← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 12

Sashe 6

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Yana mgn Yana lomar Abincin da ya fara ciyar da kanshi dan baya son hayaniya.

Sai asanan t tuna cewa Ashe sallah zatayi , cikin zuciyan shi Yana Mata dariya Yana sake yaba so d k'aunan dake tsakanin su, yana tunanin dama Tana kishin shi haka?

Aiko indai hakane , y zama dole duk wasu hidimomin d mace zatama mijin ta d ta sakema Indo y kamata t dawo dashi kanta tasan cewa aikin tane bana me Aiki ba, indai da gaske akwai irin wanan kishin nasa a tare da ita.

Dan haka Nemo mafita na gare shi ,Dan yaga Bata d niyan canjawa sai yayi d gaske, bayan shawarwari da nuni da yake mata, duk take fatali da su.
,Itako momyn su Noor d kunya ta tashi Tana "yanzu zanyi na sha'afa ne" atunanin ta be gano zallah masifafen kishi bane y mantar d ita ibadar d zatayi ba ,Da haka y barta aka tafi ahaka Kawai.

Taje t d'auki hijab akan kujera t tafi gabatar d sallah, zuciyar ta fal tsanar huzna da Nemo mafita dan kiyaye afkuwar hakan a gaba.

Huzna ko komawa tayi ,cikin su twins sunata Hira Amman ita tanata aikin tunani d fargaban d NAWAL t kamata Tana b Yaya safwan Abinci fa!?

Can Kuma tace "to meye d'an uwanane ai d ba Abin d ze faru , Amman f yanzu har gabana sai d ya fad'i nazaci zata min hargagi ,da na fito Mata d manufata azahiri kuwa sadai komai y faru"
tanata aikin sak'e sak'e cikin zuciya, su suhaima nata tsara Abin d ze faru gobe wajen kamu, ita ko an barta d tunani.

Sai d dare y farayi sanan suka tashi suka tafi room d'in d NAWAL ta Basu Dan su kwanta , Nan ma hirar suka dasa da yi basu suka kwanta ba sai wajajen uku na dare wasu sun fara bacci ma.

Washe gari, tun asuba Indo t tashi t shiga kitchen ta fara had'a ma su Noor breakfast d Wanda zasuci d Wanda zasu tafi dashi school , kafin t ma sauran 'yan gdn nasu, tasan in ba su twins ba bata tunanin akwai mai tayata.

Bayan t Kamala d su Noor Dan har t musu wanka t Basu break suna ci , sai t koma Kan breakfast d'in sauran jama'ar gdn da ta rasa me zata dafa yau duba da yawan da akayi a gidan.

Su Noor suna gamawa bayan t gama shiryasu tsaf cikin sport wear su tace suje su gaishe d dadyn su d momyn su d su aunties d'in su d sukazo bak'i, dan kusan Har Tarbiyar yaran ta Indo ce,da gudu kuwa suka tafi aiwatar da abin da ta sasu.

Itako Ba
arar , NAWAL Bama tasan me suke ciki ba ,tunda tasan taba Indo ummarnin komai t jadada Mata yadda zatayi Kuma Dan haka taketa kwasan baccin t hani'an a
akin ta bayan ta bar
akin mijin ta da ta ma
ale mai tun jiya kamar gani take za a aran mata shi.

Huzna ma baci t koma Bayan tayi sallah asuba , su Asmy d suhaima d su twins ne suketa Hira daga baya ma su twins suka tafi kitchen Taya Indo Dan sun San ba Abin d zesa Aunty NAWAL ta taimaka Mata d wani Abu gashi anyi yawa ansami
aruwar mutane a gdn aikin ze iya Mata yawa.

Bayan su Noor sun dawo daga gaishe d jama'ar gdn ,dadyn su d momyn su suka rakosu har palour , inda aka ba d'an Bala driver y mikasu wirin school bus d'in su insun karaso ,su Noor nata ma Indo d dadyn su bye bye ,momyn su na ce musu anjima Indo zata kawo su gdn Amaryar Yaya Ahmad in sun dawo dg school dake Friday NE babu islamiya , Aiko Haneef nata murna zasuyi biki ,d haka d'an Bala driver y Kama hannun su zuwa wajen motar su a bakin titin street d'in SU.

Itako Indo Bayan t dawo daga rakiyar su Noor ,ganin su twins a kitchen tayi sunata Aiki ,tace "laa!

Dan Allah d kun Bari yanzu zan Kamala komai ai in sha Allah kuyi hak'uri, naci
arfin aikin ai su noor n fara salama ne"
Hassana tace "laa karki damu , in muka had'u gaba d'aya semunfi cin k'arfin Aikin yanzu sekiga mun gama Nan da nan, ai y miki yawa aikin"
Dan haka wata na soya bread and agg wata na fish roll , Itakuma Tana karasa farfesun kayan ciki d yaji kayan
amshi.

Kitchen d'in gaba daya y d'umame d kamshi , safwan kasa jure kamshin yayi y nufi kitchen Dan ganin me sarafa breakfast d'in ganin Indo yayi tanata gyara marfin tukunyar farfesun, hassana n wanke abubuwan d aka b'ata hussaina n had'a Kaya a tray don fita dashi zuwa dining.

Ido y zubama Indo Dan tabatar wa shin girkin indon NE yake k'amshi Haka, Kamar yau ya fara ji ko ci.
.Amman ganin hassana t d'ago Tana kalon shi ,sai y basar ,har Yana cewa "'yan k'annena me ake sarafa Mana NE aketa Mana turaren kamshin dad'i Haka?"
Sai a lokacin Indo d hussaina suka San shine yake magana ,cikin ladabi Indo t Fara gaishe shi ,sanan hussaina sanan hasana t gaishe shi .

