Sashe 19
Karshen Duniya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Idanun ta sunyi jazur
Bata daiyi kuka ba tace Amma wannan anyi watsattsen tsoho'
Sorry fa
Amma wlh wannan tsohon yayi asara Amma fa ba ke ya cuta ba kanshi yayiwa domin akwai ramuwar gayya wacce tafi ta gayya zafi'" ire iren ku nake Nema wadanda suka rasa gata Basu da madafa inshiga rayuwar su in tallafesu in Kuma tayasu daukar fansa
Ta kalleni tace
"Ina fata Zaki bani had'in Kai
Cikin jikin ki bazamu zubar dashi ba.domin shi zai zama makamin mu"
Da sauri na kalle ta nace "Taya?"
Tace "kin amince Zaki zauna Dani? Kin amince Zaki yakin kwato wa sauran Mata yanci?" tana ta huci
Gyada Mata kai' nayi tace "to dole zaki shiga karuwan ci
Dole.zamuyi hijra daga garin kaduna mukoma kanon
Ta hakane zamu cimma burin mu idan kin amince
Ki Dora hannun ki akan nawa"
Ai da sauri ma Dora hannu na akan nata
*"to fa ga zeenah ga Kuma mero currency Mai idon cin nera ko ya zata kaya? saura page biyu free page ya kare karki bari ayi bake kawata littafin nan shakundum ne a Tafiyar ba ai komai ba Kunji alwashin currency ga zeenah ta amince da had'a hannu domin kwato wa sauran mata y'anci ta yaya? Hmm fresh package dinmu na daban ne buk 2yafi buk 1 har mutsi karki yarda a fara karatun nan dake ki saki damarki taci gaba da karanta wannan labari kowanne tsari kike bukata Akwai shi 300,500,600 duk Dan jindadin ku*
_muje zuwa'_
Comment
Share
08038541511
[1/31, 6:57 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA*
_kalubalenku Iyaye_
*na*
*Zahrabukar*
*exquisite WRITTERS forum*
Normal group #300
VIP #500
special #600
_duk tsarin da kike bukatarku zaki samu Akwai banbanci yawan posting a kowacce rana akan kowanne tsari_
ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511, Sai insaki paid group
*29*
*second to d last free page*
Wani ta Kira a waya tasanar dashi tana Nan tafe Kano gobe amma ba a hotel zata sauka ba gida takeso ya Kama mata
Dan danan kuwa acikin abinda baifi' awa uku ba akace Mata ansamu gida a unguwar na'ibawa
Kayan ta tashiga yin parking tace "bariki babu Amana kada asamu wani yazo ya yasheni"
Nidai Ina zaune zuru Ina ta kallon ta kamar Mai jira dama?
Ta dauki.abin da zafi ainun' Kuma da alamun zata zamemin tsani da zai kaini ga cimma burina' na ganin Kaka malan ya wulaqanta'
A dakin ta muka kwana Dan duk baqon da yakawo mata ziyara cewa take tana da bakuwa daga garin su
Tazo sanar mata anyi Rashi so gobe asubanci zasuyi,
Haka muka raba dare muna tsara yanda zamu gudanar da komai ban wahalar da Sharia ba duk abinda nasani game da kaka malam sai da nasanar da ita
Asubancin kuwa muka Yi Dan tun kafin asubar ma Wanda zai kaimu ya iso
Komai dama mun kimtsa so babu b'ata lokaci muka fito
Hanyar Kano muka dauka cikin ikon Allah mukaje lapiya har gidan da aka kama mana.
Ta sallami Wanda yakawo mu
Ta kira aka kawo mana makullan gidan
Ba wani katon gida ba ne d'an madaidaicine mai wadatar tsakar gida ZAMAN wucin gadi zamuyi acikin shi
Babban Fallon muka nufa dakuna uku ne aciki sai kitchen da d'an madaidaicin toilet aciki kowacce ta zab'I inda zata zauna
Wanka mukayi mukayi sallah sannan takira wanda yaka ma mana gidan tace mishi akawo Mana abinci
Haka kuwa akai yabayar aka kawo muka zauna mukaci muka koshi
Nakawar da kayan sannan nazo na zauna
Nace "taya kike ganin zamu Fara! ?
