Sashe 9
Hasashe Ko Buri Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A waje ya faka, sannan ya ɗan ɗau lokaci sai ga ta tafito cikin wasu riga ta da wando Pakistan, sai babban gyalen da ta yafa. Ta haɗe rai sosai. Take ya sausauta nishaɗinsa, amma ya danne bai tambayeta ba. Shiga babban gidan ya yi, a wannan Gazibon ta kuma saukansa, ba ƙarya ko ina cike yake da abinci iri-iri, tare suka zauna tana mai ce mai tana zuwa, sannan ta fice.
*Shamo*
A falo ta sauke sa, yana ta bin ko ina da kallon dan yau ya fara shiga ciki, fatansa shima Allah ya ba shi ikon mallakan irin gidan nan. Abinci ta jera mai sannan ta zauna suna hira, abincin ya ci kaɗan yana so ya tambayeke ina sauran ƴan gidan amma ya yi shuru. Hira suka sha sosai, hankalin su a kwance.
*Abdul*
Kuwa yaga ƙauna, domin Auntyn Ma'esh da kanta ta haɗa mai lafiyayyen abinci, sannan ya ci, ya ji daɗin yadda suka ƙarɓe sa, hatta Ruma ta dinga hira dashi kaman ta san sa. Bayan sun gama, a falon suka zauna, su biyu sai soyayya suke sha, ga Ma'esh akwai iya narka mutu, dan ta iya soyayya balle ta so mutum da zuciya ɗaya.
*Abbas*
Wayanta ya kira sannan ta fito tare da tarensa. Tsayawa ya yi yana bin ta da kallo, hijab ne ta sanya har ƙasa, fuskarta babu komai sai wani ƙwarji da sheƙi da suke mai. A tsakar gidan ya tsaya dan ya ƙi yadda su shiga ciki, har sai da ranta ya soma ɓa ci sai ya ce.
“Ki bari idan zan wuce.” daga haka suka zauna daga gefan gafan garden ɗin. Ledan hannunsa ya miƙa mata, ba musu ta amsa tana mai buɗe wa. Sai kuma ta miƙa mai tana barin wajen da sauri. Da idanu ya bi ta dan bai fahimci yanayin ta ba. Har ya miƙa sai ga ta ta dawo, fuskarta ya kalla sai yaga tana murmushi hakan ya sa ya ɗan saki ransa.
“Na za ci amai kika je yi, ai sai kice min kina zuwa, da wucewa zan yi.”
“Ayya My Ƙwanƙwaso.” murmushi ya ɗanyi sai ta ce.
“Ga abin da na je ɗaukowa nan.” sai ya hannunta da ta fito da shi daga hijab. Plate ne da sai goran ruwa da wani ɗan roba.
“Zuba min, wallahi yunwa nake ji, yau na kasa cin komai, gaskiya na gode sosai da sosai." Ta faɗa, yana gama juye mata awaran, sannan ta zazzaga yaji akai dan shine a roban.
“Malam ɗan kalla can zan ci abinci, kuma sai dai kai haƙuri dan ko bismillah bazan yi ma ba.” dariya ya yi yana mai kallon gefe ita kam ta hau ci tana ta santi. Wani farin ciki ne ya kamashi tare da mamaye zuciyarsa. Har ga Allah ba zai iya misalta yadda Merry take a cikin zuciyarsa dan ita ta daban ce......
*KANO*
Ita ka ɗai ce zaune a wannan ƙaton parlour tana kallon tv, take wayarta ta fara ringing, ganin yayarta ya sanya ta ɗauka tana kai kunni. Bayan sun gaisa sai ta cikin wayar ta ce.
“Mama ta ce tana son ganin ki, yaushe za ki zo, ina so samune ki zo gobe idan Abubakar zai barki.”
“Hmmmm yama isa ya hanani zuwa!, Ko a yanzu na so sai ki ganni a Abuja......”
“Rahma ke sam ba kisan haƙƙin aure ba ko? Ina raba ki da azabar Allah......” ita ta yi saurin katse ta.
