← Book details Karshen Duniya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 20

Sashe 5

Karshen Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Karfe 5:30 ya tashi yashiga toilet wanka yayi kafin yayi alwala sai da ya fito sannan ya tada momyn itama shiga tai toilet din fita yayi domin yaje dakin yaran ya tadasu suyi sallahr asuba dakin ilham dake farko ya fara kwankwasa wa shiru ba motsi ya Kuma knocking again dai shiru Sai ya wuce dakin Irfan din shima haka Kai tsaye ya bude kofar dakin duhu gloves din dakin ya kunna ba kowa akan gadon
Murmushi yayi yace "Irfan an fara hankali kafin inzo har an tashi" matsawa yayi jikin kofar toilet din yayi yace "kayi sauri ka fito kafin a tada sallah"
Bai jira ba yafice Sam Bai kula da takardar dake ajje akan gado ba

Kai tsaye masallaci ya nufa
Karfe 6:38 ya shigo gidan " dakin shi ya wuce kan darduma ya isketa

07:02 ta ce bari in fita in hada break in tada yaran can su fara Shirin makaranta"ok
Ni bari in Dan kwanta yau ba da wuri zan fita ba"
ok to ai bqcci lpy ta fice daga dakin dakin ilham ne a farko Dan hka Nan ta fara shiga
Kwance ta hangeta zigidir ba komai a jikinta
Ida kqrasawa cikin dakin tai tana cewa oh ni ko yaushe ilham za"ai hankali?
Tasa hannu kenan zata taba ta taga jini a kafafun ta har ya bushe gaban ta ne yafadi"
Gyara mata kafar tai " ai Kam taga abinda ya kusa sa zuciyar ta bugawa" wani ihu ta saki kafin ta fad"I kasa a some........

*Allah ka iyamana kada ka barmu da wayan mu ko dabarar mu*

Comment
Share
08038541511
[1/10, 12:53 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA*
_Kalubalenku iyaye_

*NA*
*zahrabukar*

*Exquisite WRITTERS Asso*

*Yaseen Babu editing Allah yasa ku iya karantawa🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣*

*10*

" ". A firgice yadiro daga Kan gadon Jin ihun mummy din waje yayo Bata falon kitchen ya nufa can ma Bata Nan ' baya yadawo ya fad"a dakin ilham da yagani a bude" jijjiga firgici tsoro razani duka suka tarar Mai a lokaci guda kallo daya yayiwa ilham ya fahimci abinda ke faruwa gefe daya Kuma mummy CE " akwance a rude yake sai yaje gun y"ar zai tab"ata sai Kuma ya dawo gun uwar yqrasa gun wa yakamata ya fara bada taimakon shi zuwa cen dai ya tuna in mutum ya Suma ana sa mishi ruwa toilet din dakin ya shiga da gudu ya debo ruwa uwar ya fara zubawa har sau uku sannan ta Mike a firgice " kallon ta ta maida Kan gadon ilham din tana Nan yanda take"
Nuna mishi ilham din take tana girgiza Kai kuka ne ya kwace mata nufo ta yayi ya riketa yace calm down dear " fincike wa tayi tace ka duba kuwa? Y"ata fa kwallin kwal wani qato ya ketawa haddi sannan ya kashe ta kace min calm down?
ah ah fateema bari daina fadin wnn mummunar kqlmar kar kisa zuciya ta ta buga wlh qarya ne y"ata Bata mutu ba"
Wata harara ta zabga mishi idanun ta kamr sa fado ta nufi ilham din ruwan da yad"ebo ya zuba mata sauran ta dauko tazo ta sheq"a mata shiru Bata farfado ba Kuma zuba mata tayi Nan ma shiru ganin ba nasara yasa kawaii ta sukuce ta gaba daya tayi toilet da ita kwantar da ita tayi a qasa ta kunna mata shower takai mintina akalla biyu kafin taja wata doguwar ajiyar zuciya "
Idon ta a rufe ta fara ihu tana Jan jikinta tana ah ah yaya banaso kad"agani wallahi in Daddy ya kashe Mommy Nima sai na kashe ka wayyo Mommy Yaya zai kasheni" " gwanin tausayi _wata sabuwa_
Mamaki tsoro baisa mummy ta jira ta Gama jin sabbatun da ilham din keyi ba ta fito waje a guje"
Yana Nan tsaye ya zura wa guri guda ido " ba zato yaji an falla mishi wani Mari a razane ya d"ago fateema CE a gabanshi tana jefa mishi wani matsiyacin kallo" fateema? Yau shi zata d"aga hannu ta mara? To why" nace _daga baya kenan_
Kwalar rigar shi ta Kama tana ja tsabar masifar dake cinta kukan ma ya dauke diff ".
Abinda yakusa ida sa zuciyar shi bugawa yaji tana fad"I
Wlh sageer kunyi kad"an daga Kai har" tsinannen danka " y"ata ? Yaushe Irfan yayi girman da yasan yayiwa yarinya *fyade*?
_nace tambayi kanki_ to wlh sai na kasheku ku duka wlh sai na kunna wa gidan Nan wuta inyaso mu mutu mu duka da dai in rayu ina kallon yarinya a ido budurwa a ciki kuwa fanko wlh gwanda mun mutu an shafe babin mu a doron duniya" wani kyakkyawan Mari masu lafiya ya sauke mata har guda biyu" ya fincike rikon da ta Mai yace Baki da hankali ne ? Kidawo hqyyqcinki ki min bqyqnin da zqn Gane Dan bangane wannan soki burutsun naki ba Mai Kama da farin shigar hauka"
Kamar an tsinkuleta tayi waje Kai tsaye dakin Irfan din ta nufa banka kofar tai da yake a bude take Kai tsaye ciki ta nufa tana fad"in wlh yau ko ubanwa ya tsaya maka sai na kasheka "
Sai dai me wayam bakowa a dakin kofat toilet din ta Kuma bankawa Nan ma ba kowa " gabanta ne yakuma girdewa ya fad"I ganin takarda akan gado Dan ita Sam Bata ma kula da wasu abubuwan da aka fitar a dakin ba idon ta a rufe yake "
Takardan ta dauko tafito da gudu daga dakin da bazata iya tsayawa ta karanta ba gudun kada taga abinda zai sa zuciyar ta ta buga
Dakin ilham ta fad"o ya dauko ta daga toilet din har yasaka mata Riga Yana niyyar fitowa da ita suka ci karo " takardan ta miqa mishi tace " d"an ka ya gudu Kai Kuma ina zaka kaimun Yar? Bai Bata amsa ba ya gota ta zai wuce tace wlh bazaka je mun ko'ina da y"a ba sai ka karbi takardan Nan kq bude ka karanta " naji yanda akai aka lalata min y"a wlh ' Bai Musa ba ya sauke ilham din ya karbi takardan"

