← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 11 OF 12

Sashe 11

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Ko da indon t k'araso daf da su ,ido momyn su Noor d'in ta zaro ba Yadda kowa ze gane mamakin ta da ya bayyana ba cikin kin kid'ima da mamaki Mai tsanani a fuskarta ,tace "INDO?"
Cikin rawar murya indo ta Amsa "naam Aunty!"
Ganin alamun zata tozarta ta cikin taron jama'a yasan aikin matar tasa , sai Dady su noor yace " Kinga Zo mu tafi wife akwai abokanaina da zaku gaisa, kuma anata neman mu a wajen hotuna" zata
ara magana ya dakatar da ita yace " wuce mu tafi mana" da tsayayiyar muryar da babu wasa cikin ta.

Awajen suka bar Indo ,jiki na d'an kyarma ,itako momyn su Noor badan taso ba ta hadiye maganar da takeson firtawa ,Amman abubuwa nacin ta aranta ,Dan tanada tarin tambayoyi da zata ma Indo ,Amman y hanata.

Indo fita tayi daga Hall d'in gaba daya ,Dan har gumine ya fara tsatsafo Mata Dan ta tsani tozarci arayuwar ta Dan haka ta fita Dan Shan iskar waje badan ciki ba iska ba.

Tana fita ,ta Sami rakiyar wanan gayen da ya dinga kalon ta kamar
a Sami tv
azu.
itama huzna bin ta tayi taji inda ta aro kayan jikin ta da uban da ya Mata kwaliya haka irin tasu, har ma taso ta fi tasu kyau.

Itako duk batasan sunayi bama.

Gayen nee ya Riga huzna tare Indo ,cikin salama da kyakyawan lafazi ya tareta , sanin mahimmancin sallama yasa ta amsa Amman Bata tsaya ba.

Haka ya cigaba da binta suna taku, in ka gansu zaka zaci shekararun masoyane.

Ganin zata wuce shi ,ya rok'i Alfarmar sanin sunan ta da ta bashi Kuma aron lokacin ta, Irin abun samarin dai.

Itako huzna mamakine ya sake kashe ta bata fita daga wani ba ta sake shiga wani har gani take kamar indon Jan gayen take a
asa.
an waigowa tayi huznan da niyar dakatar da shi sai taga ashe "wanan ai gayen da suka had'a ido d'azune har ana kashe Mai ido Dan iskan Amman besan inayi ba ,haka y wuce Ni ko magana bemin ba ,Amman kin ga banza wai Yana Approaching house girl dinan"
Har sai da ta manta da tambayar da tazo Ma indo.

"Kai haba ,Indo fa!

Kai maybe dai sak'o ze Bata ta kawo min barin canja Taku na
ara tatalin class d'ina , sai huzna aka canja taku akazo aka gifta ta wajen su wai ko zai Taya ya gane da ita ya dace ba mai aiki ba.

Itako indo ta
i kulashi.

Sai da ya hadata d girman Allah ,sanan Indo ta gayamai sunan ta tayi yinkurin komawa hall d'in ba tare da ta gama sha
ar iskar ba.

Dan gayen ya takura Mata.

Da kyar tace Mai "sunan INDO" shi Kuma yace "a haba bar wasa Mana" yaga kamar ba gaskia ta fa
a mai ba,Jin zai Raina Mata hankali yasa tace" wallahi sunana Indo"a
an hassale ma tamai maganar, ko ze rabu da ita.
cikin kalamai masu sanyaya zuciya yace "Aisha dai ko ,Dan Indo ai ba suna bane,Aisha ne real name din, maybe kakar kice take tsokanar ki da hakan ko?" ya fa
a cikin sigar zolaya.

Indo seda dariya ta kubce Mata badan taso yin ta ba ko dan ta shirya doguwar magana da shi ba ,Jin kalaman gayen ne kawai yasa ta dariya.

