Chapter 3
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read
MrsUsman400
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Budar bakin ta, cikin kuka tace.
"Wallahi dole yayi min domin ni bana son auren shi!" Cike da mamaki Ummi ta kalleta dai dai tana shiga cikin gidan.
"Kika ce baki son auren da kuka yi? Toh taya haka ya faru?" Kuka ta saka mata, har suka isa cikin gidan, ganin Shibha tayi da gudu, ta rungume ta.
"Aunty Noorh! Me yasa ki kuka? Yaya ne ya dake ki? Ummi dubu yadda?"
"Rufe min ba
i kiyi shiru, ki kaita dakin shi da yake sama," inji Ummi,
Kallonta Samiha tayi cikin fusata tace.
"Wannan ba yarinyar da ta lalata mana kamfanin mu bane?"
"Itace kuma matar shi!" Inji Ummi,
"What???"
"Toh wallahi ba zata zauna mana a gidan mu ba," inji Adeemah,
"Bata da masauki a gidan nan, zoki fita dan abukazan ki."
Inji Hidaya, ta fincikota zasu fita da ita.
"Ina ga kamar nice na zo da ita ko? Tunda Ni ce na shigo da ita babu ruwan ku da ita, kusake ta,kafin raina ya
aci da haukarku." Take suka shiga hankalin su, sakamakon yadda suka ji muryanta, sanin cewa idan ta barta a dakin Mahir ba zata sha ta dadi ba, yasa ta kira Shibha tare da cewa takaita dakinta. Domin tasan halin Yaranta. Suna da ha
in kai. Duk abinda ya sami daya toh kamar ya samu daya ne.
Tunda Shibha ta kai ta, dakin kallon duniya tayi sosai, cikin mamaki tare da al'ajabi take bin ko ina da ido, yadda d'an adam yake rayuwa cikin yancin da salama, Kamshin turaren dakin ne ya cika mata, hancin ta rike bakinta da take lubiyar amai,.da gudu ta nufi hanyar fita, suka yi kicibis da Ummi.
"Ga ban daki can, juya ki shiga"
Da sauri ta shige ban
akin,, tai yita kokarin juye shi,. amma bai fito ba, karshe zama tayi a ban dakin tare da kishimgida barci, tare da kamshin sabulun wankan da na wanke ban dakin yana ratsa ta, sai kuma baza hanci take, cikin kwanciyar hankali.
Idan ran Ummi yayi dubu sai da ya b'aci sosai, kallon Noorh tayi da take barci a ban dakin.
"Yarinya na! Tashi nasan ai kin san babu kyau kwanciya a cikin ban
akin, fito ki kwanta."
Idanun ta ne suka cika da kwalla, tace.
"Ummi bana son kamshin turaren dakin ne."
"Toh shi kenan, zo na kai ki daya dakin."
Haka ta mike jikinta babu kwari, amai take ji amma cikinta babu kome, ta wuce da ita daya bedroom
inta, ta kwantar da ita a saman gadon, sannan ta kira likita.
..... "Shibha gashi ki bata wayarta, don Allah ki tambaye ta meke damun ta, ki tabbatar ta i abinci."
"Insha Allah."
"Amma Yaya yarinyar nan fa tayi maka abubuwa da yawa, me yasa ka taimake ta?"inji Hidaya da Samiha, Adeemah kan ta cika tam kamar zata fashe.
Furza da iskar bakin shi yayi sannan ya juya yana fa
"Kwatsam Allah ya juye min kaunarta, bayan nan bana jin akwai abinda zaku bukata daga gare Ni,.sai dai kar ka yarda naji wani kallon banza ya shiga tsakanin ku da ita. Naji haka toh zan sab'a muku."
Daga haka ya bar gidan, dan wallahi ya rantse ba za a raba shi da matar shi kuma ace kar ya zo ba.
--- tunda likita ya gama ainu ne ainun shi, ya amshi fitsarinta yayi mata duk wani test, ya fita, bai kuma dawowa ba sai dare dake ya saka mata drip, lokacin da yazo ya samu, ya kare tana sallah isha, nan ya mikawa Ummi sakamakon,.bata yi mamaki ba. Dan tun daga daukota ta fahimci danyen ciki ne da ita.
