← Book details Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 28 OF 39

Chapter 2

Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 12 min read

MrsUsman400
For You Jikar kulu
BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
Kallon shi tayi jikinta yana rawa, ta juyo gaban shi.
"Zan duk abinda kace don Allah karka kore ni!"
Wani kallon banza yayi mata, tare da dauke kan shi, ganin yadda take kuka sai Yaji haushin abinda yake mata, but halin Noorh da a zamanin
fir'una tazo tabbas. Itama sai Annabi Musa yasha fama.
Dauke kai yayi cikin mugun miskilanci ya cigaba da zarya a falon hannun shi goye a bayan shi, kamar bai san da ita ba, sannan ya d'ago kan shi yana fa
"Zan baki zab'i daga nan zuwa gobe kawai"
Cikin rawan jiki ta karkace kanta tana me cewa.
"Duk abinda kasani zanyi."
Cikin wani irin jan aji, yake kallon smart watch din shi, tare da cewa.
"Na manta sharadin jeki idan na tuna zan gaya miki, amma ki kwana da shirin zaki bar gidan nan gobe."
Kallon shi tayi bakin ta a sake tana share kwalla, cikin damuwa da tsoron karta mishi magana ya bayyana mata, cewa ya fasa yasata jan bakinta tai shiru, shi kuma haka bai mishi dad'i ba, yaso yaga ta ji haushi, amma sai bai ga haka akan face
inta ba, sai ma damuwa da tashin hankali.
Haka ya bari yazo wucewa, ya kai hannun shi ya daki bom-bom
inta, cikin masifa ta juya, ta shiga zazzaga mishi tijara, dariya ne yaso kwace mishi ya kura mata ido, kafin yace mata.
"Ni kike gayawa magana? Daga an d'an make ki sai ki bu
e baki zaki min rashin mutunci, ke ni Ban da zuciyar musulunci, me zanyi da sauran gardawa,.da suka gama lalatawa.
Toh zoki fita min a gida, yau zaki bar gidan nan ba gobe ba."
"Amma, dai kasan abinda kake haramun ne, idan ranka ya b'aci kayi hakuri ba zan kuma ba. Amma don Allah ko bani ba, ka taya matan da basa tare da ahalin su, yana min ciwo idan ka tab'a jikina sai naga dan iyayena basa raye ne."
Duk sai yaji babu dad'i, domin yadda ya fahimce ta, duk abinda za ayi da ita, matukar ba za a tab'a kimarta ba, toh babu abinda zai dame ta, amma matukar aka tab'a kimarta duk sai ta rikice tayi ta fada.
Sab'anin wasu yan matan da kana tab'a su magana ya kare, sai dai ma su nuna maka sun fika zakewa.
Mikewa yayi, ya bar gidan ma baki daya, haka ta wuni cikin damuwa da tararadin abinda tace mishi, kar ya kuma tambaye ta abinda ba zata iya bashi ba, innalillahi wa'inna ilaihi rajioun,ta fadi haka yafi sau goma.
Tsare Mishi hanya Nazzir yayi, cikin isa da iko, bai ce kome ba, yaja motar da baya, da gudu sannan yazo a guje ya daki motar Nazzir sai da ya bugi wata bishiya da aka dasata domin kwalliyar fasalin gidan. Sannan ya wuce abinshi yana gargad'in shi da hannu ya shiga hankalin shi.
Dan haka bayan Ya wuce, ya nufi gidan Ummi ya samu suna hada kaya.
"Ya Mah ba zaka umrah. toh ka shirya Aunty n..."
"Shii! Bana son magana, idan wani yaji fa?" Wuce ta yayi ya haura dakin shi ya kwanta, yana jin sam bai mata adalci ba, sam babu adalci a wannan al'amarin yaso kan shi da yawa, taya za ayi ya sako batu me girma haka?
Anya Dr da Brst basu kai shi sun baro ba kuwa? Toh me zai ce mata? Shi baya son abinda zai kai ga cutarwa ne,.idan al'amarin ya fito, toh tabbas zai iya janyo mishi rikici a kamfanonin shi.
Amma idan ya tuna da, yadda haka fitowar ta zai zama me musu bakandamiya sai yaji nutsuwa a ranshi, sabida yana da shiri na musamman akan Bayyanar da Noorh, shi yasa yake niman hadin kanta, toh ya fahimci. A yadda ya gama tsorata ta, zata iya bashi hadin kai a ruwan sanyi. Dan haka yana gidan har dare sannan zai fita zuwa masalaci, ya hadu da Baban Nazzir, nan ya gaishe shi sannan ya wuce, bayan sun fito sallah isha ne, suke tattaunawa.
