85rSEa3d%2Fqau96alqTfkicdyKiEm1wiN0OU0O3MKyiMSk%2FcrABJvdK3B
MAH~NOOR
My First Wife