Chapter 1
Mah Noor My First Wife Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
MrsUsman400
Free book
For You Jikar kulu
Hmm
Murmushi nayi mishi tare, zama na daura d'aya akan daya, ina kallon shi, tare da murmushi. Huci yake amma zuwan wani mutum naga fuskar shi ta sake, tare da mika mishi hannu, kawai ji nayi jikina yayi sanyi, a duk lokacin da na d'ago kai na kalle su, zanga suna hirar su alamar ma basu damu da ni ba.
Kai musu abin sha Waiter yayi, sannan ya koma ya kawo min nima kamar ba zan sha ba, na amsa sannan na d'an kurb'a, na zauna ina kallon yadda ake abubuwa kafin na ji yau ina sha'awar bu
e sakon wayata, a hankali na fara duba email. Jin ana hayaniya ya sani hakura da shi na mike tsaye tare da kokarin barin gurin, ban daki na nufa sannan nayi uzurina kafin na fito zan bar gurin.
.. juyawa nayi tare da kallon shi, yana tare da mutane, haka kawai nake jin kamar kar na bar gurin sai naga ya bar gurin, amma tsabar na yarda da kaina na juya nayi tafiya ta, sai da na fita naga garin ya fara duhu, dan haka na d'an kara sauri kasancewar dare ya fara yi, gashi babu abin hawa, a hankali nake kallon rufaffun shagunan dake gefe da gefe, kamar na fasa ihu domin gurin da nake babu kowa sai wucewar ababen hawa, nayi tafiya me nisa kafin na isa wani unguwa babu mutane a layin sai dai motar bus, da wasu kartin maza suna tsaye tare da shaye shaye, jin cikina nayi, ya hautsine.
Ina isowa inda suke, suka ce.
"Barka dai Yar jarida!" Ji nayi cikina ya kulle. Kirjina yana bugawa tare da tsallen da zuciya ta take, had'iye yayi nayi sannan ina ji daya su yana cewa.
"Sir! Gata nan zamu kai ta!"
"Zo ki shiga!"
Juyawa nayi zan fasa ihu, sai ji nayi kamar sun samun wani abu a fuska na, Atishawa nai sannan na zube a gurin.
---
Yana gama abinda zai yi ya juya tare da barin gurin, bayan yayi sallama da mutanen, tun daga nesa ya hango jakarta da takalminta, dauke kai yayi har suka isa gurin, har sun wucce kawai yaji zuciyarshi ta kasa samun sukuni, dawowa yasa Wali yayi sannan ya fita daga motar, ya iso gurin kayanta. Abinda ya fara kiran yan sanda.
Cikin abin bai fi awa daya ba, b'atar Noorh ya zaga ko ina, lokaci
alilan, aka shiga nimanta.
Duk tambayar da ya dace anyi, sai dai a take wasu suka bada shaidan shi yasa aka dauke ta, dan abinda take Mishi, wasu kuma suka ce bai bar gurin ba sai bayan tafiyar ta da dogon lokaci ya fito.
Cikin awa daya kalmar Mahir ta daure shi, yayinda Yan jarida suka Mishi caaa, take akayi amfani da hakan domin a yake shi sai an kai shi kasa.
***
Barci take hankalinta kwance, kawai taji saukar ruwan sanyi, wani bahagon ajiyar zuciya ta ta sauke, a tsaye suke a gabanta fuskokin su a rufe, a hankali ta mike da jikakken kayan jikinta, doguwar riga ce fara kai, sai wando iya gwiwar ta, a cikin rigar. Sai Pink bra da ta saka, wanda ya dace da shigar ta, ruwa da aka kwara mata ya fitar da baiwar da Allah yayi mata, domin bra
inta irin me net din nan ne har kana hango nipples
inta,
da suke mike curr.
Had'iye yawu suka yi tare da kallon yadda take diga,.gamon gashin kanta ya warware, niman hanyar fita take, tana kallon bayanta. Gammmm taji saukar wani abu kamar karfe a kanta, zubewa tayi tana kallon Manager ya bude abun fuskar shi tare da Aysar Haladu, suka fashe da dariya, na ukun ne bai bude fuskar shi ba, shigowar na gudun su lokacin ta suma ya d'aga rufin fuskar shi Nazzir.
