Chapter 3
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
MrsUsman400
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Sun dauka zata biye musu ne, sai suka ga bata da lokacin su ma, matsalarta daya Mahir ya taimaka ya dauketa daga cikin su, dan ma cikin yayiwa Ummi cikas domin tsakanin ta da Allah take bawa Noorh kulawa, kuma ta fahimci irin rabon nan ne da matukar ba a Barni na zo ta hanyar da ya dace ba, Tabbas zan iya zuwa ta karfin tsiya kusan akwai irin wannan cikin.
Idan bai zo ta hanyar halal ba, toh ko yayi kisa ko kuma yazo ta hanyar banza, dan haka Hajiya take girmama al'amarin cikin jikin Noorh, koda Baban Nazzir yazo da maganar Zoolfah, dakatar dashi Hajiya tayi tace.
"Yanzun muna son mu lallaba shi ne, akan wancan auren da aka yi a cikin jirgin kasa, yaki nutsuwa domin yace ba zai rike mace sama da daya ba, shi mijin mace daya ce."
"Amma Hajiya haka zai cigaba da juya ku, kamar shine sama da kowa? Haba ai ya kamata a tsawarta mishi." Jin sautin takalma ya sashi d'ago kanshi Mahir da Noorh ne hannun su sarke da juna, fuskarta fayau. Dan yanzun take jin laulayin sosai.
Sai da suka sauko kasa, ta gaida Baban Nazzir, sannan ta koma kusa da Hajiya ta kwanta, tare da jin kewar Mahaifiyarta, dan ji take kamar tana tare da wani na jikinta, shafa kanta tayi tare da saka mata albarka. Jin dumin kwalla yasa ta zubawa Mahir ido, mara kirki ya kame a kujeran yana wasa da puzzle box mission.
Kallon Baban Nazzir yayi tare da cewa.
"Kawu! Nikam kwana biyu bana ganin Nazzir, ko ya bar kasar nan ne?"
"Yana nan akwai wani gasar da ya shiga ne na chased"
"Ikon Allah yaushe aka fara wasan ban sani ba?"
"Tun ranar da aka tare mu na sashi shiga gasar."
"Toh kuwa za a buga wani domin ina son farar sarauniyar!"
"Kasan kuwa ba zai dauki bakar sarauniya ba!"
"Zai dauka mata tunda na tsare bayan shi a ina ke buga wasar!"
"A Nicol hotel ne!"
"Har abuja?"
"Ko baka shirya zuwa bane?"
"Tsaf na shirya cikin fahimtar haka!"
"Toh ita wannan wasar ta sake haja ce!"
"Tuni na fahimci haka!"
A wasa a wasa, sukai ta gayawa juna magana, tare da tilasta juna saka abubuwan da suke bukata a game din chased, shi kuwa Mahir yana sane da hakan, domin ta fahimci kawun shi burin su, ya saka Noorh a gasar, shi kuma Mahir Burin shi, a saka Zoolfa a cikin wasar.
Cikin tsananin zafin rai Baban Nazzir ya tusa Zoolfa, inda yake cewa.
"Na saka kadara Mafi daraja a cikin ahalin gidan mu, kai kuma yarona me ka saka a cikin naka kadara?"
"Kadarar da zan saka biyu ce, akwai abinda nafi so. Akwai kafatan dukiyar Hamoud Boualem,.da
kuma jiragen ruwa tare da masu Safara. Sai numfashin Mahir Hamoud Boualem na saka."
"Maka sane zaka kai labari."inji Baban Nazzir.
"Me zai hana na kai labari an haife ni domin nasara ce!"
."Yarona inda ba kasa?"
"Kawuna nan ake gardaman kokuwa. Mu hadu a garin Abuja."
Daga haka kowa ya mike, dan Mahir zama da Noorh ya koya mishi iya tinzira mutum.
Domin yaga fusata a kwayar idanun Kawun shi, kuma burin shine ya fusata dan banza, dan haka suka fita. Asibiti ya kaita aka duba lafiyar cikin jikinta, duk da tana nan da halinta bai hana shi kaita gidan shi da yake Ekoyi ba, ya gurgureta son ranshi . Itama yar banza bata hana shi domin tana son haka, musamman cikin ya saka mata son kamshin turaren shi.