Bata kuma bin ta kanta ba, ta sallami likitan, fada dai na Uwa da d'a Ummi tayi wa Noorh ita da Hajiya, dan sosai suka nuna mata illar abinda suka aikata, tare da mata barazanar sai sun kashe auren, dake yar banza ce bata da hankali, ai kuwa ta sake bakinta ta gayawa Ummi cewa bata son auren dole yayi mata, tare da gaya mata na kwangila ce.
Ita bata tab'a kaunar shi ba, sam bata son shi, kawai bata da yadda ta iya ne, ita don Allah su rabata da cikin jikin ta, amaida mishi cikin shi. Yadda take fadawa Ummi magana tare da niman amata adalci, Yasaka jikin Ummi yayi sanyi, domin ita kanta tasan tunda Mahir ya kasa bin dokar ta ya shigo gidan, tana ganin shi tayi imani ba karamin son Noorh yake ba, ya kuma iya jure duk wani abinda tayi mishi ya zab'e ta, a matsayin abokiyar rayuwar shi, akwai tsananin kauna a ranshi.
Duk wannan Maganar da suke a kunnen Hidaya, dan haka jikin Hajiya da Ummi a sake, suka bar mata d'akin, suna fita hadiya da Samiha suka shiga dakin suka mata wulakancin da tunda take babu wanda ya tab'a mata.
Karewa suka ce mata cikin da take ihun a cire toh ai sun san labarin yadda take rabawa maza,dan haka dan uwansu ba zai zauna da taxi ba fasinja ba.
Sun gaya mata maganar da sai da ta kusan haukacewa, sannan suka barta haka.
Kiran shi Ummi tayi, ta mishi fada sosai tare da mishi iyaka da Noorh, ta kuma mishi magana akan lallai yazo su nemi matar shi, yace wallahi sai ya sake wancan dan shi wannan yake so.
Ita kuma tace mishi idan ta haife shi ya sake wancan, sai ta haramta mishi Noorh, sai dai idan bata raye ya auri Noorh, jin haka sake mutum ne me ilimin addini, tuni ya hakura ya kuma nuna mata tayi mishi duk abinda ya dace amma shi bazai je niman wancan ba.
Jin haka bai wani dame ta ba, domin Noorh ta b'ata mata rai, amma bata son ta gaya mishi gaskiyar abinda tayi mishi balle ya kai su ga samun sab'ani, karshe su dawo su shirya ita su barta da kunyar abinda ya faru.
Dan haka ta mike sosai, gurin Niman A'isha, sanan ta je har jos aka turata Yola, bata gaya mishi ba. Ta dawo gida, a hankalinta kwance bayan kwana biyu, suka tashi har da yaran ta suka nufi yolan inda aka kai su har gidan su Tasleem.
Anan suka fadi abinda ya kawo su, babu tsoron Allah. Baban Tasleem yake kuka tare da gaya musu ai Tasleem ce, su yar su ta jima da rasuwa, itace a lokacin da abin ya faru, yanzun shekaru goma sha biyu kenan, kuma dan uwan shi ne mahaifinta, sun tattauna sosai. Ganin irin kaunar da suka nuna mata, kamar ba mareniya ba, yasa Ummi karban ta, amma ranta bawai ya kwanta bane, haka suka gama abinda zasu yi, sanan suka bukaci Tasleem tazo Lagos a gabatar da bikin auren tunda an tabbatar da auren su yana nan Babu abinda ya faru,
Nan Baban Tasleem ya dire akan lallai a kuma daurin auren, wanda zai kai karshen shekarar da za a shiga, dan haka Ummi take cewa, sabida mareniya an zama daya akwai gida a cikin Estate din su, yazo su zauna acan.
Kunga ne, irin tuwon girma miyar nama, Ummi tayi musu, amma dake mutanen banza ne, basu ki tayin su ba, suka ce zasu zo nan da sati biyu masu zuwa.
--- A ranar suka dawo, anan suke Baje irin abubuwan da ya faru, kallon su Hajiya tayi sanan tace.
"Ni kuwa bana jin wanan abu akan wancan me kama da katakon, nafi jin wani al'amari akan wannan yarinyar na cikin gidan."
