Sashe 8
Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko ajikin ta Bata Samu tmby su ba tunda ba ita ta haifo ta ba ,Allah y kyauta ,Ameen.
Indo intama hankalin t kwance sakamakon tarbar d ta samu gun hasana ,dama Dan ta momyn su Noor bajanta take ajiki ba in t ganta ma takura zatayi Dan haka , yanayin y Mata dad'i ,t cigaba d kale kalen ta ,Tana t ganin d'aurin Dan kwali d kwaliya kala kala harda t Al'janu ma , ga daururuka Suma ,dama tanaso taga Tana kashe d'aurin d'an kwali y bada ma'ana d'inan .
can kayan motsa bakin t ganin gayun wajen ma Wanda sukafita had'uwa sun zage sunata kwasar gara Dan haka itama t d'an bude cikin ta fara aikawa cikin Nutsuwa d d'ari dari.
Can waje y rincabe anzo kamun Amarya , ga wani kid'a da ya gauraye wajen masu rawa nayi masu liki nayi masu feshe Amarya d turaren nayi aka dinga raba mayan kyaututuka , usaina ta ja Indo wajen Amarya SUFAYYA Dan su gaisa ,cikin fara'a ta karbeta suka gaisa usaina t karban Mata kyaututukanta t bata,Indo nata godia d yaba karamci irin nasu twins ,har take cewa ita dama a gdn su take Aiki tasan da taga gata , sanan ta ba hassana key d'in gdn momyn su Noor tace t Bata ita zataje t gaishe d Inna t kwana biyu bataje ba ,hassana tace toh har t Kara Mata su snacks tace t kaima Inna ,Aiko Indo tayi ta godiya sanan t fice daga wajen gaba d'aya t tari napep sai gdn innata itama t kwashi gara .
Hassna taba mommyn su Noor makulin t karba tayi kawai b tare d t tambayi lpy Indo ko Ina take ba ta jefa shi jaka t zuge t ci gaba t sabgar t ta rabon Kaya tunda sune Akan bikin.
Indo d gudu d farin ciki t shiga gdn Inna ,har innar n tsokanar t "ke Kuma waya koroki kike haki ,ko kujerar makka aka baki fara'ar ki Taki boyuwa?"
Indo zube Mata kayan tayi gaba d'aya ta d'au buta sai bandaki dan ta kama ruwa.
Itako Inna zubama kayan indo tayi ,Tana tunani ko Ina Indo t samo su?
Bayan Indo t fito ,tazube a cinyan Inna , Inna nadan dukan ta irin na wasa d'inan Tana cewa" karki karyani ki barni d jinya tashi kiyim bayani Kan wanan tarkacen kud'in Dan kayan Nan dagani masu kud'i ne ".
Indo mik'ewa tayi t koro Mata jawabi sanan t waware Mata kayan robobin d aka Bata amun d kayan motsa bakin harda kayan gargajiya n Al'ada ..
Inna nata yaba karamci irin nasu twins tanata sa musu Albarka .
Indo nayin magriba ta tashi ,tabarma Inna tarkacen tace t dinga cin abinta har y kare ,ita zata koma Dan Aunty NAWAL Bata San t Zo ba .
Inna tayi Mata Addu'ar d ta saba Yi Mata ,tace "toh kiyi maza Kar duhu y
ara shiga* ,Nan Indo t tafi cike d kewan gdn su .
Cikin hikima t koma wajen kamun Aiko Basu tashi ba har Bayan magriba anata bidi'a .
Sai Bayan isha'i suka koma gdn Ammy ,
Wajejen goma n dare, Dan Bala driver yazo d'aukan su ,kafin t fito ita momyn su Noor ,ta bada su Noor d Haneef akaima Indo wai su shiga mota su jirata gatanan zuwa ,Aiko hassna t karbesu t kaima Indo ,Indo t kule can Bayan mota dasu .
Su twins d huzna d su Asmy Suma driver suka samu Dan motar t musu kadan , sanan mommyn su Noor Tama kowa sallama harda Ammy sanan t shiga mota suka nufi gd .
*Maman shaheed*
[25/02, 9:53
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na goma
Cikin wasu mintuna suka Isa gida gaba d'ayan su, yayin d Haneef ya Jima d bacci a hannun INDO, a kafa
unta ta shiga da shi gida.
Momyn su Noor ,Noor ta ja kawai suka shiga gd ,su twins d su huzna ma sukayi ciki ,itama Indo t gama kici_kicin d'aukan Haneef tayi cikin Gidan da shi dan a
oshe suke.
A palour ta ajiyeshi Kan kujera tayi d'akin ta , ta cire kayanta ,ta canja wasu zuwa, marasa nauyi dan wa
an can sun dame ta.
Itama momyn su Noor nata d'akin t nufa , yayin d Noor take cemata "" mummy bacci zanyi"
"OK je Kan kujera ki kwanda kafin a karkad'e muku gado" bawai Dan yayi kura ko dati ba Sai
an koyarwan musulunci da indon ta sabar ma yaran d shi har ita uwar ta ara ta yafa ta mai da shi duk a cikin aikin indon ne.
Su suhaima , Asmy, ussaina sunwuce
akin d suka kwanta jiya Dan sun gaji hutu d bacci kawai suke bu
ata.
Daga hassana sai huzna a palour suma suna shirin tafiya Dan su kwanta kowa jikin shi yayi la'asar.
Can sukaji, karar mota ,sun tabata Yaya safwan ne dadyn su Noor ,Aiko mintuna uku suka shigo dashi palour ,Yana ganin su ya tmby su basuyi bacci ba , hassana ce tace "wlh Yaya yanzu muke shiri" itako huzna sai wani irin kallo take binshi dashi Wanda t gama shagala acikin son shi da birge ta da yake a koda yaushe.