Daga nan yana tab'ata toh zata mika wuya sai ta nutsu ne zata shiga mishi rashin mutunci da borin karya.
Haka ba karamin dad'i yake mishi ba, kuma ya lallabata da dadin bakin zai kaita Algeria. Dake sokuwa ce, lokaci guda take manta kome.
Wani lokaci Ummi har dariyar Noorh take yadda ta tsani Mahir amma kuma bai hanata idan ya dauketa suka fita ba, ba zai dawo da ita gidan ba sai bayan kwana biyu, bata tab'a hana shi ba, dan ta fahimci danta mutum ne me bukatar kulawar Mace ta wannan bangaren. Shi yasa take yawan bawa Noorh din fruit akai akai, tana sha. Kuma tana jin dadin hakan domin da farko kullum sai ta taimakawa Noorh din sabida ciwon mara da magani, amma tana fara bata fruit ta daina sabida tana samun wadataccen ni'ima, wanda shi kanshi Mahir din ta Fahimta, dan haka yake ninkayar shi a gonar shi son ranshi.
..... Bayan kwana goma, suka nufi Abuja a can suka fara
samun an fara game din, inda suka tarar da Nazzir ya gayyaci wasu gogaggun yan wasa, da suka iya game din, murmushin jin dadi Mahir yayi dan yasan abinda yake yi, kuma ya yarda da kanshi, game din da ya koya a las vegas.
Game din da suka yi kamar Hauka, lokaci zuwa lokaci yana bugawa da shida abokan shi. Dan haka yana zuwa bai nemi taimakon kowa ba, ya saka game din aka fara bugawa, anayi ana hira kamar ba zai damu ba ko wani abu ba.
Abinda ya sani matar shi da ya saka dai sai ya cire ta, cikin sauki..dan haka aka fara wasan cikin nasara da faduwa kuma hukumar wasan sun san cewa duk wanda da aka saka mace a cikin shin. Toh matukar aka
auki farar sarauniya hmm. Ba a cewa kome.
Awa biyu suka shi
e, kafin Allah yabawa Mahir Sa'a ya fitar da Ben daga kasar Dermark,karfe sha biyu suka fita zuwa dakin su da suka kama, kwanciya yayi sannan ya kalli Noorh da ta saka Idanunta akan laptop din shi.
Tana faman aikin, kamar babu wani abu dake damunta, tana idarwa ta kalle shi tace mishi.
"Next game dinka, da Nazzir ne nayi musu kutse."
Kallon ta yayi na wani lokaci.
"Me yasa kika yi haka!"
"Lokacin ana game din, ina lura da shi yana turawa abokin game dinka sako ta wayar tare da bluetooth."
"Toh meye fa'idar hadin da kika yi?" Ya tambaye ta.
"Zaka gani, domin nima sani aka yi." Cike da mamaki yake kallonta,
"Waye ya saki?"
Mik'ewa tayi zuwa ban daki, ya biyo ta,juyawa tayi ta zuba mishi ido.
"Ina magana kin share ni?"
"Baka bukatar amsata!"
"Noorh!"
"MAHIR!"
Mai da ita jikin bango yayi, cikin wani irin kallo.
"Bana son haka!" Tace mishi,
"Toh meye nufinki?"
"Kai baka iya tinzira abokin adawa bane? Ko baka iya sanya shi yayi abinda bai yi niyya bane? Kasaka a ranka wannan game din domin Badar da ahalin shi zaka yi, tare da sauran al'ummar da suka rasa rayukansu a sanadin son zuciyar shi." Daga haka ta kwace jikinta tayi fitsarinta da Me girma ciyaman (
fita yayi ganin da gaske pu take, tunda ba abin Arziki bane da zasu raba tare,(
Tana gamawa ta yi wanka tare da gyara ko ina, na jikinta ta fita, saka kaya tayi tare da gabatar da sallar azhar.
Karfe hudu na yamma aka koma game din, tare da Nazzir kallon Juna suka yi sakamakon shigar da Noorh tayi wanda ya tafi da kafatan rayuwar shi, zama tayi shima ya zauna Mahir ma ya zauna. A zauce yake kallonta cikin fara'a yace.
"Da alamu baki san wannan struggles da ake sabida ke nake ba, na saka kanwata sannan shima ya saka ki. Ya zaki ji idan nayi nasarar kwamushe ki a matsayin matar da nake azabtuwa da sha'awarta."
