Sashe 5
Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Nan su twins suka Kara gane ,kaskantar d Indo d takeyi ,Nan suka nuna Mata ai ba wani Abu , haka suka dinga Fa
i in fa
a Amman bamai zafi ba Dan ba ta sigar fad'a suke Mata ba ,Dan Akwai girmamawa atsakanin su sosai haka suka dage suka dauk'an ma Indo har d'in ka Mata suka d'auki nauyin yi ba tare d sanin AUNTY NAWAL d'in ba, dan sun lura tun da ta fara haka bazata basu ha
in Kai ba.
[20/02, 9:47
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na shida
Anata Shirin biki ,komai y Kamala angama tsara event
in d za a gabatar.
Ankon su twins Yana hannun su Dan tuni angama musu
inkunan su ,fitet gown da Riga da skit masu kyau ,har na Indo ma sun kar
o Mata sunyi kyau.
Ranar suka Isa ,gdn Aunty NAWAL , bayan sun Bata nata Ankon dake duk guri
aya aka musu Kuma duk SAFWAN ne ya biya musu ku
inkin , haka suka ba Indo nata bayan NAWAL Ta tafi gabatar d Alwala itama Dan ta zama Mata dole ne da cewa zatayi Indo ta Mata har wanka ma (tirkashi d Indo Tasha kallo)
Dan haka d'akin ta suka shiga suka mik'a Mata ,Aiko tanata murna Dan Bata tab'a sa kaya masu tsada d kyau d tsari irin haka ba a tarihin Rayuwar t ,Dan farin ciki har
wala tayi sukace ba komai karta damu ,ta d'iba zata fita Dan nunawa uwar d'akin ta ,Aiko su twins suka hanata sukace karta nuna Mata sai ranar bikin kawai intaga Ana hidima kowa nasa nashi itama ta sa ,suka Gaya Mata duk ranakun da za asa kayan ta haddace a brain d'in ta cike da murna da nufin zataje ta nunama inna Abin Arzikin da kannen dadyn Noor suka Mata in ta sami lokaci.
Bayan sun gama Abin d y kawo su suka ma Aunty NAWAL sallama suka tafi .
Bayan sun koma gdn suka labarta ma Ammy sunba Indo nata Ankon harda Aunty NAWAL d'in ma , Ammy t ce sun
yauta ,Allah ysa mu Fara cikin nasara ayi agama lpy, suka amsa "Amin"
Suna cikin Hira Yaya Ahmad y shigo shida Ya SAFWAN Aiko ,sukace sai sun cika musu kud'i Dan kud'in hannun y k'are gashi Basu gama siyan jaka d takalmin d zasu saka b da dinner d su kayan kwaliya .
Haka Yaya Ahmad y ce zasuji Alert ,inba su musu ba Waze musu , suka sa dariya suna buga shewa suna Godia suka fice a
akin.
Washegari suka koma kasuwa bayan ku
in su y shigo Account d'in kowacen su Dan hassana d hussaina kansu a had'e yaka kamarsu ma d'aya Kuma komai iri d'aya ake musu sun sabar musu tun suna
anana suke musu Abu iri d'aya Dan haka har girman su basa banban tasu akomai k'annen su ma ba abarsu baya b anmusu nasu .
an gama Rabon invitation card ,sai kamu d za Ayi a gdn su Amaryar Yaya Ahmad wato SUFAYYA ta gayaci 'yan uwan ango wajen kamu Dan kamune na gaske b na wasa ba sun shiryama kamun .
Ana gobe kamu su twins suka tafi gdn Aunty NAWAL Dan acan zasu kwana sunce wai gdn Ammy y cika d jama'a su d wasu 'ya'yan yayun Ammy , huzna d suhaima harda Asmy duk can suka tafi kwana Abin su .