“Aunty Aisha kenan, me na yi? Mallaka mijina na yi, sannan na yi mai iyaka da duk mai son shiga tsakanin mu.”
“Har da danginsa?.”
“Ƙwarai da gaske, nifa duk wanda yake cikin zuciyarsa dole na rabasu, zuciyarsa danni kaɗai take bugawa, babu wanda yasan wannan sai ke da Aminiya.”
“Ai nasan wannan Ƴar iskan ce, ta ruɗa miki tinani, hala ma son Abubakar take yi."
“Hmmm har yanzu ba kusan irin ƙawance mu bane, kuma ita ma soon za ta yi aure, lokaci muke jira tare da wani target." take yayar ta kashe kiran, murmushi Darling ta yi tana gyara zaman. Sanye take cikin wani matsiyacin riga, dan da ita da babu duk ɗaya, sharashara ce, kuma iya gwiwa, gaba ɗaya dai rigar ba ta yi ba. A dai-dai lokacin Abubakar ya shigo. Gaba ɗaya hankalinta ta mai da a kansa, har ya iso in da take.
“Darling wannan kallo fa?.” sai ta miƙe tsaye tana girgiza kai tare da faɗin.
“Da zarar ka ci wannan gasar, za ka bar zuwa aiki, sai dai a sati ka leƙa sau ɗaya, amma daga nan za ka dinga aikin.” ta kai maganar da dukka gaskiyar ta.
“To shike nan, Allah ya sa mu ci.”
“Ameen, na ce ma ka rage yawan murmushi, banso yanzu Allah ka ɗai yasan matan da suka kalleka.” ta faɗa tana jan tsaki sannan ta zare wayarsa dake ajiyu.
“In ka gama wankan ka zo ka amsa.” sai ya rintse idanusa yana mai dannar zuciyar sa, haka ya bar parlourn ta bi bayansa da ido. Tana maƙutar don Abubakar fiye da misali, kuma tana ji dan ita kaɗai aka yi sa har abada. Wayar babu password, haka ta gama bincike ta tsab sannan ta ajiye.
Wanka ya yi sannan ya sauya shiga yana sai sakin murmushi dan yasan ba za ta taɓa ganin in da ya ɓoye hoton littafin nan ba, kuma zumuɗi yake an jima ya ɗan duba ko shafi ɗaya ne.
*** Facebook ta hau in da take kallon wata budurwa dake zaune tana koro rahoto, akan nan da wata uku za'a yi wannan gasar na gidan tv, yarinyar kawai take kallo cike da burgewa, take wasu hawaye suka gangaro daga idanunta, ta sanya hannu ta share, abubuwa da yawa suke mata yawo a ciki, da sauri ta ɗauki biri tare da buɗe littafin amma sai ta rufe saboda ta rubuta shi. A cikin zuciyarta take faɗin.
“Allah ka sakamin, Allah ka isar min, kamin sakayya.....” sai kuka ya ƙwace mata amma babu sauti. Haka ta shafa tsawon dare gaban Allah tana kuka. Akan daddumar barcin ya yi gaba da ita.
**Barci ne ya yi gaba da Darling, sai a lokacin ya samu ya janye jikinsa a na ta, sannan ya miƙa yana mai da maɓallen rigarsa, sauka ya yi daga gadon yana barin ɗakin, ɗakinsa ya koma tare da ƙwanciya, yasan dole shi zai tashe ta, dan ta iya uban barci, kashe hasken ɗakin ya yi yana mai ƙwanciya tare da kunna wayar, har ga Allah in bai ga ragowar ɗaya shafin ba, bai jin zai iya barci, tsabar sa wa rai.
