← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 12

Sashe 9

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Cikin bacin Rai d hucci y fice y bar Mata room d'in y koma nashi dama y biyotane dan ya samu ke
ewa da ita a matsayin ta na matar shi gonar shi maybe yanaso y d'an kare yawa saboda halin bu
ata, Amma haka ya ha
ura ya bar mata
akin ,kunde gane ,toh t Bata Mai Rai y hadiye abinsa y koma nashi daki Yana shiga yasa key ma dan Ko Ganin ta baya son yi in y cigaba da zama kusa d ita kuma komai na iya faruwa.

Haka aka barta d lissafi , cikin mutuwar jiki t tashi ,ta d'auki Noor takaishi d'akin su , sanan ta d'au Haneef taje t kwantar dashi kusa d Noor ,sbd
acin Rai Tama manta ko addu'a Bata musu ba dama bata saba ba (sakaci d shirme ,kiyayewa ai yafi Allah na Nan)
Yara under 5 yrs a d'aki su kadai babu nuna musu addu'a ko basu kariyar d addini y tanadar.

Ranar kwanan bacin Rai tayi , gashi tanason Jin dumin mijin ta matu
a Ko Bata yadda da shi ba yana dai bata kariya in tana tare da shi, ga girman Kai Yana addabarta , bare taje t nemi sulhu , Abin takaicin Ta
i yadda tayi *KUSKURE* haka t kwana cikin zullimi d tunani dakyar bacci y Dan dauketa harda mafarkai ta dingayi Gashi gani take shi ya fita laifi.

Da safe , Indo d su twins suka tashi suka shirya komai na break , cikin
warewa d birgewa , dake d wuri zasu fita zuwa gdn Ammy Dan yau acan zasu kwana ma ,Dan yau d'aurin AURE da dadare Kuma za Ayi dinner wacce ta gaji d had'uwa dan yau babu sau
i Hijira zasu ma gidan.

Da Asuba ko ta kan NAWAL be bi ba, itama ta
i bi ta kanshi a lissafin ta ko ta dalilin biki zasu shirya ze neme ta.

Safwan d NAWAL dai sama _sama ake ,Amman sunki Bari jama'ar gdn su gane hakan musamman shi d ya fita tunani duk d huzna taso gano hakan Amman suka hana ta
ofar da zata gane.

Sunyi break lpy , Dady su Noor y koma bedroom d'inshi ya fesa wanka yaci wata d'anyar gezna Mai ruwan Zuma tanata kyali Riga d malummalun adon malum malun din iri d'aya d hular kanta takalmi d agogon sa masu tsada ne ga wani zoben azurfan sa sheki yakeyi ayatsan sa ya feshe jikin sa d turaruka sunkai 4 Yana Shirin fita Dan barin gidan ba tare da ya nemi matar gidan ba.

Momyn su Noor ta shigo d'akin , har y gotta ta ze wuce ta Sha gaban shi , ya tsaya , cikin narkarkiyar murya tace dadyn Noor wai meye haka?"
Y kalleta yace" kamar yaya da akayi me?"
Ta ce" Abin d kakemin Mana?"Ya sake cewa" me nayi Miki kuma?

"
Cikin shagwaba tace" kafa sani kanata wani shareni hakama jiya kaki kwana..."
sai kuka y kwace Mata t fad'a jikin shi Tana shashekar kuka na
irsa da makirci.

Abin ka d masoya ,duk yadda yaso fuzge ta ko ya ture ta zuciya da gangar jikin shi sun
i bashi ha
in kai tuni yaji kukan har cikin ranshi ,gashi y tsani kuka arayuwar shi musamman Nata, Dan haka besan San lokacin da ya matseta a cikin jikin shi Yana Dan dukan bayanta d shafa Bayan ta ba Alamar rarashi.

Jin taci gaba d narkewa kamar zata kule kirjin shi ,yasa y talabo ta Yana cemata tayi"toh Ai Kece da abin haushi dole sai kin
ular da mutum ga Taurin kai kiyi laifi ki
i kar
an kuskure Ki, yi shiru to"
ta yadda tayi lefi ,haka t d'ago da kyar ta Fara bashi hakuri , cikin lokacin kankani , yace "y wuce ki gyara ki dinga kula d kanki d hidiman iyalin Ki ba Komai zaki sakar ma mai aiki ba ni naki ne bana mai aiki ba ko nata ne kin bar mata ni?"
Ta wani
ago kai a firgice, tana mai wani kallon mugun kishin shi na taso mata.

"to mai da wu
ar ni naki ne ke ka
ai til jannah Ki gyara Rayuwar Auren mu pls Dan Allah sai mu sami daidai to bana so abin d ya faru jiya na sake jin shi, kuma ina binki bashi hakki na da kika hanani"
Fuska ta rufe a
irji shi "toh kayi ha
uri Amman sai mun gama bikin yayan mu insha Allah zan gyara dadyn su Noor"
"au SAFWAN dai"
"a'a dadyn su noor dai" ta mai mai ta.

"au kin gyara?"
"ba dole na ba ma" tana mai nuna mai wani musulmin so.

Shikenan komai y canja ,ganin zata
ata Mai kwaliya y dagota y Bata tissue yace t goge fuskar ta d guntun hawayen dg baya ma y karba y goge Mata hawayen , gudun Kar t shagalar dashi gashi y gama shiri ,ya lalab'ata , yace" za muje wani waje ne daga can zamu wuce gun d'aurin AURE Kar Ki
arya min alwala ki makarar dani "
" sai munn had'u gdn Ammy Kinji Ki kular min da kanki da yarana"cikin birgewa da matsanaicin kewar juna suka rabu tamai rakiya har bakin mota, ji tayi kamar ta bishi haka t dawo bedroom
inta dan ta gama nata Shirin yara kuma boyi_boyi ta shirya su.

