Sashe 20
Ibtihal Hausa Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
Daga ranar Ibtihal Ta yi ƙawa suka fara wasa suka zama tamkar ƴan uwa kullum jamila na gidan wanda lokacin Ibtihal ba ta taɓa zuwa gidansu ba don Dadynta ba ya barin ta fita ko bakin get tsoronma fitan take bazata iya ba ,gani take idan ta fita ita kaɗai saceta za ayi don ibtihal ba dai tsoro ba,
kullum Jamila na gidan don ita lokacin ba ta zuwa makaranta amma ta san lokacin da Ibtihal ke dawowa daga school ta na dawowa ta ke zuwa a nan take cin abinci ana magrib mom ta ke sanyawa mai gadi ya rakata gidansu kullum haka sai yazama har su mom sunyi sabo da Jamila kusan wata guda jamila ba ta fashin zuwa wata rana mom ta ce yau dai zataje taga gidan su jamila ta faɗawa Dad da yamma ya amince mata da kashedin karta jima aiko ta shirya sosai sukayi kyau ita da ƴarta kallo ɗaya zaka musu kasan dukiya ta zauna don dad ya tsaye musu ba abunda suka nema suka rasa sutura ko saidai su ba wani don sana’arsa ce manyan shagunsa Ukku a kwari duk na sutura wanda ba wanda baisan da zamansu ba a kasuwar yanda ya shahara,
Mom ta kama hannunsu su biyun suka fito gida ukku suka Wuce Jamila ta nuna musu gidansu Tsayawa mom tayi kallon gidan Safa ta numfasa ta ce “
Hmmm Wlh Lena Baƙinciki da takaicin Ƙarasa miki labarin nan nake domin daga nan ne ba na Ƙaunar Ko tunawa jin baƙinciki da tsananin takaici nake ji bana son ko tunawa da tsinannun la’anannun mutanen nan da sukayi silar rugujewar Rayuwar ma’auratan da samun masu Ƙaunar junansu kamar su sai an tona”
Da sauri Lena ta ce “Haba Besty meyasa kiyi haƙuri ki ƙarasamun saida aka zo inda na matsu na ƙarasa jin labarin zaki nemu ki tsaida mu “
saida suka sha juice me sanyi kafin Safa ta sauke Ajiyar zuciya ta ce”
“zuwan Hauwa’u gidan tare da Farawar Abokantakar Ibtihal da Jamila da wannan rana ta zuwansu gidan su shine mafarin silar Ƙaddarorin momyn Ibtihal Tare da ita kanta Ibtihal ɗin da ahalin gidan baki Ɗaya da ka na da ikon dawo da rayuwarka baya da ka dawo ka gyara wasu abubuwan da dama Da ba ma mom zatayi sha’awar rayuwarsu a kano ba bare komawarsu Bombai bare har su haɗu da waɗannan Mazanbata kuma azzalumai macuta ,Mayaudara,waɗanda babu Allah a ransu,
Kamar yanda mom ta ke Labarta mana saida ta Ƙarewa gidan Kallo ɗan gida ne madaidaici mai Ɗauke da ƙaramun ƙofa milk a duk arear ma shi kaɗai ne za a kira da gidan talakawa domin dukkan gidajen anguwar mafi yawaici Hamshaƙan gidaje ne”
Mom haka kawai ta ji faɗuwar gaba ta Daure dai ta shiga hannunta riƙe da na Ibtihal Da Jamila Da sallama a bakinta…………✍🏽
*PAGE UKKU YA RAGE MU KAMMALA FREE PAGE NA IBTIHAL KUNA DA DAMAR FARA PAYMENT TUN YANZU AKAN 500 KACHAL TA ASUSUN BANKIN NAN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA WANNNAN NO 07026166536*
_*Miss Hajo ce*_🤙🏿
🪅*IBTIHAL*🪅
~MALLAKAR~
*HAJARA L SADEQ*
(miss Hajo)
MARUBUCIYAR👇🏼
