Sashe 44
Fuska Biyu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ina bude kofa na
ga sun fito
daga nata dakin ita da wani saurayi, da ganina
sai duk suka rude.
Ta soma mishi magana kace
ma anty aminan zanzo kaji ko?
Allah Ya kiyaye
hanya.
Cikin in ina yace ta za..za su ji.
Ya fita da
gudu gudu sauri sauri.
Ta dube ni tace 'dan yata
ne.
Na taba baki ba tare da nace uffan ba, na
shiga daki ina mamaki.
Ba wani da zai zo ta kai
shi bedroom in har gaskiya za a
bi ko yaya suke.
A raina nace biyu kenan, dama
na taba jin hirarsu da kawayenta.
Ya umar da ya
dawo ya sha mamakin yaran nan.
Sayyida har yi
take tamkar ya tashi daga zaune ta kamo shi, sai
daga
mishi hannu suke yi.
Niko na share su.
Yau kam
ko sannu da zuwa ban mishi ba, nace in shi yasa
hajjo take cewa ina sonshi to na daina daga yau.
Tsaraba
kam yara sun sha ta, washe gari ya fara hutu.
Nan ya shirya mana fita ban ma sani bani da
hajjo da yara, tunaninshi daya farida.
Amma ga
mamakin shi da
yace yana son ya kai yara check up turai sai ta
nuna yardarta.
Tare da fatan khairan.
Nan ko
itama dana tana da fita da alhaji jamilu.
Tafiyar
da take saka ran
shakar kudi masu kauri, har million ashirin.
Alhajin na sonta musamman yanda take yadda
yayi luwadi da
ita son ranshi.
Auzubillah.
Ce min kawai yayi
shirya zamu je kd, munyi musu tsaraba na kura
kowa yaji dadin ganin yara bul bul, can na samu
labarin fita
zamuyi a bakin antyn shi, ban nuna mata ban
sani ba.
Zaune nake a falo ina kallo su sayyida suna ta
guje gujensu, sam dama ba sa zuwa gurina tunda
ko kare gurin mai kula shi yake zuwa.
Hajjo tana
kicin tana
tuwon masara, tace ta gaji da ciye ciyen nan,
nace nima zanci.
Ta mana kuka dama muna da
su duk momy tana bamu.
Farida ta shigo yara
suka nufe ta da gudu, suka rike ta.
Kinga wani
ball da tayi dasu tayi ciki abinta, wani irin kuka
mai cin rai suka saki sannan suka shide.
Wani
abu naji yazo ya tsaya min a raina, ina kallon su
tare suka mike a gigice suna
kallona suka nufi dakin hajjo.
Na mike da sauri na
bi su na kama su na rungume sai naji hawaye
yana zubar min, na kwashe su zuwa dakina.
Na
lallashe su suka kwanta a cinyata sai ajiyar
zuciya suke yi.
Baccin wuya ya kwashe su na tsura musu ido
cikin jin tausayinsu, nan ko sai naji wani son
yarana yana ratsa ni.
Jin motsin hajjo sai na
zame jikina na kwantar dasu na tashi bakinsu duk
ya kumbuta.
Ai ko
hajjo ban ba labari ba, don ni zata ma fada.
Ranar dakina suka kwana, na rungume su yau ce
rana ta farko da suka ji dumin jikin uwarsu.
Da
safe ni na
musu wanka har hajjo tana min tsiya.
Yau kuma
ana yi da 'ya'yan nawa ne?
Sai da ya umar ya
shigo ya same ni ina gyara ma sayyida gashi na
raba mata gida biyu, na kama mata da ribbon
kalar rigarta da
takalminta.
Ranshi kar amma baiyi magana ba
yana Tsoron in yayi magana zan fasa gyaran,
yace babyn baba me ya same ku a baki?
Nace
sunyi karo ne.
Yace iye!
Sorry zo nan yarinya na kinyi kyau.