“Ina son naga Namiji mai cikan haiba, mai ɗan haɗe fuska, ba wai ba ya dariya ba amma ya zama mai tsaɗa ga kowa, sannan in yana tafiya ya zama ƙasa na amsawa, wato mai ƙarfi, bansan ya dinga slow ko wani tafiya a natse, no cike da izza da ƙarfi, sai kuma ya zama mai faɗin girji mai ɗauke da yalwaccen gashi, Ina son gemu mai yawa, sannan ko da yaushe cikin manyan kaya yake. Eh to irin wannan na ke so, amma Allah duk wanda kaban, sai dai nasan babu mai auren bebiya duk da ba'a haka ka yi ni ba, mugunta ne irin na wasu ɗan Adam.” daga haka shafin ya ƙare, shuru ya yi yana mai kuma karantawa sannan ya furzar da iska daga bakinsa. Wani yanayi yake ji a cikin zuciyarsa na daban haka, sai ya ajiye wayan yana kulle idanun, take ya buɗe dan yarinyar nan yake hange cikin wannan shigar, murmushi ya saki yana mai jan duvet..............✍️
END.
> Hmmmmm ✍️✍️✍️✍️ ba wasa *HASASHE KO BURI* tafiyar wannan na daban ne domin akwai abubuwan ban mamaki, taɓa zuciya, ruɗani da zalama irin na ɗan adam. Mu daihe zuwa.......... PAID BOOK (500) 😏 by PRETTY SK NOVERLIST 🥰
🔥 *Let’s goooo!* 🔥
Hit that LIKE 👍 if you're truly *ready for the ride*!
Because *HASASHE KO BURI* isn’t just a story —
*it’s an experience.* 💭✨📚
✍️ _By PRETTYN JAJIRTATTU_ 💕
https://chat.whatsapp.com/LQFBwo1tifs84ZuT6X2xS9?mode=ac_t
*_HASASHE KO BURI_*
_SADAUKARWA_
*🌟 I proudly dedicate this platform to all the strong and creative minds of our team — JAW (Jajirtattu Writers Association).*
You are more than just writers — *you are voices, strength, and inspiration!* ✍️💪
🕊️ *May Allah keep us united, uplift us, and make our pens a means of positive change.*
Much love and respect to each and every one of you. ❤️🔥
*Keep shining, JAW family!* 🌺
https://www.facebook.com/61556643936657/posts/122103978398221464/?substory_index=1596987511055341&mibextid=rS40aB7S9Ucbxw6v
💪 *JAJIRTATTU WRITER'S ASSOCIATION*💪 ✍️
(J.W.A)
_Rubutu baiwa ce daga Allah, jajirtattu ne kawai kan iya amfani da wannan ƙasaitacciyar baiwa su sauya tunanin al'umma cikin sauƙi_.
💔 *_HASASHE KO BURI_* 💔
> 📖 A powerful story filled with dreams, struggles, and destiny!
💡 *Ka shirya?* Wannan ba labari bane na wasa — *it’s a journey into the heart of dreams and reality!* 😍
🛤️ *Rayuwa tana tafiya...* _Kowa na da *burinsa*, amma ba kowa ne ke iya cimmawa ba. Some dreams are *sweet hopes*, others are silent battles_💭⚔️
PAGE 1️⃣5️⃣⏩1️⃣6️⃣
*KADUNA*
_______Ya ƙi cin komai har ta dawo, sai a lokacin ta ɗan saka fuska tana faɗin.
“Laaa Baby ba ka ci ba wai?.”
“Eh ta ya zanci na ga ranki a haka, meke damunki Please." Ya kai managar yana ƙara kallonta da ƙyau. Take hawaye suka gangaro daga cikin idanunta tana mai miƙa wa tace.
“Baby ka ta fi da abincin dukka, in ka koma za mu yi waya.” sai ta yi hanyar fita, da sauri ya ɗan riƙo gefan gyalenta yana magana cikin da taushin murya.
“Beb, why are you crying? Ki faɗa min please.” sai ta girgiza mai kai tana faɗin.
“Baby wai ni Dad zai ma haka, wallahi bazan yadda ba sam, ina jiran shi Taj ɗin ya dawo ne.”
“Ban fahimta ba.” take ta roko mai zancen da take zuciyarsa ta tsaya cak, tana mahana tare da haɗawa da hawaye, jikinsa ya yi sanyi, dan haka bai ce komai ba ya yi waje tare da barin gida, haka ya biya ya ɗauki sauran duk suna cikin farin amma banda shi. Duk sun fahimci akwai abin da ke damunsa.