Sashe 18
Karshen Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Direct babban falon na wuce inda acan nake jiyo hayaniya da sheshshekar kuka'
Zuciya ta naji ta fara dake min Naji na shirya karbar duk wani abinda zai biyo Baya kamar sukar mashi Naji wani Abu yabi ta kunne na nauyin day baki na yayi Naji Babu na jaraba yin magana da kaina Naji inaji kuma maganar ta Fito abin murna ne wannan tsawon lokaci magana ta dauke min Kwatsam Kuma ta dawo a lokacin da bazata amfane ni ba
na zura qafana bakina had'e da sallama
Duka mutanen falon suka zuro min ido ban iya d'aga kaina na dubesu ba zan Kuma d'aga kafa kenan
tsawar abba rabiu ta dakatar Dani yace "dakata daga Nan fandararriya kada ki kuma kokarin tako kafarki a cikin falon Nan"
Cakk na tsaya kaina a qasa nakasa d'ago kai ban ankara ba naji wasu tagwayen maruka
Mama na ce kuka take sosai ta kasa furta wata kalma duka na take aka rasa mai hana ta Har ta gaji ban motsa ba Sai huci take ta dafe kirjinta bansan me suka gaya mata ba Amma nasan bazai wuce zancen cikin na. Ta dafe kirjinta Tana ambaton sunan Allah
Can taja wata gajeriyar ajiyar zuciya ta hadi'iyi wani abu
Qutt take ta fad'i agun"
Tana zuwa Nan kukan ta ya tsanan ta tace
"Umayma ranar naga bala'I tsantsa har kullum Ina bawa kaina cewa nice silar mutuwar mamana"
"Faduwar Nan da tayi ashe zuciya ce ta hadiya da sauri akazo kanta mamana ce fa amma kowa tureni yake a kanta
Yan uwan ta sukai dafifi a kanta
Aka duba aka tabbatar rai yayi halinsa"
Wallahi inajin ana cewa innalillahy wa Inna ilayhirraji un" bintu rai yayi halinsa
Wlh bansan sanda na fasa wata qara na fad'i agun ba dama
A ranar bakina ya bude"
Suma nayi umayma amma rashin imani tsantsa aka nuna min haka aka tsallake ni akaiwa maman sutura aka kaita makwancinta
Ina a halin suma sai da aka dawo daga janaza sannan aka kwara min wasu ruwa masu azabar sanyi,
Kamar ba Yan uwana
Ba haka na farfado
Babu tsoron Allah ba komai ga yan gaisuwa akai ta yayatani cewa na kashe mamana sabida nayi cikin shege ta hadiyi zuciya ta mutu Ina kuka ina su tsaya in musu bayani Basu saurareni ba' suka tarka Tani nida kayana suka wullo ni waje"
*Bazan bata musu sunan zuria ba inje duk inda zani abinda ya had"a ya raba"*
Kalmomin Nan har gobe suna amsa kuwwa a kunne na kinsan wake fad'ar hakan?"
Umayma ta girgiza kai
Hmm to kaka malam ne wanda dawowar shi kenan daga katsina ya iske wannan tashin hankali'
Haka tsohon nan ya murza wa idon shi toka
Shine a sahun gaba wajen korata
Jama a natamin tofin Allah tsine
Saboda tsabar radadin da zuciya ta kemin wlh na nemi kukan ma na rasa".....
Na shafe kusan aqallah awa uku a unguwar duk wanda ya zo wucewa sai ya jefamun kalamai masu muni'
Ganin dare na niyyar yi ga yanayin da nake ciki yasa na tsaida Dan sahu yakaini family house nasu abban mu
Ashe suma labari yakaimu su duk ma ashe dasu akai janazar mama' ko karasa sallamar banyi ba"
Maman abban mu ta tsigalo mun ta rufeni da zagi yayun
Abba na taya ta
Yaransu na tsakar gida suka dinga min eho suna jifana" har waje suka biyoni da duwatsu
Haka suka taramin jama"a Yan kallo
Zuciya ta tamin nauyi kowa ya kasa min uzuri ciwon kai da tsananin tashin hankali suka sa naji wata iriyar juya idanuna suka rufe jiri ya debeni nakuma zubewa' agun....✍🏼😭😭😭😭
_Innalillhy wainna ilayhira jiun wallahi muji tsoron Allah rayuwa ta Zama abin tsoro Babu sauran abin yarda acikin mutane mu kula da yaranmu ko iyayensu maza mu dinga taka tsantsan da yawan shigewa Jiki rayuwar ta juya idanuwa sun Rufe masu tsoron Allah sunyi karanci a cikin mutane_
Comment
Share
08038541511
[1/30, 9:08 AM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA*
_kalubalenku Iyaye_
*na*
*Zahrabukar*
*exquisite WRITTERS forum*
*masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin*
Normal group #300
VIP #500
special #600
_duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_
ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group
*28*
*saura page biyu free page ya kare ku hanzarta Kuyi subscription*
"A ranar na tabbatar da cewa bani da sauran gata a duniya bani da wanda ya ragemin da zai tallafi maraicina
Babu uba itama uwar yau nayi sanadin mutuwar ta me yaragemin a DUNIYA?