Haurawa sama Ummi tayi takai hannu zata bude
akin, ta Abinda Noorh din take fa
"Yaushe nace ina sonka? Me yasa ba zaka sake ni ba, wallahi kaji na rantse duk lokacin da na fita sai na zubda cikin nan. Bana sonka ka gane ma,
idan kun gadama ka auro wacce ta fini MAHIR Hamoud Boualem, Allah sai ya saka min mugu tantirin mara mutunci."
"Ke wacce irin Sha-sha-sha ce? Mijin ki, kike gayawa magana kamar kina yi da sa'ar ki?"
Sam Ummi ta rasa me zata gayawa Noorh ta fahimci halin da Mahir yake ciki tana azabtar dashi.
Kyaleta tayi tare da barin d'akin, wallahi tana masifar jin ciwon abinda Noorh take mishi, kuma bata son ta tsani Noorh sabida Mahir, sam a matsayin ta na Uwa bata son ta fara tsanar matar danta, duk da Matar shi ta fari tana nan toh amma a matsayin ta na second Wife bai dace tana wannan haukar ba, haka ta zuba mata ido.
Sai da ranar Hajiya ta sameta cikin hikima da dabara take gaya mata kuskuren da take aikatawa, tare da nuna mata illar abinda take yi, take jikinta yayi mugun sanyi, sannan ta mata misali da kanta zata ji dadi wani yazo ya gayawa dan da yake cikinta zata ji dad'i, indai ba zata ji dadi ba haka Ummi take ji idan tana aibatan Mahir. Kuka tasaka tare da zuwa study room, ta shiga ta sami Ummi, ta zube a gabanta, tana kuka. Duk sai taji babu dad'i domin kuwa duk uwa ta gari ba zata tab'a barin wannan al'amarin ya tab'a zuciyarta ba, matukar tasan akwai ala
ar jini a danta.
Dan haka tayi mata nasiha, tare da gaya mata nan da sati biyu matar Mahir ta fari zata zo, ita bata yi haka dan ta muzanta mata ba, asalima
addara ce ta hada kome, dan haka ko dan albarkaci Babyn cikinta ta ajiye kome a gefe ta rungume mijinta, idan tana nuna mishi hanyar da wata zata kwace mata shi zata wahala,
Jikinta yayi sanyi amma ta kasa daina kuka, tunda ya gaya mata maganar auren shi take kuka, da matar shi na farko take yawan kuka, ta kalli Ummi cikin kuka tace mata.
"Ban san yadda zan yi ba, don Allah kice ya kaini gurin dangi na, bana son wata rana ayi min gorin rashin dangina."
"Zan mishi, amma kije dakin shi, ina jin yana can tun safe. Ki gaya mishi cikin nutsuwa da hankali, karki yarda ki gaya mishi magana mara dadi, matukar haka ya faru, Am deeply sorry, ba zan sanya shi dole ya rabu dake ba, kuma zan sanya shi dole ya Aika dake ba. Amma duk wani matakin da ya dauka ba zan hana shi ba."
Gyada kai tai, zata fita Ummi tace mata.
"Daga nan ina zaki?"
"Dakin shi."
"Kuma kinyi zaman jami'a? Dalla wuce kiyi wanka, ki gyara jikinki kizo nan na ganki."
Cikin matsanancin kunya, ta wuce ba tare da tayi magana ba, ita dai Ummi son Noorh take wallahi, haka tayi wanka ta shirya tsaf, sannan tazo dakin karatun, murmushi tayi sannan tace mata.
"Ko ke fa? Maza kije ki dafa mishi Black coffee." Sannan ta yi mata fada sosai, tare da nuna mata illar da take wa kanta da cikin jikin ta, haka Noorh ta je kitchen tana aiki taga Adeemah. Bangaje ta Yarinyar tayi, bata kula ba, ta gama abinda zata yi.
"Matsiya ce bai iya samun dama ba, an sake ana ta cin Arziki."
Bata kulata ba, haka ta gama abinda zata yi, ta haura tare da nufar dakin shi, yana zaune a gaban laptop, ya tara Uban kasumba,
sai uwar hancin da suka fito da kasumbar shi, dauke kai yayi sannan ya cigaba da abinda yake.
Ajiye mishi tayi a table din shi, tare da juyawa zata fita, yace mata.
"Wannan rashin darajar da?"
