← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 4 OF 12

Sashe 4

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bayan an kwana biyu wata Rana suna zaune Indo take gayama NAWAL zata bar Aiki Aiko hankalin NAWAL ya matu
ar tashi Dan ta saba da ita tasan sunyi dacen Mai Aiki kafin su Sami kamarta za a Dade musamman in tanajin hiran Mata a group da irin gwaramar da suka Sha da Masu Aiki , sai ta
ara jinjina ma Indo Amman haka besa ta
yautata Mata ta jata ajiki ta rage Mata wasu hidimomin da be cancanta Ace
ar Aiki ce zatayi ba gashi Bata ta
a kamata da lefin ta
aukan Mata
wayar shinkafa ba bare ku
i ko wani abu har gwada ta ta dingayi, kawai Indo itace gidan ta fanin hidiman gidan.

Da mamaki
arar Nawal ta tambayeta dalili Ta
i fa
a , Safwan ma ya tambayeta tace "bakomai" yace "ki
ara ha
uri indai Baki da dalili?" tace "toh!" dan tana matu
ar jin nauyin shi da ganin girman shi, atake dan ya faranta mata har ya Mata
arin Albashi tayi ta Mai godia sanan tace "Amman inaso zaje gida na kwana biyu Dan innan ta batajin Da
i" nanko
arya ta musu ,safwan ya jajanta Mata yace taje ba wani Abu lpy ai tafi komai itama NAWAL ta
an tausaya Mata Dan tasan Tana aikatuwa
ar , sanan SAFWAN ya biyata Albashin ta lokaci ma Bai cika ba " da mamaki tamai tuni ita indon Akan lokaci beyi ba ya biya ta, yace" ba damuwa na sani" saboda yasan
aramin
arfi ne dasu ya Bata wasu ku
in yace ta kaima Inna ,haka tayi tamai godia ta tashi ta tafi tace "ranar litinin zan dawo ma in sha Allah" dake yau juma'a.

Duk suka mata fatan dawowa lafiya.
[20/02, 9:45
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
Shafi Na biyar
Cikin Farin ciki da zumud'i t samun hutu n kwana biyu Indo ta tafi gd ,Tana Isa t labarta ma Inna duk yadda sukayi da iyayen gdn nata Bata
oye Mata komai ba, har
aryar
orama Inna ciwo d ku
in d aka bata.

Inna tayi salati , tace "ohh 'yanan Kika d'oramin ciwo?" Dariya indo tayi kafin tace " ai ba sab'o nayi ba inna ai kina d'an zazzab'i wataran"
Inna tace" kinci gdn ku ina ga yak'i kina ga k'ura 'yar k'otar wuk'a kawai " indo Tasa dariya.

Indo taba inna Albashin ta gaba
aya harda kud'in d Dady su Noor y Bata taba inna , Inna t dinga murna Tana samai Albar ka dama kayan Abincin su sun
are , awo sukeyi ,Inna tace" kema ki
auki wani Abu bakince Zaki sai kayan kwaliya ba d material da atamfa mai golden rubber daidai
arfin mu d aketa yayi ke bakiyi ba ?"
Aiko Indo tace" eh wlh har kin tunamin kud'in d nagani ne yasa na rud'e ai "
Inna tayi murmushi tace" aikya rud'e 'yar Nan Nima Naga Aukin kudin ,Dan haka gobe sai Aziza ta rakaki ku siyo a kasuwa Kya Mana awon su dawa ,gero ,rogo Dan mudinga d'an wake ,dasu filawa Dan in kwad'ayin mu y taso mu kwantar dashi ,dama gaki d kwad'ayin wainar filawa ,in su haleeme na toyawa Kita tsaki to kin ci ki Mata cin k'oshi ,d y'ar shinkafar mu t Hausa ko afafata ce"
Aiko Indo t kwashe d dariya tace "inna ba dai afafata ba tazarar su fa ka
an ce mai
an sau
i ku
i d kyau dai" Tana murna t fad'a cinyan Inna.

Washe gari t tafi kasuwa tare d rakiyan Aziza suka gama siyayan su kala biyu ma ta siyo kayan da material din da atamfa rubber golden sai ta sai musu takalmin roba iri daya d Azizi
an yayi t Bata Aziza nata murna Dan dama Tana son takalmin Bata d ku
in siya .

Gdn su Indo d Inna y kasance cikin Farin ciki saka makon ci 3 a wuni baya wuce su Yanzu, Sanadin samun ku
in da sukayi.

Kwanakin Indo sun cika yau zata koma Aiki litin , Aiko tayi kicin kicin da Rai ,Inna ta gama gano ta, Dan haka tayi ta aikin rarashi Tana Bata baki t Mata Alk'awarin zata Kai Mata dikin material d'inta da atamfar, Kafin ta samu ta saki ranta,Aiko ta d'an saki Rai , har t gama shiri , still Tana Jin kamar Kar ta tafi dan ba komai take tinawa ba illa wahalar aikin gdn d sakar mata komai d akayi na gdn .

Haka ta lalab'a ta koma .
**************
Barin Indo gdn ba
aramin wuyar hidimar gdn NAWAL ta Sha ba Dan ji tayi kamar taje t dawo d indon ,SAFWAN ne y dakatar d ita daga k'udirin ta ,dan taso dawo da indo, Aiko t ji jiki da aikin gidan ta sancewa Indo b k'aramin jigatuwa take d aikin gdn ba , gashi Noor t Bata ko Ina ,har Dena Bata kayan wasa tayi wai Tana Shan wuya wajen kwashe wa sbd haka t ke hanata wasa dasu wai sai Indo t dawo (Sha wuyan gdn).