Sun Isa gdn , Aunty NAWAL dai tsakanin su d ita Hira ko Mai suke buk'ata t sa hadimar ta indo ta musu ,Amman ita ko ruwa Bata d'auko ta basu ba bare suyi tsammanin zasu samu damar t musu girki ko wani hidiman .
Tun zuwan su gdn Indo Ce ke hidima dasu , twins d suhaima d Asmy sunacewa t Bari komai suke buk'ata zasu su d'auka ,itako huzna uwar girman Kai d fad'in Rai cewa tayi "b biyanta akeyi fa ai ko ruwa zan Sha saina kirata tazo t ban ,gdn yayan mu take Aiki fa Kuma biyan t ake b kyauta takeyi b , tabd'ijan wlh dole mu moreta" tana keb'e baki.
Su Asmy ne sukace" Dan Aiki fa ba jaki bane ba Kuma injin bane ,shima Mutm ne mai 'yanci kamar kowa a cikin duban mutane ,dan y gama ma komai tunda k more shi duk d biyan shi ake ,wlh wani wahalan d ma'aikata sukeyi wlh ba biyansu ake ba wahalar tafi abinda suke samu yawa ,Kuma baka San me mutum ze zama gobe ba , Abin yin Allah Ne"
Aiko ,huzna tace "me ze zama d y wuce boyi boyi ko a gdn mijin shi , har wani damuwa sukayi d aure?
Su fa burinsu su yi Aiki abiyasu shikenan burin su arayuwa da Jin da
in duniyar su"
Aiko , suhaima tace "aa gaskia kin musu mummunan fahimta ,kawai abar mgn Dan Allah" , duk Abin d sukeyi NAWAL Najin su tanata murmushi Tana tsomo baki Tana supporting huzna , itako huzna hararar t take t gefen ido Bata sani ba Dan b Dan ita takeyi b Dan kanta takeyi , ita NAWAL batasan HUZNA haushinta takeji ba _KO MEYE DALILI_? zamuji a gaba ...
Dan haka team d'in suka rabu 2 su twins suna kare masu Aiki su Aunty NAWAL suna cacake masu aiki.
Da ga
arshen akabar maganar ,su twins d Asmy d suhaima duk Abin d suke buk'ata d kansu suke yi basa jira Banda huzna d komai sai Indo t Mata ,Dan har wani tsana n mussaman Tama Indo Wanda Bata d dalili ko d'aureta za'ayi ,kawai jitake t tsaneta (ikon Allah ba'a tsanar mutum ai sai d dalili kamar ko?) Dan haka huzna Bata komai sadai Indo t Mata .
Itako Indo inda sabo t Saba d hidima d wahalan gd ,Dan haka ko wani Abu batasa aranta ba ,hasalima ko hiran su na d'azu ba 'abin d taji aciki ,saidai Tana ganin huzna n hararar t insuka had'a ido sai t kauda Kai ta tura mata aniyar ta.
Bayan sallah Isha' isai ga ya SAFWAN y dawo gd y Sami su twins,Asmy, suhaima,huzna anata Hira Ana shewa ,hankalin su kwance har d AUNTY NAWAL d'in suketa hiran su , huzna ko Tana Jin kamshin turaren SAFWAN Mai hanci shinshine shinshine ,ta Kama class t rage dariyar t ta saita nustsuwar ta (ko hakan me yake nufi uhun) shiko SAFWAN farincinkin ranshi y fara ma oyoyo Noor d Haneef Dan suna cinyan twins d Suhaima sunata wasa abinsu ,sunajin dad'i gdn su yayi jama'a gasu d son shiga taro dama .
Saida y gama wasa d yaran sa sanan y dawo Kan uwar gidan uwar yaran sa ,yace "barka dai d gida dear"
mayarmai cikin jindadi d salon soyayyar Mai kayatarwa ,tayi.
itako huzna wani
ululun b'acin Rai NE y turni
eta _aname huzna?_ readers' kijimin fa....
