Sashe 27
Karfe A Wuta Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A hasale ta ce "Zan kwaÉ—e ka da kai da lokacin, shekarunka nawa yanzu a duniya, me ka ke nema da Allah bai baka ba? Wato in saki jiki ka ce wannan shegiyar yarinyar zaka aura ko? To wallahi baka isa ba, idan ba ka kiyayeni ba, sai dai ka dawo ka tarar na aura maka duk wadda nake so"
Yayi shiru ya sunkuyar da kai, shi bai ga aibun Arfa ba, kuma a zuciyarsa ji yake kamar zai samu chance ɗin da zata zama mallakinsa, rashin gaya mata abun da yake ji game da ita kawai, ba ƙaramin azabtuwa yake yi ba.
Sanye take da face mask, tana rarraba idonta, ta ga ta ina zata ganshi.
Liti ya kalli Walid ya ce "Ka ganta ko?"
"Eh, amma bana ganinta sosai, ta rufe fuskarta da facemask".
Liti ya ce "Bari na yi wa gali magana"
Nabila na tsaye tana rarraba ido, wani matashi ya zo gabanta ya tsaya, ta É—aga kai tana kallonsa.
"Ki sauke takunkumin fuskarki".
Cikin tsiwa ta ce "Ban gane ba, ina ruwanka da ni?"
Wayar hannunsa ya É—aga mata, da take a kan kira, muryar liti ta ji.
"Ki sauke takunkumin fuskarki, ko kuma na fasa haÉ—aku"
Waiwayawa take yi, ta ga ta ina za ta ga liti, ta kalli matashin ta ce "Da kai zai haÉ—ani?" Ya girgiza mata kai.
Ta din ga waige-waige ko zata ga daga ina liti yake ganinta, har ya san ta saka facemask. Kafin ta waiwayo, gali ya bar wurin.
Ta sauke facemask É—in, tana rarraba ido.
Zabura Walid ya yi ya ce "Kai, a ina ka samo wannan yarinyar?"
"Jiya ta zo ta same ni, wai ita Æ´ar uwar viper ce, in taimaka in haÉ—a su, na shiga area jiya na É—an yi wuru-wuru, an tabattar mini ita aka kwatantawa dabar madaki, ta je nemansa, suka sakar mata karnuka, ban san waye ya kwatanta mata ni ba".
Walid ya ce "Tabbas! Yakamata a haÉ—a su"
Liti ya ce "Idan kuma haɗin baki ne, ko wata maƙarƙashiya ce aka shirya masa fa?"
Walid ya ce "Zan kula da komai, amma yakamata su haÉ—u, ka ce ta dawo jibi da safe"
"Kana ganin babu matsala?"
"Babu matsala"
Nabila ta fara gajiya da tsayuwa, matashin ɗazu ya sake dawowa, ya miƙa mata wayar.
Ta karɓa ta yi sallama.
"Ki dawo jibi, ƙarfe sha ɗaya za'a haɗaki da shi".
Kamar Nabila ta yi zagi, dan haushi, amma ta danne ta ce "To shikenan, Allah ya kaimu" haka ta bar wurin jikinta a sanyaye, har ta fara tunanin ko dai raina mata hankali kawai zai yi.
Haka ta koma gida, ba tare da ta ji za ta sare ba.
Sumayya daga aiki gidansu Nabila ta je, dan su tattauna a kan umarnin da ta samu a wurin aiki.
A É—aki ta tarar da Nabila, tana bacci, dan daga wurin su liti da ta dawo, kwanciya ta yi.
Tashinta tayi, Nabila ta tashi tana tsaki, saboda yadda ta tsani a tashe ta tana bacci.
"Ke baccin uban me ki ke yi, bayan azahar, har kin dawo daga aikin ne?"
Nabila ta yi miƙa ta ce "Ni ban je aikin ba ma"
"Allah ya shirya ki, tashi ki wanko fuskar ki, mu yi magana akwai case Arfa".
