Sashe 12
Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Har bakin mota twins ,Su suhaima suka rakosu Noor , suka musu fatan Isa gida lpy , sukama Indo Allah y hutar da gajiya safwan yaja mota suka nufi gida.
Isar su gd keda wuya , Indo ta je ta kwantar da Haneef bayan t rage Mai Kaya haka ma Noor itama takaita ta kwantar da ita ta musu addu'a itama ta nufi d'akin ta Dan gujema ha
uwar ta da uwar d'akin nata a daren Nan.
Itako NAWAL dama itama d'akin ta ta Fara wucewa Dan watsa ruwa ko taji dad'i .
Bayan t fito shima safwan y fito , y sako jalabiya y fito falo zai d'auki Abu a fridge ....ya ji NAWAL na Kiran Indo cikin gadara d Isa .
Sanin halinta y fara tuhumarta" me zata Miki a ba
in adaren Nan ?"
Ta turo baki Tana yamutsa fuska tasan ze kawo Mata cikas tace ," yarinyar Nan fa Bata d mutunci wuyanta y fara kauri , bakaga kayan jikin t da tasa bane irin Ankon dinner d'in mu waya Bata ?"
Wata muguwar harara ya wurga mata, ba tare da yace komai ba.
" Ko Kai kasiya Mata Eye dadyn Noor?
Tana tuhumar Shi.
Ganin Abin zai zama zargi yace" kirata ki tabmayeta "
" Kuma ki Mata tambaya cikin Nutsuwa ba yadda Zaki firgitata har t kasa baki amsa ba.
Aiko da kanta ta tafi kiranta ,sukazo har gaban dadyn su Noor d'in atare.
Cikin Isa d gadara ,NAWAL takema Indo magana.
"Indo"
Cikin sanyin murya tace" naam"
"Uban wa ya baki kayan jikin ki da Kika sa ranar dinner?"
"mugun kallo SAFWAN ya sake mata na garga
Cikin kid'ima d rawar murya tace" Su hassana da hussaina ne suka siyamin suka dinkamin Kuma suka bani sukace nasa ranar kamu d dinner Kamar kowa"
wani wawan kallo NAWAL tabi SAFWAN dashi Kafin ta iya furta.
" Kan uban Nan ,au bama kala d'aya bane?
Munafuka"
dadyn Noor ne y dakatar da NAWAL din.
"bana son hayaniya
Bari in Kira su twins d'in Naji" ,tace
" kirasu mu kure munafuka"
Yayi dailing number hassana ringing 1,2 aka d'aga ,ya fara magana yaji muryar Ammy nacewa wayar Tana hannu na su Kuma suna d'aki kasan k'anwar taka d ajiye waya duk inda ta samu.
Safwan y k'osa da bayanin Ammy , yace "hassana fa Tana kusa?"
Ammy "tace duk suna can tare"
Bata rufe baki ba sai g ussaina ta shigo
akin.
sanan Ammy tace "toh ga ussaina Nan ma ta shigo ta Mika Mata wayar.
Usaina n karba tace ," Yaya y kukaje gd?
"da ta saurari muryar shi.
" lpy "kawai yace kafin" ya cigaba da magana
ke waya siyama indo kayan anko ?"
Duk sunajin hiran nasu har NAWAL d'in ,ussaina tace
"eh mu muka siya Mata Kuma d izinin Ammy Amman mu muka nemi hakan"
Wani kallo ya sake ma NAWAL.
Kafin Yayi ajiyar zuciya ,yace" kin tabata Kuma kala nawa kuka Mata ?"
Ussaina tace" kala biyu ne , mu muka Mata duka har d'inki Yaya indon CE ai Bata d matsala tanada kirki wlh kodan hidima d take dasu Noor ai ma Mata Abin da yafi haka ma"ta firta mai da
arfin gwiwan ta.
Ya ce "eh kuma haka ne , kin tabata dai ko?"
Tace "eh Yaya g Ammy ma ka ji daga bakin ta" ta sakama Ammy waya a kunne.
Yana Mata magana akan ai basai taba Ammy ba, Ina Ammy har ta Amshi magana "safwan wani abune Dan sunma Indo d'inki lefi sukayi naji Kanata tuhumar SU Kamar sun aikata zunubi babba"
Cikin inda inda yace "aa Ammy dama ,bamu San Wanda y Mata bane dagani har momyn su Noor shine muke tambaya"
Ammy tace "hakane ,inace sun Gaya muku ai ,hakan nada kyau , Nima d Amincewa ta hakan ta faru Dan sun tambayeni nace suyi Mata ai ta cancanta ,Mai hidima ga iyalanka dan sun mata ba laifi bane"
Yace" hakane Ammy Allah ya Kara girma ,sai da safe to dama kawai shine tambayar "
,Ammy tace" Allah ya tashe mu lpy Allah y hutar da gajiya ya bamu Alkhairi "
kafin y kashe waya NAWAL t tashi fuuuu ta nufi daki ta barshi a wajen da malolon ba
in ciki amsar Bata gamsheta ba gashi Am
my ta Mata katsalandan tashiga maganar tayi magana ace tama sirika rashin kunya.