Indo taji haushin dawowan ta gdn bauta, itako momyn su Noor, NAWAL Farin ciki tayi matuk'a Amman girman Kai Bai barta t nuna ba Kar 'yar aikin ta ta Raina ta .

Indo Bata wani hutaba t fito t fara sana'ar Aikin gdn , Dan ma NAWAL ta rage Mata wasu d taimakon SAFWAN haka rayuwa taci gaba da tafia ,NAWAL Na ba Indo ummarni ,Indo na hidima d yara d dadyn su har Haneef y girma aka yaye shi Dama NAWAL tasa rubber ahannun ta na planning tun bayan CS d'in da aka Mata d watanni wai karta Kuma samun ciki b shiri ,bada son ran SAFWAN tasa b ,ganin irin wuyar d Tasha yasa ya barta d sharadin za a cire Mata b sai yakai shekarun sa ba , tace t Yar da ....

Dan haka Tana final year d'inta , su Noor anata makaranta shima Haneef an tsundumashi a play group, Indo t Sami sauki hidima d su .

Mumyn su Noor nata murna sun kusa fita ta fara Aiki, sai strike y kawo musu ziyarar bazata ,sai d suka shafe watanni Ana d'auki b dad'i ,daga baya aka janye suka resuming school.

Yanzu haka sun koma satin su daya d komawa , Indo tanata hidimar Yara da matar gida da mai gida.
*CIGABAN LABARI*
Cikin
warewa d gwanancewa d juriya da gogewa Indo take gudanar d hidimomin gd ,yayin d mumyn su Noor t sake ragamar gdn hannun t , take tafiyar t makaranta batare d shayin komai ba , mussaman yadda Rayuwar Nan t zama sai Addu'a, fitintinu sun yawaita ba ga maza ba baga mata ba abin sai da kula da sa'ido.

Yauma kamar kullin dadyn su Noor y gama Shirin tafiya office tare zasu tafi d mummy su Noor ze dropping d'in ta sai y wuce ,su Noor ko sun Jima d tafiya school Dan school bus ce take d'aukan su 7:30 kullin.

Dan haka mummyn su Noor ta fara Kora Mata jawabi Kan t tsaftace ko Ina n gd t k'alk'ale har toilet din dadyn su Noor d bedroom din ,sanan t koma nata t gyara Mata shima ,sanan t gyara gd ko shayin lisafowa batayi ,shiko tuni yayi gaba y barta d lisafe lisafen tadan ranshi Yana sosuwa Dan gab yake d k'udirar aniyar seta Rayuwar NAWAL ayanzu (nidai nace tab ka makaro ai) Dan y fara k'osawa d wasu d'abi'un ta ,sanan t bishi bayan t gama korama Indo jawabi suka tafi y sauke ta makaranta, duk da ta
ga mood
in Shi Y canja Amman ko bi ta kanshi ba tayi b.

Indo injin tagumi ta rabza Tana karema gdn kallo Tana hararo aikace aikacen d zatayi ,tanata sak'e sak'e cikin ranta har d 'yar k'walla a indon ta.

Bayan t gama karanta wasik'ar jaki ta tashi ta fara aikin t ,kwakwalwar ta cike da tunani iri iri Kan wasu burikanta na rayuwa guda 3 da take fatan Allah y cika Mata su .

Haka t gama hidiman gdn har launch ta gama musu .

Yau dadyn su Noor be dawo ba , su Noor ne suka Fara dawowa sanan mummy su ta dawo itama ta kwashi girki, Indo t sallami su Noor Dan tafiya islamiya d d'an bala driver.

Itako hakimar ,kwanciya tayi bayan sun gama waya d dadyn su Noor sunata musayar kalaman lobayyar su na gayama juna yadda sukayi kewar juna.

Bayan wasu watani , NAWAL ta gama karatun ta sun zana exam lpy , ta d'an Sami Nutsuwa a gd , Amman fa ko tsinke sai taga Daman d'aukewa sanan zata d'auke ,ga zaman gdn har y fara gundurar ta Dan tace zaman gd tsautsayi ne inji ta dan
udirin aiki ne a zuciyar ta.

Dan haka yau t tafi unguwa gobe t zauna agd, dan rage ma kanta zaman gidan da bata saba ba,yaranta ko dumin jikin ta ba sosai suke samu ba Dan haka sukafi sha
uwa d dadyn su Dan Yana jansu ajiki sosai har wasa sukeyi na goyo d cakulkuli suta kyakyata dariya , sai Indo itama suna wasa sosai d ita sun sha
u suna son ta tana Hira da su suna samun kulawa daga gareta Dan sun sake d ita sosai .

Yaya Ahmad yayan SAFWAN dadyn su Noor y sami matar Aure an gama komai bikin ma y rage saura 2mths ,SAFWAN nata ma su twins tsiya wai Suma su fito d miji ayi awuce wajen ,Ammy ce tace" Kar ka damesu ba yanzu ba sai sun gama karatu sanan" ,sukayi dariya har yayan sukace "ayi karatu lpy Allah y bada ilimi Mai Amfani" suka amsa d Amin gaba d'ayan su.

Su twins tare suketa Shirin bikin Yaya Ahmad d ita (Aunty NAWAL)aka siyo anko d duk wasu abubuwan buk'ata na bikin ,da kyar t Bari su twins suka siyama Indo Mai Aiki Ankon bikin har kala 3 ,wai ya za'ayi Susa Kaya tasa inji mommy su noor alhalin matsayin su b d'aya ba.
Chapter 4 · 0% Book details