Domin na qosa wallahi am eager"
Murmushi tamin tace "karki damu a yau din Nan basai gobe ba za a sato minshi"
Na zaro ido waje nace "a sato shifa" gyada Kai tayi ta ce "wannan shine mataki na farko sai na fara gama gana mishi narkon azaba sannan zan bayyana mishi ke
Kuma a gidan nan zamu zauna a tare dashi ki zuba ido Kisha kallo" zanyi magana ta katseni tace "karki ce komai
Just wait nd see" gumm nayi na Rufe bakina ina jinjina wannan Al'amari na wannan mata
Shirya wa tayi tace "karki fita ko'ina zanje indawo" Allah kiyaye na mata tafice
Nadade zaune agun ina tufka da warwara'
Wai nice rayuwa tajuye wa haka?
Ba uwa ba uba dangi sun koreni ya makomar karatu na? Ya rayuwar qanne na take tafia?
Na kashe mahaifiya ta da bakincikin abinda banda masaniya akai Nima wayar gari nay na tsinci kaina a yanayin zuciyata sai tururi take min
Kaka malan kayi abinda agaba zai zo yadameka"
Ina Nan zaune ta dawo da kayan abinci da duk wani abu da zamu buqata inata mata godia ta Harare ni tace "bansan haka mun riga da mun zama d"aya so Babu godia a tsakanin mu"
Bakina na tsuke ina murmushi na taya ta muka jera komai acikin kitchen na toilet kowa ya dauki nashi yakai toilet din shi"
Haka muka yini muna yan gyare gyare har magariba
Bayan munyi sallar isha muka zauna mukaci abinci'
Muna Nan zaune take fada mini duk wani Shirin ta Akan zaman kaka malam gidan Dan ita yanda ta tsara zamu tsare shi anan har sai na haihu yakuma dauki Dan da kanshi ya nuna wa duniya cewa ga d"anshi Kuma d'an jikar shi sannan mu kaishi kotu akamashi da laifin yin fyade
Tana ta fadamun dai duk wasu plans din ta
Qarfe goma da y'an mintuna aka kira ta ta tashi ta fita ina nan ta dawo dawasu maza a bayan ta dauke da wani buhu dakin da ke gefen ta. Nuna musu tace su sa mata shi ciki
Ashe wai kaka malam ne aciki"
Su ma da yake sun iya mugunta' haka suka kwantar dashi qasa ga Babu ko laidar qasa bisa tantagar yar simintin suka kwantar dashi suka fito ta sallamesu
Suka fice
Mamaki nikam duk ya ishe ni'
Wai taya ma har tasamu kaka malam haka cikin sauki?
Bandai tambaye ta ba Dan ganin kamar bata cika son yawan tambayr ba innayi hakuri nasan da kanta zata gaya mun
Kamar Kam tashiga zuciya ta tace "kinyi mamaki ko?"
Kinsan namiji mayen mata bayada wuyar shiga tarko
Dazun da na fita ai gunshi naje
Nadan yi mishi dabarun mu na Yan bariki'so dama bani kadai naje ba da Yan rakiya'na
Suna kallon komai su nasa nace su bimin shi duk inda yaje haka kuwa suka bishi ke tsohon banzar nan Ashe har wata dadiron shi yasiya wa gida idan yace yayi tafiyar kwana to can yake zuwa Yanzun ma acan suka dauko shi bayan sunwa dadiron tashi mugun bugu
Yanxun zamu barshi yakwana Zuwa safia sai ya fara girbe abinda ya shuka"
Ban musa mata ba Dan ni tsoron Allah ya cika min rai wai kaka malan dai kaka malan din da nasani wanda Al"umma suke girmama wa kamar me shine yake wannan tsula tsiyar
Ga yaya ga jiko ki
Koda yake kad"an daga aikinshi tunda ya iya haike min ina jikar shi har yamin ciki sannan ya koreni daga gidan shi nikam mezance wa wannan tsohon?