Nabila ta sake mayar da kanta kan fulo ta ce "FaÉ—i in ji"
"Dalla ki tashi ki saurare ni"
"Wai ba kunne ne yake ji ba?"
Sumayya ta ce "Kin gane mutumin da muka gani a reception, ki ka ce kin tsane shi? ÆŠan majalisa ne"
"Yanzu takanas ki ka zo gaya mini É—an majalissa ne? Ai na sanix
Sumayya ta ce "Dalla ki tsaya ki saurare ni, Honorable Ma'aruf indabo ne ai"
Nabila ta tashi zaune ta ce "And so?"
"Shi ne wai ni zan yi hira da shi, a madadin murtala, amma ya yi waya, wai sai dai na je gidansa na yi recoding É—in program É—in, shi ba zai samu zuwa ba"
Nabila ta waro ido ta ce "Saboda me?"
"Wai ba shi da lokaci, Nabila tsoro nake ji, ko zaki raka ni? Jibi in Allah ya kaimu ne zan je,ba na son rasa aikina, kuma ina tsoron ya cutar da ni"
Nabila ta ce "Kash, gashi kuma nima zan je wani aikin ne, da na raka ki aminiya. amma menene a ciki, ke zuwa gidan É—an majalisa ba cigabanki bane?"
A raunane Sumayya ta ce "Tsoro nake ji Arfa"
"Sumayya, wani abun fa dole sai mun cire tsoro, tsoronki yayi yawa, ki yi addu'a, duk abun da ya same ki, gidan radiyon will be responsible, babu wani abu in sha Allah, ai mun riƙe addu'a"
Yanayin fuskar sumayyan ya tabattar mata da gaske tsoron take ji.
Sai dai ita ba ta ga abun tsron kamar yadda sumayya ta É—aga hankalinta ba.
Nan ta din ga jan ta da hira, har ta saki jikinta suka cigaba da hira, suka ci abinci tare.
Sai daf da magariba ta raka Sumayya ta tafi gida.
Duk da ƙirjin Arfa na tsananta bugawa, amma ba ta ji zata iya fasa abun da ta ƙudurta ba, domin kuwa sai ta ga ƙwal uwar daka, jibin nan za ta shirya ta sake komawa wurin liti.
Paid book ne ₦500 via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank
Sai shaidar biya ta 08081012143
Special 1k, wanda za su jira complete document shi ma 1k ne.
Ayshercool
08081012143
[7/26, 1:37 PM] null: *ƘARFE A WUTA*
Arewabooks : ayshercool7724
Watpad: ayshercool7724
What's app :08081012143
What's app channel
https://whatsapp.com/channel/0029VaPywxs8kyyIhWtuvh3g
Paid book ne ₦500 via 0009450228
Aisha Adam jaiz bank sai shaidar biya ta 08081012143
Wanda ba ss som group akwai special 1k.
12
Yau ma ba ta sake zani ba, a yanayin da Walid ya iske Viper, ya sha duk abun da yake tunanin zai sha, ya bugu yayi bacci, amma jikinsa ya mutu murus, ya kasa baccin.
Idanunsa sun yi jawur, tamkar ana iza wuta, jijiyoyin kansa sun kumbura, sai buÉ—e idonsa yake yi yana lumshewa.
Walid ya kalli É—an mama ya ce "ÆŠan mama kai ka ke kawo masa kayan nan ko?"
"Wallahi bani bane ba, da kansa ya fita ya samo abun sa, ban kawo masa komai ba".
Ya mayar da idonsa kan Viper ya ce "Ka na ji na?" Ya É—aga kai ya kalli Walid alamar eh.
"Wai ba zaka daina fita ba, sai wani abu ya faru tukuna, ka sake sakamu a matsala?"
Viper ya kalli walid, amma yayi masa shiru.
Shikenan, ina son zamu fita da kai, zan nuna maka wani abu mai ban mamaki"
Viper ya ce "Walid" ya kira sunansa da dakakkiyar muryarsa.
Ya amsa da boss "Boss"
"Meyasa ba ka da zuciya ne?" Yayi maganar cikin maye.