Ta
tafi tana murna tare da fadin dady sweet ata, na
soma shirya sayyid shima kayan shi masu kalar
ja da fari tamkar nata.
Ya umar yaji dadi, don har
kama su nayi suna gulmata shi da hajjo yana
gaya ma hajjo don Allah kada ta min tsiyar
abinda nayi ma yara kada ma daina dan yasan
halina.
Mun dawo da kwana uku muka tafi, england
muka fara sauka.
Dakin hajjo daban namu daban.
Ya umar da mukayi cikin wannan kasa nakan
manta wai ba son shi nake ba.
Kananan kaya ya
kai ni na jibgo abin son raina.
Kullum ya sani in
tsuke mu tafi shakatawa, a raina na kance ina
malumtar?
Guraren wasanni mu shiga motocin
dake gudu kan kankara, mu hau dokin keke da dai
sauran su.
Ko ina ina manne dashi satinmu biyu
mukayi america sannan mukayi dubai.
Watanm
biyu na zubar da karatun da nake ikirarin so na
kama bin miji yawo duk da ni ba haka nan na so
ba.
Muna dawowa na tada ballin saki, haka yayi
ta lallabani yana cewa in bari yara su shekara.
Cikin yardar Ubangjij watansu goma suka soma
tafiya, nan fa nace na yaye su dama ba basu
nonon kiriki nake yi ba.
Ya umar yace to shi
kenan.
Na ta da tsiyar saki, yace dai a bari sai
ranar lahafi.
Dadi naji zan kuma nuna musu
cewar ina son ya umar ba haka bane.
Lahadi tana
yi yace muje kaduna zai zo ya kawo min, sannan
ya min godiya har da cewa aikin ma min
kokari asmy, ni naja motar sabida a rayuwar mu
ta england ya koya min mota, kuma ban sha
wahala ba.
Sai dai ban taba doguwar tafiya ba
sai yau, yau ma don ya riga ya fita ne ni ko naki
kiran direba.
Cikin yardar Allah muka iso lafiya.
Kwanan mu daya gurin su momy, ya aliyu yasa
aka gyara mana gidanmu muka tafi can.
Na
zauan zaman jiran saki.
Wata sabuwa!
Ba sai
ciwon kirji ya sarface ni ba?
Baya, kirji abin babu
arziki muka yi asibiti.
Wani kayan takaici gwajin
farko wai ina da ciki wata uku.
Nace ciki?
Wai
ciki.
Tun a asibiti na mishi waya
nace sai kazo san yanda za ayi dan wallahi dacto
yace ciki garan.
Kazo sai dai a zubar...ya katse
ni, kada ki zubar min da ciki, ki bar ni dai zanzo
nace to gara kazo, na sha kuka tamkar wadda ta
yi shege.
Hajjo fada tayi ta min, washe gari yazo
yace to gashi yazo yaya zamuyi?
Ina kuka nace
zubarwa ce zamuyi.
Yace to daina kukan abi mai
sauki, shirya muje.
Ashe ya kira dr sun hada baki
da muka je likitan ya dan dudduba sai cewa yai
akwai hadari a cikin aikin wai zan iya mutuwa.
Ya
umar yace toh fa!
Yanzun ya za'ayi kenan likita?
Likitan yace mu bari sai nan da wata hudu, zai
dai bani magani wanda zai sa abin dake cikin ya
rasu, in yaso su sai su sa injin su markade shi.
Ya tulo min kwayoyin magani ashe duk na karin
jine ne ban sani ba.
Naje gida nayi ta sha
har da wuce ka'ida ni dole zan kashe abin dake
cikina.
Satinmu biyu yazo ya lallabani wai in
dawo abuja kada su momy su kula ina da ciki su
hana mu cirewa.
Kai ya umar sai a bar shi.
Tun daga sannan na kama 'ya'yana, nan na shiga
yi musu hidima.