Har yake kuma gaya mishi maganar hada shi da Zoolfah, kememe Mahir yace ba zai aure ta ba, abun ya bashi mamaki ya kuma gaya mishi cewa, ai wannan hadin tuntuni ake yi a familyn su, mahaifin shine kawai ya auri Mahaifiyar shi bare,
Mutumin ku yace bai san wannan batun ba, shi matar shi tana nan zuwa gare shi,.idan basu son Zoolfa ta zama karamar
bazawara. Toh su kyale ta, tayi rayuwarta da wani namijin ba shi ba.
Wannan abun yabawa Kawun shi haushi, dama Nazzir yana yawan gaya mishi magana akan Mahir din sai gashi yau ya amince, har zai tafi yace mishi.
"Ko abinda ake gaya min gaskiya ce kana bin maza?"
"Eh duwawun su nake ci. Duk wanda ya Kuskura ya kawo min mace gidana ta duwawunta zan danna mata ciki kuma na mata wulakancin da sai ta gudu da kafarta, karewa ma na kawo maza su zo su taya ni farke duwawunta" Ya gaya mishi haka, sannan ya tafiyar shi, kai tsaye gidan shi ya nufa duk da akwai tafiya me nisa, amma dake ran shi ya b'aci, bai hana shi ganin tazarar tafiyar ba, yana cikin tafiyar kawai sai ganin wani yayi da mashin da mugun gudu yana zuwa dai-dai inda yake kawai yaji an soka mishi wuka za a ja yayi maza yaja da baya, tare da rike hannun mutumin ya dawo dashi baya, sai da ya fadi akan mashin din, yayi kan shi da gudu ya tashi tare da karawa da gudu, jinin da yake zuba a jikin shi ya sa shi bai bi mutumin ba.
Cikin gidan shi ya shiga tare da rufe ko ina da security, sannan ya nufi ciki yana jin jiri.
A hankali ya isa har cikin falon, tana zaune taga shigowar shi da sauri ta mike, kamar wanda yasha wani abu haka yayi kanta sai da suka mannu da bango, bakin su ya hadu da juna, tare da
sumbatar juna, ita kanta b'ata tab'a kawo haka ba, sosai ya manne mata, yana sumbatar bakin ta, duk yadda taso ta raba shi daga jikinta yaki, da kan shi ya.janye bakin shi.
"Ki bar ture ni! Jiri nake ji an yanke ni."
Kai hannunta tayi kan cikin shi taji damshi, da sauri ta d'ago hannun ta tayi tare da zaro idanu, bakin ta na rawa tace.
"It's blood!"
Sake shigewa jikin ta yayi tare da matseta.
"Suna son kashe ni ne!"
"Su waye?"
Ta tambaya a raunane, tare da kallon shi.
"Ban san su ba, amma tabbas zan mutu!"
"Don Allah ka rufa min Asiri, karka manta kace zaka kafa min sharadin, don Allah karka rufe idanunka. Kalle ni."
Abin dariya, haka tayi ta mishi shirme, shi kuma dama haka yake so, ya sami abinda zai bashi damar shiga jikin ta, idan ta ga yana lumshe idanunshi zata fara girgiza shi har sai ya bude idanun shi.
Bata waya yayi ta kira mishi Dr, can yazo ya duba shi tare da mishi dinki, basu guri tayi.
"Meye ma'anar haka?"
"Wallahi ban sani ba, kawai dai sun yanke Ni ne, kuma ba zan ce maka ga wanda yayi min haka ba."
"Toh kuwa ya dace a saka security Camera a unguwar baki daya, yadda zai taimaka gurin gano masu aikata laifi."
"Toh zan duba."
"Gobe za a fara azumi baka cewa wancan Yarinyar kome ba."
Lumshe idanun shi yayi tare da cewa.
"Zan mata domin har yanzun tana jiran sharadi na da zan gindaya mata. Nafi son idan su Ummi suka bar kasar ne, amma idan suna nan ba zanji dad'in isar da nufi na ba."
Jinjina kai yayi sannan, ya hada kayan shi tare da musu sallama, yana fita Noorh ta shigo da fruit salat, tare da Farfesun kifi, wanda tayi ne dan kanta amma ta juye mishi bata sani ba ko zai ci, tunda ta kawo mishi yana kallon yadda fuskarta yayi jajjur, tana mika mishi kanta a sunkuye. Yana amsa yaji saukar kwalla me zafi akan hannun shi.
