← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 12

Sashe 10

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da haka su hassana anyi sallah Dan basa wasa da sallah Sam Ammy Bata musu da wasa kwatakwata training
in da ta musu ne tun suna yara Kuma yabi jikin su har sun saba.

Bayan idar da sallah magriba duhu ya fara shiga , alokacin me kwaliya tasake baje makeup kit d'in ta Dan tsantsara musu wata sabuwar kwaliyar da gyara wacce bata gama gogewa ba Dan Shirin tafiya dinner ko isha'i ba Ayi ba ,wasu dai sunce da alwalar su atare dasu sallah kawai zasuyi su tafi .

Momyn su noor ita aka farama kwaliya inda taci wani uban leshin ta mai suna lace wanda ya sha uban shuwariski stones d'inta Mai tsada d matu
ar kyau ,head d'inta ma yayi kyau jaka d takalminta ma masu tsada Suma d'ankune da Abin hanu g zobina
arayin gold masu kyau tacika Jakarta d kudin liki sababi fil dan capacity take son bazawa a wajen.

Sanan ta tashi aka farama su huzna nasu kwaliyar.

Anata kwaliya su hassana da ussaina suna can sunata gaisawa d wasu bak'in Alh SU.

Gashi me kwaliyar ta gama ma kowa su kawai take jira ,da kyar ussaina tazo aka Mata ,Amman har yanzu ba ama hassana ba Ammy ta Kara sata Aiki ma ,Dan haka tazo ta Kara ba Mai kwaliyar hakuri ,ganin kamar ta
osa yasa tace ma Indo tazo amata kwaliya , Zo kuga idon indooo Kamar Wacce aka jefa ta a tara ,ta zazaro ido tace "aa ni ai base nayi ba" Tana sunkuyar da Kai k'asa , Aiko Mai makeup d'in tace
"kizo Ni na fara yi Miki tunda tace amiki kinaso kina kaiwa kasuwa Dan na kusa tafiya Akwai inda zani yanzu"
Indo Bata da za
i hassana Ce ta kamata ta mik'ama Mai kwaliyar ita Kuma ta tafi Aiken Ammy.

Indo fa an Fara ba da light , ta Fara tashi dg Indo Tana Shirin komawa Aisha Sanadin kwaliyar bikin Ahmad abin da bata ta
a yi ba cikin wani
anin lokaci sai ga Indo ta rikid'e zuwa Aishatu habawa.
suhaima ,Asmy ,ussaina ,huzna dama ta tashi ta tafi , har su sun kasa gane Indo ,sai a lokacin ussana ta tuna ai ko Kaya indon Bata Saba ake Mata kwaliyar.

Tsaida kwaliyar akayi akace taje ta sa Kaya ,Mai wayo wajen zuwa sa kayan taji anata Kiran sallah isha'i Bata fito ba sai da ta gabatar da sallah ishan ta , dama tanada Alwala itama sanan ta dawo d'an kwalin ta ahannu.

Haka aka cigaba d yi Mata kwaliya har ta gama Mata ta Mata d'auri Mai steps, hmmmm hohoho Indo dai ta koma Aishatu Bamai ganeta sai an Gaya Mai , sun yaba tsarin ta da kyan kayan da tasa su twins da duk wani wanda yasan gaskia Ashe dama tanada kyau sai kankantar shekaru Kawai, atake
an matancin ta ya bayyana kamar a sace ta a gudu.

Ana gama Mata ,hassana ta dawooo ,itama sai da tayi dagaske sanan ta gane Indo, tana ta tsokanar da yaba kwaliyar ta.

Itako Indo sai kunya takeji , sai rara
ewa takeyi ,abun Ka da ba saban ba ta kasa sakin jikin ta ,
Bayan an gama ma hassana tata kwaliyar , har d'auri da komai da komai itama ta yi sallah ta har su ussaina sun zame sunje sunyi sallah su time yayi na tifiya dinner ,motoci sun Fara zuwa .

Noor da Haneef ,suna tare d Indo ta canja musu Kaya ,tace suje su nunama momyn su kartace ba su za'asa musu ba ta kunyata ta acikin mutane , Dan bataso su had'u ma ji take kamar zatace taje tacire kayan jikin ta Dan tasan halin ta .

Aiko akaci sa 'a ta yaba kwaliyar da indon ta musu tace ta rikesu ta aike su wajen indon ba tare d sun ha
u ba atare da ita sukaje suka shiga mota ,suka Fara gaba aka kaisu wajen dinner , memakon ta rik'e 'ya'yan ta (wasu matan ma dai toh) Indo Mai neman
iris tace toh ta d'auko gyalen ta dama shine mahadin kayan da tasa da takalmin ta da wata side bag d'inta ta Kama hannun su suka wuce zasu fita wajen d motoci suka Fara jeruwa ,sai ga kawarta yarinyar Mai Aikin gdn su Ammy da suka
an saba , itama su hassana ne suka siya Mata kayanta ankon , Amman ita ba a Mata kwaliya ba ,Indo tasan itace daidai ajin ta talaka 'yar Mai Aiki shiyisa suke kawancen su tun Fara bikin Kuma sukan
an ha
u dama b sosai ba itama tanada hankali .

Dan haka tare suka tafi suka shiga motar wani driver suna jira afara tafiya atafi dasu su Haneef n hannun su da noor.
[24/03, 7:57
pm] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
Shafi na shabiyu
Cikin takun isa irin na Amarya d Ango tare da rakiyar d'umbin Al'ummah suka rako ango da Amarya har wajen da aka tanadar na musamman Dan su
in kawai.