Ganin wanan exchanging smile d'in da sukeyi zuciyar huzna ta Fara tafasa ,tafara tunanin daga karb'an sak'o Abin ya koma iskanci da rashin mutunci shegiyan yarinya Ashe ta iya kula maza?

A fusace ta taho Dan ta embarrassing d'inta a gaban shi ,lokacin da yayi daidai d sallama da Indo tamai ta wuce cikin hall d'in Abin ta ,batare da tajira Abin da zece ba ,Dan ko shi be shirya ma sallamar tata ba gani yayi tayi gaba kawai, ta shige cikin wasu ba
i hamsha
ai da suka shiga in group, sai ya tsaya yana mamaki da murmushi kawai
Ran huzna in yayi dubu ya gama bacci ba sak'o ba zuwa da Kai , ba tambayar da zata Mata Dan haka tayi cikin hall d'in itama ranan abace tana ta hararar gayen d Har lokacin bebar murmushi ba.

Ciki ko anata casu anata ciye ciye anata kwasan hotuna 'yan uwa d abokai ..

Mommy su Noor na tare da yaranta da dadyn su har ma da su twins anata sabga ,time to time Indo na dawoma NAWAL cikin brain d'inta , still dai tambayoyi ne a cunkushe acikin zuciyar ta da ranta akan Indo ,"wai 'yar aikin tace ta koma haka ?

Kamar wata Amarya Kai!"
"Yama akayi hakan ta faru ?

Ni ina ina? duk akayi hakan?" gashi safwan ya hanata tuhumar ta , Kai dole ta amsa Mata d'umbin dambayoyi wlh.

Har Indo saida su twins suka jata sukayi hoto har ma hadiya kawar ta 'yar Mai Aikin gidan su Ammy .

Indo tayi kyau ba lefi kamar a tsamota a gudu d ita a hoton ,har d Amarya sai da sukayi hoto ,badan son ran uwar d'akin ta ba ,sedan ba yadda zatayi Amman Abu nacin ta arai.
[02/04, 3:47
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
BY Maman Shaheed
shafi na sha'uku
"Around 10 :30pm aka Fara watsewa daga wajen dinner, masu tafiya da wuri.

Wasu sun tafi ,Amarya ma gdn su za'a kaita amata fad'a kawai sanan a wuce da ita gidan Ammy sai gdn mijin ta at last Dan haka aketa musu magana su fito haka dare yayi.
yar aka samu aka kwaso Amarya d 'yan uwan ta aka kaita gdn su , 20mnts olny abokanen ango sukaba dangin Amarya ,suka dinga uzira musu seda aka Basu ita tanata kukan gulma ,aka wuce d ita gdn Ammy wai ta sa musu Albarka , Nan ma 20mnts 30 kawai akayi sanan aka wuce d ita gdn ta.

"Yayin d momyn su Noor Bata bisu gdn Amarya ba sbd tajeje gidan , Dan haka Tana gdn Ammy su twins ne kawai sukaje har huzna ,har d su Indo hadiya ce ta jata dake ta d'anfi Indo wayewa kad'an , badan tanaso ba ta jata sukaje ganin kwakwaf,
Aiko sun Sha kallo ,sunga kayan more rayuwa na agani afad'a sun yaba ,har hadiya ta dinga cewa "Allahummah Arzukunah" Indo Ta Amsa da " Ameen Amman dakamar wuya gurguwa da auren nesa"
hadiya tace "karki Mana baki Abin yin Allah nefa ba yin mutum ba ,keda Kika catching station ma ,gayen dazu d Kika nunamin wlh kin gama sa 'a ki bashi dama kawai ya dama ki rabu d wata aunty NAWAL ,Auren ki zatayi ?