Rike abincin yayi da hannu daya, sannan ya riko hannunta, ya ajiye abincin a saman gadon shi ita kuma yayi mata masauki a kan cinyar shi.
"Kuka na me?"
"Ba kai ne kake cewa zaka mutu ba? Kuma idan ka mutu bani da kowa, waye zai mai dani gida? Sai fatar mutuwa kakewa kanka."
"Do you love me?"
Kamar wanda ya watsa mata hot water, ta mike har da karkad'e jikinta, tana zabga mishi harara.
"Ubangiji ya yaye min, Allah yayi min tsari da soyayyarka, ai mafi girman kuskuren da zan tabka kenan a rayuwata,"
Kura mata ido yayi, tab'e baki yayi cikin nutsuwa ya fara shan ruwan farfesun kifin. Yana sha yana yatsina fuska,karshe dire mata abinta yayi cikin nutsuwa yace mata.
"Ki fara niman inda zaki, domin gobe zamu tafi Umrah da family na."
Kura mishi ido tayi cikin jin haushi tace mishi.
"Babu inda zani, sai ka gaya min meye nufinka da Ni."
"Zaki bar gidan nan kuwa, tunda harshenki kamaninki"
"Wallahi ba zan bar gidan nan ba, gwara ma tun wuri kasan nayi dani."
"Fitar min a daki!"
"Babu inda zani!"
Yunkurin mik'ewa yayi, cikin sauri yace.
"Ya Ilahi, zan mutu!"
Lokaci guda ya shiga vibret, zaka rantse mutuwar zai yi,.har shure
kafin kace kwabo Noorh ta birkice karshe yada kai yayi kamar wanda ya sheka lahira, da gaske.
Wani irin kuka ne ya kwace mata ta haura saman gadon, tana jijjiga shi mamalam yana jin kanshi a jikinta tuni ya wani lafe a kirjinta, shafa kanshi take tare da sheshrkar kuka. Tana cewa.
"Don Allah karka min haka, ka tashi kaji ni ban sha'awan soyayya ne, nafi son na ganni cikin familyna daga baya kome zai iya faruwa,.kuma ka fahimci abinda zance Wallahi iyayenka ba zasu amshe ni ba, don Allah kar mu b'ata lokacin mu a san zuciya mana."
Wani irin murza kan shi yayi a boons
inta, cikin wani shauki yana kuma matse ta, a kirji shi kallon fuskar shi tayi ganin yadda yake squeezing din kirjinta da kanshi cikin wani irin yanayi me shegen dad'i, a karon farko da haka ya tab'a lafiyarta, narkewa ne tayi tare da sauke wani kasalalliyar nishi, hawaye na zuba sosai daga idanunta.
"Sir Mahir! Zina jin dadin ta na minti goma kacal ne, karka manta ba iya goben na zaka rusa ba, hatta na jikan jikarka ka lalata tarbiyyar su baki daya.
Idan jikina shine sharadin ka, zan baka ni dai ka taimaka min na bar kasar nan."
Kamar wanda aka watsa mishi ruwan sanyi, haka ya janye daga jikin ta,
a hankali ta gyara zaman rigar ta, zata mike ya rike hannunta, suna kallon juna.
"Akwai aikin da zamu yi! Tare da ke, ba Alfarmar ki nake nima ba, sai dai kije kiyi tunanin haka. Kin tab'a yin aikin da aka biyaki million daya zuwa sama."
Girgiza kai yayi, murmushi yayi sannan yace mata.
"Zan baki miliyan ashirin kawai ina Son muyi cantract marriage."
A firgice ta mike jikinta yana rawa, tare da duk wani abu na jikinta, kuka ne ya kwace mata tana girgiza kanta, zama tayi tana kallon yadda yake kallonta.
"Ka rufa min Asiri, wallahi don't do dis for me, don Allah ka rufa min asiri, aurena yana nufin zanyi maka biyayya karka same ni a mara daraja."
"Ok zaki iya tafi abinki," ya fa
a mata tare da dauko mata passport dinta da kudin da zata iya yin kome. Ganin yadda lokaci guda ya dauke kan shi ranshi yana b'ace, amma yaki nuna mata damuwa akan rashin amincewa.
Kallon kudin cikin tashin hankali, ganin zata cika mishi kunne, ya mike yana cizon lips d'inshi ya mike, da d'ago ta ya fitar da ita ya tura ta.