Cike da mamaki take kallon Mahir, sabda bata san cewa ita ya saka ba, gashi Nazzir yana fadar wasu kalmomin batsa akanta, yana yi yana dariya. Murmushi Mahir yayi sabida yana jin lokacin da take zare hannun ta, a cikin nashi. Lumshe idanu yayi cikin fusata aka shiga buga wasan kamar na Bala'i.
"Naga ka fusata! Dan nace sau daya zan buga mata dick dina sai ta fasa ihu.".
Murmushi Mahir yayi sannan ya ce.
"Mu Cigaba idan ka ka gama tunanin abin da ba zaka tab'a samu ba ko a mafarkinka."
"Kana tanka min ne?" Ya tambaya a izgilance,
"Idan kayi nasarar cinye gasar, nayi maka alkawarin rabuwa da shi yau, na kuma gyara mata darenka da ke mafarkin su."
Wani irin ihu yayi tare da sake sowa,. lokaci guda ya mai da hankalin shi kan game din shi,yana yi yana kallon.
"Idan kuma bai yi nasara ba fa?" Cewar Mahir,
"Sai ka kwashe mishi double twins din shi, ka zuba mishi a filet da fork taci, yadda ba zai kuma mafarkin yaci wata yarinya ba balle matar wani."
" Wow thanks" suka tafa.
Haka suka yi ta buga game din tare da gayawa juna maganar banza. Da fari gaming din iya Nazzir yake samun nasara, kafin zuwa karfe biyar na yammacin ranar Mahir ya juya kome ya zama an sami tazara tsakanin su da Nazzir, lokaci guda kome ya juyewa Nazzir, har ta kai baya iya kare kanshi sai dai ya zuba ido, karfe shida dai-dai aka gama wasar, jikin Nazzir sai rawa yake zunzurutun yayi abinda zai dame shi.
"Baby Love! Kinga ya razana. Mu bar shi haka ko kuma mu mishi kaciyar"
"Akwai wasa gobe mu hadu goben."
.tana fadar hakan ta mike abin ta, suka fita.
"Dole gobe ka bashi damar yayi nasara a kan ka!"
"Sabida me?"
"Sabida!"
Juyawa tayi tare da kura mishi ido,sannan tace.
"Haka yayi ta zubda jinin mutane, idan kayi nasara. Zasu iya sawa ka rasa wani naka, amma idan ka fadi zasu fahimci baka bayan nasara, domin kayi nasara jibi dole gobe ka fadi. And ni zan taimaka maka ne, abisa sharadin zaka rabu dani!"
Kura mata idanu yayi cikin tashin hankali.
"Me yasa kika shiga abin?"
"Sabida Badar na shiga!"
Cikin fushi ya riko hannunta, suka nufi cikin dakin su, wurgata yayi a saman gadon su.
"Meye nufinki?"
"Bani da kome face fansan Badar."
"Waye shi? Da zaki na juya ni sabida shi?"
"Shi ya fara gaya min meye makasudin wasan Chased, ko ance maka ban fahimci maganar da kuka yi da juna bane a Lagos?
Shi Yasaka yar shi da dan shi tare da dukiyar shi, kai kuma ka saka dukiyar ka da na yan uwanka, d'azun gasar da kayi na dukiyar kanenka ne, na yanzun da kayi na dukiyar kane, Gobe kuma dole ka fadi domin ni?
Haka yake bu
atar ganin ka, dan haka nasan abinda baka sani ba, duk abinda suke bukata zasu samu. Sabida Mahaifin shi, tantirin mara imani ne, domin ranka da na mahaifinka, aka shirya babban al'amari, yau kuma domin yar shi ta same ka, ya shirya maka gasa, kuma ka zata kayi nasarar kwace dukiyarka ne a wasan farko?
A'a sune suka yi nasarar sake maka kome, kuma sun cimma Yarjejeniyar farko, dan haka dole kabi abin da nace maka, idan ba haka ba wallahi nasarar da zaka samu itace mafarin zubda.....
Yasin idan kuka canko abinda zai faru. Kuna da Pagen dare..... Shin zai yarda da bukatar ta? Taya aka yi tasan abinda yake faruwa?shin tabude sakon Badar ne dama?
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/S20XewskWcb
MAH~NOOR
My First Wife