"Na ce bana son sake ganinka"
Walid ya ce "Saboda duk sheÉ—ancina, É—an halak ne ni. Ya zaka bi ni mu je?"
"Ba zani ba"
"Yakamata ka fara sanin dalilin da ya sa yarinyar nan ta matsa a kan lallai sai ta haÉ—u da kai, ina.....
Cikin hargowa ya ce "Wai wace irin yarinya ce? Meye haÉ—ina da ita? Wacece ita me take nema a wurina?" yadda ya firgice sai da Walid ya matsa baya da sauri.
Ya cigaba da cewa "Kowacece, a kawar da ita, bani da alaƙa ta kusa ko ta nesa da kowace mace, kar ka kuskura kar kuma ka fara, idan ba haka ba duk abun da ya biyo baya kai ne sila"
Walid ya ce "Na ji na fahimta, easy ka yi haƙuri".
Ya ja tsaki, ya yinƙura dan ya tashi da niyyar ya fita, amma jiri ya ɗebe shi yayi baya, cikin zafin nama walid ya riƙe shi, ɗan mama ya taimaka masa, suka kwantar da shi.
Ɗan mama ya ce "Da gaske ka ke wai sai ka haɗa shi da yarinyar? Kuma akwai alaƙar tsakaninsa da ita?".
Walida ya ce "Shi nake son tabattarwa".
"To ya ce baya so, amma kai ba ka tunanin ko ƙarya take yi?"
Walid ya ce "Ƙaryar ma take yi, amma yakamata su haɗu"
ÆŠan mama ya sake cewa "Sai ka haÉ—a sun kenan, idan ya illata ta fa?"
Walid ya ɗora yatsansa a kan leɓensa alamar yayi shiru, dan ya san Viper idonsa biyu kuma yana jin sa.
***
A office É—in su Nasir kuwa, hira ta yi hira, ake gaya wa Nasir, wani É—an majalisa ne, yayi belin yaran madaki da aka kama, ya saka aka sake su.
Cikin takaici ya ce "Allah wadaran naka ya lalace, muna tufka suna warwarewa, mun zama tamkar bayinsu, kullum cikin ganin gazawarmu ake, alhalin muna iya ƙoƙarinmu"
Suka cigaba da tattaunawa, a kan yadda manyansu kan yi musu karan tsaye, a kan harkar aiki, da hana ruwa gudu.
Ramma ce take ta murƙususun ciwon ciki, hankalin mahaifiyar ta a tashe, take ta ba ta jiƙe-jiƙen magunguna, da ta zuƙa kaɗan sai amai, ba ta iya cin abinci ga wani irin zazzafan zazzaɓi da yake damunta.
Kullum ta na É—aki, ko tsakar gida idan ba dole ba, bata fita, saboda yadda labarin cikin nan ya watsu ya cika garin su, dama ta san isa sai ya bayar da labari, tun da É—an cikin garinsu ne, ku ma shi ne ya tabattar da akwai cikin.
Cikin matsananciyar damuwa ta dubi ramma ta ce "Sannu ramma, na baiwa sani kuɗi ya sayo miki maganin zazzaɓi, kin ga haryanzu babu shi shiru bai dawo ba".
Cikin kuka ta ce "Mama mutuwa zan yi".
"Ki yi haƙuri ramma, ba zaki mutu ba, kina karya mini gwiwa, ki daure. Amma anya ba zamu yadda a cire cikin nan ba? saboda rufin asirinmu, kuma kema ki huta"
Cikin sauri ta girgiza kai ta ce "Mama tsoro nake ji"
Rasa abun yi ya sanya maman ramma, sakata a gaba suka cigaba da kuka tare, a zuciyarta ta din ga ja wa Abdul duk wani nau'i na masifa da jafa'i.
Yau sumayya za ta je program gidan honorable Indabo, maimakon ta kasance cikin farin ciki, a dalilin zata shiga gidan babban mutum kamar sa, amma ta gaza nutsuwa da yin farinciki a kan hakan, sai wata irin fargaba da faÉ—uwar gaba da take fama da ita.