Kiran wayar shi Mahir yayi sannan ya saka wayar a kunnen shi.
"Lion Man! Lafiya?"
"Yarinayr nan an sace ta! Kuma Ni nayi mata barazana..don Allah kayi wani abu! Ko kuma nayi wani abu, dan wallahi na kama wanda ya sace yarinyar nan wallahi Allah sai na kashe shi.!"
Kai leg din shi yayi tare da kai mata duka a cikinta, ya cigaba da dukarta, sai da ta farka, sannan ya rufe fuskar shi, kana ya saka glass akan idanun shi, cikin wani irin tsoro da mugun ciwo ta fara ja da baya, sai a lokacin ta fahimci Abinda Badar yake gaya mata.
_Duk yadda kike tsammani abun ba haka bane! Sir Mahir bai san kome ba! Bai san abinda yake faruwa ba! Karki yarda da kowa dan zasu cuce ki, yadda muke kallon abu ba haka bane Sir Mahir bai san kome._
Wannan shine abinda ya gaya mata, dake akwai wutar tsanar Mahir bata fahimci haka ba, tana son magana amma ta kasa, zunzurutun shock da tayi dasu.
Wai da taga fuskar Nazzir mutuwa zata yi, dan haka yana cikin waya ta shiga
arin danna mishi ihu, da sauri suka kuma rufeta da duka.
"Kin gama mana aikin mu, me zamu yi dake? Dan haka zamu yi maneji da ke, zamu amshi abinda muke bukata daga gare ki."
Dan haka suka kamota tare da rufeta da duka, kuma bawai da hannu ba da katako, sai da suka ga bata motsi sannan Manager ya shiga
arin yaga rigarta tare da kokarin sai ya tab'a wandon ta kuwa shure shi, dan haka ta kuma cigaba da dukarta, karshe da suka gama kai ta wani dakin beraye suka yi sannan suka yi tafiyar su.
hankalin Mahir Hamoud Boualem, idan yayi dubu ta tashi, duk inda yake saka ran shi zai same ta, dan haka aka shiga nimanta tare da Nazzir da abokan aikin shi. A sanadin b'atar Noorh aka dakatar da shi tafiyar da zai yi, amma ya koma Lagos, dan dole ya hana idanun shi barci, sakamakon niman ta ko magana ma ya daina, sannan kullum da ita yake yawo.yaje har gidan su, abin bakin ciki suka ce ba yarsu nace tsintar ta suka yi dan sun san koda ta dawo zai yi wuya su yarda ta zauna a gurin su.
Zuba musu ido yayi sannan yace musu.
"Kuna nufin marainiya ce?"
Tab'e bakin Baban Tasleem yayi sannan yace Mishi.
" Gaskiya labarin yarinyar yana da nisa, sannan muma tsintarta muka yi dan haka idan ka ganta kayi mata abinda tayi maka karka damu, mu ma idan tazo koranta zamu yi dan ba yar mu bace"
Wannan furicin da suka yi, basu yi tunanin zai zame musu damuwa nan gaba ba, da wannan Mahir ya bar gidan, gashi bai da number ta, komawa yayi suka bashi number ta da kyar, sannan ya shiga nimanta.
Tare da niman wani tsohon abokin shi da suka yi aiki a Afghanistan ya tura Mishi ya taimaka mishi da binciken inda take, maganar gaskiya Mahir ya damu, domin zargin shi da ake shi ya sace ta, kuma ya kasa cewa kome fatar shi ya ganta ya ci qaniyarta yadda sai ta gane bata da hankali.
Lauyoyyin Ummin ta dauka Mishi aka kuma turo shi domin ana niman a b'ata Mishi suna sosai, sannan aka shiga niman ta tare da jiran ko mutanen zasu bukaci wani abu Kafin su saketa.
A gefe guda ana tracking number ta, wanda aka tabbatar tana cikin garin a wani gurin can. Sanan kuma Mahir da kanshi ya bada sana'arwa duk wanda ya same ta, ya bada ladar miliyan uku. Idan kuma mutanen da suka yi garkuwa da ita zasu ji, haka ce ta faru, domin kuwa suna jin labarin haka suka turo gidan tv Gaskiya ta Fi Kwabo, akan matu
ar yana son su sake ta, sai ya rufe Kamfanin shi.