Rufe kofar dakin yayi, cikin jin haushin amma, dake yasan yadda zai bi da ita, dan haka ya share ta, tayi ta buga mishi kofa ya kulata yaki.
Zama tayi a bakin kofar dakin shi, tana kuka ta rasa yadda zata yi da rayuwarta, taya zata iya yarda da wannan tashin hankalin. Har kusan sha daya na dare ya fito, ya ganta rakub'e a jikin kofar dakin shi, dauke kai yayi abin shi ya nufi kitchen ya dauki abinda zai yi sha Black coffee.
Ya dawo ya wuce abin shi.
Washi gari da Asuba ya tashi zai yi sahoor ya same ta a kitchen, bai kalle ta ba ya ajiye kayan abincin jiya ya fara kokarin wankewa ta kai hannu zata amsa wani irin kallon banza yayi mata, wanda ya sanya ta zare hannunta, haka ya gama abinda zai yi ya dama hollandia custard ya zuba madara, sannan ya juya ya bar mata kitchen
in, sai da ta fashe da kuka, ta farka tun 3:30 take mishi abin sahoor, amma ya share ta ya nufi dakin shi, haka ta gama ta juye tea kawai tasha, ta kwanta tana kuka.
Da gari ya waye
ma haka ya shirya tare da
aukar wasu abubuwan shi ya fita abin shi, yaje ya raka su Ummi Airport, haka ta wuni har yamma.
Haka ta ha
a abin bude baki kala kala, ta shirya mishi table,
Har aka sha ruwa bai zo ba, haka tayi kuka kamar ranta zai fita, sai da ciwon ta ya fara
arin tashi, domin har ta fara jin wasu alamomin lissafinta yana kuncewa, ta zube a falon.
Sanyin asuba, ya tadda ita ta tashi bai dawo ba, wasa wasa. Mahir ya dauke wuta abin shi.ga kayan abinci da kome ya bar mata, wallahi baya tako inda take.
Ta lalace ga baki daya, ga azumi, sai da aka yi Azumi goma sha biyar, ranar ta saka aranta zata amince da abinda ya ce mata. Dan haka ta zauna da shirin idan
yazo zata amince.
Ranar da aka kai azumi sha bakwai da asuba, ya shigo tun daga bakin kofar shiga yaji zazzakar muryan ta yana karanta suratul kahf, ajiyar zuciya ya sauke tare da sake murmushin jin dadi, tare da godewa Allah da ya bashi ita a matsayin matar da zai aura.
Haka ya shiga har cikin gidan ya gama abinda zai yi,
ya leka bakin kofar ta, tare da tura kofar d'akin, da sauri ta kalle shi tare da ajiye Alqur'an, ta mike zuwa gaban shi, kuka tasa mishi tare da rike hannun shi.
"Sir Mahir na amince, amma don Allah don ruined my pride, ban tab'a zina ba, don Allah karka nime abinda yafi haka bayan auren tunda ba auren da zamu zauna bane na har abada."
*Yarinya Auren mu, mutu ka raba ne, domin wallahi bani sake ki sai dai mu mutu da auren mu! Ni ba sha-sha-sha bane*
Kukan da take ya kalle ta, tare da d'aga mata hannu, "ni ba jikinki bane a gaba ba, akwai yan matan da suka fiki kome, kuma da kike gaya min, you Are virgin meye matsalata da virginity dinki, ko da yake akwai fake hyme ana sayarwa a kasuwa waye ya sani ko shi kika saya
zaki makala wato ga Womaniser mayen mata,.wanda bai san kome ba sai d'aga under din mata me zanyi da virgin din karya, wanda kika gama rabawa su Aysar Haladu mtsew da Manager shine zaki wani sani a gaba da maganar banza"
Haka yayi ta gaza mata magana marasa dad'i tare da nuna mata shi ba mayen mata bane, kuma shi kan ma ya fasa cantract marriage din ta ha
a kayanta ta bar Mishi gidan shi, domin jibi su Ummi zasu dawo...
banza mugu Noorh kika ganin Jalala,...
Zan fita Unguwa kuyi hakuri da 2.5k Words, wallahi ina da uzuri nake yankewa nayi typing,. amma dayawan ku,.suna rena pagen jiya 3k na baku ga.. kuma kuna bukatar more
kuyi har sau biyu a rana
gaskiya bazan iya baku two Eposide ba kawai ku more wannan ma... Sorry Guys bye..
[1/23, 11:09 AM] Addah Ramlat MANGA: https://my.w.tt/0MkedfO4Ocb
MAH~NOOR
My First Wife
Chapter 28 · 0% Book details