← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 3 OF 12

Sashe 3

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

NAWAL Tana hanasu ,suna cewa ai b komai Aiki baya damun su , cikin kwarewa d tsafta d iya zamantakewar gd , suke tafiyar d komai ,Indo taji dadin tayata d suke yi,ji take kamar Kar su tafi ,Dan har hutawa takeyi samu ta
anyi.

Gashi har t fara Saba dasu dan basu da girman kai ko
yamatar mutane ,suna Hira a fahimtar ta NAWAL bason kulata d sukeyi take yi ba bare tayata Aikin d sukeyi dan Haka take
an ja baya da su ka
an a gaban idon ta.

Suma su twins suna cewa ,Tana d kirki ,gata d d'an kyau daidai nata ga tsafta da aiki bata da son jiki indo Sam.

Kwanci tashi b wuya , 'ya ta girma tayi wayo ,aka yaye t ,, duk da indo ta yi reno kamar ita ta haifi noor, har rakiya ta dingayi makaranta
an tayi reno kawai, har aka zo yaye noor Dan Bata ma Isa yayen ba aka yaye ta wai ta gaji d tsotso , Kar Abin d take Bata Tana Sha y rame (KUSKUREN WASU MATAN)Da Tai makon mutane biyu safwan d Indo, ta yaye noor.

Gashi bata gama karatun ta ba.

Dan a gida take barin t wajen Indo , bada son ran SAFWAN ba hakan take faruwa ,Amman yanzu duk y Mata fada akan tsawa d hantarar Indo d takeyi ta Kuma rage saboda sosai ya nuna mata rashin jin da
in hakan.

Duk Abin Nan NAWAL na fama d makaranta ,dan yanzu take 300level amakaranta, dan ta fara karatun kenan akayi auren.

Wani adababen zazzabi nee y sakota gaba ,Dan yau y hanata zuwa lecture ma duk nacin t d makaranta da son barin gida dan ji take kamar zama waje
aya tsautsayi ne.

Ganin Abin Yana gaba gaba ,kasala rashin dandanon baki , tashin zuciya yasa ,SAFWAN sungumarta sai gurin bokan turai (doctor) dan kusan dole ma ya mata badan ranta naso ba, bayan likita y gama mata tasatasan y sanar musu ciki ne da ita har na tsawon wata uku, anan nawal ta zabura ha kalin ta tayi mugun tashi har yaushe tayi yayen da zata
ara komawa gidan jiya, atake taji tama samu lafiya ta fara tunanin mafita.
[20/02, 8:43
am] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By Maman Shaheed
Shafi Na Hu
u..

Furucin Likita y girgiza NAWAL Dan taji Abin har ranta "dududu yaushe na haihun da yaye
ar Tata da har wani cikin zai shige ta ?

Tambayar da ta dinga yima kanta kenan.

SAFWAN Kuwa atake
a hango razana a tare da ita, ya basar shiko yanata murna ,cikin farinciki Yama Likita sallama yaja matar shi suka nufi mota Dan komawa gida, gudun kar su raba abin magana a asibiti, yadda ya
acin rai a ruhi da fuskar ta.

Cikin mota , SAFWAN bayan ya fahimci dalilin
acin ran nata, sai ya dinga rarashin NAWAL da nasiha aKan "wasu nema ma suke Allah ya basu Amman Allah be Basu ba ba'asan Kuma irin tanadin da ya musu ba ,ke ya baki badan munfi Kowa ba Amman kina fushi da haka ko?"
Ta kalle shi ta
asan ido , Tana cewa" Ni fa ba fushi nake ba" a hanzarce ya katseta
" tun lokacin d Likita y Fa
i sakamakon test
in da ya Miki Naga annurin fuskar ki ya
auke ,nafa sanki Sarai motsi kikayi nasan me kike nufi na gama karantar ki fiye da tunanin ki" ya
auke kai ya cigaba da tu
in shi.
ago da Kai tayi Tana kukan da kana gani kasan daga zuciyar ta yake fitowa " nifa gani nayi ko 2yrs fa banyi da haihuwa ba ko mahaifina be gama koma mazaunin shi ba har Ace na sake
aukan ciki?" ......sai hawaye sharshar.

Safwan ya yi murmushi Mai ciwo ,yace "haka Likita yace Miki mahaifanki be koma ba?

Koko anaki likitancin ne Haka? ko jini ne Kika gaji da ha
awa Dani ?

Ina nuna Miki gabas kina nausawa kudu Ko wife?"
Ran SAFWAN ya gama
aci kawai ya Mata shiru ya
auke Mata wuta ko rarashin ta ya
iyi akan kukan da takeyi , tun tanayi har ta gaji ta saurara ,suka Isa gd,
Bayan sun shigo gida Indo na musu sannu da zuwa SAFWAN ne kawai ya iya amsawa ita ko uwar
akin ta
aki ta wuce fuuuuu.

Shima nashi room
'in ya wuce ko bi takanta beyi ba ,Dan takaici da haushi da ta bashi.

NAWAL Bata
ara fitowa ba sai da ta fito dinner ,shiru shiru SAFWAN zai fito ya
i fitowa ta Aika Indo ta kirashi (kuji haukan wasu matan ,wai
ar Aiki ce da zuwa kiran mijin ki a
akin shi? ) akayi sa'a Mai kunyace Kuma Abin ya Mata nauyi Dan Bata ta
a shiga
akin shi Yana ciki ba Tana gyara Mai dai in baya Nan ( *WANI KUSKUREN*) Sabod haka a
ofa ta tsaya tayi knocking, azaton Shi matar shi ce jin an yi har so biyu kawai yace" shigo Mana" ,atunanin sa NAWAL ce take shakar shiga dakin ta tsaya Tana knocking , inda watace shiga zatayi , ita ko Indo mi
a bakinta tayi ya ha
u da
ofan ta ra
a Mai " Aunty ce tace kazo kaci Abinci Tana jiran ka" Yadda zaiji dan a
an tsorace take maganar ma.

