← Book details Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 7 OF 12

Sashe 7

Kuskure Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Da Taimakon ta ya gama Shirin sa tsaf ,ta gyara shi t feshe shi d turaruka masu dad'in
amshi ,har wani white powder ta shafa Mai a face d'in shi ,yayi kyau dama Mai kyau dinne.

Atare suka fito , hannun su rike d na juna ,shi kanshi yasan yau ankula dashi Ana tarairaiya shi yadda ransa yake so Har jin kanshi yake yana wani kumbura.

Cikin takun cikakun masoya masu so d k'aunan junan Su, su ke taku har palour inda ze sada su d k'ofan fita compound d'in gdn .

Ba Wanda y fara sanin sun fito zuwa palour sai ,huzna da tuni sasanyan
amshi turaren SAFWAN y tsegunta Mata fitowar shi ba tare da ta mai kallon gaggawa ba.

Bata Bari kamshin y gama tsegunta Mata shi d'inne ba ,Kawai daji bazata iya jure rashin ganin shi ba ko jan aji t d'ago asukwane dan kallon sa , 2eyes sukayi d shi d NAWAL hannun su ri
e d na juna kamar za a kwace Mata shi .

Nan zuciyar huzna ta soyu d ganin hakan (kuji mun kamar mijin ta) Dan haka Mai d kalon ta tayi g wayar ta badan taso hakan ba sedan shine zefi Mata alokacin yadda zuciyar ta ta soyu.

Suhaima CE ta fara mgn cikin ladabi "laa Yaya badai ka rigamu Shirin bikin ba?"
Cikin kulawa d so irin na 'yan uwan taka yace , "ahaba Shirin biki ai sai Mata mu sadai mu shirya yadda komai zai tafi daidai ,Amman biki ai na Mata ne" ya amsa mata d sakakiyar fuska.

Asmy tasa dariya tace "hakane kuma fa Yaya SAFWAN"
momy su Noor Itama Cewa tayi "kaide fad'i gaskia wajen bikin zaka" Tana Mai wani kallo Mai cike da ma'anoni dan ta
ular d huzna.

Huzna ko ji tayi kamar t bar gurin , har sai d Yaya safwan d'in y gama mgn dasu twins sanan y kalli huzna yace "sister y ba magana ne ko muna fad'a ne?" Yana dariya Yana rike d hannun matar shi, Shima da biyu yayi hakan ganin tana shirin zuwa mai da wani salo da besan da shi ba.

Cikin jin kunya d tunanin Kar aharbo jirgin ta (na kishi ba) ta wayen ce tace "Kai ya s fa
a kuma?

Ni da kai?

Ai ko a mafarki, wlh wani group ne suka d'auke min hankali na anan" kafin yayi mgana, tuni momyn su Noor ta karbe maganar d cewa
"ba dole ba ," adaiyi hankali d shiga GROUPS na media Dan...

"
Bata k'arasa ba shima ,ya shiga maganar Yana cewa"
warai kuwa ku d'inga kiyayewa Dan Allah !

" u have to b a very very careful with that social media fa ,Akan groups
in nan naku , most especially ku Mata d baku da wuyan yadda d junan ku , kuna cewa wai sabo d amintaka ,rayuwa yanzu t zama Abin d ta zama sai Kuna kiyayewa , in kun kiyaye Allah zai taimakeku, Dan haka kusan inda zaku dinga shiga a wayoyin ku gaba d'ayan ku , Allah y kare Mana ku , suka amsa d "Ameen In sha yaya zamu kiyaye" gaba d'ayan su Banda huzna da ake magana ma akanta.

A mind d'in ta cewa take "wai me Yaya y d'aukeni yarinya ko me?" Ni bansan daidai ba kenan d har ze tsaya Yana min wani wa'azine ko fad'ane ohon Masa yazo Ni ze katsemin farin ciki daa nagan shi har na fara samun peace of mind ,Amman yazo ze dis conecting farin ciki na kawai"
Dan fushi ma ko kalon sa Bata k'arayi ba har y musu sallama y bar palour tare d rakiyar momyn su Noor (yau de kamar gaske) dafa b a rakashi some times ma Tana rigashi barin gd yau Dai tana manne d shi.

Bayan wasu awani ,Indo t gama gyara ko Ina d komai na gdn tare d taimakon su twins har su suhaima Banda HUZNA D NAWAL (kodai ajin su daya ne arayuwa) oho bamu sani ba dai ,komai ya zama very neat and clean , Dan har sun Fara Shirin barin gdn wai zasu Fara biyawa t gdn Ammy su gaisa d jama'ar gdn kafin daga can su wuce wajen d za a gabatar d shagalin kamun bikin YA AHMAD D AMARTAY SA SUFAYYA.
[23/02, 8:25
am] Maman shaheed
: *KUSKURE*
By maman shaheed
shafi na tara
Bayan su mommyn Noor dsu twins sun gama shiryawa sunci kwaliya ta gani a yaba sun had'u matuk'a, kwaliyar wanan na wane ta wanan ,har momy su Noor ta tatso kyau suka gama fitowa domin tafia gdn ammy .

Mommyn su Noor ce ta tsaya Tana koroma Indo jawabi Kan" in su Noor sun dawo ,ki musu wanka ki saka musu wasu Kaya da na a ware musu suna Kan gadon su , ki feshe su d turaren su ,ki kullo Min ko Ina sanan ku taho wajen kamun direct Dama kinsan wajen Kuma ai ko?
an bala Ze kawo ku"
Indo tace" toh, eh nasan wajen"cikin girmamawa.

Sanan ta Bata makulin gdn tace t kulle gdn ta taho Mata d makullin ,ta kar
a Tana me bin umarnin uwar
akin Nata.