Auren wata tara
Ni da yaya arman
Matar uncle
Najmat abiy
Komai mukaddari ne
Khadijatul Sabren
Ribar so
Mata ta ce
*And now*
*IBTIHAL*
*ZAMU KAMMALA FREE PAGES NA WANNAN LITTAFIN A PAGE 15 KUNA DA DAMAR FARA BIYAN KUƊINSA TUN YANZU 500 TA WANNAN ASUSUN BANKIN 7026166536 OPAY HAJARA ABUBAKAR LAWAL TARE DA SHAIDAR BIYA TA 07026166536*
*DEDICATED TO MY HUSBAND*
🅿️…………………………..*14
Ta shiga da sallama bakinta wata dattijuwa ta amsa mata tare da sakin fuska ta tarbesu mom na kallon gidan Ɗaki huɗu sai kitchen da banɗaki tsaf-tsaf sai suka burgeta don mom akwai son tsaf ta zauna kan tabarmar da aka shimfida ta gaishe da matar cike da girmamawa dukda mom na ɗan satar kallonta ganin yanda take zubi kamar wacce ta taɓa bariki Lokaci guda saida ta ja mom sukayi sabo ta ɗauko mata wannan hirar ta ɗauko wacce itakuma jamila da ibtihal suna game a tab ɗin ibtihal”
A lokacin ne hauwa’u ta dawo ta gaishe da mom ta na ɗaukar kayan sana’arta na Awara ta na fita ta na lodawa a napep ta na dawowa mom ba ta jima ba ta fice bayan an cika ta da ɗanyar awara mom ta amsa ta fice tare da ƴarta ranar da Dare ta soya awarar kamar bazataci ba saikuma ta tuna tsabtar gidan hakan ya sanya ta ci wanda sosai taji daɗinta zatace bata taɓa cin awara me daɗin ta ba Ta ba Ibtihal amma taƙi amsa domin bata taɓa ganinta ba ma bata ci,
mom ta cinye kayanta tas,
Tundaga ranar wasa-wasa alaƙa mai ƙarfi ta fara shiga tsakanin mom da Gidan Turai Suka fara shaƙuwa Hauwa’u na zuwa na taya mom aiki ita dama jamila kusan kullum suna tare da Ibtihal a gidan,
kusan kullum sai Mama turai ta aikowa mom Awara soyayya da yaji me daɗi mom idan ta bada kuɗin aƙi amsa Cikin ƙanƙanin lokaci Turai ta zamewa mom uwar Ɗaki Abokiyar shawara Ta nunawa mom ƙauna tamkar ita ta haife ta da farko Dad ya so ya raba Mom da Turai don haka kawai ba su kwanta masa arai ba amma ranar har faɗa sukayi da mom ta sanya kuka wai baya son ta na mu’amula da mutane haka zata zauna a gari bata da kowa kamar mayya kullum ta na gida yarinyarta harta fara sakewa sakamakon fara alaƙarta da gidan Sam dad baya son Ɓacin ran mom sannan ya na son Farincikinta hakan ya sa ta ƙyaleta har takai ya yafe mata idan zata gidan ba sai ta tambayesa ba,
Turai zuwanta Gidan mom biyu kachal saika ɗauka irin kamammun dattijawan wannan ne hauwa’u ce kullum ta na gidan Sosai mom keyi musu alkhairi Abinci kullum ta dafa sai ta zuba a kula an kai gida Haka sukaci gaba da mu’amula kamar ƴan uwa gefe guda rashin sake samun cikin mom na ta damunsu ita da dad mom ta nemu alfarmar ya sanya Jamila makaranta domin ta na tausaya mata yanda turai ta bata labarin da cikinta Allah yayiwa mijinta mahaifinsu Rasuwa Ɗanta na Farko *SHAREF* halin rayuwa ya sa ta turasa neman kuɗi Lagos da ƙarancin shekaru sai Hauwa’u dukda lokacin budurwa ce da ke tuyar awara don su rufawa junansu asiri sai autarta jamila,