Shi kanshi sai da yaji wani iri ,cikin zuciyar shi yace "Allah ya shirye ki dear"
"kice Mata Ina fitowa" ,ya ba Indo amsa ,sanan ta tafi fa
an sa
on da ya bata .

Bayan fitowan shi , ba Yabo ba falasa ,sukaci Abinci ,Indo nata ba Noor a baki taci wani ta zubar da wani ,hakan cin nata yake .

Bayan sun gama cin Abincin , ya koma
aakin shi dake yayi sallan ishan shi ,ganin baida halin kulata yasa ta bishi
akin shi Dan Abin ya dameta sosai .

Tana shiga ya
auke kan shi yanata latsa wayar sa , bema nuna alaman ta shigo ba , Abin ya sake Mata ciwo har ji tayi kamar ta koka Amman ta share Dan sulhu take nema (sulhu Alkhairi ne) ta zauna kusa dashi jikin su na shafan na juna tace" my dear wai meye lefi nane da ka
auke min wuta? nifa ba wani Abu yasa nakejin tsoro ba kaga fa yadda Nasha fama da laulayin Noor kai ganau ne ba jiyau ba , haka nazo na dinga fama da tirtsetsen ciki Ina keta Al'umma har Kai da kanka tausaya min kakeyi Banda
umbin Al'ummah da bansan adadin su ba, sanan haihuwar ma kagafa irin gumarzon da Nasha harfa kuka ka tayani ko ka manta? ko kana so ka nunamin b tausayina ne ya saka kuka ba a
akin haihuwar?"
Ta fashe da kuka Mai ta
a zuciya , shima ya tuno abubuwa da dama , Dan ya tausaya Mata matu
a , ranar da zata haifi Noor ,atake ya manta da
acin ran da ta sahi aciki ,ga girman son da yake mata yayi tasiri a kanshi, hannu yasa ya talabo ta ya rungume Yana shafa bayanta Yana rarashin ta da kalamai masu sanyaya Rai ,tare da wa'azantar da ita ta sigar rarashi , Jin
umin jikin shi ya mantar da ita Komai, ya dinga sarafata tana mayar mai har suka fa
a duniyar Ma'aurata har suka manta da wata
ar su Noor ma.

Cikin Nan ya tsayawa NAWAL arai musamman idan fanc
inta na tsokanar ta amakaranta wai ta zama uwar iyali sai taji dama cikin ya zube (wa'iyazubillah ) haka dai taketa lala
awa har cikin ya shiga wata Tara ,su twins insun Zo suna tayata Aiki sosai Dan komai basa Bari tayi na hidimar kanta da Noor sune suke yi Dan sun
auke Noor ma ta koma gidan Ammy hankalin NAWAL kwance wai ta huta dama takura Mata take Taita danneta Tana Mata rigima, cikin jikin ta ko dama albarkacin uban shi kawai yake ci.

SAFWAN yanata lala
ata musamman yadda ya san ba wani damuwa tayi da cikin jikin ta ba ,haka dai har watan haihuwar ta yazo , na
uda ta Kama ta Mai zafi , Dan kasa haihuwa tayi da kanta sai da aka Mata CS kowa ya tausaya Mata, da haihuwar tazo mata a haka mussaman MIJIN ta taga gata Har Ammy lala
ata takeyi anga narkewa kuwa Wajen NAWAL ko Abinci ma Bata Abaki akeyi , doctor yace baze sallame ta ba sai taji karfi , suko cewa suke a lala
ata ta Saboda Cs
in.

Ta Sami
anta
ato su twins sai murna sukeyi ,dan suna son yara SAFWAN ko yafi kowa murna da zumu
in akoma gida, Indo nata gadin gida da
ala shi da faman girki so
aya tazo asibiti da su twins.

Bayan An sallameta ta dawo gida har su twins aka dawo Dan suna hutun makaranta , Suma ma
erin budurci ya nata
erasu sai kyau suke
arawa anzama
an Mata.

Ranar suna yaro yaci sunan Alhj su SAFWAN ake Kiran shi da HANEEF Anyi shagalin suna lpy , an raraba kayan rabo ,su twins an Sha shagali dangi duk sun hallara da
awayen nawal .

Bayan suna su twins sun koma gida aikin ya dawo Kan Indo agogo sarkin Aiki Dan bataso suka tafi ba Dan suna rage Mata wahala aikin gidan.

Yanzu ko Aiki ya dawo kanta hatta Pampers
in Haneef ita take care Mai inyayi Kashi ta wanke ta mayar Mai da wani ,haka wankin shi haka na Noor dake ta dawo tun suna Taki komawa wajen Ammy dasu twins wai Tana wajen baby.

Haka Indo taketa fama da hidimar gidan , har yakai ta yi shawara da Inna akan zata bar Aiki ,Inna tayi ta Bata hak'uri Kan juriya da jajircewa Akan Mai hakuri yanada nasara arayuwar shi , Kuma tana taimaka musu da ku
in aikin.
Chapter 3 · 0% Book details