Su ko su Noor d Haneef tuni Indo t gama musu wanka t gyara su tasan aikin tane , ussaina Kuma t sa musu Kaya t gyara su tsaf suka fito suna ta baza
amshi ana ta musu hoto d Jan su ajiki dan sun saba d kowa dake gidan yanzu banda huzna da bata jansu Sai taga dadyn su.

Huzna,suhaima,Asmy,hassana,usaina,duk sun gama shiri sun tsantsara kwaliya t agani ayaba , kafin suje gdn Ammy me kwaliya t sake tatso musu kyan su in zasu canja Kaya.

Indo ma tayi wanka ta saka material d'inta d'inkin bubu dinan tayi kyau b lefi kayan d su twins suka Dinka Mata Ankon dinner shiko ta sashi a Leda se a gdn Ammy zatasa .

Koda suka fito gaba
ayan su Dan tafiya, momyn Noor d huzna d suka ga Indo seda sukayi mamaki ,suka San Ashe kwaliya d kowace mace dacewa yakeyi Amman Basu yaba Ba.

Suka nufi inda driver yake , suka shiga y jasu sai gdn Ammy uwar ango kakar su Noor uwa ga twins.
[27/02, 5:58
am] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na shad'aya
Isar su gdn Ammy , lokacin gd y d'inke d jama'a 'yan uwa da abokanen Arziki anata Shirin tafiya d'aurin Aure Maza, Mata kuwa nata kai kawo da
arin ganin komai ya tafi daida.

Bayan sun gama gaisawa d baki maza d sukazo daga garuruwa har ma na cikin garin ,sai su mommy noor d su twins suka wuce cikin gidan.

"Nan ma gaisuwa suka shiga yi, anata raha kowa ka gani cikin farin ciki yake fuskar sa cike d annuri da walwala.

Suna gama gagaisawa ,suka Kama shirye _shiryen abubuwan d 'yan d'aurin Auren zasu buk'ata Kama d su Abinci , snacks , drinks, duk da Dai oder wasu aka bayar ,wasu ankawo wasu Kuma ba su karaso ba Amman suna hanya dan akwai na
an reception.

Gida y cika yayi taf , a haraban gdn ansa canopy chairs d rumfa.

Ana gana d'aura Aure , Ango bakinsa har kunne, shida abokanen sa suka dungumo zuwa gidan, kusa d gdn su Ammy y shiga d jama'ar sa dake Akwai abokin sa gdn Kuma sun Saba sosai yana da girman compound ,gdn Ammy sai ya barma ba
in su Abba da sauran family sa.

Ango yayi kyau ya ci d'anyar gezna shi shima kusan irin d'inkin su d'aya d k'anin shi SAFWAN dan Shi ya musu.

Tun shigar su gdn , momyn su noor take sa Indo Aiki irin ita gata da mai mata hidima wani abun ma d gadara ko Abu taga an zubar ko Ana neman Wanda ze gyara wani Abu duk d Akwai masu tayasu Aiki amman sai tace ga Indo , har wani uban wanke wanke tace wai taje tayi sai da akace" aa ki Bari Akwai masu yi ai aikin ya mata yawa" sanan ta hak'ura badan ranta yaso ba, irin ta bada umarni an da katar d ita.

Ga su Noor da ta Jona mata wai ta dinga kula da shige da ficen su ta sakar Mata komai har kayan da zasu canja indon taba bag clothes din nasu wai da sun Bata ta cire ta canja musu , Indo ba yadda ta iya haka ta kar
i aikin ta take ta fama.

Anata faman yawo da snacks , drinks, Ruwan rubber ga girki anata kwasa 'yan d'aurin Aure sun dawo , anata wula
anta kaza d Naman rago harma na saa ranar nama sun gane kuren su a bikin Ahmad,
Hidima tayi hidima , indo ta
ace ma ganin momyn su Noor Dan inba haka ba bazata barta takai ko lomar Abinci bakin ta ba ,Amman Tana kula da movement d'in su Haneef ,amman ko da wasa Ta
i yadda su zauna inuwa d'aya da Uwar
akin ta momyn su noor, gashi su hassana Basu Sami zama ba bare su dinga tare Mata wani wahalan idan momyn su Noor ta Mata Dan haka Indo ta shiga wasan
uya da ita Dan ta samu ta huta itama ta sha
i iskar
an ci kamar kowa.

Wuni akayi Ana ciye-ciye da shaye-shaye Amman n drinks fa ,Anyi kodimo iya kodimo har yamma ta gabato aka Fara maganar dinner da za a gabatar da daddare .

Kafin Lokacin tafiya dinner Indo ta canjama Noor da Haneef Kaya kusan so hu
u sha'anin su kawai suke yi ,abinka da yaro .

Su hassana,ussaina,Asmy,suhaima,huzna sun Sha makeup sun canja Kaya Suma kusan kala uku 3 uku sun Sha kyau sosai .

Magriba tayi ,wasu sunyi sallah wasu ko bansan yaushe zasuyi ba Dan kunsan Akwai masu kara'in sallah a abiki (wa'iyazubillah) Kar kwaliya ta goge Allah yasa mugane Ya ganar da masu yin hakan.
Chapter 9 · 0% Book details