Sanan ta fara gaba su suhaima ,Asmy ,huzna,usaina ,hassana ko t garzaya wajen Indo d tayi hanyar kitchen ,Nan Naga tanata Kora Mata jawabi itama bandai ji me t Gaya Mata ba ,duk son Jin lbr na sai da na ha
ura.

Sanan ta biyo su suka Isa farfajiyar gdn inda motar d zasu fita d ita taketa jiran su.

Mommyn su Noor ce agaba sai su twins abaya gaba dayan su dasu huzna anata Shan
amshi , sanan d'an Bala driver y jasu a sukwane sai gdn Ammy.

Itako 'yar jiran gd ,Tana ta tunanin sa kayan d su twins suka d'in ka Mata ,uwa uba tunanin wacce irin kwaliya zatayi ?

Kar Uwar
akin ta ta zarge ta ko a sami matsala shine tsoron ta.

Ita d Bata Saba kwaliya I ba Gashi dama Inna ta Aiko Mata d d'inkin ta n material d'in ta d aka d'in ko da na golden rubber atamfar ta ,Nan t Fara tunanin canja shawara ko dai t sa kayanta marasa tsada ta tafi wajen taron Dan gudun maganar NAWAL?

Can Kuma tace "Kai ,Inna yi haka su twins baza suji dad'i ba , Dan su faranta min suka siyamin ,Nima Kamata yayi nasaka ajiki na shine tukwuicin yaba kyautan su gareni"
Dan haka t yanke final decision kawai kayan zata sa ,Kuma zata k'ok'arta wajen ganin t d'an tsara kwaliya daidai ita.

Bayan wasu awanni Indo t tsula wankan ta Amman Bata shirya ba so take su Noor su karaso t musu wanka sai itama t shirya .

Bayan Mintuna 45 su Noor suka dawo , sunata neman mommyn su ,Indo tace ta tafi gdn Ammy ,Suma yanzu zasu tafi Aiko Haneef y hau murna har Noor d'in ma ,Indo tayi murmushi kawai ta kamasu taje bathroom ta fesa musu wanka t sa suka d'auro Alwala sanan suka fito ta shafesu d mayukan su masu dad'in
amshi ,sanan t gyarasu d farar powder Mai
amshin dad'i,sanan t saka musu 'yan kantin su masu kyau d tsada ga tsari na birgewa sanan t umarce su d suyi sallah suka yi irin tasu t yara.

Seda t gyarama Noor kanta t sa Mata ribom Mai kyau ta Mata kwaliya sama sama b irin wanan kwaliyar d ake ranbad'a ma wasu yaran ba .

Sanan ta dinga Basu Abinci a baki Dan karsu Bata kwaliyar su har suka k'oshi sanan t kuna musu mbc 3 domin y Dan rage musu zaman jiranta ita Kuma ta tafi nata Shirin .

Indo t sa kayanta tsaf t yi light makeup fuskarta t fito kamar b house girl d'in su Noor ba .

Wajen tsara kwaliya da d'aurin d'ankwali Anan t dinga Bata lokacin ,da kyar t samu tayi wani ba lefi ya d'anyi kyau Amman b sosai b ,kunsan b kowane y iya d'aurin Kai ba.

Can t fito gashi ko turaren fesawa Bata dashi BAIWAR ALLAH ,haka t sid'ad'a ta d'auko nasu Noor t fesa abinta itama tayi
amshi kamar kowa ...gashi Bata d jaka sai wani flat shoe d'in ta d aka taba Bata ,Tana ji dashi gashi y hau d kayan dama harda gyale su twins suka hado Mata Dan haka shi t yafo tazo ta Kama su Noor suka nufi inda d'an Bala driver dayaketa jin radio a farfajiyar gdn .

Su Noor sunata murna , Indo t sanar ma d d'an Bala sun gama shiryawa ,sanan y kashe radio y shiga hannef a gaba su Indo d Noor abayan mota Indo nata gwalale ido Tana kalekale kamar bakuwar shiga mota.

Koda suka Isa ,tuni an Fara shagali illahirin dubanin jama'a dangin Amarya d na ango sun hallaci wajen ,Dan haka Indo t dinga rabe rabe Dan ji tayi kamar jama'ar sunyi yawa awajen Dan haka d kyar t samu t zakulo inda su twins suke taje t gaishe su Aiko su Asmy d suhaima suka dinga yabonta wai tayi kyau kamar ba ita ba ,ita dai murmushi kawai tayi tana mai jin nauyi da kunyar su.

Sanan sai g huzna t dano Tana ma hassana magana ,kawai tayi arba d Indo ,atake gabanta yayi wani mummunan fad'uwa takuma rasa dalilin haka ,can matsanaicin tsanar Indo t bijiro Mata haka kawai , ta gama kare Mata kallo t harateta t watsar t kamo hassana t rad'a Mata wata magana sanan t sake harar Indon sanan ta wuce ciki, indon sai taji fargaba ta
irar mata.

Intako hassana karban Noor d Haneef tayi Tama Indo masauki t had'ata d kayan tand'e baki kala kala sanan tayi wajen momyn su Noor Dan dam
a su a hannun ta dan yau b ranar Reno bane d su zasu rikesu ahannun su ,to suna fama d jama'a Basu d damar rike yaran yar aikin ma tayi iya nata yau.

Momyn su Noor n ganin su t rungumesu Tana tambayansu karatu d sunci Abinci ,duk suka Bata amsa , Amman 'yar matanan ko ta tambayi inda Indo take ,shin ko ta sami masauki ?
Chapter 7 · 0% Book details