Suman Nan da nayi babu wanda ya taimaka ya samin ruwa haka suka barni a gun a kwance"
Ga kullin kayana a gefe"
Umayma anan na kwana sanyin asuba ne ya bigeni yasa na farka da sunan Allah a bakina
Jikina ko' Ina ciwo yakemun kaina yamin wani irin nauyi zuciya ta cinkushe da abubuwa masu wuyar fassara
Haka na tashi na kakkabe jikina' ina kallon gidan banyi gigin Kuma zuwa ba Dan a lokacin bansan me zasu aikata min ba
Kayana na dauka
Na bi hanya bansan ina zani ba bani da sauran wata madogara
Ga yunwa ga tarin baqinciki da ya tokare min kirji
'' Ina tafia Ina cin tuntube dayake gari bai idasa wayewa ba so ban hadu da wasu mutane masu yawa ba har na bar unguwar
Direct Park na wuce bani da ko sisi' na shiga motar Kaduna
Dan zuciya ta zuwa lokacin ta gama konewa buri na daya ne in natsu inyi wa kaina tunanin mafita tare da daukar fansa'
Mota na cika driver ya tada muka miqi hanya'
Ana tafia aka buqaci kudin mota nace bani da ko sisi' sumin taimako'
Aikam driver Nan kamar ya cinye ni sabida masifa ana ta bashi hkri yace bazaije Dani ba sai dai ya sauke ni' naita bashi hkri'
Ganin dai zai saukenin dagaske yasa nace Dan Allah da akwai wanda zai siya kayana sai in biya kudin"?
Wata mata tace fito dasu mugani suturu na masu tsada na fitar nasiyar a wulaqance na biya kudin mota'
Na rike wasu canji da zanci abinci'
Haka akai ta tafia har Allah yakaimu garin kaduna"
Kowa ya sauka nima na sauka a tashar na siyi tea da bread nasha
Sannan na fito nayi tafia mai nisa
Sannan nasamu wani guri na zauna tunanin mafita
Na Dade a gun ina tunanin mafita
Ga dai ciki a jikina' Wanda bansan makomar mu nida shi ba"
Gani garin da bansan kowa'
Tom ina nan zaune Ina saka da warwara' nayi nisa a tunani wasu matasa suka zo suka
Yasheni tass'
Ban farga ba sai da na fara Jin yunwa na nemi jaka jaka tacee daukar ni inda Kika ajje'
Lallai rayuwa duniya juyi juyi'
Ban wahalar da kaina ba' wajen neman su na tashi naci gaba da tafia"
Hukunci daya da zuciya ta ta yanke min shine inshiga karuwanci'
Bani da sauran gata a duniya me nake dashi da yayi saura? Wa na sani? Wa zan tunkara?
Amma ina da duk wani abinda d'a namiji yake buqata
Wallahi a zuciya ta babu danasani' daukar fansa shine kawaii burina
Zan bata sunan zuriyar tasu zan wulaqanta su wulakanci Mai muni
Wani Dan acaba na tare nace mishi yakaini inda karuwai ke taruwa ko kuma yakaini babban gidan karuwan garin ya kalleni ya qara kamar zaiyi magana sai kuma yace hau muje
Kai tsaye maraban jos ya kaini'
Wlh a ranar na tabbatar da cewa mata sun halaka ga maza magidan ta' suma duk sun baro matan su na sunna sunzo sun tare wajen qadangarun bariki'
Abun dai babu kyawun gani
Zoben hannu na gold na nabawa mai acaban ya karbe da gudu yana murna ban saurari wasu Kudi da yake Miko min ba nayi gaba
Kai tsaye cikin gidan karuwan na nufa
Anan nakuma ganin wqni bala'in
Dan abin wlh ya qazanta" kamar zuciya na ta karaya infasa har nayi baya zan fice' naji an damqi hannu na'
Da sauri na waiga Dan ganin waye?
Wata matashiyar mace nai cin karo da ita tana min. Murmushi"
Ban Musa mata ba na bita jana tayi har dakin ta
Dakiñ plain ne Amma atsare yake daga katifa sai akwatu na sai dan qaramin fridge'
Sai shoe rack"
Sai d'an qaramin cylinder mai Kai Wanda da alamu dashi take girki'
Jana tayi har ciki ta zaunar Dani tace min Ina zuwa'
Ruwa ta kawo min mai sanyi da abinci
Ba jira na hau ci
Tai zaune tana kallo na duk yawan abincin Nan sai da na tadashi tass
Na fita na wanke hannu na na dawo'
Murmushi na Mata nace nagode itama murmushin ta min tace kar ki damu"
"Nace zan tafi
Tace "Ina ?"
Nace "inda Allah yaso
A da nashigo gidan Nan ne da niyyar in zama daya daga cikin members na gidan Nan'
Amma da naga yanayin abin ya qazanta naji bazan iyaba
Gwara inje ko da aikatau ne inyi in rufa wa kaina asiri"
Murmushi tamin tace "ko?"
Na gyada Mata kai'
Tace "da alama kediin Yar Hutu ce nasan kin fada ne Amma bazaki iya aikatau ba Kuma ko da aikatau din Zaki da cikin Zaki?"
Da kallon mamaki na bita ya akai tasan inada ciki'
No dear kada ki mamaki mace Mai ciki Bata boyuwa
Musamman a gun mu y'an bariki'
Kallo daya na Miki nasan ciki ne dake Kuma da alama shine sanadiyyar fitowar ki daga' gida'
Wani fitinannen kuka na saki Mai cin rai.da zuciya Bata hanani ba har nayi Mai isata'
Sannan na Bata labarina da yanda akai nazo gidan