Su kuma suka daina zuwa gurin
farida koda tana zaune da babansu ne.
Dan
munafunci sai ta ringa cewa mamanku ta raba ni
ku, shi kam sai yace sha'anin yaro ne yaya
mamansu zata raba ki dasu?
Sai tace toh ba
gashi ba tunda ta ja su suka ki ni, nikam wata
hudu yana cika na tada balli domin lokaci cikina
wata bakwai naki zuwa kaduna don kada ma su
ganni da ciki su min tsiya, nan ya shiga lallashina
wai zamu canza wani asbiti.
Muna cikin haka
ranar sai ya shiga dakin shi don ganin shirmen
yaranshi da na musu birthday baya nan.
Ya tuna
da na'urarshi mai dauko mishi komai kunne take.
Tun daga can suna kanana ya soma kallon da
shirmen kin da uwarsu ta musu ya kan sha dariya
yanda take satar kallon yaran a lokutan baya da
bata son su.
Kwatsam sai dan duhu kan abin
kallon can sai ga wani saurayi gabanshi ya fadi
yace wanene wannan?
Farida ta fito daga dakinta
sanye da gajeren wando da kuma bireziya.
Innalillahi yake ta maimaitawa, cinyar yaron ta
zauna shi kuma soma shafa cibiyarta.
Ba zai jure
gani ba saboda jininshi da ya hau.
Nan take ya
kashe sannan ya zube a gado, sunayen Allah ya
shiga jerowa sannan ya samu sassauci lokacin ne
wayar shi ta soma ruri kamar kada ya daga sai
kuma ya duba aminu ne yace in da hali fito mu
hadu nan area 23 zamu gwada maka wani abu
mai muhimmanci.
Kamar kada ya fita, sai kuma
yaje ya dauko mota.
Gidan shakatwar alhaji jamilu suka shiga inda aka
shiga da farida da zuwan kamar minti talatin.
Salisa yana aiki da wani kamfanin ne mallakar
alhj jamilu
shiyasa ya san shi kuma alhj jamilun yana sanyo
salis cikin lamuranshu saboda yanda yake da
amana.
Shi yasa ake da ikon shigowa gidan
shakatawar dan wataran anan ake lissafin ko
shawara.
Kai tsaye falon suka shiga inda suka
leka dakin barcin inda ya umar yaga faridarshi
haihuwar uwarta ana luwadi da ita.
Wa iyazu
billah.
Faduwa yayi su salis suka fita dashi.
[7:54PM, 17/10/2016]
@lh@ji
A R: Fuska Biyu 2----14
Faduwa yayi su salis suka fita dashi sai da yasha
ruwa laida biyu a ranar amma da yake jarumi ne
sai ya dake.
Wata tsana da gami da kyamar
faridar suka shige shi.
Tsoron daya ko suna
da HIV tun kafin ya bar asibitin yasa aka mishi
gwaji babu komai tare dashi, don haka yayi ma
Allah godiya.
Tara saura ya shiga gida amma
bata dawo ba, falo ya zauna gidan ma babu
wanda yasan ya dawo sai ni ce na fito dakin hajjo
naga mutun zaune tamkar gunki.
Na shige tunda
dama ba wai ina shiga sabgarshi bane.
Don ko
shi ya sani sai naga dama
nake tanka shi.
Tara da kwata ta shigo cikin
hijabinta na sutura, har kasa a ranshi yace
FUSKA BIYU.
Ta nufo shi da fara'a.
Sorry sojana
kana ta jirana inzo in
baka abinci.
Ya daure yayi murmushi kada ki
damu na sani harkar kasuwanci ce to ya
kasuwa?
Tace alhamdulillahi mun gode Allah.
Ta
nufi daki barina rage hijabin nan.
Ya ce to, ta fito
cikin leshi ja hannunta dauke da gwangwanin
coke dayan maltina.
Kusa dashi ta zauna ta mika
mishi maltina, kasha naka in sha nawa.