Huzna t wani gallama NAWAL wata muguwar harara wacce idon kowa yaga hakan har shi SAFWAN d'in ,har suhaima d Asmy,d su twins ,ita wacce akama ne kawai Bata gani ba d ta maida raddi ,sanan y dawo Kan su twins Yana tsokanar su y dawo Kan su Asmy d suhaima dake su maman su d'aya ,sanan y dawo Kan huzna ,Aiko t Kama wani sanabe d iyayi kamar Tana gaban mijin t ,ita kanta NAWAL Abin banbarakwai y Mata ,Amman ganin d'an uwanta ne yasa t basar Amman f hakan bataji dad'in sa ba, Dan sai d tace Mata *KARUWA* acikin ranta ,sanan t mik'e Dan gabatar d tata ishar bayan t ba Indo ummarni t sallami dadyn su Noor d abinda zai ci tunda y dawo ,cikin himma ko t nufi dining ita indon.
Hakan b k'aramin bak'anta ran SAFWAN yayi ba ,ko Dan bak'in gdn ma ai ta Mai komai d kanta ,Amman Ace komai sai 'yar Aiki , shifa y gama gajiya d wanan abun,Dan haka in angama bikin Yaya Ahmad zasuyi zama Koda ranta ze
aci kuwa ,y nausa cikin nazari da tunanin yadda ze
uloma lamarin.
Huzna ce ta dawo dashi duniyar ta ,tace "Yaya S ko na zubama Abincin d kaina ?" Tana Mai wani kallo ,kowa n gun beji dad'in ganin Abin d huznan tayi ba ,amman suka basar suka shiga sabgar su t tsara Abin d zasu sa gobe wajen kamu.
Sai d huzna t maimaitawa SAFWAN Abin d ta fad'a ,yace "ok go ahead Mana" da zuciya
aya yayi maganar sanan jiki n rawa ,taje t karb'i saving spoon ahanun Indo t Fara saving d'in shi ,tanayi Tana k'are Mai kallo Tana ayyano abubuwa d dama a cikin ranta kala kala harda dama ace mijinta ne malakin ta d ta gama sa'ar miji n nunama sa'a ,"dama haka y k'ara haiba d cikar halita bansani ba?"har nabari wata t
wace shi ,ta
! d sake anba Mai kaza ajiyar Kai"
Tana cikin saving d'in shi ne ,NAWAL ta fito d'aukan hijab d'inta a palour ta samu huzna n Tama mijinta kwarkwasa d karairaya ,har Tana cewa "ko na taimaka ma ya S ?" shi kuma bema fahimci me take nufi ba.
Jin kalmar ne y mantar d NAWAL Abin d tazo d'auka , kumfar Kishi Ne ya taso ya baibaye
irjin ta.
[21/02, 12:09
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By Maman shaheed
Shafi Na bakwai
Cikin himma d zafin Rai NAWAL ta k'araso Dining d'in Tana k'ebe baki Tana mai firta " meye haka Huzna, me Nake gani?"
Huzna cikin rawar jiki d borin kunya hannu n rawa t ajiye spoon d'in d ta d'auka zata ciyar d mijin wata (karfin Hali ) ko d yake d'an uwanta ne Ai.
NAWAL ,ce ta zauna kusa dashi Tana tu'ajabin me huzna take nufi ?
Ko da yake haka takema yayun ta n gd , Koda yake Naga Bata gaji wani tarbiya ba Abin d yafi haka ma zata iya, Tana cikin tunanin da zuciyar ta,ta tsinkayo muryar Huzna.
Tana cewa " Yaya S aci girki lpy" Dan NAWAL batasan HUZNA t bar wajen ba ,t Lula duniyar Nemo tunani da nemo yadda zatayi da huzna da take shirin mata ganganci acikin gidan ta.
Safwan d'in nee y dawo d ita duniyar sa da cewa "dear kin yi sallah Kuwa?