Sun bashi nan da awa ashirin da hudu. Shiru yayi sannan yacewa Nazzir.
"Ni kuma a cikin awa ashirin da hudu, zan fito da ita, amma ba zan rufe kamfanina ba!" Dan haka ya fita ya bar Office din shi, Nazzir yabi shi da hararar mugunta. Yana fa
in.
"Zaka mutu kuwa."
Lokacin da ya kira Annur, ya gaya mishi layinta yana gab da tsinkewa, dan haka yayi maza ta tafi inda take kafin kome ya tsaya mata. Haka ya koma gida tare da sauya kayan shi bai dauki wali ba ya fita tare da niman wata motar haya, ya biya me motar kudi masu yawa, sannan ya amshi motar yace zai dawo Mishi da ita idan ya gama abinda yake son zai dawo Mishi da Motar.
yau kwana biyar kenan, dakyar ta tashi da tsamin jiki, dan Allah ya taimaka sun bar kofar d'akin a bu
e, duba wayarta tayi da yake cikin aljuhun wandon ta, shafa ciwon da yake jikinta tai, sakamakon sake mata kare da akayi juya ya cije ta, bayan ya gama yagalgala mata kayan jikinta.
Dakyar bra
inta yake rike da Beautiful Boons
inta wanda ya gama shan matsar Manager yana yi yana marinta, tare da gaya mata ta wuce limit, shi yasa suke mata wannan u
ubar, sannan ba Mahir yace zai zo neminta ba, kafin nan sai sun yagalgala namarta.
Wani irin kuka ta saka, tare da kaicon rayuwarta, domin a yanzun da take jin Manager yana fadar sune suka turo mata kome tare da kashe Badar da saka hannun manyan shi, yasata tausayin Mahir, ga baki daya taji tsanar kanta da kanta, tana me niman ina zata ganshi ta roke shi ya yafe mata. Kallon kofar tayi taji alamar suna barci, mik'ewa tayi tana kokarin duba wayarta gashi network
inta babu kyau, jijjiga wayar tayi tare da mikewa tana dingishi tana niman network sai ya fito sai ya
auke.
Da sauri ta kalli kofar tare da lek'awa, taga duk sun kwanta, sakamakon shan giya da suka yi.
A hankali ta fito tana bin bango, dan bayan kafarta zuwa agarar ta a kumbure suke, a hankali take sand'a har ta bar cikin falon, a gurin bude kofar ne kuma ake yinta, domin taga key din a kan Center table, takawa tayi ta isa gurin. Tana kai hannunta aka rike tare da magagin maye yace mata.
"Idan ka bu
e ka rufe!"
Gyada kai tayi sannan ta dauka tana juyawa dayan su na mik'ewa, ya kura mata ido. Sannan ya koma ya kwanta,
tana tsall
eke wani, ya kama kafarta.
"Karki tafi, masoyi ta." Ya fisgo ta, kasa rintsa idanunta tayi sannan ta samu ta kwace kanta.
Tana bu
e kofar ta rufe su ta cikin gidan, hango wasu guda biyu tayi suma sun sha sosai, dan haka taga rigar dayan su a shanya, ta dauka ta saka, tare da wani katon wando, tana sakawa ta fito nan ta ga wani karen da yafi na ciki girma, juyawa tayi ta koma da baya, Bayan gidan ta koma ta sami wani drum, ta haura da taimakon lada,ta haye hango nisar kasa da saman tayi tasan matukar ta diro ta kare mata, wani irin kuka ne ya kwace mata..yayinda zuciyarta ya kasu biyu, ta koma cikin gidan ne ta zauna su yi mata abinda zasu yi ko kuma ta dira koda ba zata rayu ba.( Toh ga inda ake yinta har naga yadda zasu cinye ta
) please Voting karku sani jin kasalar rubutun mana, jiya tsabar naga babu Voting ne naki typing fa
Alqur'an idan aka Cigaba da tafiya haka zan ware abuna.
#Mahir
#Noorh
#Nazzir
#Taslem....
MAH~NOOR
My First Wife