Suna zama waje ya d'auki tafi da sowa ,ana murna da ganin ango da Amaryar sa, can aka saki kid'a da wa
ar hamisu breaker, waje ya Bada nisha
Haka aka dinga kwasan rawa , ga Abin yayi tsari dan abincin ma
ebi da kanka ne akeyi awajen kowa Abin d yakeso yake d'iba y koma gefe domin ci .

Noor ceta tashi da gudu ta tafi wajen dadyn ta yayin da ta hango shi ,ita Kuma Indo Sam Bata hango shi ba gashi itace me kula da su , ganin ta tafi d gudu kamar an zabureta cikin himma da sauri ta tafi domin ka mota.
lokacin shi kuma dadyn nasu
a juya baya Tana zuwa ta rik'e Mai hannu lokacin da yayi daidai da k'arasowan Indo itama ta kamo hannun Noor d'in da niyar ta dakatar da ita, dan bata gane ko waye ba bayan ta hango.

Shi Kuma Jin an kamkame Mai hannu ya juyo da niyar ganin waye mai
aramin hanun nan da ya kama shi.

Idon sa Bai sauka Kan hanun ba, sai da suka fara bashi umarnin sauke su a kan indo kafin ita Noor d'in tozali da Indo house girl da ta d'au wankan sikari , cikin Jin wani bak'on yanayi atare da shi na ganin wanan fuskar d kamar ya Santa Amman Yana shaku dan har shagala yaso yi.

Daga bisani ya Lura d wacce ta cakumeshi da kallon shi ya koma kanta da ya ji amon muryar ta Tana fad'in "Dady kayi kyau"
surar ta yay ya Bata peck a kumatu yace "thank you my luv , Ashe Kuna Nan ,kema kinyi kyau my Noor ,ina brother ki?"
Amsa ta bashi " Yana wajen can" ta nuna Mai inda yake da yatsa ,yayin da yake Satan kallon Indo yanaso Yama Noor tambaya Ko indo ce yana gudun ayi abun kunya.

Itama Indo saroro tayi da niyar komawa tunda taga Ashe dadyn su Ne babu bu
atar taci gaba da tsayuwar dan bata yi zaton be gane ta ba ma, sai nauyi kallon da taga ya mata , da
yar ta iya firta mai.

" sannu dadyn su Noor na yi zato wani ta gani kar tayi nisa da mu"sai da yaji muryar ta sanan ya fita daga kokwanto ko ita ce ko ba ita bace" wai dama Indo Ce, da gaske?

"ya firta a zuciyar shi.

Abin ya matuk'ar bashi mamaki , uwa uba tmby inda ta samu Kaya ga d'aukan wanka gaba d'aya in one time ta canja haka canjin da be ta
a tunanin zata iya zama ba ko ta canja haka duk d basa barin ta da tsummah itace dai bata da ra'ayin mugun kwaliye_kwaliyen yan matan zamani.

Can Kuma ya fara tambayan kansa "toh meyema aciki in ta canja?"
"ai da sallah da biki mace komai munin ta da kazantar ta canjawa takeyi toh danme zan damu kaina MA?" ya kawar da zancen.

Da
yar ya iya firta mata " kije kawai zan kula da ita, muna tare ai duk dangi ne"
Sanan indon ta tafi.

Har indo tayi
an nisa Ya
wala Mata Kira ta juyo cikin wata siga ,saida idon shi y bada wani asirtacen al'amari da ya had'a ido da ita indon asan da ta juyo, jiyowar hanzari.

Tasa Abin maganar da ze gaya mata yaye sai ya yace "ki d'auko min Haneef ki kawo min shi can table din" ya nuna mata kafin ya wuce ba tare da ya jira amsawar ta ba.

Itako bin ummarni tayi , ta tafi ta d'auko Haneef ta je kaimai , kafin ta k'arasa ta ganshi da huzna suna kwasan hotunan dole da tazo ta ritsa shi.

Ji tayi kamar ta tura haneef din base ta
arasa ba Sai kuma ta d'an jinkirta ta d'an tsaya Tana kallon su ,Ashe duk Abin nan NAWAL tana gab da hango su tana hangowa kuwa.

NAWAL a hanzarce ta nufo su Tana huci Kamar zakanya.

Ko da tazo babu kunya ko kara ,janye mijin tayi Tana gallama huzna wata muguwar harara ,Tana ce ma huzna Abi wani sarkin ba wanan ba Tana k'ara jifanta da mugun kallo dan har ji tayi yawunta ya fara
aci taga ma ha
urin ta da bata sha
ota ba.

Ran huzna ya matuk'ar baci Dan haka ta buga tsaki tace" naki wasane yarinya bakisan huzna ba Ko?
addara ce ta ha
aki da shi, Amman dani yafi dacewa" ta dinga firtawa.

Shiko Ashe tun d'azu y hango indo kin karasowa dai tayi , sai a lokacin da NAWAL take
arin janyeshi a wajen kwatakwata Yama Indo magana.

Ke kuma me kika tsayama kawo Min Haneef d'in Mana"
shima Haneef d'in dama tun d'azu yake zillo Yana son kwacewa a hannun ta yanason zuwa ga dadyn Shi.

Indo badan taso ba tayi saranda ta karasa cike da zilimin Dan harda ganin momyn su Noor yasa ta dakata da Kai Haneef d'in.
Chapter 10 · 0% Book details