Duk ya amsa musu da sakaliyar fuska da fara' a.

Yanata jansu d tsokana ,suko sunata cemai" ai yau girkin Indo zasuci dan ta Riga da ta gama kayanta
arasa mata kawai muka tayata dan munso ace Tun farko muka zo muka kama mata "
shi ko sai ya wayance Yana cewa" girkin ku dai gaba daya"
sukace "Amman nata yafi namu ,Dan farfesun Nan ko hannun mu be gani ba duk ita t had'a komai ai Tana kokari gashi komai ta iya cikin birgewa d gwanancewa d tsafta ,Abin ta" Hassana ta fa
a tana dafa kafa
an ta d murmushi.

Jin Ana yabon ta ,yanata shak'ar kamshi Mai dad'i Wanda y kusa cika Mai ciki tun Bai ciba, dan har ji yayi ashe yana jin yunwa har besan lokacin d yayi sub'utar baki y furta "ai mijin ta ya huta zai kwashi girki da hidimar gida da..." sai yayi shiru.

Daga cikin mak'ogaron sa wasu kalaman suka mak'ale y kasa karasa wa Dan besan y furta kalaman Bayan ba ma.

Su ko su twins cigaba d aikin su sukayi sunata dariya suna Kara yaba Mata ,shiko cikin Rashi cewa yake ,NAWAL ya Kamata ace Tana Nan d su twins d'in suna sarafa breakfast d'in Amman wai sai su d 'yar Aiki "Allah ya wadaran naka ya lalace" ya firta a zuciyar shi.

Anan ranshi ya d'an baci ,ya nema Mata shiriya wajen Allah Amman d niyar zeyi wani Abu akai dole, dan abubuwan kullin ta
arewa sukeyi na NAWAL.
[23/02, 7:53
am] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na takwas
Bayan su indo d su twins sun kamala komai suka jere akan dining, aka gyara 6chairs d'in Bayan angayama kowa y fito wajen break.

Momyn su Noor ce ta fara bayana a tebirin cin abincin d sahibin ta ,sai su twins d su suhaima itako uwar sanabe d iko cewa tayi suyi gaba gatanan zuwa huzna ba .

Dadyn su Noor ne y fara d Addu'a yayi bissimallah y fara ci bayan yacema momyn su Noor t zuba Mai da bata yi niyar zuba Mai kamar koda yaushe sai in tayi ra'ayi , tunda Bata Saba ba .

Itako Indo Tana kitchen acan take cin nata , su twins suka Fara ci sunata Hira tsakanin su.
momyn su Noor d dadyn su Noor Suma nasu hirar sukeyi akan mgn bikin Yaya Ahmad.

Sunyi nisa d cin Abinci ,sanan huzna t fito Tana taku d'aya Bayan d'aya Tana wani girgiza (sunan wata wak'a wai girgiza Nan) haka t k'araso ta zauna nesa d SAFWAN Dan Bata space akusa d shi .

Haka t gaishe su cikin kirsa d kisisina irin n gogagun 'yan duniya Tana wani Shan
amshi ba tare d tayi abin d ze ja magana ba.

Fuska ad'an d'aure NAWAL ta amsa Mata ,shiko gogan ko ajikin shi b yabo b falasa
a Amsa Mata.

Tunda t Fara break take kalon SAFWAN kalo na salo salo kuwa Mai tatare d ma'anoni , hakan n faruwane yayin d NAWAL tabada hankalin t g abinci take ci kawai bata bi takan kowa.

Haka cin abincin nasu yayi yayi nisa ,inda NAWAL ta gama koshi Amman burinta SAFWAN y tashi awajen Dan ta fara ZARGIN wani Abu tsakanin shi da huzna ta kasa samun nutsuwa har sai sun bar gidan,dan haka ta
i tashi.

Hankalin t nakan huzna Dan t kamata so 2 Tana kalle Mata miji , tanaso t gano shin kallon nasa take yi ?

Kuma d wacce manufa take kallon nasa, abin da tafi son ganowa kenan.

Safwan be bar wajen break d'in ba seda y cika tunbin sa d girkin Indo Mai dad'i ,sanan y Sha Hira d k'annen sa ,huzna na tsomo baki tanayi Tana Mai wani kalo Mai cike da fassara.

Bayan y gama y tashi y koma room d'in sa dan Kamala Shirin sa n fita dg gidan Dan da beyi niyar zuwa office ba sbd Akwai Abin d zasuyi d Yaya Ahmad (ago ango) Amman kasancewar ankira shi anason ganin shi ,haka y ce bari yaje office d'in kafin y je wajen yaya Ahmad d'in,hakan Yama NAWAL da
i matu
Suma su twins sun kamala ,sun koma palour sunata Hira masu latsa waya nayi , itama huzna chart d'in takeyi, gefe guda kuma idanun ta na mararin sake tozali da ya S
in ta.

Ita ko mommy su Noor ,Tana tare d megidan ta ,Yana shiryawa , cike d nishad'i yau har Tana cewa kaza ze saka sai yafi kyau , still ta sake ware Mai kayan da ze saka da yamma (readers bafa haka takemai abaya ba fa duk wanan Dan za a shiga sha'anin biki ne da tseratar da shi daga mai farautar sa) da kuma Kar a Raina Mata miji Dan haka y fara samun kulawa t mussaman tun dg YAU.
Chapter 6 · 0% Book details