Sai da ta nisa kafin tace "ya S bamu ganka wajen kamu ba?"
Yayi murmushi batare d y kaleta ba ,yace" kamu sai Mata ai ,naku ne ni me ya ha
ani da wani kamu, badai Anyi nawa na aurena an wuce wajen ba?
Ai shikenan"
ta wani kebe baki "Kai y s mazama ai suna zuwa kaga d munsha hotuna na yaushe gamo Naka kamun Ai Y zama tsoho n big broh ne sabo kafin..." sai kuma tayi shiru maganar ta ma
ale mata.
Dariya yayi kafin ya firta "haka dai kika ce any way ko gobe ma ai zamu Sha Amman yau Kam ta wuce" yayi gaba ma y barta Yana Kiran dear shi mummy Su noor, y barta d baki bu
Huzna kamar t bishi d duka Dan takaici ,besan cewa
dadin Hira takeji dashi ba ,tayi tsaki siriri yadda hassana Bata ji ba t tashi ta nufi daki Dan kwanciya baccin da bata shirya mai ba.
Yana shiga y Sami momyn su Noor n lalab'a Noor Kan tayi bacci dan ta
i kwanciya a falon.
Tamai sannu d zuwa , y amsa da fara'a, yana tambayar su biki da gajiya, kafin ya fara ma Noor magana atunanin sa baccin be d'auketa b ina tuni tariga tayi bacci dan Bata d wuyan bacci.
Yace" aje akaisu d'akin su amusu Addu'a nima kizo Ki shinfi
e Ni kumin fiye da irin lala
awar da kika musu in ba haka ba na hana, kowa bacci a gidanan..
"
,be gama rufe baki ba momyn su Noor t Fara kwalawa indo Kira to eleven 10:45pm alokacin Saboda tsabar lissafi.
Shine y dakatar da ita d cewa" Dear me zata Miki Kuma a tsohon Daren Nan yarinyar nan a ke
en tacen waje irin wanan da, muke nida ke?
"
Bud'an bakin sokuwar sai tace" D zuwa zatayi t d'auki Noor t kaita daki har Haneef t kwantar dasu wlh nagaji tilis kaima Sai dai kamin uzuri ka barma gobe in ban gaji ba"
Y wani buga tsaki ya girgiza Kai ,yace "haba wai sai yaushe Zaki bambance aikin Indo a gdn Nan d Wanda ba nata ba?
Kuma ni kike cema sai de nayi ha
uri da hakki na?"
"Nifa kai kake
aukan abun nan wani iri banga laifin hakan ba dadyn su noor"
"Hmmm yanzu Ina cikin d'akin Ina tare d iyalina a cikin Daren Nan ,Amman Zaki Kira wata wacce b muharramata ba Kuma zuwa d'akin d nake bukatar na huta da iyali na aciki? ,Dan t d'auki yarinya taje t kwantar ,ai ko hassana d hussaina da suke muharamaina jini na ,in har kinada tunani acikin Daren Nan Kuma yadda nake k'ok'arin rage kayan jiki na d'inan , bakya kirasu ba kice su shigo ,bare baree wai Mai Aikin Ki wacce bani da ala
a da ita ta kusa ko ta nesa"
Aiko ,ta harziko dan ita tunanin ta a tsaye yake cak "Wai akan indon kake wani tada jijiyoyin wuya kamar wata mace cikakiyar indon kake
auka wata baliga wanan kucakar ?
Kazamar?
House girl?
Da Bata cika mace ba har gobe har jibi ,duk wanan b Yana cikin aikin ta ba ,da har zaka kirani Mara hankali safwan?" ta kira sunan shi kai tsaye yau.
Aiko dama kiris yake jira" ina hankalin naki yake nuna min shi? na kuma kiraki din da, mara hankali ai har tunani ma baki da shi ki samin gas ko ki yankemin hukuncin d yadace Dani, NAWAL!
"ya firta ranshi a
Ita kanta ta tsorata yadda taga ranshi y baci ,ta Jima rabon d taga bacin ranshi haka ,amman taurin Kai d kin d'aukan *KUSKURE* ta yasa tace" ai ba wani Abu bane Dan t shigo t ganka yarinyar d Bata karema mutum kallo ma ,wanan Yar tatsitsiyar yarinyar me ta sani a namiji d har zaka kirani d Mara hankali, sai dai ko in Kaine kake sa wani abu a ranka"Tana wani hucci ya ke maganar.
Yace "Kinga irin rashin tunani d lissafin ba ,na baki gyara kin ki karban ,gyaran still kina min kalaman da Basu dace ba , in har kinada hankali Abin d kikayi yunkurin aikatawa me zurfin tunani Kuma mace wacce tasan kanta bazata aikata ba wlh, ki fa
i duk abin da kikaga dama na
amarar gyara miki KUSKUREn ki"
"SAFWAN! har da wasu munanan kalaman sun biyo baya ,har da Mara tunani d lissafin ,Kuma nice Mara zurfin tunanin SAFWAN?
Wai ko dama a wuya kake da nine? ta wani k'an k'ance ido Tana Mai tuhumar sa.
Yace" yeess kece ko kinada Abin yi ko karya nayi NAWAL?
Kin fa fara kaini bango Ki kiyayi
acin raina a cikin gidanan"
rass! rass!! rass!!!
Taji kirjin ta y amsa ,rabon d y ambaci sunan t har t manta tun tanada ciki y canja Mata suna zuwa mommyn unborn Amman yau Abin yasha bam_bam Sai Kiran ta yake ta manta da itama ta kira shi da sunan shi ita ma ta fara.