Sanadiyyar shi ga rayuwa na tana tangal tangal
Ta sanadin shi na rasa mahaifiya ta na rasa qanne na da dangi na
Zan bada goyon baya wajen ganin shima an lalata tashi RAYUWAR
Comment
Share
08038541511
[2/2, 2:19 PM] Zahrahbukar: *KARSHEN DUNIYA*
_kalubalenku Iyaye_
*na*
*Zahrabukar*
*EXQUISITE WRITTERS Forum*
*masu himma tuni sun fara subscription kui maza ku hanzarta fa kar ayi baku Tafiyar Mai tsawo ce Akwai rikita rikita da bankade bankade cin amana daukar fansa Mai zafi yaudara zamba cikin aminci kawata matso kusa da yan kudinki kalilan ki kwashi garabasar wannan daddad'an labarin*

ki biya yan sulallan ki ta wannan account number din *6035968908 keystone bank umma yusif* Sai ki Turomin shaidar biya akan wannan number din 08038541511. Sai insaki paid group
*30*
*Last last last free pages*
Ban tabbatar da cewa matar Nan baqar muguwa bace sai' da garin Allah ya waye Ina daki ina kakkabe kakkabe naji wata azababbiyar qara
_hhhh kinsan Allah umayma tunda abin nan yasameni banyi farinciki ba sai a ranar_
Da gudu na fito na har Ina cin tuntube' da kujerun Fallon gurin gudu na nufi inda naji gunjin kuka na fitowa
Mero currency CE tsaye hannun ta Mai ne soyayyye Mai Dan azabar zafi acikin Silva
Babu kunya ta fitar wa da Kaka malam kayanshi duka tazo har kasan shi ta fitar da boxer's din jikinshi ta kwara mishi man Nan Akan Al aurar shi Kuma Tai tsaye tana Daria tana ganin Yana ihu Yana birgima gashi idon shi a rufe da plaster
Hannuwan sa andaure da sarka ihu yake Yana kasa Yana sama Yana tuma
Bai bani tausayi ba ko kadan Dan zuciya na ta soye dariyar nima nabi layi mukaitayi
Gashi Baki a rufe Ashe da dakakken yajin ta a leda ta fitar ta mikon tace zo ki saka mishi magani
Ta banqare minshi Yana halbe halbe duk da yafi karfin mu haka nabi kunar Nan na barbade mishi ita da yaji ya saki wani marayan kuka Yana girgiza kai' muguntar duk Bata Mana ba sai da muka Kuma qona man muka Kuma kwara mishi daga gun duwawu yabiyo ta qasa muka barbad"a gishiri
Shegen tsoho da yasa taurin Kai wlh wannan karan da yaji azaba sai da ya suma
Sannan tace muje muyi wanka mu fita shaqatawa a wajen ma karya
Banyi musu ba Dan yau cikin farin ciki make " Burina ya Fara cika Dan ko a yanzun a haka aka barshi ya d'and'ana Amma baza a barshi hakan ba zan bita Inga kalar nata Shirin
Tsaf muka shirya muka fice mukabarshi Nan a some
Aikam muna hawa titi abinda muka fara cin karo dashi jaridu bila adadin kowacce jarida babban labarin ta na yau shine batan babban malamin Nan
*Malam Usman yarrah*
Ga faskeken hotonshi a gefe
Ya kima uban rawani wai shi malan
Muna tafe muna Daria Wai an baza Jami'an tsaro neman shi ko kuma duk wanda ya ganshi za'a bashi 4ml