Juyawa tayi kamar zata tsigale shi, sai kuma ta fasa, ya nufi inda yake tana shashekar kuka, bude mata hannun yayi. Da sauri ta isa gare shi, ajiyar zuciya ta sauke cikin kuka tare da kara shigewa jikin shi, tana sha
ar kamshin turaren shi. A hankali yake goga kanshi a bisa kafadar ta, tare da shafa lap
inta, kusan sati biyu, bai sakata a ido ba. Kallon manyan Boons
inta yayi,
a hankali ya zare mata hijab
inta, tare da kallon rigar jikinta, irin net din nane, kana kallon kome ta cikin shi, a hankali ya zare rigar, Allah ya gani yana azabar kewarta, dan haka bai wani ja lamarin yayi nisa ba, ya daura kanshi saman Boons
inta wanda suke shirin zautar da imanin shi, ya shiga aikata musu da sanarwar yana tare dasu. Aikuwa jin murza tare da tab'ayya, sai gasu nan sun mike tarr..
Daga nan kuwa, (Mugu ya sami yar mutane da bindin shi, kar dai garin zungura a zungunro Babyn
) haka ya dauke abar shi zuwa dakin shi, anan yayi ta gurgureta, dama gashi tayi wani irin dumi irin na masu, ta wani irin bala'in ha
ewa, kome na Jikinta ya koma wani iri dumi me shegen dad'i da wani irin armashi, shi kan shi a zaucce yayi ta Binta, kamar ba zai barta ba musamman da yaji tana ambaliya, nan ya kunce mata. Yana tab'ata kadan ya juya zsu huta, kuka tayi shi kamar ranta zai fita,ga ciwon ciki da mara. Wajen karfe biyu tana rike hannun shi cikin kuka tace mishi.
"Ya Mahir, karka cutar da babyn mana, wallahi ina jin abu zai zubo min"
Mai da hannun yayi baya, cikin gurnanin dad'i yace mata.
"Karki damu babu abinda zai zuba, ina tare daku."
Mayye kawai sai ka cinye muruyar ka huta)
Dakyar mayyen karfen ya rabu da karfin ya huta, wani irin ajiyar zuciya ta sauke, tare da lumshe idanun ta, ita kan bata san dadin wannan abin ba, domin bata tab'a fahimtar yadda abin ya
e kallon shi da sunan wahala take, da Mahir zai sassauta mata Tabbas da ta gudu inda tafi wayo, shafa boons
inta yayi cikin nutsuwa, yana kuma kara shigewa jikinta yace.
"Noorh baki samun nutsuwa dani, kawai Ni ke jin dadina Amma ke baki jin kome akan rayuwar mu, lokacin."
"Nifa ba shine matsalata ba, don Allah ka kai ni gurin dangina idan ma ba zaka kai ni ba, ka barni naje gurin su da kaina don Allah."
"Tab! Ki bari idan Allah ya kai mu bayan sallah layya na kai ki, Amma yanzun da kike fama da ciwon laulayin nasan rike min ke zasu yi, ina dalili ina son duk lokacin da na zaga, na kawo miki bindina ku gaida juna."
Kura mishi ido tayi, bakinta ne yake motsin rashin kunya, mik'ewa tayi zaune ta fashe da kuka, tare da jan zanin gadon ta rufe jikinta tana kuka, tare da juya mishi baya, murmushi yayi sannan ya kai hannun shi k'ugunta, yana goga mata gemun shi, cikin rarrashin da yake tafiya da zuciyar mace, ya shiga bata baki, dakyar tayi shiru, sannan suka bar dakin zuwa bayi. Tare suka yi Wanka.
Koda suka fito, taso dawowa d'akinta, amma ya hanata. Yayi ta mata hanya hanya har barci ya dauke ta, yana shafa bayanta....
..... Cikin dabara da hikima, Ummi tayi ta nuna mata yadda zata rike mijinta, tare da kulawa dashi. Amma haka bai hanata rikice musu ba, idan ta tuna da auren shi zai yi da first Wife din shi, bata son shi amma haka take wuni tana kuka, yan uwan shi kuwa dama haushinta suke ji, gashi yazo ta wani shige musu jikin mahaifiyar su da Hajiya, tare da Zoolfah suke mata wulakancin sosai.
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/YXHFir6fUcb
MAH~NOOR
My First Wife