Ne ko a mata bauta zaki
are?"
Indo ta zaro ido kafin tace" a Ina Kika taba ganin mace ta auri mace ?"
Hadiya tace" toh ,ba Auren ki zatayi ba Kuma ba dawwama zakiyi kina Aiki ba agidan ta,kin ga ko dole kiyi Aure wataran ga dama ta fara zuwar miki"
"uhum" kawai indo tace, hidaya taci gaba da cewa.

"Dan haka kima kanki karatun ta nutsu ,sai nayi mgn kice wai baki girma ba ,hmm koni yanzu n Sami miji aurena zanyi wlh na
arasa girman acan"
Indo t dinga dariya ,wani irin sabawa sukayi lokaci kankani d hadiya ,sunajin dadin kawancen su Kawai dai Basa ha
uwa akai-akai ne.

Anata shiga mota Dan komawa gida ,Suma suka shiga wata motar dan amaidasu ,sukaci gaba da hirar su ta samun
anci yau.

Bayan sun dawo gd ,Indo Bata yadda sun had'u d momyn su Noor ba , makwanci kawai ta nema dak'in d aka sauki bakin kyauye Nan suka kwanta Kan wata katifa karama ita da hadiya sunata hirar su Kamar Kar su rabu.

Suma su twins, huzna,Asmy,suhaima,da su Hindu da sauran 'yan Mata nasu d'akin daban.

Itama NAWAL ,Tana tare d matasan matan Aure kamarta 'yan uwan Ammy sunata Hira wasu ma sun nemi makwancin su ,yaude Noor d Haneef suna tare da gyatumar su yau Kam ..Indo t huta.

Wasu kwana sukayi suna Hira ,wasu ko sunyi baccin su lakadan harda munshari .

Ango da Amarya ma suna can suna gidan su ko sun Sami damar baccin yau ko Basu samu ba Dan murna da farin ciki ohonnn musu Dan basu ba maman shaheed Daman shiga sha'anin su na yau d'inan ba ,Nima Kuma banyi naci d ganin kwakwaf ba na rabu dasu su sha sha'anin su.

Washegari ,tun safe aka Fara aikin Abin Karin kumalo , ansha Aiki ,wasu harma sun sa ruwan wanka sunyi Dan Akwai masu komawa aranar 'yan uwan Ammy Dana baban su twins din maxa da Mata .

Su Asmy d suhaima dai sai gobe zasu koma ,huzna ko ma cewa tayi sai ta huta zata bar garin Hmmm, dan tana da manufar ta.

Momyn su Noor ma sai dare zasu koma Dan gidan be gama watsewa ba , su Indo d hadiyane suka dinga gyagyara wasu abubuwan d aka Bata d gdn dake anrage musu aikin ma sosai Dan Ammy sai d Tayo hayar masu Aiki ,Amman Suma sun gyara gdn yayi fes duk d ba a gama watsewa ba ,Ammy tayi ta sa musu Albarka ,da wasu datijai suna yaba kokarin su "Indo tl taji dad'in kalmar da Bata taba samu daga uwar d'akin ta ba ko d wasa a zaman su tare in ta mata hidima a gida ko da yaranta.

Tsakanin NAWAL d Indo kadaran kada han ,har yanzu Bata ce Mata komai ba tukunna jira take su koma gd .

Yamma tayi likis wasu ma duk sunkara tafiya gd na kusa Dana nesa
Bayan Isha 'i dadyn su Noor yazo d'aukan su NAWAL d iyalan ta har Indo .

Sukama kowa na gdn sallama ,Ammy nata shi musu Albarka Tana musu Addu'a Allah ya hutar da gajiya, haka suka bar gdn ,huzna ko ji tayi kamar ta bisu su tafi ,Amman ganin yau kanwar su Bata jiku ba ita d NAWAL yasa t fasa Dan indai ta Mata bazata kyaleta ba Kuma SAFWAN Tana nan tare dashi ai d'an uwanta ne ,ita Kuma Indo zasu gauraya ne ...can aka barta d lissafi dai .
Chapter 11 · 0% Book details