"""""" Bayan an tashi daga makarantar ne bayan kowa ya fice ta na kallon su lubna suka miq"e hanya su su bakwai suka nufi gidan matar Nan da ke kunna musu videos girgiza Kai tayi ta share kwallar tausayin rayuwar da suka jefa Kan su takai kimanin minti biyar sai ta nu fi ofis din Head master sai ta dawo gani take in ta tona musu asiri kamar Bata kyauta musu ba to Amma ya zqtai? Wannan itace kad"ai damar da ke gareta na hanasu aikata wannan fasadin " shahada tayi ta tura kofar cikin sa"a head master din tana toilet din cikin ofis din " lallabawa tayi ta ajje mata peper din ta fice ajiyar zuciya ta sauke tana yiwa Allah godiya" ba Wanda ya ganta"
bare yace ita taje ta fad"a

Karfe 9:00 dai dai suka fito suna tafe suna kyalkyala Daria hular shi a hannun ta tana mishi Kari "
Allah Abba kamar kada ka fita dan gaskia nidai ina buqatar qari " ta fad"a a shagwabe " shima kalar shagwabar yayi yace Allah ko mai dadina.?
Gyada mishi Kai tayi tace kwanaki uku nefa ynxun da umma tadawo fa shikenan zaka daina bani "
Injiwa? Ya tambayeta"
To ai dai kasan indai tana Nan taya zamu kebe"?
Kuma matsowa yayi ya rad"a mata wata mgn _to nidai banji me yace ba_
tsalle ta doka tace yess" abbana mai baseera hankali kwance ka samo solution"
Ringing din wayarshi ne ya katse mata murnar da take" amsa wayar ya farayi bayan ya zauna "
Lpy Lau gata Nan ma kusa ok yo har angama bikin ? Ba sai gobe kikace zaki dawo ba? Ah bawani missing namu "
Ok to sai Kun iso"
Zuru ta mishi har ya gama wayar " juyowa yayi a kasalance yace ummanki yau zata dawo" wai ta fasa yin kwana hudun"

Hankalin shi yatashi matuqa" yayi kuka kamar ba gobe bayan sanar dashi y"arshi *mubeena* Allah yamata cikawa"
Ba mutuwar ta kad"ashi ba a a silar mutuwar ta itace tafi komai tada mishi hnkli kai tsaye gidansu ya nufa da ita bayan ya cike komai a asibitin sun bashi gawar "
Napep na tsaida shi ya nufi cikin gidan" mahaifiyar shi CE kad"ai Kuma ba isashshiyar lpy ne da ita ba Bata ma gani " a kwance ya isketa " dare ne shiyasa ya zauna ya mata bayanin komai" tayi kuka itama kamar ciwon ta zai tashi kafin Fara mishi fad"an meyasa Bai zo gun ta ba ya fad"a mata tunda abin ya faru ba? Hkr ya Bata akain cewa Bai son hankalinta ya tashi shiyasa "
Cemishi tayi yaje ya tado hadeeza kanwarshi CE ta Dora ruwan dumi a wa *mubeena* wanka a had"ata da safe sai a kaita makwancinta".

Tabbas ko ita humayda ta Bata mata Rai Amma ai kanta tayiwa tunda ita " ta rasa
"

""" Cikin hanzari ya bude takardan Yana bin rubutun da kallo tabbas rubutun Irfan ne wannan
" Katse mishi tunani tayi dacewa ka karanta a fili inji Dan baza acucenu ba wlh Dan ma ina tsoron karanta wa inkaranto wa kaina yasa na ba"
Gyada Kai yayi yafara karanta wa kamar haka........✍🏼

*Allah katsare mana yaran mu maza da mata ka karesu daga dukkan sharrin *KARSHEN *DUNIYAR* Nan ameen
*KARSHEN DUNIYA*

_ina fatan hakan yayi muku to Dan jindadin ku ne kuci gaba da bani shawara nikuma inshallah zan dauka bazan watsa muku q"asa a ido ba anatare🤝🏻_

comment
Share
08038541511
[1/11, 9:41 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA*
_Kalubalenku Iyaye_

*NA*
*Zahrabukar*

*Exquisite WRITTERS ASSOCIATION*

*11*

_____Fara karanta wa yayi kamar haka"👇🏼
Chapter 5 · 0% Book details