A wajen tabar shi da indon ta tafi Abun ta shima y juyo y zubama Indo ido , ita Kuma ta sunkuyar da kanta k'asa ,Sai da
yar ya magantu " tashi kije ki kwanta Kinji?"
tashi tayi kafin ta firta "toh nagode" ...cikin himma ta mik'e ta nufi d'akin ta da sanyayoyar zuciya.
Shiko be bi NAWAL ba seda y shiga d'akin yaran shi ya musu Addu'a sanan ya bita d'akin ta Dan Mata tambayoyi Daga baya y shiga d'akin ta y sameta Tana kad'e shinfid'a ranan a jagule.
Y zauna Kan wata kujera 1siter cikin d'akin yace "Zo muyi magana NAWAL" ,seda gabanta y fad'i Amman ta dake taje ta zauna kusa dashi.
Ya kalle ta Yace "NAWAL baki gamsu da bayanin Ammy bane mahaifiya gareni ko me kike nufi d har Kika d'auki zafi akan 'yar maganar Nan?"
Cikin Jin kunya da fargaba tace "laa nifa ba manufata kenan Ba
Ya katse ta yace" bayyana min manufarki Ina Jin ki?"
Ta ce" aa wlh Abin ne y d'aure min Kai ,Kuma kaga su Hassana ma ai Basu kyauta min ba sun munafirce Ni sun daidaita level
ina dana Mai aiki na"
Yace "shine kawai laifin su?
" y zasu saima Indo anko irin namu ,Kuma batare d sun bani na Bata ba , me yayi zafi haka d zasu min haka ?
Y Dace hakan d suka min?
"
Yayi murmushi ,yace" be dace ba uwar haneef da noor uwar
akin indo baiwar Allah zan musu maga Kuma ,saura me Kuma?"
Zaro ido tayi" ni baiwar waye?
"
" dani dake da ita duk bayin Allah ne"shiru tayi bata son tsawaita magana Amman badan ta gamsu ba.
" har kwaliya fa sukasa aka Mata irin tamu.."
Bata karasa ba y katseta Yana dariya.
"Banda Abin momyn su Noor meye acikin kwaliya Kuma ?
Ko kema sai da ta canja miki ne?
Baki gane ta ba ko?"
"au wai kaima Kaga canjawar da tayi kake nufi har ma ka
are mata kallo kaga canjin?" ta firta cike da kishi.
"a'a haka nace miki, ni ina ganin ta nasan indon house girl
in NAWAL ce"
Sai ta
an sauke ajiyar zuciya, shi ko be shirya ma hayaniyar bane dan a hannu yake, yana bu
atar samun nutsuwa da ita.
ara numfasa kafin tace " kasan kud'in kwaliyan kuwa?"
Yace "ko nawa ne yakai 100 thousand ne ?
haba saikace ..."
Ya sake katseta ,yace" to meye Dan anmata kwaliya irin taku, Yanzu ina kwaliyar take da taku da tata kai har ma ta amaryar bade asarar ku
i bane Anyi an wuce wajen?
Kawai dai , ta haskane na lokaci d'aya "
NAWAL t d'ago d sauri ta kalle shi" kaima ta haska ka kenan?"
" aa ki Bari in gama maganata Mana "
yaci gaba da cewa" kuma ma yanzu Ina kwaliyar take?
Tun aranar fa duk kukayi asarar kudin d kuka biya kuka wanke ta ,yada tata ta goge haka ma ta kowa ta goge ,ko Akwai a fuskar ta har yau?"
Kai kawai t girgiza Mai Alamar hakane.
Yace" toh ,duk fa abinan ke Kika d'auka d tsanani yarinyar Nan Tana Miki biyaya ga hidima d take Miki d yaranki , kwanaki fa bakiji dad'in cewa da tayi zata bar Aiki a gdn nan ba d yanzu fa Bata Nan ,in Kika ci gaba d takurata ta tafi shikenan "
" Kayan d kike magana akai ,kinji dai Mai Ammy tace Kuma ,su twins nace zan yi musu maga ,shikenan ai ko?
"
Badan taso ba sai dai Kar yace ta Raina maganar Ammy yasa ta hakura tabar zancen suka kwanta ,cike d faranta ran junan su, kuma jikin ta ya
anyi sanyi da yayi maganar barin indo gidan.
SummaryInformation
DocumentSummaryInformation
WpsCustomData
25028RN03A
TECNO LD7
WPS Office
Normal
Default Paragraph Font
Normal Table
No List
Calibri
Calibri
SimSun
Times New Roman
Times New Roman
Light
Light
DengXian
Cambria Math
Cambria Math
!%),.:;>?]}
$([{
_GoBack
f3fa650492f84887a8b2db370b567ecd